Sashe 51
Kalbima Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
AZIZ din kuwa ganin ya sake batareda ya sanar dashi komaiba ya sakasa tabbatarda abinda yake binciken ba alkhairi bane tinda yake kokarin boye masa.
Da daddare da kansa ya raka Falaq dakinta sai datai bacci ya fito ya wuce bedroom dinsa yana kashe wayoyinsa,
Wanka kawai yai yayi shirin bacci ya kwanta yana rufe idanuwansa batareda bacci yazo masa ba sbd abubuwa da yawa ne a zuciyarsa da kansa wanda duk dare kafin ya kwanta kewar yar uwarsa ce take zuwar masa wadda yakewa fata da adduar tana cikin rahamar ubangiji.
**Washe gari ma basu fita aiki ba a gida suka wuni Sayd din ya sake warwarewa shima kuma hutu da kadaici yake so dan haka ko fitowa baiyiba abincinsa ma sedai aka kai masa palonsa aka jera masa acan yaci.
Sayd kuwa Fita yayi sbd tsananta bincikensa da ayanzu shine abinda yake tsananin buqata.
Wayar Latif Sayd ya kira wanda yake cikin yan Amanar maaikatan AZIZ kuma duk da basa kasar haryanzu LIMBA na biyansa Albashi hakama shine drivern da duk yawon asibitin da sukai harma da ranar haihuwa shine yake yawo dasu har suka baro Nigeria shine drivernsu.
Latif dayake Shagonsa daya bude yana business dinsa yana ganin kiran ya daga cikeda girmamawa yana cewa
"Oga Sayd"
Gaisawa sukai Sayd din ya gyara zamansa yana sauke numfashi me sanyi kafin ya bude baki cikin bayyanarda Buqatan abinda zai tambaya batareda delay ba
Shima Latif din Nutsuwa yayi yana aje abinda yake tareda wucewa kurya inda baa shiga saishi kadai ya zauna dan jin abinda Sayd din zai fada.
"Latif ka tina a ranar da Ummitah ta rasu akwai Dr da shine yayi mana bayani kuma shine ya kula damu a wannan lokacin???
Cikin nazari Latif ya dan shiga tinani yana kokarin tinawa da lokacin sbd dashi suke tare a asibitin.
Cikin rashin tabbatarwa yace
"Eh wani black haka naji suna kiransa da kaman Dr samail ne ko yaya ma suna.....katsesa Sayd yayi da sauri da cewa
"Yes,yes yes Dr Ismail,yes thats the name"
Jin yayi wani abu daya danne zuciyarsa ya dan fada ya sauke numfashi yana miqewa tsaye yana jin sassauci a ransa yace
"Latif inason kaje asibitin ka bincikamun Dr Ismail din,
Inason sanin bayanai akansa,
Waye shi,
Familynsa,
Aikinsa,
Yana ina yanzu?
Da address dinsa, No i want to know every single abu akan rayuwarsa cikin gaggawa"
Shiru Latif yayi kafin ya sauke numfashi yace
"Angama Oga Sayd sbd babu abinda bazan iya yiwa Familyn Sir AZIZ ba,
Ayau zan ziyarci asibitin na fara sanin Full name nasa da idan yana nan kafin sauran binciken zuwa gobe da kwana biyu zan hado maka komai"
"Thanks" sayd yace yana kashe wayarsa ya wurgar a kujera yana dafe kansa tareda lumshe idanuwansa.
Falaq data kasa gane kan daddynta kwana biyu damuwa ta shiga tafara dagawasu mama hankali wadda itama tane kasa gane kan AZIZ din da kuma sayd da shima duk ya kasa zama kwana biyu
Magana tai musu wanda ya saka Falaq dawo da Daddynta daidai shima sayd ganin AZIZ baice masa komaiba kuma yasan yanda AZIZ din yake da karantar abu da ilimin gane abu atake ya sakasa dawowa daidai sbd tsaro.
********cikin kwana biyu Fahad da Latif suka duqufa da mugun bincike da bin duk wata hanyar samo bayanan da suke nema baji ba gani,
Shi kuma Sayd jin yake kaman zai zare sbd jiransu Amma ya boye yana ayyukansa hankali kwance sbd AZIZ daya fara fita office dan haka ya dan zama busy da ayyuka da kuma handling abubuwa.
