Sashe 54
Kalbima Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Akan fuskan Mama datake zaune a dakin ya sauke idanuwansa batareda ya kyafta ba,
Tasowa mama tayi ahankali tana kallansa cikeda fargaban ganin jan idanuwansa.
Bakinta ta bude cikeda tsananin kulawa da kauna zatai magana ya rigata a hankali da wani irin sauti me tsananin sanyi da rashin hayaniya yace
"Mama wani irin kewana Ummitah tayi a lokacin da bana nan kafin kafin rasuwarta,
Wane irin yanayi ta shiga a lokacinda ciwon ajali ya taso mata???
Cak mama ta tsaya cikeda matsanancin mamaki da tsoro sbd tinda akai rasuwar a tsawon shekarun bai taba ambatar kalma daya data danganci rasuwarta ba bare yanda ta rasun suma sunyi shiru sbd bai taba tambaya ba ko maganar sai yanzu kwatsam taji tambayar kamar saukan aradu..
Dago idanuwanta tayi ta kallesa shima ita yake kalla har lokacin batareda komai ya motsaba a jikinsa wanda ya saka gaban mama mugun faduwa tana nufosa da sauri sbd tsoron idan ba paralys dinne ya kuma samu ba.
Hannunsa ya daga ahankali ya dakatar da ita yana rintse idanuwansa sbd bayason motsawa ko kadan sbd wutar datake cin jini da gangar jikinsa tareda zuciyarsa.
Dakatawa tayi tareda zaunawa ahankali kan kujera idanuwanta na dan sauyawa sbd itama harga Allah batason tina rashin Ummitan da sukai.
"Kafin tasowan nakudarta tinda kabar qasar Ummitah bata taba samun lafiya ko sauki ko kadanba,
Ciwone yake cinta wanda muka rasa gane kona mene,
Rama takeyi jininta na tsotsewa tana komawa ba kyan gani,
Bata iya ci bata iya sha,bata iya yiwa kanta komai sai yanda akai da ita,
Duka wannan ciwon a jikinta yake amma a zuciyarta kaine kadai abinda zuciyarta ke tsananin buqatan gani da kasancewa sedai mun hanata barin kasan halinda take ciki sbd kada hankalinka ya tashi amm.........
Wasu hawayen da babu wanda ya taba ganinsa dasu ne duk duniya suka gangaro masa ya rintse idanuwansa yana damqar bargon dayake rufe da jikinsa wata irin wuta me tsananin zafin gaske tana cin zuciya da gangar jikinsa....
Cigaba mama tai itama idanuwanta na gangarowa da hawaye sbd yaune ranar data samu damar fadar ciwonta da radadinta na rashin Ummitah tareda shi hawayenta na saukowa bayan shekaru itama tace
"Ummitah ta rasu da tsananin ciwon rashin ganinka ko jinka,
Ta tafi batareda ta saka abinda ta haifa tabari ba,
Ta tafi da tsananin tausayinka bana kanta ba,
Kaine damuwarta,kaine a ranta,kaine a tinaninta kaman tasan tafiya zatai tabarka....
Kasa cigaba da magana maman tayi ganin yanda yake kuka sosai abinda bata taba gani ba a rayuwarta,
Tin yana yaronsa Allah yabasa wani irin karfin halin da baya kuka hakama duk gwagwarmayar daya shiga ta rayuwa baya kuka amma ayau kuka yakeyi sosai dukkanin jikinsa na jijjiga.
Kukan takeyi itama sosai na tsananin tausayinsa sbd tana kwatanta irin radadi da azababben ciwon dayake ji..
Sayd da Fiddausi da fahad daya iso tareda dr Raheem da suke kofar dakin dukkaninsu tsayawa sukai jigum jigum babu me motsawa zuciyoyinsu na sanyi da shiga wani irin damuwa da tsananin tausayinsa sbd suna jin kukansa daya saka gabaki dayansu tsikar jikinsu tashi sbd yau ne Allah ya basa ikon fasa kukan rashin Ummitansa wadda sun san tsawon shekarun nan ciwo da gyambon hakan na nan a tsakiyar zuciyarsa sai yau Allah ya basa ikon fashewa tinda ya samu ya fasa kuka.
Fiddausi ma kasa riqe kanta tayi kukan takeyi sosai mara sauti sbd tsananin tausayi da yanda su kansu rashin ya dawo musu sabo.
Fahad ma hawayen ne suka cika idanuwansa sedai basu saukoba,
Sayd jajir idanuwansa sukai ya sunkuyar da kai kukan AZIZ din na ratsa zuciyarsa yana yankawa..
Dr Raheem kuwa sanyi jikinsa yayi sbd jin kukan wanda yake ganin yafi duk wanda ya sani taurin zuciya da kamewa a rayuwarsa dan haka shima ya kasa shiga sbd wannan moment din babu wanda ya kamata ya kasancesa idan ba mahaifiyar tasa ba wadda ita kadaice a ciki kuma ita kadaice ya kamata taga kukansa.
