Sashe 34
Kalbima Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sayyid kwana yayi yana kiran Hamman sbd gaba daya yaji shima bayajin nutsuwa tinda baya tareda su yasan yana can cikin mawuyacin mummunan halin dayafi duk wanda suka shiga baida wanda zai rungumesa ya rarrashesa bare quncin rasuwar Ummitah yana ninkuwa ne sbd ko gawarta bai samu gani ba bare janazah dinta wanda har abada bazai dena jin wannan radadinba a zuciyarsaba kuwa.
Shi kansa Alh Saad akai akai ya ringa sake kiran Amma ba bayanin komai.
Washe gari Sayyid duka yan gidan saida ya karbi wayarsu ya ringa kiran Hamman Amma sam duk abu daya ne batama alamar shiga take yankewa.
Haka suka wuni cikin damuwa da sanyin jiki suna nemansa babu haske ko kadan.
Washe gari ma hakan ce ta faru har aka sake kwana suna kan abu daya.
Alh Saad suka kira suka sanar masa ya kwantar musu hankali da cewan ABDULAZIZ din a ranar da sukai magana ya sanar dashi zai dawo a washe gari amma tinda an kwana biyu a sake basa kwana biyu a gani tukuna kila ya daga tafiyar ne sbd shock na rasuwar.
Hakura sukai suka zuba idanuwan dawowan nasa duk da hakan bawai sun dena kiran bane musamman Sayyid dayake jin yana neman sabuwar zarewa
Mama kuma kulawa da babyn yana dan hanata damun lokacin kanta ma sbd ga manyanci ne ga kula da jaririyar 'ya duk da ga Fiddausi tana kama mata sosai danma wani abin bata iyawa sedai Fiddausin tai mata.
Baba alhassan ne ranar da akai bakwai ya iso da manyan ragunansa guda biyu da na yankawa jaririyar suna.
Dayake ba wai hidimar farin ciki akeba yasaka addua kawai akai aka yanka mata Sunan FATIMAH kaman yanda sukasan ABDULAZIZ yakeda buri.
Koda Baba alhassan ya iso shima Alh Saad ya riga ya siya ragunan suna dan haka aka hada duka aka yanka akai sadaka sosai tareda yiwa mahifiyar babyn Addua dashi kansa ABDULAZIZ da basusan halinda yake ciki.
Baba alhassan bai komaba sbd ganin rayuwar qunci da 'dacin dasu Sayyid sukeyi gashi shima ya shiga tsoro da damuwar rashin ABDULAZIZ din dan haka ya fasa tafiya sai ansan halinda yake ciki.
*****Lamarin da tin suna lissafi har suka dena suga shiga mummunan damuwar datake take rashin da sukai sbd kwata kwata ba ABDULAZIZ ba labarinsa sun duqufa rokon Allah da sadaka,
Mama ta rame sosai ciwo yana neman rufe rayuwarta sbd damuwa da tinani,
Sayyid ma ya koma gabaki daya ko magana bayayi sosai daga daki sai masallaci dayake kusan wuni acan yana karatun Alqurani da adduar bayyanar ABDULAZIZ tareda fatar yana cikin koshin lafiya.
Baba alhassan ma gida ya koma aka ringa yiwa ABDULAZIZ din adduar dangana akan rashin da yayi da fatar yana cikin koshin lafiya.
Alh Saad duk inda zai saka a dubo masa ABDULAZIZ a bincika masa shi a italy abin ya gagara sbd dukkanin wasu hanyar communication da zaa iya jinsa ko labarinsa ta toshe musu sbd Alh saad duk wanda ya sani a qasar italy dazai duba masa shi basa qasar daman duka duka mutum biyu ne ya sani acan baida mutane acan ba kamar uk ko Greece ba ko wasu daidaikun qasar.
Dan haka shima hankalinsa ya tashi sosai gashi ana maganar wata uku ba labarin komai,
Su mama sun koma abin tausayi sosai sbd ciwon tsaye takeyi gadan gadan,
Sunso tattarawa su koma gida shikuma Sayyid yana tinanin kota halin yaya zai neme abinda zai kaisa qasar da ABDULAZIZ din yake ya nemesa sbd zuciyarsa radadi takeyi masa sosai yanaji a jikinsa ABDULAZIZ na cikin matsanancin halinda yake buqatansu.
Mama kuwa gaba daya a yanzu tafara gazawa dan haka Alh Saad ya hanasu komawa gida yace su zauna anan Shi zai tafi qasar ya dubo ABDULAZIZ da kansa.
#MAMUH
#AZIZ LIMBA
#FALAQ LIMBA
#SAYYEED LIMBA
#ZAADENS
ZAFAFA BIYAR
KALBIM 500
mamuhgee
A DUNIYATA 500
Huguma
AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul
KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo
Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi
Shedan biya
09033181070
Or mtn vtu at
09032345899
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
27
*ZUZEAM VENTURES*
Best APHRODISIAC
08144015291
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni’ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻
Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 3800
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki.
*********
Tafiyar da Alh Saad yace Zaiyi ya saka Maman da Sayyid samun dan sassaucin Halinda suke ciki.
