← Book details Kalbima Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 120

Sashe 56

Kalbima Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Fiddausi dai dataga tai fitar kutso na ganin falaq ta tashi wani abin bai sametaba akan labarin dataji a bakinta ajiyar zuciya ta sauke tana godewa Allah da komai ya dawo daidai a gidan sbd Shi kansa Uban gayyar Tamkar sabon mutum ne suka gani a gabansu sbd yanayinsa daya dan sauyu.

Dakinta ta nufa tana kashe wayarta sbd ta dan huta kanta tsananin ciwo yake mata.

Mama ma dakinta ta nufa bayan ta kwalawa Nena kira tace akai mata tea me zafi da madara sbd cikinta takeson gasawa sanyi takeji kaman ya shige mata koina har a ciki.

Sayd kuwa ficewa yayi dan ayyukan dake gabansa sunada yawa ciki kuwa harda bawa zaadens damar ganin LIMBA kaman yanda suke buqata dan haka lokacin haduwarsu yayi na ganin juna da ganin irin matsayi da girman ikon da kowa yake dashi.

A palonsa zaunawa yayi da falaq din ya rarrasheta tareda tabbatarda tsoron dayake ranta ya fice ya kama hannunta da kansa ya rakata har bedroom dinta ya shiga toilet dinta da kansa ya hada mata ruwan wanka yace ta shiga tayi.

Da hannunta tai masa alamar ya sunkuyo qasa sosai.

Kyakkyawan murmushin daya sakata godewa Allah da kamanninsa ta dauko ya sunkuyo batareda murmushinsa ya daukeba dan yasan me zatai.

Gefen fuskansa tai kissing tace

"I love you BestDaddy,
Allah ya baka duk abinda kakeso duniya da lahira,
Allah ya cika maka duk wani burin da kake dashi a zuciyanka"

Fararen idanuwansa ya saukan a fuskanta yana kallan Ummitansa akan tata fuskan zuciyarsa na sosuwa sbd Adduar Ummitah kenan akansa tin tana yarinya itama.

"Amin" ya furta ahankali yana shafa kanta kafin ya juya yabar dakin ita kuma ta tube ta fada toilet.

Yana fitowa daga dakin kai tsaye Bedroom dinsa ya nufa zai shiga wanka sbd geam da yayi.

Wayarsa datai haske ne alamar shigowan sako ya sakasa kallan wayar sakonne kuwa na dr Raheem na sabon report din Falaq din da aka turo masa.

Bai taba wayarba dauke idanuwansa yayi akan sakon yana maidawa kan hoton UMMITAH dayake kan screen din wayar tana kauye lokacinda yayi mata shi kafin tafiyarsa daya dawo ya tadda an mata aure....

A kauye yayi mata shi sedai kaunar dayakewa komai nata sam bai damu da a kauye ko birni kokuma a waye ko a kauyence ba indai Ummitah ce a kowanne yanayi son dayake mata dayane ba banbancin ko sauyi.

Dariya take a hoton tana kallansa cikeda kauna koda yayi mata shi..

Dauke idanuwansa ahankali yana nufar toilet ya shige ya zare kayansa tareda sakarwa kansa ruwan dumi yana rufe idanuwansa tareda dafa bango da hannunsa daya.

Bai jimaba ya fito da towel a jikinsa ya tsaya gaban mirror yafara shiri dan shi baya zama gaban mirror kaman mace a tsaye yake shiryawansa.

Karfe goma ya fito lokacin angama shirya table kusan kowa yafito dan haka yana fitowa kai tsaye dining din ya nufa kowa yana can already.

Falaq na ganinsa ta taso daga gurin Sayd dayake nuna mata abu a waya suna dariya tana lafe gefen jikinsa Kaunar mahaifi da 'ya yana ratsa Sayd yana jin kaman ya bude cikinsa ya maidata sedai kuma kaman yanda ya fada ba shine mahaifinta ba AZIZ ne dan yabar masa ita duniya da lahira.

Zaunawa sukai yana gaida mama da basu gaisaba a dazun sbd yanayin da aka samu kai.

Amsawa maman tai tana tambayarsa jikinsa cikeda kulawa,

Fiddausi data kawo tray din madarar data dafowa falaq cikeda girmmawa kanta a qasa ta gaidasa tareda barka da fitowa tana ajiye kayan hannunta gaban falaq.

Breakfast suka fara cikin kwanciyar hankali da nutsuwa kaman yanda suka saba ba hayaniya ba surutu sai Sayd dayake amsa waya akai akai sbd tafiyar da zasuyi yau yana buqatan handling wasu abubuwan anan da kuma can dan haka ma ya riga kowa barin dining din yana waya da Agent kusan na Hudu da aka turo masa akan gidan da zasu siya a Nigeria.

Suna gama breakfast din suka baro dining a palo suka zauna yana waya a natse kwarjininsa na cike gurin falaq na gefensa tana shagwaba sbd jin tafiya zasuyi da Uncle a yau din.