#MAMUH
#BEST REVENGE
#VILLAINS ARE MADE NOT BORN
#AZIZ AY LIMBA
#ZAADENS
ZAFAFA BIYAR
KALBIM 500
mamuhgee
A DUNIYATA 500
Huguma
AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul
KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo
Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi
Shedan biya
09033181070
Or mtn vtu at
09032345899
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
43
*ZUZEAM VENTURES*
Best APHRODISIAC (kayan mata)
08144015291
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni’ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻
Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 4200
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 6k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Na Infection 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 6k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki
****************
Sun dauki lokaci sosai ahakan babu wanda ya iya doguwar motsi zuciyoyinsu a jagule da damuwa da mutuwar jiki,
Dr Raheem ne yabar gurin yabarsu suji da damuwan dayake damunsu gavaki dayansu sbd ya lura matsalar ta taba zuciyoyin kowa a familyn dan duka kallan family daya yake musu wanda kaf dinsu basu hada alaqar jini ba kawai kaunace data hadu ta zama kamar jini daya da babu sirki.
Sayd yafisu zama abin tausayi sedai yafisu karfin halin riqewa a zuciyarsa kansa na sunkuye har aka dauki lokaci sosai kafin sukaji tsit a dakin babu sauti komai bayan mama tagama fayyace masa labarin yanda sukaita fama da yanda dr ken ya turasu zaadens hospital ta qarasa fayyace masa cikin radadin tinaw da ranar har saida takao ta kasa cigaba da magana ta bude kofar dakin ta fito idanuwanta jajir tana share fuskanta da tissue ta janyo kofar dakin ta rufe tana bude baki a sanyaye tace abarsa shi kadai tukuna.
Wucewa tayi zuwa dakin Falaq ta zauna tana sauke ajiyan zuciya wani abu daya danne kirjinta da dadewa taji ya yafa mata sbd daga karshe yau dai tayi maganar Ummitah da AZIZ wanda takejin sassaucin ya zai samu sassaucin shima tinda ya samu ya furta kuma ya saurara.
Fiddausi ma datasha kuka sosai a sanyaye ta shigo dakin ta nufi toilet ta wanko fuskanta ta fito ta zauna tana duba wayarta da akaita kira batama saniba.
Acan ma fahad barin asibitin yayi ya koma office Sayd kawai aka bari kofar dakin zaune shiru.
Wutace ta gama cinye zuciyarsa tas yakeji ta tsananin qi da zafin Zaadens da baida tabbacin a cikinsu wayene zuciyar Ummitah take bugawa a kirjinsa duk da suna zargin JANNAH ZAD ce sedai kuma ba lallai ita din bace da kuma son sanin waye Dr zad din da ake fada amma dai koma waye aka kashe Ummitah dan a rayasa tabbas bazai taba farin cikiba a rayuwarsa.
Wuni guda babu me shiga dakin da AZIZ din yake har Sayd kuwa sbd ya hana kowa ya shigowa garesa bayan dr Raheem wanda ya sallamesa dan haka babu wanda ya gansa saida ya bude kofar dakin ya fito da kansa sanye da kayan sanyi tareda fcap da facemask daya rufe fuskansa.
Ahankali yake takawa cikin nutsuwa Sayd ya taso yana masa sannu tareda fahad wanda shima ya sake dawowa.
Mama ma da Fiddausi sannun sukai masa babu wanda ya amsawa da baki sai kansa daya dagawa kowa a hankali cikin nutsuwa suka nufi mota batarea da ansanar dashi falaq na asibitin ba sbd kada abin yayi masa yawa.
Sayd ne ya bude masa mota ya shiga ya rufe tareda zagayawa ya shiga gaba fahad kuma ya shiga mazaunin driver ya tada motar suka fice daga asibitin motar tsit ma sauti komai saina ac dayake ratsa kowannensu.
Suna isa gida da daddare ne dan haka parking kawai fahad yayi ya fito ya bude masa motar ya fito ahankali ya wuce ciki batareda ya iya cewa komaiba..
Daidai yana gap da shiga palo wayarsa dake hannun sayd tayi ringing,
Sunan Dr Nico sayd din ya ambata wanda ya saka AZIZ din tsayawa cak batareda ya juyoba yana dan rufe idanuwansa da babu abinda yake cikinsu sai azabar zafin da tiririn wutar dake ci a zuciyarsa da jininsa.
Qarasowa Sayd yayi tareda daukan wayar ya saka handsfree batareda AZIZ din ya karba ba.
Cikin sanyi dr Nico yace
"Jikin Ismail ya rikice gabaki daya bayajin lallai ismail din zai tashi sai wani ikon Allah,
Amma kafin ya rikice din a jiya bayan kun kashe waya ya bada wasu bayanai ta hanyar motsawa da hannuwansa...."
Dan Shiru yayi sbd tinanin yanda AZIZ zai karbi zancen tinda shine likitansa yasan halinda suka shiga gurin treating nasa wancan karan daya samu paralys daqyar sukaga Allah ya nuna ikonsa akan AZIZ din ya tashi dan haka yake kiyaye abinda zai fada masa akan Kanwar tasa.
Ahankali ba zato sukaji muryan AZIZ din ya furta
"Babu abinda zuciyana bazata iya daukaba a duniya yanzu,just go ahead and say it"
Numfashi Nico ya sauke yana cigaba da cewa