Sashe 53
Kalbima Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da daddare sayd ya iso palonsa ya tarardashi zaune yayi shiru fuskansa tayi fayau wanda ya saka Sayd jin jikinsa yana sake mutuwa sedai kuma kaman yanda Dr Nico ya kira yace ismail din zai iya amsa tambaya kowace iri batareda ya bude baki ba sbd idanuwansa suna motsawa ya sakasa yanke shawarar fuskantar komai a yau din dan haka ipad dinsa da fuskan dr Nico take bayyane ismail na gabansa zaune akan kujeransa dauke da belt ya ajiye a gaban AZIZ din wanda ya dago idanuwansa da sukai ja ya sauke akan screen din yana zubawa ismail din su yanajin zuciyarsa na wani irin nauyin gaske....
Sayd ne ya bude baki Ahankali cikin tsananin nauyin kirjin shima yace
"A ranar da Ummitah ta haihu a asibitin zaadens da kanta haihu ko cs akai mata????
Rintse idanuwa ahankali dr ismail yayi hawaye masu zafi da baqin cikin rayuwarsa suna gangaro masa ya bude idon tareda kyaftasu ahankali alamar da kanta ta haihu........
Daukewa numfashin AZIZ ya kusa yi sedai bai motsaba
Sayd da kafafunsa suka kafa rawa bude baki ya sake yi bugun zuciyarsa na tsananta yace
"Meye aikin da kukai mata a kirjinta wanda batada shi????
Qarasa tambayar yayi muryansa na tsananin rawa.....
Ahankali cikin tsananin sanyin jiki dr ismail ya gangaro da idanuwansa zuwa setin kirjinta AZIZ gurin zuciyarsa ya lumshe idanuwansa ahankali wasu hawayen na gangaro masa masu tsananin zafi.......
Kasa magana sayd yayi sbd zuciyarsa data dena bugawa......
Dr Nico ne yayi saurin kallan ismail din da rawar murya cikeda tsananin tashin hankali yace
"Zuciyarta aka cire?????
Rintes ido yayi alamar hakan
"Kun sakawa wani????
Sake rufe idanuwansa yayi amma kafin yama gama rufewa AZIZ ya miqe ya nufi kofa sedai ko taku daya yayi yana yin na biyu kafafunsa suka gasa sukai wata irin mummunan sarewa ya fadi a gurin.
#MAMUH
#BEST REVENGE
#BROTHER's LOVE
#AZIZ AY LIMBA
#SELFMADE BILLIONAIRE
#JANNAH ZAD
ZAFAFA BIYAR
KALBIM 500
mamuhgee
A DUNIYATA 500
Huguma
AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul
KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo
Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi
Shedan biya
09033181070
Or mtn vtu at
09032345899
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
42
*KALPANAH COLLECTION*
08105064494
Shin ke daliba ce ko kuma uwa wadda har yanzu bata daina rokon urgent 2k a wurin yan uwa da kawaye ba,tou nesa tazo kusa domin kuwa na kawo miki maganin matsalarki,domin kuwa *Kalphanah Collection* ta shirya tsaf domin taimaka wa duk wani dan kasuwa ko kuma wanda yake son fara kasuwanci.A *Kalphanah Collection* muna saida kaya kama daga Jaka,Takalmi,Atamfa,Laces,Kayan yara da kuma kayan kitchen.Wani abun mamakin ma muna saida kayan mu ga masu siyen daya ko kuma sari,ga waenda basuda jari ma mun tanadar masu hanyoyi daban daban da zasu fara neman na kansu.Hajiya kina gida kwace zaki dinga jin saukar kudi a asusun bankin ki.Ga musu fuskantar qalubale a kasuwancin su kuma an kawo muku sauqi domin kuwa an bude muku group dinku da zaku dinga tattauna matsalolin ku.
https://chat.whatsapp.com/IyDlSVdw1rDIlCNNQMel68
Kedai idan kin shirya ki dannan link din nan na kasa domin shiga group dinmu ki ganewa idonki kunsan ance gani ya kore JI
Karki yadda ki wuce bakiyi joining group din nan ba domin kuwa yanzu sallah tana qaratowa ko bakiyi kasuwanci ba zaki siya domin amfanin ki na yau da kullun kuma ko baku buqata yanzu nan gaba zaku iya neman ta.
