Sashe 52
Kalbima Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hannuwansa na rawa ya ciro wayarsa cikin jikinsa ya saka kiran Latif wanda a cikin bayaninsa yace masa a ranar da akai aikin Ummitah doctors din hudu ne ba uku ba kuma yaga dayan bayan ya fice daga gurin yana cire facemask kuma yaji nurse data biyo bayansa ta kirasa da Dr Zad sedai baiga fuskansa ba.
Cikin sauri yacewa fahad
"Turawa Latif hotunan familyn Zaadens gava dayansu yanzu"
Daukan wayar Latif yayi take sayd yace masa
"Duba ga sako nan fahad ya turo mata kaga idan akwai dr Zad din ranar haihuwan Ummitah"
Kalman data saka AZIZ rufe idanuwansa kenan yana hadiye shirunsa gaba daya tareda wani irin ciwo da radadi suka gama shigewa cikinsa ya bude baki da fushi yace
"Meyake faruwa nake tambaya anan"
Bude baki Sayd yayi zaiyi magana Latif ya kira AZIZ yace ya ajiye wayar ya saka handsfree.
Cikin tabbatarwa Latif yace
"Tabbas naji an ambaci dr Zad amma wlh banga fuskanba sedai koma waye a cikinsu ne sbd su kadaine Zad"
Kashe wayar sayd yayi yana jin kaman zai fasa wayar hannunsa sbd rashin samun tabbacin ganin fuskan.
Cikin wani irin matsanancin ciwo da radadin zuciya ya dago ya kalli AZIZ AY LIMBA ya bude baki da tsananin rauni yace
"A ranar da Ummitah ta rasu gurin wankanta akwai dinki a kirjinta setin zuciyarta sabo wanda a ranar ta samesa sbd koda muka kaita asibiti nine nai shirinta na tabbatarda babu wannan dinkin a kirjinta,
A cikin likitocin da sukai mata aikin haihuwan babu gynecology doc ko daya a cikinsu,
Babu aikin haihuwa a cikinta wanda shima na bincika idan har babu aiki a ciki to tabbas da kanta ta haihu ba aiki akai mata ba,to amma bayyanar aiki a kirjinta shine abinda nakeson sani,
A asibitin zadeens akai mata a aikin,
Likitocinsu ne,
A familyn a akwai me ciwon zuciyar da bamu san waye ba,
Meyesa suka dauki nauyin kai mata gawarta kyauta har gida?
Meya hada haihuwanta da likitocin zuciya?????..........
Tsit gurin ya dauka sbd mutuwar tsayen da fahad yayi da fahimtar inda zancen ya dosa,
AY din kuwa ajiyan zuciya ya sauke me sanyi kansa na kwakwalwansa na kasa daukan me Sayd din ke kokarin fada sbd bame yiyiwa bane har abada hakan sedai kuma baya wasa ko kadan da abinda aka ambaci sunan Ummitah a cikinsa koda kuwa bata raye dan haka ya kallesa a natse yace
"Ina dayan dr din da kake maganar?
"Yana jos"
"A shirya tickets zamu kai masa ziyara lokaci yayi da zansan a hannun waye UMMITAH ta cika da time data rasu" ya fada kai tsaye yana miqewa yabar dakin kirjinsa na wani irin riqewa amma kuma lokaci yayi da fuskanci abinda yaketa gujewa shekara da shekaru musamman a yanzu da wannan unbelievable lamarin yake shigowa a lamarin.
Sayd da babu abinda yakeso din kaman ya gansu a Nigeria din daman sbd ya fuskanci Dr ismail da kansa take ya kalli Fahad yace
"Ayi clearing gaba daya appointments na AY din da schedules nasa na satin gaba daya har zuwa wani satin"
Yes" fahad ya fada yana juyawa shima ya fice,
Sayd din kuwa take ya kira ya saka akai musu booking ticket din tafiya ba bata lokaci.
Mama batasan da tafiyarsu ba sai washe gari kawai kai tsaye taji tafiya AZIZ din zaiyi Nigeria da bayason zuwa tinda Ummitah ta rasu dan haka tasan koma menene zai kaisa yanada matiqar mahimmancin gaske wanda kilama ya shafi Ummitah ko falaq ne dan sune kadai zasu sakashi zuwa Nigeria lokaci daya.
Cikin kwana biyu aka gama komai jirginsu ya saika Nigeria.
A lagos suka sauka kuma anan zasu zauna dan bayajin zai iya zuwa abuja dan haka lafiyayyan Lodge ya sauka wanda securities dinsa kadai da tsaron gurin zakasan ko masu kudin sai wainda suke amfani da dollars ne ke suke gurin.
Koda suka iso lagos din a daren shima latif jirginsa ya sauka a lagos daga abuja dan haka bai samu ganin AZIZ dinba sedai Sayd sai washe gari Sayd ya shiga dashi inda AZIZ din yake ya gaidasa cikeda farin cikin ganinsa da tsananin girmamawa da kaunar dayake masa.
Abinda ya kawosu shi Sayd yake dan haka kwanansu daya a lagos ya nufi jos tareda Latif daman tin kafin su iso Nigeria Latif yaje jos din yayi confirming address din Dr ismail ya kuma gansa ya tabbatar da shi dinne dan haka koda suka isa jos lafiyayyan masauki su sauka sai washe gari suka isa gidansa inda suka tarar dashi zaune daure a kujera baya iya komai.
Dayake ansan ana zuwa dubasa duk da ya dauki shekaru a hakan shiyasa kai tsaye suna fadar gurinsa suka taho dubasa aka shigo dasu har palonsa yana zaune abin tausayi kan kujera an dauresa da belt sbd fadowa dayake.
Sayd ne a gaba sai Latif yana bayansa suka shigo da sallama....
