Sashe 115
Kalbima Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yanda take buga kanta da karfi tana ambatar koma waye hamman da ummin ya saka Jannah tasowa da sauri tayi kanta tana kokarin riqota ta ture Jannah din da karfin gaske wanda ya sakata buguwa da bango har saida goshinta ya fasa kadan ta rintse idanuwanta cikin tsananin azaba amma bata taba gurin ba sbd Umman ta fara jiwa kanta rauni sbd yanda take yakushin fuskanta tana kiran Hamman da tsananin so da kaunar datake saka jannah fara hawaye tana sake komawa kanta da sauri batai wata wata ba ta rungumeta sbd dukkaninsu suna cikin qunci daya ne na rashin mutane mafi soyuwa a rayuwarsu.
Yanda ta rungumeta da karfi ya saka duk yanda umman take tureta tana dukanta amma bata saketaba har saida Umman ta fasa wani irin kuka me tsananin karfi da radadin dayake cin zuciya da ruhinta tsawon shekarun gararanbar neman Hammanta da umminta datake yi batareda cikakken hankalinta haryanxu ya dawo jikinta ba duk da kuma ba tuburan take haukarba,
Tayi yawo states da dama gurin nemansu,
Ta kasa tina komai na rayuwarta bayan Hamma Abdul dinsu itada Ummi,
Ta kasa tina ita kanta wace,
Ta kasa tina ita wace,daga ina ta fito,
Ina ne gidansu,
Inane garinsu,
Tayi yawon gidajen abinci tana aiki amma daga lokacinda aka fahimci ba cikakken hankali ne da ita ba haukanta yi takeyi tana tashi korarta akeyi,
Idan abin ya kwanta baka taba sanin tanada juyewan hankali lafiya kalau zata samu aiki amma da zarar angane shikenan zaa sallameta,
A wani kauye tayi rayuwa me tsayi sosai inda maigarin kauyen ya aureta duk da batada hankalin shi dai tai masa ta kwanta masa yana kaunarta,
Bai taba komai da ita sbd magani da aketa nemar mata tsawon shekaru har Allah ya dauki ransa yabar duniya bata warke ba dan haka yayansa da matansa suka koreta ta sake shiga duniya wanda duk tsawon wannan lokacin bata taba dena ambatar sunan 'yayantaba.
Jannah sake qanqameta tayi tana jin nutsuwa itama ayau ta samu wanda ta runguma tana sauke hawayen samun sassaucin abinda yake cin rayuwarta na tsananin kadaici da qunci.
Ahankali Umman tafara rage kukanta yanayin qasa tana ambatar sunan Ummi wanda ya saka jannah amsawa dole sbd bata damar dawowa hayyacinta har ta dena kukan tayi shiru a jikin Jannah wanda itama tayi shiru babu me motsi a cikinsu har akai ishai suna hakan.
Ahankali jannah ta janye jikinta ta miqe ta kamata suka koma suka sake alwala suka dawo sukai sallah
Suna idarwa abincin ta sake janyowa ta kama hannunta ta saka mata a cikin abincin suka fara ci Ahankali kowannensu jikinsa a sanyaye har suka gama.
Tattara gurin jannah tai ta shiga toilet tayi wanka ko data fito Umman tai bacci daga inda take zaune cikin tsananin gajia da zazzabi.
Cikin tausayi jannah ta gyara mata kwanciyarta kafin itama ta saka doguwarta har qasa ta bacci taxo ta kwanta gefenta suka rufe da abin rufa guda duk da ya musu kadan.
Kaman yanda akace mutum rahama ne hakan ne ya faru ga jannah sbd ayau datake tareda da wani ba ita kadaiba kaman yanda ta saba bacci ta samu yau din ya dauketa har safe wanda rabonta da hakan ta manta.
