← Book details Kalbima Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 100 OF 120

Sashe 100

Kalbima Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Control din yafara samu ya matseta jikinsa yana karban komai a natse har saida ya samu control dinsa ya dawo kafin ya karbi ragamar komai ta hanyar saka hannuwansa yana rufe kirjinta da tafin hannuwansa yana kissing din bakinta a hankali.

Komai ya daidaita ahankali cikin wani irin yanayin dayake tsananta gudun hawayenta ya kwantar da ita da ya miqa hannunsa ya kashe kashe ac din dakin da remote sbd sanyin dayake ratsata yayi mata yawa.

Harshensa ya zira a cikin kunnenta yai mata wata irin lasan data sakata qanqamesa tana manna masa kirjinta Batareda ta saniba,

Bude idaniyarsa yayi ya kalli fuskansa yana nufar bakinta da nasa ahankali ya hade yana tsotsa cikeda shirin maidata cikakkiyar mace....sedai kafin yayi wani motsi aka buga kofar dakin da karfi tareda kiran sunansa.

Wata irin mummunan sarawa kansa yayi wanda ya sakasa rintse idanuwansa da karfin gaske yana zubewa gefe hannunsa na dan rawa.

Jannah kuwa mummunan faduwa gabanta yayi ta rintse idanuwanta hawayen dake cikinsu suka gangaro tana dawowa hayyacinta tsaf.

Sake buga kofar Falaq tai tana ambatar sunan daddynta cikin damuwa sosai a bayyane tace

"Daddy, Jan bata nan ta bata a cikin daren nan munata nemanta bata koina a cikin gidan nan fiddausi ta duba koina kafin ya tadani kuma mun duba koina mama tace a kiraka ga securities can uncle ya tara duka baa gantaba."

Rintse idanuwansa ya sake yi yana jin duk abinda falaq din ta fada..

Jannah jin duka gidan an tashi ana nemanta ya sakata samun kanta a cikin matsanancin hali na kunya da danasanin zuwa dakin tin farko,

Bai juyo ya kalleta ba ya sauka gadon tareda nufar closet dinsa ya zare dogon wandon dayake jikinsa da sanyin ruwan toilet har lokacin ya sauya kaya zuwa black balmains sweatset na bacci masu kauri.

Riga da wandonsa da sukai mata tsananin yawa ya dauko ya bata ta tafi closet din nasa inda baa ganinta itama ta saka gashin kanta duk a jiqe ta daure da qaramin towel tana kasa nufar kofar da har lokacin falaq ke bugawa.

Batareda ya kalleta ba ya bude baki a natse da muryansa da bata gama dawowa daidaiba yace

"Kije ke ake nema"

Juyowa tai ta kallesa da sauri zuciyarta na tsinkewa sbd bazata iya fitan ba bayan ance kowa ya tashi ita ake nema sai kawai a ganta ta fito dakinsa da kayansa a jikinta gashinta da ruwa,

Me zata cewa mama da baba Alhassan?
Da wane ido zata kalli falaq?
Yaya su Sayd da securities zasuji daga inda ta fito?
Fiddausi da aka fara cewa taje taga bata gantaba tayaya zata fara kallanta bayan duk dare kafin safe aka saka Fiddausi dubota so uku sbd ciwonta har saita warke,
Yanzu kawai taxo bata gantaba har toilet kowa ya tashi sai ace ga inda ta fito.

Ganin bata iya motsawa ba ya sakasa juyowa ya kalleta yaga yanda tai tsananin sanyi idanuwanta na sake cikowa da hawaye.

Fuskewa ya sake yi ya nuna mata kofa dan shi kansa baisan dalilin da zai sakasa fita a cikin mutanen da Falaq ta tara masa ba ta tada kowa gidan ta daga hankalin kowa ana cirko cirko.

Sake kallan jannah din yayi ta dago itama ahankali ta kallesa tana son magana amma batama san me zatace ba.

Sake buga kofar Falaq tai hankalinta na sake tashi jin Daddynta shima shiru tace

"Daddy are you ok?
Kana ciki kuwa?
Kar dai daddy shima baya nan ko wani abin ya samesa?
Innalillahi bara na kira uncle"

Juyawa tai da sauri zataje ta kirawo uncle dinta AZIZ din ya tako ya ya bude kofar bedroom din kai tsaye sbd kada ta sake tara mutane har nan din sbd na neman jannah wasa ne yanzune zata dagawa kowa hankalin rashin jinsa ko ganinsa.

Dakatawa tai tareda juyowa da sauri ta kalli kofar dakin daya bude ba haske a cikinsa wutar ciki a kashe dan haka bataga Jannah datake bayansa ba shi kadai ta gani...

Cikowa idanuwanta sukai da hawayen ganinsa dan hartashiga mafi munin tashin hankalin kwatanta idan wani abinne ya samesa dan haka da sauri ta iso gurinsa ta rungumesa hawayenta na saukowa na jin abinda ya danne kirjinta ya fada...

Rungumeta yayi yana shafa bayanta zaiyi magana ta dan dago ahankali tana shaqar qamshin jannah dayake tashi a jikinsa,

Bude idanuwanta tayi dakyau sai taga kaman jannah ce a bayansa,

Baya tayi ahankali tana kallan bayansa tace

"Daddy Jannah ake nema baa gangataba koina"

Janyewa yayi gefe tareda bawa jannah din damar bayyana da kyau.