Siyen na gari maida kudi gida.
08105064494
*************
Sayd ma cak bugun zuciyarsa yake neman dakatawa sedai kuma halinda AZIZ yake cikine ya sanyashi yi kansa da tsananin sauri baya gani sosai sedai kafin ya isa garesa Tini hancinsa yafara gangaro da jini idanuwansa na rufewa sbd duk jarumtarsa da karfin zuciyarsa bai iya riqe abinda ya dakesaba harya saka jini balle masa ta hanci....
Da jahilin gudu sayd ya rarumo tissue gaba dayanta ya fasa box din ya zazzageta ya damqa yana tare hancin AZIZ din wanda baya jin komai kunnuwansa da idanuwansa sun dauke wuta.
Da gaggawa Ya fito dashi bai tsaya komaiba ya saka mota yabar gidan dashi cikin tsananin gudun gaske.
Fiddausi dataga fitowansa da AZIZ din jikinsa jini sosai sbd bleeding yake sosai take ta saki tray din hannunta dayake dauke da tea set da dabino dayake cikin bowl me kyau tana qarasawa cikin office da mugun gudu taga jini a tissue koina....
Ihu ta kurma wanda ya saka mama fitowa da sauri Falaq data mugun firgita ma bayan maman ta biyo tana roqe rigar maman sbd tsoro suka nufo office din.
Da gudu Fiddausi ta kwaso tissues din da hannunta a rikice ta nufo su maman tana nuna mata jinin dayake jiki sosai bakinta na rawa tace
"Sir LIMBA ne Sayd ya fita dashi jini yana fita jikinsa sosai baya numfashi kaman ba rai a jikins......
Bata qarasa ba Falaq dake bayan mama cikin tsoro ta fito tana kallan hannun Fiddausin muryanta na rawa sa sauri tace
"Daddyna??
Meya samesa?
Meya faru dashi??
Kikace ya mutu....??????
Bata qarasa ba ta kirjinta yayi mummunan bugawan data yanke musu jiki a gurin tai collapsing.
Sabon tashin hankali suka shiga wanda ya saka mama duk rudewa tana cewa
"Uban waye yace ki kafa a gabanta ne Fiddausi"
Daukanta Fiddausi tayi da duka karfinta tana nufar cikin gida da ita mama na bin bayansu tana kwalawa Nena kiran ta kawo musu ruwa da sauri.
A palo suka kwantar da ita nena ta kawo ruwa da sauri suka zuba mata amma sam ba alamar zata tashi hankali tashe suka dauketa zuwa asibiti mama nata kiran Sayd sedai sam baya dagawa sbd baima san tana kiranba sbd koda ya isa asibiti AZIZ ya zubarda jini sosai dan haka take aka karbesa da gaggawa akai ciki dashi sbd shock ne da attack daci uban wanda ya shiga ko lokacin da ya samu labarin rasuwarta.
Sosai hankalinsu dr Raheem ya tashi sbd kokarin ceto Ransa da suke sedai baya alamar yana karban treatment din dan haka suka sauya method cikin gaggawa kwarewa.
Sayd kuwa ana shigewa da AZIZ din zubewa yayi gurin a qasa yana cusa kansa cikin kafafunsa tareda fashewa da wani irin kuka me karfin gaske yana dukan kirjinsa dake wani irin azababben radadi da ciwon kwatanta azabar da Ummitah ta shiga kafin rasuwarta,
Da ranta aka zare mata zuciyar datake bugawa a kirjinta batareda wata nakasa ba,
Da karfi da yaji aka zare mata zuciyar da Allah ya halicceta da ita,
Kasheta akai kisa mai ciwa da radadi batareda taga ko abinda ta haifa da kanta ba....
Wani gawurtaccen kukan ya sake sakewa radadin da zuciyarsa da kirjinsa ke masa suna tsanantar da shima ya kasa riqewa ya fara dafawa zai miqe sedai gangar jikinsa kasawa tai ya zube a gurin yana fasa kukan dayake fitowa tin daga tsakiyar zuciyarsa dayakejin inama tasa zuciyar aka cire aka bar Ummitah da tata.