Da asuba sallah sukai suka sake kwantawa Umma ta ringa baccinta hankali kwance Jannah ta zuba mata idanuwanta ahankali tana kallan fuskanta kafin ta gangaro da idanuwanta akan hancinta da gurbin idonta datake samun Kammanin wanda yake maqale a zuciyarta a lungu ta boyesa boyo na har abada da bazata fidda ba kuma bazata farfado ba.
Numfashi ta sauke ahankali wasu hawaye masu dumi na gangaro mata na Saleem da har abada bazata yafewa limbas ba idan suka raya tasu yar ta hanyar rabasa da tasa rayuwar.
Meyasa saleem zai mata hakan?
Meyasa ya zabi barinta a lokacinda tafi komai da kowa buqatarsa,
Rashinsa ya sakata jin rashin tsoro da shakkar janyo matarda bata saniba a jikinta tana samun nutsuwa da ita,
Rashinsa ne ya sakata takejin matar da batasaniba a cikin ranta harma da tinanin inama uwartace.
Sauti kukanta yafara ta saka hannuwanta biyu tana rufe bakinta tana juya baya kirjinta na nauyi.
Kukan kewan iyayenta tayi sosai tareda tsananin kewar uwa datake tsananin buqata har jikinta na rawa kirjinta ciwo yake mata sosai tana sake rufe bakinta da hannuwanta....
Ba tsammani taji saukan hannun Umma a bayanta tana shafa bayanta ahankali jikinta a sanyaye tana jin kukan jannar har cikin ranta ta bude baki a hankali tace
"Ummah batason kina kuka,
Ki dena kuka kinji Umminah"
Bude idanuwa jannah tayi tana kasa kallanta sedai tana jin yanda take rarrashinta cikeda kulawa har cikin ranta dan haka ta dakata da kukan tana rufe idanuwanta daga kwancen suka sake shiru tsawon lokaci har suka dawo daidai kowannensu kafin jannah ta miqe ta duba abincin datake dashi bread da lipton da ruwan zafin heater ta toilet sukasha sukai wanka ita kadai ta sauya kaya a cikin kayanta da suka fara ganin rayuwa suma,
Umma kuma sbd ba kaya hakanan ta maida mata dana jikinta ta kama hannunta suka fita.
Gurin dubo su Dad sukaje sukai wunin banza baa bari suka gansu ba haka suka dawo.
Koda suka dawo bread da lemu suka sake ci Umma ta bige da baccin wahala.
Shiru jannah tai tana jin inama itace take samun irin wannan baccin.
Da dare gurin me abincin data bada kudin masu yawa tintini karbowa kawai takeyi taje ta karbo musu abinci mama na biye da ita kafa da kafa kamar qaramar yarinya.
Suna dawowa sukaci abincin suka koshi suna gamawa suka kwanta jannah ta jima zaune bacci bai dauketa ba sai daga baya.
Washe gari haka suka sake fita yawon garari taje da Umman inda suka hadu dan neman wanda ya santa amma sam babu kowa sai cewa yakeyi batada hankali motar zuwa wani garin neman yayanta take nema.
Haka suka dawo a gajiye suka kwanta,
Hakan ta kuma faruwa washe gari yawon neman wanda ya san Umma ta ringa yi kwana biyu cikin wahala da azabar yunwa da rana amma sam babu wani haske zancen daya ne mahaukaciyace ake ce mata.
Jin tayi a zuciyarsa Umman na samu wani matsayi da gurbin uwar datake tsananin nemarwa kanta,
Idan mutane na kallan Umman mahaukaciya mara kowa da baa san inda ta fitoba ita a ido da zuciyarta kallo da matsayin uwar datake nema ne Allah ya jeho mata,
Idan Umma batada kowa itama batada kowa zata riqeta a matsayin Uwa,abokiyar rayuwa kuma sabon ahalin da zata ginawa Zaadens,
Shigowan Umma rayuwarta tamkar wata rahama ce Allah ya kawo mata sbd tsananin son da umman ke mata duk da bata yadda ba umminta bace hakama itama kallan Miminta take mata dan haka tai Alqawarin riqeta su bawa juna sabuwar rayuwa tamkar jini daya,
Zata zamo Zaadens zata rayu a cikinsu su bata sunansu,zasu bata gurbin Miminsu da suka rasa da yardar Allah.