Baba alhassan na jin hakan shima Ya tattara ya koma gida dayake ya sake zuwa sbd Yiwa Sayyid abinda yake tsananin so yana komawa ya saka gonarsa siyarwa da rabin hatsin daya noma a shekarar yayi kwana biyu yana hada kudin ya dawo da kudi me dan yawa kusan miliyan uku ya kawowa Sayyid suka kaiwa Alh Saad akan a tafi da Sayyid din dubo ABDULAZIZ din.
Itama mama jin hakan ta sake samun sanyi a ranta suka ringa rokon Alh ya tafi da Sayyid din.
Sbd kwanciyar hankalinsu ya amince tafiyar dashi batareda ya karbi kudinsu ba sbd yasa aka fara yiwa Sayyid din komai na tafiya wand hakan ya saka tafiyar ta sake samun tsaiko.
Baba alhassan duqufa yayi da addua da fatar komai ya tafi lfy sbd a zuciyarsa tsoro yaji yana shigarsa.
Mama ma adduar ta sake duqufa yi gashi a kwanakin kullum mafarkin ummitah takeyi wanda take ganin ABDULAZIZ ne a cikin wata masifar kila.
Sbd Lokacinda Ummitah zata rasu mafarkin ABDULAZIZ din ta ringa yi a mummunan yanayi sai gashi ashe rasa Ummitah zasuyi.
Sayyid haka ya ringa jin kaman zai zare sbd jiran shirin tafiya ya kammala visa ta fito,
Karatunsa da Alh Saad ya takura masa yaci gaba da zuwa Sosai ya maida hankali kaman zai kwana ya tashi a ace ya kammala sbd tsananin burin da ABDULAZIZ ya dora akan karatunsa tin farko yasa duk masifar da zuciyarsa take ciki ya tsaya ba gardama yana bude kansa sosai akansa.
Baba alhassan kuwa komawa yayi duk bayan lokaci yana hanyar zuwa abujan dubosu.
Baby Fatima kuwa anata renonta cikin koshin lafiyarta tana girmanta duk da bata samu nono ba jikinta nata yin kyau tana yar kibarta,
Anty maryam sbd basada nisa a anguwa daya suke bata tsallake ranar zuwa duba Baby fatiman da Mama wani lokacin kuma zuwa take ta dauketa acan zata wuni sai dare take kawota a mota dan basa bin hanya da ita duk da da nisan da sai anshiga motar.
Wata daya da sati biyu suka dauka kafin tafiyar ta kammalu suka tsayar da rabar tafiya.
Mama Kallan Sayyid tayi ranar da zasu tafin tana rungume da Baby Fatima ta zuba masa ido tana kasa iya cewa komai sbd batama san me zata fadan ba.
Baby fatima ya kalla kafin ya kalli maman yana bude baki Ahankali yace
"Mama nai miki Alqawarin zan dawo miki da ABDULAZIZ LIMBA a gabanki ko a yaya yake insha Allah sannan zan kula dashi fiyeda nawa kan"
Numfashinta ta hidiye cikin sanyi da samun dan sanyi a ranta tace
"Allah ya tsareku gaba daya ya dawo daku lfy yasa shima yana lafiyar"
Alh Saad ta kalla cikin mutuntawa da kulawa tace ta gode.
Baba alhassan ma addua yayi musu yana yiwa Alh Saad godia.
Mota suka shiga drivern gidan Alh Saad dinne zai kaisu Airport su mama na kallo motarsu ta fice daga gidan.
Ajiyar zuciya Baba Alhassan ya sauke ita kuma Mama kasa sauke ajiyar zuciyar tayi ta juya ciki tana sake rufe Fatima dake bacci a jikinta tana dan motsawa ahankali.
Tinda suka isa airport Alh Saad ya kalli Sayyid wanda kai tsaye kallo daya zakai masa kasan ya sauya daga asalin Sayyid dinsa na baya idan ka sansa.
Har a cikin jirgi bayan sun zauna babu walwala a tattareda Sayyid din dan haka bai takurasa ba ya kyalesa dan yasan zuciyarce ba dadi ko kadan.
******
Lafiyayyan toilet ne dayake da girma sosai komai a tsare,
Qamshi ne me sanyin dadi da nutsuwa yake tashi a cikinsa hakama da dan hayaqin zafin ruwan da ake wanka dasu dayake dan gauraya toilet din yana saka koina a toilet din daukan dumi ahankali.
Wanka takeyi a natse qamshin shower gel dinta me kyau da tsada yana sake tashi harta gama wankan ta kashe shower din tareda miqa hann ta janyo towel ta dauro a jikinta ta fito cikin Lafiyayyar jacuzzi din ta nufo gaban mirror daya kusan cike rabin bangon toilet din ta tsaya cak ta zubawa kanta idanuwanta da suka fara sauyawa ahankali.
Hannunta na dama ta dago ahankali ta dora akan kirjinta seti da zuciyarta dake bugawa ahankali cikin cikakkiyar lafiya..
Tabon dinkin gurin ta shafa ahankali tareda lumshe fararen kyawawan idanuwanta tana sauke numfashi ahankali me dumi...