Latif ne yafara hada bincikensa dan haka ya kira Sayd din kai tsaye wanda a lokacinda kiran ya shigo yana gaban AZIZ LIMBA yana karanto masa bayanan Report da aka aiko musu daga Italy.
Sunan Latif ne ya bayyana Akan screen din wayar Sayd din datake ajiye a gabansu.
Hannu Sayd ya miqa ahankali ya dauki wayar tareda kashewa ya ajiye gefensa yana cigaba da bayanin da AZIZ ke sauraronsa hankali kwance cikin nutsuwa.
Yana gama bayanansa juyawa yayi ya fice yana amsa wayar Pa din Maheer Zad data shigo wayarsa akan haduwarsu da haryanzu baa san lokacin ba..
Sayd na fita kai tsaye ya katse wayar dayake ya nufi office dinsa yana saka kiran Latif wanda ya dauka take.
"Oga Sayd I've Send you every information daka buqata,
Cikakken Sunansa Dr Ismail Saraki,
Yana Nigeria haryanzu sedai yana jinya haka kawai aka wayi gari ya samu stroke baya iya magana baya iya komai yana gida yana jinya tareda familynsa a Jos,
Likitan zuciya ne shima kuma bai taba aiki a kowane asibiti ba Nigeria sai zaaden sbd baa Nigeria din yake aikiba saida Zaadens suka basa babban matsayi a asibitinsu ya dawo Nigeria,
Address da duka sauran bayanin na turo maka komai"
Katsesa Sayd yayi da cewa
"Idan yana aiki a Zaadens a babban matsayi meyasa basu tsaya masa gurin neman lafiyarsa ba ya koma gida??
"Ba shine abin tambayarba Abin mamakin shine Duk wani hanyoyin samunsa sun datse hakama komai ya rasa a qanqanin lokaci wanda kaman ana kokarin hanasa wani abun ne kokuma akwai abinda yayiwa Zaadens din nake ganin"
Ajiyar zuciya Sayd ya sauke yana cewa
"Ngd Latif zan sake nemanka sbd Zuwa jos zai kamaka"
"Ok Thank you Oga Sayd"
Yana kashe wayar ya miqe yana sauke ajiyar zuciya akai akai sbd komai ya fara fito masa sedai tsoron qarasa bincikawan yake ma dan abinda zai binciko kada ya kashe AZIZ.
Sai yamma suka dawo gida suna isowa AZIZ kai tsaye bangarensa ya nufa yai wanka ya shiryo ya fito suka zauna cin abinci a dining falaq nata masa labarai kala kala wadda a duniya ita kadaice take ajiyesa tayita basa labarai da surutai kala kala ya bata kunnuwansa yana saurara batareda yace komaiba.
Suna gamawa suka wuce sallah
Saida sukai ishai suka dawo,
Motarsu na shigowa harabar gidan motar Fahad na shigowa bayansu dan haka a tare sukai parking.
Fahad dinne ya rigasu fitowa sanye cikin three quarter da farar sweatshirt ya nufo motarsu ya budewa AZIZ motar yana masa barka da dawowa.
Amsawa yayi yana kallansa a taqaice ya nufu hanyar studyroom dinsa suka nufi bayansa.
Yana shiga zaunawa yayi tareda ajiye wayarsa gefensa ya dago a natse ya kalli Sayd wanda yake kallan Fahad kafin ya maida kallansa kan Fahad din ya bude bakinsa yace
"Yes,the dets???
Kallansa Sayd yayi da sauri yana matsowa zaiyi magana AZIZ din ya dago manyan fararen idanuwansa yai masa kallo daya take ta dakata yana komawa baya ya saukar da kansa zuciyarsa na tsananin nauyi da tashin hankalin abinda fahad ya samo akan binciken.