Da wannan ta budewa Umma zuciyarta gabaki dayanta ta karbeta kaman yanda Umman tin ranar farko bata dena mata kallan kauna me karfi ba hakama kaman yanda take a baya komai Hamma ne ke musu suna biye dashi kaman yayansa a yanzu ma biye take da jannah sawu da sawu koina tana gudun ta sake bace mata wanda hakan ke sake kashe zuciyar jannah akan Umman.
Kowace safiya idan suka samu abinda suka ci wanka sukeyi su fita hannun Umman na cikin na jannah riqe su bazama yawon zuwa gurin su Dad wanda aka fara sharia me karfi akansu.
Duk zuwan da sukeyi Hannunta na riqe dana Umma wadda tausayinta da kaunarta ya cikasu sbd ta zamo mutum daya kacal da Jannah take samun sassaucin qunci sbd ita duk da Batada hankali basu damu da hakan ba suma kamar jannah kallan cikakkiyar mutum suke mata sbd kaunar datakewa jannah a bayyane take daga nata bangaren.
Ammar ne kadai ya kasa dawowa daidai sbd rasuwar Mimi data kasa sakinsa dan itace tamkar uwar data haifesa a rayuwarsa.
Yawan zuwan dasuke ahankali ahankali Ummah ta fahimci Masoyan Jannah ne suke xuwa gurinsu dan haka itama tafara sabo da zuwa garesu din.
#MAMUH
ZAFAFA BIYAR
KALBIM 500
mamuhgee
A DUNIYATA 500
Huguma
AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul
KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo
Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi
Shedan biya
09033181070
Or mtn vtu at
09032345899
*_KALBIM_*
_Mamuhgee_
95
*SHOP WITH ME by RANO*
08030811300
Best children's clothing shop💯
https://chat.whatsapp.com/Gk4H76TlRgyAAWIWgx3Jo7
Kina neman in da zaki samun kayan yara classy kaya na yan gayu at a very affordable price? Ko kina son fara kasuwancin kayan yara amma baki da jarin da zaki saro kayan? Nesa ta zo kusa, kiyi joining community din nan muna saka kaya masu kyau available da inganci a farashi me sauki da zaki dauka ki tallata har ki samu naki kema.
Burinmu shine kowacce mace ta samu sanaar da zata dogara da kanta.
*************
Ahankali rayuwa tafara tafiya wata irin shaquwa me karfi da kauna me tsafta da tsananin karfi ta shiga tsakanin Ummah da jannah wadda ta koma kaman Uwar data haifeta take jin Umman,
Komai na rayuwar Umman itace takeyi mata shi a yanzu cikeda kulawa da tattali,
Itace tsaftace mata gashinta da tsaftar jikinta tareda farcenta da komai nata,
Batada karfin siya mata sitira da wasu abubuwan dan hakan a cikin gidan ta shiga ta samowa Umman Kayan Mimi kusan guda biyar wainda da sune rayuwar take tafiyar musu yanzu,
Shigowan Umma rayuwar jannah ta samu sassaucin qunci da damuwar datake ciki sbd tanada me debe mata kewa,
Umma duk da batada cikakkiyar hankali amma ba hauka takeyiba idan dai ba yanayinta yaso tashi bane idan taso ganin hammanta wanda babu sbd tini Jannah ta riga ta cika gurbin Ummi amma kwata kwata bata son ganin hawaye na fitowa daga idanuwan jannah ko kadan koda kuwa itace ta sakata hawayen sbd idan ciwonta ya tashi taso ganin hamma babu tasha yiwa jannah rauni wanda daga baya zata dawo tana kukan raunin jannah din,