Sashe 38
Kalbima Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
****jinya sukeyi me wahala sbd babu alamar sauki har lokacin hakama shi kansa Sayyid din ya koma kalar tausayi sbd yanzu wani lokacin idan trauma din ABDULAZIZ din ta tashi haka zai rintse idanuwansa ya wuni ya kwana bai budesu ba hawayene kawai ke fitowa acikinsu suna gangarowa masu zafi..
A duk lokacinda ya shiga wannan halin Sayyid damuwa yake shiga sosai idanuwansa suyi jajir sbd shi a zuwa lokacin zuciyarsa ta fara bushewa sam baida wasu emotions din yakeji shima.
Lokaci yafara tafiya kwatsam saiga Alh saad da mama da baby fatima ya kawosu sbd Mama dake neman mutuwa itama da damuwa da kunci ga jaririyar da takasa bawa anty maryam kuma ita bazata iyaba sosai sbd ciwo da manyanci dan haka ta koyaushe rokonta yakaita taga ABDULAZIZ kafin tabar duniya hakama akai masa 'yarsa yagani kila ya samu qwarin gwiwan da aketa son ya samu.
Zuwan mama da baby fatima ya qarasa rikita jikin ABDULAZIZ din gaba daya wanda komai ya dawo musu baya sedai kuma a ranar da aka ajiye masa Baby fatiman a kan jikinsa har an cire rai daga samunsa sai gashi Allah yasa yanada sauran kwana gaba dan haka likitoci suka ce a ringa kowota gabansa koyaushe.
Alh Saad ganin rayuwar Sayyid na neman mutuwa ya saka ya yanke shawarar sakasa makaranta yafara zuwa yana kulawa da ABDULAZIZ kuma dan haka ya zama baida ma lokacin kansa koyaushe busy yake.
Mama ganin ABDULAZIZ yasaka nata ciwon warkewa dan haka da ita suke jinyar abinsu wanda cikin ikon Allah aka fara samun yanda akeso sedai babu alamar zai taba komawa ABDULAZIZ dinsa na baya idan ya miqe.
#MAMUH
#THE NEW AZIZ LIMBA
ZAFAFA BIYAR
KALBIM 500
mamuhgee
A DUNIYATA 500
Huguma
AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul
KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo
Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi
Shedan biya
09033181070
Or mtn vtu at
09032345899
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
30
*ZUZEAM VENTURES*
Best APHRODISIAC
08144015291
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni’ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻
Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 3800
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki
*************
Baby Fatima ce ta zamo sabuwar hasken idaniyar data farfado da rayuwarsa daga mutuwar datake wadda baitaba fatar ya tashi ba,
Fatarsa Allah ya dauki rayuwarsa batareda ya warke ba sedai a duk lokacinda ya kalli Fuskan babyn data dauko kamminsa da mamanta fuskan Ummitah yake gani a cikin tata dan haka ta zama hasken zuciya da rayuwarsa da bazai iya ba dan haka tinda tasa kaddarar ahakan tazo itama zai reneta kamar mahaifiyarta ya inganta rayuwarta ya bata gatan da tarbiyar da zata rage masa filin da Ummitah tabar masa dan har abada wannan filin bazai taba cikewaba harya bar duniya sbd Ummitah itace rabin ABDULAZIZ AYOUB LIMBA kuma ta tafi dan haka ta tafi da dukkanin emotions da feelings nasa babu abinda ya rage masa bayan fili a zuciya.
Lokaci na tafiya lafiya tana samuwa garesa amma duk wannan lokacin bai taba bude bakinsa yayi magana suma tin suna jiran maganarsa har suka hakura suna fatar samun lafiyansa tukuna.
A ranar daya fara karban baby fatima da hannuwansa biyu a ranar ne ya bude bakinsa ya fasa wani irin kuka mara sautin daya girgiza mama da sayyid suka shiga tashin hankali gidan yayi tsit a ranar babu wanda ko ruwan gidan yasha da dadin zuciya daci da qunci ne ya cike koina na cikin gidan har dare bai fitoba.
Ranar a gurinsa Baby fatiman ta kwana wadda itama tafara sabo dashi dan bataima wayon sanin waye babanta a tsakaninsu ba duk da Sayyid ya sadaukar nuna mata yakeyi ABDULAZIZ dinne mahaifinta tinda tafara wayo da girma sbd shekara biyu cikin ta uku ake magana.
******Sayyid da rayuwarsa sun sauya sosai acikin shekarun sbd dawainiya da zamowa kaman shine shugaba a familyn yanzu hakama ga huldodin ABDULAZIZ da abokan aikinsa suke tafiyar dasu sosai shine mai bibiyarsu tin bai sababa harya saba ga karatunsa dayake masa wuya sbd rashin qarfin turancinsa ahaka yayita fama harya tsayu ya zama dan qasa ya goge ya wanke ya koma SAYD yanda suke kiransa,
Mama ta dade da dawowa hayyacinta sbd ganin zasu rasa ABDULAZIZ dan haka ta miqe tsaye sukai gwagwarmaya harya dawo kan kafafunsa y dawo ABDULAZIZ wanda ya tashi daga wanda suka sani,
Tinda ya warke bai taba bude bakinsa yai maganar rasuwar Ummitah ba suma sbd gudun janyo masa wani radadin dayake kokarin boyesa aransa yasa basu tada maganar komaiba sbd tin yana ciwo Sayyid yasha fada masa yanda ta rasu da inda take a rufe da janazah da akai da komai.
