Sashe 40
Kalbima Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ke mama tace tinda ke ne kika haifar mata daddynta baki qarasa zama witch dinba mune dai witches din da duk macen datake kallan mata daddy tace witch ce itama"
"Dukan bakinta na dena shiyasa take fadar hakan da kuma shi uban nata dayake biye mata,
A haka takeson ya qare rayuwar ba aure girma sosai yana zuwar masa sbd kawai 'yarsa tace batason kowace mace ta rabesa,
Shima wannan qaton dayan uban nata ya zama wani tuzurun me zaman kansa ba auren tinda uban gidansa baiyiba duk sun qare a yawon duniya da aiki ba mata a rayuwarsu,
Ni duk kin tado mun takaicinsu ma yanzu ana maganar Aljanar 'yarsa ta fara ihu tana kukan babanta bazaiso kowace maceba bataso shikuma yazo yana biyeta su siqani da safen nan abincin arziki ma nazo na gagara ci,
Maza ficemun da kayanta a daki dan karma tazo nemansu ta hanani zaman lafiyar yau"
Humidifier Fiddausi ta kunna tareda daukan kayan Falaq din ta nufi kofa tana dariya da cewa
"Mama keda Aminiyar taki kike cewa ayi waje da kayanta"
"Wannan batai Halin Aminiyar tawa me sunanta ba da 'yata Me sunan nata,
Kina ganin 'ya a sangarce sai kukan banza da girmanta,
Wata ran fasa bakin zanyi kowama ya huta sedai ubanta ya gashi da matse fuska ya hakura ba ruwana"
Dariya Fiddausi takeyi tana ficewa dakin tareda sake duba agogonta taga time yayi kai tsaye ta nufi hanyar dakin Falaq din dayake hanya daya sa Palon Daddynta da bedroom dinsa.
Tana isa hannu takai ahankali ta bude dakin tareda shiga kai tsaye tana rufo dakin tana isa bedside din lafiyayyan gadonta dayake cikeda pillows kusan guda 9 masu tsananin laushi da duvet dinda laushinda da kaurinsa ya cike gadon.
Hannu Fiddausi ta miqa ahankali ta kunna wutar dakin dake gefen gadonta tana kallan Kyakkyawan fuskan falaq din da batabar komai na Mahaifiyarta ba da kuma wasu kamannin Sir AZIZ LIMBA dinba.
Zaunawa tayi bakin gadon ahankali tana shafa fuskanta cikik kulawa da kaunar da itama take mai tsanani tana murmushi me kyau tana cewa
"Falaq,
Falaq baby,
Alhmdulillahil lazi ahyana baada amatana wa ilayhir nushr,
Good morning Bestien Daddynta,
Time to wakeup"
Bude idanuwansa tayi ahankali tana motsawa tareda maimaita adduar tashi daga baccin da Fiddausi ta gama karanta wanda ta sabane tin tana baby sun saba duk wanda ta tashi bacci gurinsa saiya mata dan haka ta saba duk zata tada bacci saita mata ita wani lokacin tareda adzkhar na tsari sbd Daddynta daya saba karanta mata shi a duk safiyar duniya koda baya nan tana farkawa shine yake fara kiran waya ya karanta mata tin tana baby haryanzu data fara girma.
Tashi zaune Falaq tayi tana kallan Fiddausi cikin sake yar Kyakkyawar fuskanta da murmushi tace
"Anty Fiddausi kinsan meyasa na tashi da smiling face?
Wuyanta Fiddausin take shafawa ganin shatin wuyar rigarta daya kwanta mata tana murmushi itama tace
"No Ms Falaq Aziz saikin fada witch dinki na sauronki"
Wani Murmushin ta sake saukewa har tana dariya tace
"Best daddy nai mafarki zai daukeni mi tafiyarmu mubar OldLady din gidan nan ta dena mun fada ta denawa BestDaddy fadan kawo mun Mummyn danace banaso"
Dariya tayi tana Cewa
"To amma hardani zaa tafi ko??
Sbd BestD din naki kinsan da bestMan dinsa zai tafi sbd babu inda yake tafiya batareda dashi ba dan haka kema da bestWitch dinki zaki tafi ko??
Kallanta tayi alamar shawara kafin tace
"No,ke da Oldlady halinku daya kinason Daddynah yayi aure kema ai na taba jin kin fada a gaban Maman kuma kinfi bin bayan Maman.......
Cikin komawa kaman qaramar babyn itama Fiddausi tace
"Wat,inji waye yace inason Daddyn falaq Aziz yayi aure?
Idanma na fada to inaga bana hankalina tinda kince dukanmu witch na possessing namu amma nikam banason kowace mace ta shiga zuciyar BestDaddy sbd zuciyarsa ta babynsa ne kadai ba gurin kowa,
Babu wanda zataxo ta bata mana space"
Qarasa zancen tayi tana danne dariyarta tareda nuna da gaske take.
Kallanta falaq tayi tana karantarta kamar wata babba tana cewa
"Should i trust you Fi??