Yana gama wayar mama ya kalla datake zaune tana duba abu a wayarta da glass dinta na qara gani duk tayi ciki da idanuwan tana dubawa a natse yace

"Zamuyi tafiya,
Idan na dawo zamu fara shirye shiyen komawa Nigeria insha Allah"

Kallansa mama tayi tana ajiye wayar hannunta cikin mamaki da jin dadi sbd ta dade tana musu shaawan komawa sedai kuma sbd shi din bai taba hada niyar komawaba ya saka bata taba magana ba dan haka jinsa kai tsaye ya fada hakan sai taji farin cikin hakan dan kuwa jikinta na bata a Nigeria ne zasu samu yayi aure da macen data kamata sbd sam bata masa shaawan auren baturiya ko balaraba itadai kawai macen gida bahaushiya ko fulani kawai take raayin ya aura din shiyasa bata tirsasahi ba anan amma tabbas suna komawa zata basa umarni da tirsasa aure batareda bata lokaci ba.

Bayyana mamakinta yayi tana boye farin cikinta sbd batasan dalilinsa na hakan ba tace

"Lafiya dai ko zamu koma Nigeria din?
Akwai wata matsalar ne?
Akwai abinda yake damunka AZIZ??
kana buqatan adduata ta uwa ne akan wata matsalar??"

Shiru ya dan yi kafin yace

"No Mama ba matsalar komai,
Akwai wani aikin ne dazai sakani komawa kuma zai dauki lokacin da bansan ranar dawowaba,
bazan samu nutsuwar barinku anan ni inacan ba shiyasa na yanke zamu koma can din gaba daya,
Adduanki kuwa ina baqatanta akoda yaushe Mama sbd samun Nasara akan duk abinda na sakawa gaba."

Numfashi mama ta sauke cikin samun nutsuwa tace

"Allah ya tsayawa duk wani lamarinka AZIZ,
Allah ya Albarkaci duk abinda ka sakawa hannu da gaba,
Allah ya Albarkaceka da zuriar da zaka tara yasa inada rabon ganin 'yayanka masu zuwa gaba"

Falaq dake amsawa da amin tana jin an ambaci wasu yayan bata fuska tayi taha hararar maman a boye tana cewa

"Wannan oldLady din bazata dena cewa Daddyna ya haifi wasu yayanba saikace ni ban ishesaba"

Maman data ji abinda Falaq din tace kallanta tayi tace

"Bakinki bazai koyi 'daa ba ko?

Shiru tayi tana tura baki tareda riqe hannunsa tana qasa qasa da murya tace

"Daddy bazaka haifi wasu yayanba bayan ni dan Allah kaji"

Dago idanuwansa yayi ya zubawa fuskan falaq din tsawon minti daya kafin ya bude baki cikin nutsuwa zaiyi magana mama ta katsesa sbd tasan zai iya mata alkawarin da bama zai taba yiyuwaba har abada dan kuwa ita nata burin rayuwar shine ganin yayansa a gabanta shine zata samu nutsuwa da farin cikin ganin ya fara tara zuriar kansa daya rasa kowa nasa sbd falaq duk yanda zai sota ba asalin jininsa bace sbd ba shine ya haifeta ba akwai yiyuwar gaba tasan waye asalin mahaifinta dikda basuda wannan niyar sunbarta akan babu me tada maganar waye ya haifeta.

Sayd ne ya shigo a shirye sanye da black armanis da glass a fuskansa ya sanar dashi an fidda komai
Mota ma is ready.

Miqewa yayi bayan ya sakewa mama sallama ya nufi kofa falaq na biye dashi har mota dake bude fahad da zai kaisu Airport ya bude masa yana hango fitowansa.

Shigewa yayi aka rufe sayd ma ya shiga gaba fahad ya shiga ya tada motar suka fice gidan.

Suna isa Airport basu jimaba suka daga zuwa Italy.
#MAMUH
#AZIZ AY LIMBA
#JANNAH ZAD
#ZAADENS
#LOVE/HATE STORY
#BESTREVENGE
#BESTLOVE

ZAFAFA BIYAR

KALBIM 500
mamuhgee

A DUNIYATA 500
Huguma

AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul

KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo

Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi

Shedan biya
09033181070

Or mtn vtu at
09032345899
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
45
*ZUZEAM VENTURES*
Best APHRODISIAC (kayan mata)
08144015291
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni’ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻
Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 4200
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 6k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Na Infection 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 6k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki

*************
Koda suka isa kai tsaye gida aka kaisa sayd kuwa mota ya dauka ya fita zuwa wani aikin wanda a asibitin su dr Nico din dake nan italy aka sadaukar da donor din ismail wanda tini dr Nico ya hada takardun.

Sai dare sayd ya dawo bayan komai ya kallama rubuce dan haka washe gari karfe goma suka iso asibitin.

Dakin da ismail yake kwance yayi mugun nisa suka nufa babu me shiga sbd yanayinsa da yayi mummunan nauyi dan haka familynsa suna can waiting area suna zaman qunci da damuwa sbd yanda jikin nasa ya koma sun fara cire rai daga rayuwarsa sun zubawa sarautar Allah ido suna jiran hukuncin ubangijin.
Chapter 56 · 0% Book details