Bai fara fita aiki ba bare yawon business a gida yake aikinsa da laptop irinsu conference calls da meetings da sauransu.
Jinyarsa bata saka arzikinsa baya ba sbd babu abinda ya tsaya a ciwonsa cigaba akai da business kawai dan haka arzikin yanzu yake take na bayan dan haka yafara kokarin fitowa karban ragamar komai tareda sayyid daya goge a harkan business da computer daya yiwa karatun qurulla sbd kusan maye ne shi akan duk abinda ya sakawa ran sani dan haka yake kamar wani maye akan karatunsa da aikin da duk ya shafi ABDULAZIZ LIMBA.
**FALAQ AZIZ LIMBA shine Sunan dayake kiran 'yarsa yar kamannin shekara 6 zuwa 7 wadda ta taso cikin gatan daya wuce misali hakama batasan tanada wani ubanba a duniya kaf bayan Daddyn nata wanda take cewa BESTDADDY,
***Sayd ya zama cikakken matashin dayake ji da Ilimi da tsari tareda da Zama final say din AZIZ AY LIMBA sbd zamansa personal person dinsa.,
A lokacinda baby Falak ta cika shekara bakwai a lokacin suka bar italy suka koma United States Sbd sabuwar duniyar datazowa ABDULAZIZ LIMBA ta wani irin kudin dayake tashensu wanda yake zamowa abokin manyan mutane dake ruling qasashe masu powers da iko,
Sayd sake kutsawa yayi a cikin karatun dayake sake sauya rayuwarsa gabaki daya yana komawa kaman black American,
Mama ma rayuwarta haka ta koma kamar batai zaman Nigeria ba dan hutu da kwanciyar hankali ya ratsata tareda da wata irin daula da asalin abinda ake cewa arziki.
Falak itace abu daya da duk duniyar the great AZIZ AY LIMBA baya wasa da lamarinta dan kuwa ko yawan tafiye tafiyensa ita kadaice takeda iko da damar kiransa aduk lokacinda taga dama koda yana tareda mutane masu mahimmanci baya qin daga wayarta gashi sam bata taba normal call dashi ba idan ba vidcall ba dan haka kusan duk abokan businesses nasa sunsan baida kamar 'yarsa tal kuma sun san baya hadata da komai.
Kaf duniyarsa idan ba daidaiku Nigeria ba basu taba sanin ba shine asalin mahaifinta ba kaman yanda itama bata saniba saninta Sayd Uncle nata ne dayake tsananin sonta shima hakama itama tana tsananin sonsa.
Babu aure a gabansa dan bai taba tinaninsa ba bare kallan macen ma da zai iya auren duk da yayan manyan anyita son hada family dashi hakama abokan businesses nasa sunata son hada family dashi sedai bai shirya hakanba kwata kwata,babu tsarin hakan a rayuwarsa 'yarsa ta ishesa rayuwara.
***********
Shekarun da suka wuce da yawa ba iya Familyn LIMBA suka sauyaba da samun sabuwar rayuwar har mutane da yawa da duniyarma kanta abubuwan suna sauyawane da tafiyar kwanaki zuwa shekaru,
Yara qananu sun girma sun zama yan mata,wainda baa haifaba ma an haifa,wainda basuyi aureba sunyi sun hayayyafa,
Wasu sun samu ci gaba wasu sun samu ci baya,
Wasu sun bar duniyar ma hakama wasu suna nan yanda suke saidai tsufa dayake zuwa kaman yanda damuna da rani suke tahowa suna wuce komai ya sauya a koina na rayuwar da duniyar.
JANNAH ZAD ta samu sauyin rayuwar datake cike tattare da cigaba daya zarce na komai a rayuwarta ta baya data zama tarihi gareta da duk ahalinta,
Iyayenta sun turata qasar datake burin karatu ta samo ilimin da ciwo ya hanata samu,
Rayuwarta tana cikin haske da cigaba tareda kwanciyar hankali da walwalwa me tarin yawa musamman sbd tana tareda Ammar dinta wanda yake tamkar kariya agareta sbd checkups nata da baya wasa dasu sbd rayuwarta zata qarasate ne akan checkups da baa denawa lokaci lokaci,
Rayuwarta ta sauya,kamanni da halaye da jiki da dabiu da komai nata ya sauya daga Zeynab zuwa beautiful classy Jannah Zad wadda take tashen Kyan jiki da fuska dana zuciyarta data banbanta sosai data ahalinta,