Fahad da shima yake a natse sbd a gaban AZIZ din suke ipad dinsa ya daga ya fara budo bayanan yana cewa
"Babu Alaqar kowane business dake tsakanin Zaadens da dr Abraham saina likitanci wanda kaman yanda muka zarga akwai me ciwon Zuciya a familyn sunanta ZEYNAB ZAD sedai kuma ta rasu da dadewa,
Bayan rasuwarta Zadeens sun sake samun mace a familyn wadda duniya ta sheda yanda suke tsananin sonta amma kuma tana tsaka da karatu kawai aka nemeta aka rasa baa sake samun labarinta ba tsawon shekaru sun boyeta batareda an sake taba ganintaba wanda babu wanda yasan dalilin hakan amma kuma a yanzu tana wannan qasar tana karatu sedai ta koma gida a yanzu batanan,
A familyn kowa mun samu bayanin cikakkiyar lafiyarsu banda JANNAH ZAD wadda babu wanda a iya binciken danai babu likitan daya taba ganinta bayan Dr Abraham......"
Dan shiru yayi yana tinani da shakkar abinda zai fada kafin ya dago ya kalli sayd wanda shima shi yake kalla da dukkanin imaninsa kafin ya juyo ya saci kallan AZIZ da yayi shiru yana sauraronsa da dan sassauta murya yace
"A yanda na tabbatar sbd bamu san health status din JANNAH ZAD ba a cikin familyn kuma dr Abraham ne kadai likitanta kuma Shi din likitan zuciya ne Tabbas itace takeda matsalan Zuciyar datake cikin zaadens,
Dr Abraham ya samu zomowa babban likitan dayake cikin manyan doctors na duniya tareda tarin dukiya me yawan gaske daya zamo babba sbd zaadens da suka tsaya masa,
Jannah Zad itace rai da Zad sukafi so fiyeda komai da suka mallaka a duniya...
Dago idanuwansa yayi Ahankali ya saukesu akan Sayd sbd a duka bayanin baiji wani abin daya shafesu ba bayan maganar ciwon zuciyar datai kama data tasa 'yar dan haka ya zubawa sayd idanuwansa yana jiran bayaninsa wanda bayani kawai yakeso gamsashe batareda wani kwana ko daya ba.
#MAMUH
#BEST REVENGE
#BEST LOVE
#CRAZY LOVERS
#SELFMADE BILLIONAIRE
ZAFAFA BIYAR
KALBIM 500
mamuhgee
A DUNIYATA 500
Huguma
AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul
KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo
Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi
Shedan biya
09033181070
Or mtn vtu at
09032345899
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
41
*KALPANAH COLLECTION*
08105064494
Shin ke daliba ce ko kuma uwa wadda har yanzu bata daina rokon urgent 2k a wurin yan uwa da kawaye ba,tou nesa tazo kusa domin kuwa na kawo miki maganin matsalarki,domin kuwa *Kalphanah Collection* ta shirya tsaf domin taimaka wa duk wani dan kasuwa ko kuma wanda yake son fara kasuwanci.A *Kalphanah Collection* muna saida kaya kama daga Jaka,Takalmi,Atamfa,Laces,Kayan yara da kuma kayan kitchen.Wani abun mamakin ma muna saida kayan mu ga masu siyen daya ko kuma sari,ga waenda basuda jari ma mun tanadar masu hanyoyi daban daban da zasu fara neman na kansu.Hajiya kina gida kwace zaki dinga jin saukar kudi a asusun bankin ki.Ga musu fuskantar qalubale a kasuwancin su kuma an kawo muku sauqi domin kuwa an bude muku group dinku da zaku dinga tattauna matsalolin ku.
https://chat.whatsapp.com/IyDlSVdw1rDIlCNNQMel68
Kedai idan kin shirya ki dannan link din nan na kasa domin shiga group dinmu ki ganewa idonki kunsan ance gani ya kore JI
Karki yadda ki wuce bakiyi joining group din nan ba domin kuwa yanzu sallah tana qaratowa ko bakiyi kasuwanci ba zaki siya domin amfanin ki na yau da kullun kuma ko baku buqata yanzu nan gaba zaku iya neman ta.
Siyen na gari maida kudi gida.
08105064494
************
Sayd daya cikin tsananin shock da mamaki da sauri ya karbi ipad din ya zubawa hoton Jannah idanuwansa wadda shekarunta suke kusan daya dana Ummitah..