Sashe 39
Kalbima Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Akwai kauna mai karfi da tsafta datake ji a tsakaninta da zuciyar datake bugawa a kirjinta wanda lokuta da dama takanji kadaici yana tsananin rufeta da kewan mai zuciyar wanda haryanzu batasan waye ya bata ba kuma waye familyn sbd su Dad kwata kwata sun sanar da ita wanda ya bata najimi ne kuma bama a Nigeria yake ba baida kowa maraya ne daga ghana aka samo.
Da wannan aka hanata neman koda familynsa ne sedai tanajin akwai kauna sosai tsakaninta dashi wanda ko sunansa bata saniba amma babu ranar da bata masa adduar samun rahamar ubangiji a makwancinsa.
Ammar Zad shine wanda zuciyarta take tsananin so bayan iyayenta da kuma kauna ta yan uwanta So ne mai karfi a tsakaninsu.
Ammar son dayake mata ya take wanda take masa sedai yana samun kansa a cikin matsanancin rudani da yawan lokuta sbd Soyayyar datake masa tafi kama data jini hakama hakanan yake jin koyaushe kaman bata gama zama tasa ba a zuciyarta da kwata kwata basa gane wane irin so takewa abu,
Amma dai ko yayane tinda tana son nasa bayada burin daya wuce hakan aure kuma basa buqatan rushing abubuwa sbd a yanzu ta samu cikakkiyar lafiya samun iliminta shine komai zatai karatu ta zama cikakkiyar macenta a yanda take yanzu kafin komai.
Familynta na cikin farin ciki da walwalwan dayafi na baya sbd samun lafiyarta komai ya daidaita a familyn Suna komai na businesses nasu cikin cigaba da samun daukaka da kwanciyar hankali,
Basu bar Nigeria ba tinda suka dawo sedai Dr Abraham dasuka koma qasarsu duk da sun sabu da Nigeria din amma suna yawa zuwa inda sbd har koyaushe dr Abraham ya riga ya zama kamar shine me asibitin amma zadeens kuwa kwata kwata zuwa asibitin ya zama shafaffen tarihi garesu tin daga lokacin dan ko ciwo dayansu yayi gida doctors ke zuwa dubasu.
Duk wanda yasan zaadens yasan zaratan Mazan dake familyn masu ji da lokaci da aji tareda tsagwaron ilimi da aji,
MAHEER ZAD ya zama kamar babban mutum dayake hulda acikim manyan mutanen dasuka haifes a matsayin abokan business dan duk abokan business din iyayensa Sun zama nasa abokan dashi ake huldan da duk zaa iya yi da Dad dinsa ko Daddy mahmoud dan haka matsayinsa da Karfinsa yayi girman da girmamawan da ake bawa iyayensa ita ake basa a gurin mutane da abokan business,
A gida kuwa Matarsa ta samu duk duniyar datake mafarki da burin samu harma ta wuce dan kuwa rayuwar iko da daular da bata jin barna take dan haka ta zama cikakkiyar Zad itama daman a zuciya ma daya suke.
AMMAR ZAD kuwa rayuwa biyu yake juyawa ta zamansa Zad da zamansa likata me zaman kansa da duniya bata saniba amma dai businesses din iyayensu shima yake ciki sosai,
Duk wani lissafin tarin kadarori da uban dukiyar da suke da ita shine yake gudanar da komai sai bangare daya bai cika zama ba yana hanyar zuwa gurin Jannah wadda take Cyprus tana karatu tareda a gidan Daddy mahmoud wanda yake jiran ta gama shima su tattaro su dawo Nigeria gaba dayansu.
Ammar kusan yafi su Maheer kyau da daukan ido sbd Mum dinsa ya dauko gaba daya wadda tafi yayunta kyau duk da kusan duk kamanninsu daya dan haka Jannah take ganin a idonta babu wanda zai kai Ammar Zad dinta kyau da aji da kamewa dan bata taba sanin yanada trauma ba duk wannan abin da ake sbd idan ta taso masa sam bayada kyan gani.
Amma koda ta sanin a yanda yake a ranta zata iya sonsa a hakan batareda wani second tinani ba...
SALEEM ZAD shine me zafin cikinsu da baya cika shiga zabgar family business din yanada nasa business na kamfanin saida motocinsa daya bude wanda yake gudanarwa amma dai duka da sunan familyn ne wanda daima kamar family business dinne ya bude musu sabo kuma hakan yana tafiya fiyeda tsammaninsu dan haka sukai investing mugayen kudi akan business din kamfanin motocin sedai Akwai wani shegen daya zarce tinaninsu akan business din na motocin wanda Saleem Zad ke tsananin burin aiki dashi sedai hakan ya kasa samuwa amma yana kokari akan hakan.