100 percent ma kuwa" Fiddausi ta fada tana bata hannunta cikin dariya.
Qin bata hannunta tayi tana miqewa tace
"Saina tambayi BestDaddy ko zan sake yadda dake coz oldLady tayi brainwashed naki i dont trust you both"
Toilet take kokarin nufa da gudu
Fiddausi ta riqota tana miqewa tsaye ta durqusa tana zare mata socks din baccin dayake kafarta me laushi kafin ta saketa ta nufi toilet dan brush ita kuma gyara dakin tafara wanda fadan luxuries dake cikinsa ma bata time ne.
Koda Falaq ta fito Fiddausi ta gama gyara dakin tsaf ta kunna ac sbd Daddyn tin tana baby ya saka dokar baa kwana daki da ita har safe da ac
Zata kwanta dashi qasa sosai kuma asuba nayi ake kashewa a tada ita sallah batareda duban qananun shekaruntaba sbd ta saba da sallan asuban akan lokaci tin tana rigima sosai idan an tadata da asuba harta fara sabawa sbd duk qarancinta to duk abinda Daddy dinta yakeso tana kokarin yinsa koda bataso da kuma duk yanda ya lalatata da gata sbd ba qaramin tsananin so takewa Daddyntaba.
Tsananin son datakewa Daddynta ya saka sam batason kowace mace na sonsa ko ayi maganar yayi aure sam batason kowa ya rabi Daddyn sai ita kadai,
Duk da akwai kuruciya sosai a lamarin nata amma da gaske har ranta batason daddynta yaso kowa sbd ganin takeyi idan yaso wani zai dena sonta ko ya rage ita kuma batako kaunar kwatanta Daddyn ya hada sonta da kowa ta kuma saka hakan sosai a ranta wanda ya fahimci da gaske take sai yaji baida raayin aure ko kadan a kusa barema baida time na mace bare Soyayyar duk da yana samun tayin aure daga manyan mutane ga yayansu amma baya buqata kuma baya boyewa yake dakatarwa sbd shi dan kai tsaye.
A harkan business dinsa baida tausayi ko emotions ko kadan business kawai hakama tamkar wani mugun maye yake a duk abinda ya saka hannu sai wata irin nasara me girma taxo shiyasa manyan da suka kaine yanzu kawai abokan businesses dinsa shi kansa manyan da suka amsa sunane kadai ke hulda dashi sbd nasararsa binsa take koina ya saka hannunda kafa hakan ya saka yayi wata irin suna da shaharar da sunansa yake yawo a tsakanin manya da duniyar masu abin duniya kawai.
Lucky Billionaire Monster ake kiransa a cikin Business tycoons da suke hulda dashi gashi da wani irin farin jini da kwarjinin dayake sakasa samun respect fiyeda shekarunsa a gurin manyanma hakama kudinsa ya saka respect dinsa yake ninkuwa gashi da kamewan datake saka manyanma da yawa shakkarsa.
Bayan businesses dayake da companies dayake dasu qasashe da Nigeria a harkan Business na motocin Business dinsu da Alh Saad wanda shima ya gama miqawa yayi nisa sosai a daula da samun power Shine yake ranking No 2 a business na motoci kaf dan haka gaba daya ma yake wahalar gani.
Zaunawa sukai da Fiddausi a gaban mirror tana tayata shiryawa kafin ta nufi closet dinta tana dauko mata kayan da zata saka tana sake mata dadin bakin itama batason BestDaddy yayi aure.
#MAMUH
#AZIZ AY LIMBA
#FALAQ AZIZ
#JANNAH ZAD
#REVENGE
#SAYD
ZAFAFA BIYAR
KALBIM 500
mamuhgee
A DUNIYATA 500
Huguma
AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul
KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo
Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi
Shedan biya
09033181070
Or mtn vtu at
09032345899
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
32
*ZUZEAM VENTURES*
Best APHRODISIAC
08144015291
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni’ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻
Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 3800
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki
*******
Sauraronta Falaq kawai keyi tana cewa
"Sai nayi shawara da BestDaddy zan san should I trust you or not"
Fiddausi dariya takeyi tana cigaba da tayata hada kayan zuwa camping din dazasu na school na yara tana cewa
"Na bar team din Mama na dawo team Falaq...
Katseta falaq din tai da cewa
"Falaq Aziz"
Sorry na falaq Aziz na manta princess din gidan batason ana raba sunanta dana Daddynta"
Straight jean daya lafe jikinta da white Cardigan me kauri da tsayin datazo har cinyarta ne Fiddausi ta tayata sakawa sai kuma jacket itama me kauri da qaramar veilhijab da iyakacinta wuya da sai socks data saka ta duba time ta zare jacket din tabar Cardigan kafin a tashi fitan,
Qamshin turarenta me sanyi ne na yara irin shekarunta yake tashi a jikinta da dakin, ta nufi kofa tana ficewa zuwa gurin daddynta sbd tana tsananin farin cikin ta wayi gari ace daddynta na gari zata gansa a safe kafin komai.