Idanuwansa dake rufe ya bude ya saukar dasu akan Sayd wanda ya sauya gabaki daya sedai kuma kamanninsa basu sauya daga Idanuwansa ba sbd dasu yake kwana a ransa dasu yake tashi sbd sanadin komai da akai musu yake tamkar matacce yanzu rai ne kadai banbancinsa da matacce dan shima mutuwar yake fada tafi masa akan azabar dayake ciki.
Wasu zafafan hawayene masu tafe da radadin dayake zuciyarsa da danasanin da batada amfani suka gangaro gefen Idanuwansa yana kasa kallan fuskan Sayd din wanda shi kuma hawayen dr ismail din da kallan daya kasa masa ya saka zuciyarsa fara karyewa dan abinda yake shirin tabbata...
Zaunawa sukai suna mai masa sannu da fatan samun lafiya sedai kwata kwata Dr ismail din ya kasa kallan Sayd sai hawaye yake zubarwa.
Shiru sukai babu wanda ya iya cewa komai saida matarsa ta shigo Sayd din ya kalleta yana mata tambayoyi akan yanayin jikin nasa tana masa bayanin babu kowane irin cigaba daga yanayinsa.
Nunfashi Sayd din ya sauke ahankali yace
"Zamu dauki nauyin nema masa lafiya tin daga Nigeria har zuwa qasashen da sukeda manyan likitoci idan hakan zai muku"
Ya qarasa maganar yana kallan Dr ismail din wanda ya fashe da kuka yana rintse idanuwansa baki a juye ba damar magana.
Matarsa saurin kallansa tayi kafin ta dawo da kallanta kan Sayd din wanda yake kallansu cikeda yanayi na buqatan amincewansu.
Numfashi ta sauke tana jin farin cikin hakan sbd lura da Dr ismail din ya gane koma su din su waye sedai kukansa daya sakata jin jikinta na mutuwa.
Godia tayi musu cikin tsananin farin ciki da godewa Allah.
Duk yanda sayd yaso magana da dr din kwata kwata ba dama sbd babu abinda zasu iya samu daga garesa sbd bakinma ko kadan baya haduwa bare yayi magana dan haka suna buqatan nema masa lafiya kafin komai sbd shine zai bude musu komai a yanda yake.
Masaukinsu suka koma ya kira AZIZ yayi masa bayanin komai na cewan Dr ismail din bazai iya tahowa ba kaman yanda ya umarta a taho dashi sbd sosai yake cikin ciwon dan haka lafiyarsa zasu nema dan samun biyan buqatansu.
Kwana uku su sayd suka kwashe a jos kafin aka gama shiri a familyn dr ismail din suka taho lagos dashi tareda matarsa da qaninsa babba sbd jinyarsa.
Suna isowa wata lafiyayyar asibiti aka kaisu take aka zubar da kudaden gaske sukace lafiyarsa suke so koda ta wuni daya ce indai zaiyi magana.
Hakan kuwa akai take aka fara kulawa dashi a Amenity tareda tsaro babu abinda suka nema suka rasa,
Matarsa da kaninsa ma duk abinda suke buqata an tanadar musu dan haka hankalinsi kwance suna fatar a dace da yiwa Sayd addua me tarin yawa sbd duk abinda ake basu taba sanin akwai wanda yake bayan taimakon nasu ba bare su sansa su iya sayd din suka sani sai Latif dayake kamar yaronsa.
A bangare daya AZIZ zuciyarsa ta dena tinanin komai na duniya abu daya take buqata shine zancen da zai fito daga bakin Ismail akan Rasuwar Ummitah wadda baisan me zaijiba amma koma menene shi yake tsananin son ji fiyeda komai a duniya yanzu dan haka kudi sosai suke sakewa akansa.
Ganin an dauki lokaci sai ahankali sai kawai ya umarci a fita zuwa italy gurin dr Nico da ismail din dan haka aka fara shirya tafiyarsu wadda cikin saa aka samu kallama komai a cikin wata daya suka tattara suka tafi harda matarsa da qanin nasa.
Sati daya yayi a italy ya koma gida dan jiran labarin samun saukinsa daya tabbatarwa dr Nico koda na minti biyar ne yanason buduwan bakin ismail.
*****A rayuwarsa wannan lokacin shine lokaci mafi nauyi a garesa sbd gaba daya baida abinda yake jira kaman dr ismail sbd jin yake kamar zaice masa Ummitah bata rasu ba tana duniya dan haka ganin an dauki lokaci babu wani cigaba sosai sedai yana samun sauki ba laifi sosai maganar ce kadai da motsa gabban jikinsa basa aiki.
Zuciyarsa ta kasa dauka,kansa ya dauki zafi ya riqe nasa ciwon na neman dawowa na trauma dan haka kai tsaye ya kira Sayd yace ya siya musu ticket na tafiya italy.
Rana tsaka dr Nico ya gansu cikin nutsuwa ya gama yiwa AZIZ din bayanin cigaban da ake samu na lafiyan dr ismail din.
Shiru AZIZ yayi bayan ya gama sauraron dr ya nufi gurin ismail din ya zauna yana facing dinsa tareda zuba masa idanuwansa yana kallansa tsawon mintina.
Numfashi mara sauti ya sauke kafin ya miqe ya fice.
Kwanakin da zasuyi bai iya yinsu ba ya koma gida sbd Bazai iya tsayuwa a gaban mutumin da ransa yake rawaba ya tambayesa abinda bama zai iya fada da bakinsaba.
A ranar da suka isa shima dr ismail din jin yayi kaman duniyar zai bari dan haka a sanyaye yake ko idanuwansa bayason budewa wanda hakan ya saka jikin matarsa sanyi tayita kuka tana rasa yaya zatai da ranta.