Gaggawan zuwa akai shima aka kwashesa zuwa emergency sbd ganin irin yanda namiji babba kuma kakkarfa kamarsa da bai rasa komai na jin dadin duniyaba yana kuka sosai yana shidewa ga gangar jikinsa tana kasa daukansa.
Ana shigewa dashi su mama na isowa asibitin da falaq wanda itama aka karbeta sbd patient dinsu ce dan haka baa shiga emergency da ita ba ita dakinda zaa kwantar da ita aka nufa da ita da sauri acan suka fara bata taimakon gaggawa duk da sunsan abune me wuya ta farfado yanzu din.
Su mama da basusan nan asibitin su AZIZ suke ba zaman jira suka fara cikin tashin hankali da damuwa kala kala kuma har lokacin bata dena kiran wayar Sayd ba.
Rin suna zaune har suka kasa zaman sai kaida kawo suke, shima suka gaji suka fita suka dawo babu zancen komai hakama ba bayanin komai akan AZIZ.
A asibitin suka kwana cikin masifaffen tashin hankalin daya gama rikice musu..
Guraren 6 na safe Sayd ya farfado cikin hayyacinsa ya tashi zaune yana rintse idanuwansa sa sukai tsananin nauyi da kansa.
Ya jima a zaune nurses na sake dubasa kafin dr Raheem yazo ya sake dubasa ya sanar dashi Falaq na asibitin tin daren jiyan itama aka kawota.
Yanajin hakan ya dago da sauri sbd take yasan ansake triggering ciwonta kenan..
Saukowa gadon yayi ya nufi toilet din dakin cikin karfin hali da jarumta yayo alwala ya fito a dakin yayi sallah.
Yana gama addua ya dauki wayarsa dake gefen gadon yaga kiran mama sunfi guda hamsin.
Miqewa yayi yana sallamar kansa ya fice daga dakin ya nufi gurinsu mama wainda suna ganinsa Fiddausi ta miqe tsaye tana zuba masa duka idanuwanta jiran abinda zai fada.
Mama kuwa da tini itama ciwon zuciyarta yaketa kokarin tashi sbd tashin hankali da damuwa kasa tashi tayi daga zaunen ta zuba masa idanuwanta da sukai ciki sbd damuwa da rashin baccin da sukai a daren.
Muryansa datai tsananin nauyi sbd yanayinsa ya bude baki yace
"Mama yaya falaq?
Meya sameta?badai collapsing tai ba??
Mama data rasa wace tambayar zata amsa tace
"Daddynta dataji ba lafiya ta zube,ina AZIZ din?yaya yake,meya samesa??
Shima a qataice ya amsa tambayarta da cewa kawai attack ne ya samu amma insha Allah zuwa yanzu ma ya samu dawowa daidai.
Juyawa yayi ya nufi dakin da falaq take yaga tana kwance sanyeda wasu abubuwa da aka daura mata.
Rintse idanuwansa yayi yanajin wani irin nauyi da qunci na danne kirjinsa na tinawa da suna tsaye a kofar dakin da ake ciki ana cirewa Ummitah zuciyarta suna gadin banza batareda sun saniba a wancan lokacin...
Juyawa yayi da sauri yabar dakin ya nufi waje gaba daya ya isa mota ya bude ya fada tareda rufewa yana dora kansa a steering yana dafe kirjinsa da hannuwansa duka biyu sbd ciwon dayake masa sosai..
A wannan lokacin da ake cirewa Ummitah zuciyarta da abu ne da Allah zai nuna musu zai fasa kofar dakin ya shiga ya cinnawa gabaki daya likitacin dake ciki wuta batareda ya bar hakan ba dan zai iya tada asibitin gaba daya daya bari a taba ko kirjin Ummitansa bare rabata da ranta karfi da yaji.
Dukan kirjinsa yake da karfi idanuwansa na cika da hawayen da suka qafe sunma kasa gangarowa sbd radadin dayake cikinsa.
****Acan ciki kuwa Karfe goma AZIZ ya bude idanuwansa ahankali da suke jajir kamar wanda yayi shekara a cikin matsanancin hali...