Wata irin kunya da dana sani ne me tsanani ya rufe jannah din ta dago ta kalli Falaq data taho da sauri ta rungumeta tana cewa

"Na dauka kin komawanki Zaadens ne shiyasa na damu dana sani na fara zuwa na fadawa daddy da kowa bazai damuba,
I'm sorry Daddy,
I'm jan"

Komai bace ba ya juya yabarsu a tsaye ya komawansa bedroom dinsa ya rufe sbd baya buqatan fita idan ta fita kowa ya ganta sai kowa yaje ya nema guri ya kwanta.

Barin palon sikai kowanensu na kasa kallan juna Falaq na jin tsananin rashin kyautawanta da takaicin kanta data kasa sanin ta girma inji mama.

Jannah kuwa tsananin kunyar datake ciki ya sakata jin zazzabi na neman rufeta.

Suna isowa main Living room su mama dake tsaye dukkaninsu hadda fadila ganin inda ta fito da kayan dake jikinta ya saka mama bata ce komaiba bare tsayawa jin abinda zai sakata jin kunya daga bakin falaq ta juya tabar palon ta nufi bangarenta ta shige ta turo kofa.

Sayd ma ganin hakan ya juya shima yabar palon yana zuwa yacewa securities kowa y koma bakin aikinsa Mrs LIMBA din tana ciki.

Fiddausi ma silalewa tayi ta koma dakinta cikin takaicin kanta data kasa tinanin ko jannah din na dakin Megidan gaba daya sai kawai ta daga hankalinta ta sanarwa Falaq duk da ba laifinsu bane tinda basu taba ganin ko zuwanta gurinsa ba bare tinanin hakan.
#MAMUH

ZAFAFA BIYAR

KALBIM 500
mamuhgee

A DUNIYATA 500
Huguma

AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul

KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo

Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi

Shedan biya
09033181070

Or mtn vtu at
09032345899
*_KALBIM_*
_Mamuhgee_
82
*UMMU_MAHNOOR LUXURIES*
(Best luxuries shop)
08034469681
08135142610
Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini?
Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka?

Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu?
Sitirar Alfarma kikeson sakawa?
Sitirar da kike ganin manyan mata da ita?
Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota?
To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida,
Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu,

Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta💯💯
Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune;

Atampopi
Laces
Shadda
Materials
Shoes
Bags
Veils
Trolleys
Jewellerys
Oil perfumes

Numbers
08034469681
08135142610

Handles
Instagram @ummu_mahnoor_luxuries
TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries
Facebook ummu_mahnoor_luxuries

**********
Fadilah kuwa zubawa Jannah din idanuwanta tayi ahankali tana mata wani irin kallan dayake nauyaya zuciyarta,

Wasu ruwane da suka gangaro ahankali daga gefen fuskanta a cikin towel din dayake nade da kanta suna gangaro ahankali zuwa gefen fuskan nata suna bin farar lafiyayyar fatarta har zuwa wuyanta sukai cikin rigarta wanda suka saka fadilan jin bugun zuciyarta na neman tsayawa sbd bata taba tinanin AZIZ LIMBA ashe yanada lokacin da zai bawa macen da bayaso harma ya iya bata kansa gabaki daya ya bata damar mallakarsa a matsayin Namijin dazai bata damar sanin ita din cikakkiyar mace ce,

Kenan jannah ta amshe matsayin mace ta farko datasan waye Asalin AZIZ LIMBA,
Jannah ta kwace mata matsayin dataso takawa a rayuwarsa,
Taso kasancewa macen da zata fara saninsa,
Macen da shima zai fara sani,
Yaushe ma Jannah Zad tafara samun matsayi a gurinsa ne?

Wucewa Jannah tai zuwa bedroom dinta batareda ta kalli inda Fadilan take ba dan ita batama lura da ita ba.

Falaq ma bedroom dinta ta wuce aka bar Fadilan ita kadai tana jin kirjinta na tsananin nauyi da baqin cikin rashin kasancewanta macen da AZIZ LIMBA zai juya a hannuwa da jikinsa.

Jannah na shiga bedroom dinta isa tayi bakin gadonta ta zauna tana dafe goshinta ahankali da hannunta tanajin kan na nauyi.

Ta jima a hakan jikinta koina na dawowa daidai daga kakkarfan damqar data ringa samu daga garesa.

Qamshinsa ne yake sake zuciyarta sukuni da tinaninsa dan haka ta miqe ahankali ta isa gaban dresser ta tsaya tana kallan fuskanta a jikin mirro ta zubawa lips dinta da sukai haske sosai sbd tsotsa ido ta lumshe tana jin qamshin bakinsa dayake kama dana mint da aka hada da raspberries yana dawo mata.

Hand dryer ta kunna tana busar da kant ahankali tanajin dumin dryer din na ratsata jikinta amace.

Har ta gama jikinta a mace yake ta kashe ta miqe tana kama gashin da band ta nufi gadonta ta haye ta kwanta tareda rufewa jikin duvet dinta qamshinsa dayake jikin kayansa dake jikinta yana ciketa koina ta rufe idanuwanta bacci na daukanta a natse.

Washe gari kasa fitowa tai sbd kunya sai da Fiddausi ta shigo tukuna ta iya samun karfin fitowa gashi falaq ta tafi school.

Gurin mama taje ta gaidata cikeda kunya da jin nauyi sedai maman ko kadan bata nuna mata ma ta iya tina abinda ya faru jiyanba janta kawai tayita yi da wata zancen tana sakata dawowa yanda suka saba abinsu.

Fadilah ma bata iya fitowa ba tana daki zuciyarta da jikinta ba dadi duka.

Mama hana jannah din komawa daki tai suka nufi dining hakama Fadilah fitowa tai breakfast suka hade a dining din..
Chapter 100 · 0% Book details