Mimi Zad kuwa hankalinta kwance yake tinda ahalinta suna cikin Aminci da kwanciyar hankali kowa na samun yanda yake so dan haka ita hakan shine farin ciki da burinta sai kuma Auren Ammar da Jannah datake fatan Allah ya nuna musu anyi sbd hakanan takejin batada Nutsuwa idan baai aurenba kaman bazaayi ba take gani wanda tasan Ammar na rasa Jannah komai zai iya faruwa dashi sbd son dayake mata ya hadu da trauman datake damunsa ya zama kamar possession.
DZAD da DADDY MAHMOUD kuwa duniya tayi musu duk yanda sukeso sbd suna juya rayuwa yanda suke sonta,
Allah ya basu power da duk abinda suke so a rayuwar dan haka basuda matsalar komai sai rayuwa yanda sukeso suda iyalansu.
##MAMUH
#JANNAH ZAD
#AY LIMBA
#AMMAR ZAD
#FALAQ LIMBA
#SAYD LIMBA
#ZAADENS
ZAFAFA BIYAR
KALBIM 500
mamuhgee
A DUNIYATA 500
Huguma
AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul
KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo
Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi
Shedan biya
09033181070
Or mtn vtu at
09032345899
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
31
*ZUZEAM VENTURES*
Best APHRODISIAC
08144015291
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni’ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻
Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 3800
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki
**********
December 2024
Starling City US
Fresgills No 124 LIMBAs Res
Fiddausi ce ta fito daga kitchen dauke da glass bowl me dan girma a hannunta ta nufi dining room tana dan kallan time na agogon dayake hannunta ta kalli hanyar dakin Falaq dayake hanya daya da dakin Daddynta Dayake gari dan hakan ne ya saka gidan yau ba doguwar hayaniya gurin aiki sbd matiqar yana nan hutun gaske yake buqata Sayd yasha fada musu doka ce ba wai kaida ba dole ne ayi maintaining kai.
Dining ta shirya tsaf wanda yakeda girma ta gama jera duk wani abinda tasan Sir AZIZ AY LIMBA yana ci a breakfast dinsa dana falaq wadda gata yayiwa wani irin kamu kwata kwata,
Sai kuma abinda Sayd shima yake cimarsa Mama kuwa yawanci breakfast dinta kome zata ci batada damuwa amma sai an hada mata da kunun Gyada dayake kamarma na madara zalla.
Tana gama shirya Dining ta koma kitchen ta kalli sauran masu aikin biyu ta tinatar dasu nan da awa biyu zaa fara shirin abincin lunch na gidan duk da sun tsani sbd sun dauki shekaru a gidan suna aiki amma kaidarta ne ita kuma tina musu koyaushe sbd a yanzu ta yawanci umarni ne nata sai kulawa da Falaq wadda yake asalin aikinta me mahimmanci kenan.
Fitowa tai daga kitchen din ta nufo lafiyayyan palon gidan dayake tashin wani lafiyayyan qamshi me hade da sanyin aircon daya kama koina,
Dukiya ce take magana koina a gidan sbd luxuries ne koina na waiga a gidan yake magana da class tareda rashin hayaniya da kwanciyar hankali.
Hanyar dakin Mama tafara nufa ta bude palonta ta shiga shima qamshi ne da sanyin ac ke tashi me dadi yana sanyaya jiki da zuciya.
Kai tsaye Bedroom dinta ta nufa tana sake duba ogogonta sbd lokacin tashin Falaq datake jira sbd yau weekend ne ba school amma zata tafi school campaign da zaayi na yara dan haka tasan saita lura sosai batareda ta qara ko wuce time da zaiyi daidai da fitowar daddynta ba.
Ahankali cikin nutsuwa ta miqa hannunta tai knocking kofar bedroom din kafin ta bude tareda sallama a bakinta ta shiga tana kallan Mama dake zaune tana waya sanyeda doguwar rigar kuwait me kauri sosai da hula tana waya da Baba Alhassan dayaje Umrah sbd bayajin dadi sosai manyanci yafara masa yawa sosai.
Cikin sakewa dake hade da girmamawa tace
"Mama ina kwana?
Barka da tashi.
Gyada kai maman tayi tana cigaba da waya da hannu ta nuna mata tarkacen kayan Falaq data bar mata a dakin hadda Ipad dinta da tana tashi bata ganta ba zata iya daga musu hankali azo ana bata lokaci gurin lallabata kafin fitarta.
Tattara kayan Fiddausi ta fara tana dariya da cewa
"Mama mutuniyarki ce kike cewa a tattara miki kayanta abar dakinki dasu,
Tanajin haka zata fara ihun ta bata dake daman tace Daddynta kadai ne mutum a gidan nan"
Qarasawa tai tana dariya
Mama ma wayar ta gama ta kashe tana ajewa tace
"Daman wannan me jajayen kunnuwan kowama a gurinta ba mutum bane Ubanta ne kadai mutum mu da sauran mutane duk witches ne"
Dariya Fiddausi tasaki tana qarasa tattara dakin dayake fes tace