Sashe 89
Kalbima Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yanda take kallansa tsoronta na bayyana hakama yanajin yanda zuciyarta ke bugawa a kirjinsa ya sakasa dauke bude baki har saida iskan cikin bakinsa ta bugi fiskanta ahankali da wani sanyayyan qamshi mouth wash dinsa da sauti me nutsuwa ba hayaniya yace
"Kina koyawa yarinyana sakani yi miki abinda kikeso a tilas ne???
Kina amfani da ita ne??
Girgiza kai tai a hankali tana sake kallansa idanuwanta na kokarin cikowa da hawaye.
Cikin tsakiyar idanuwanta ya kalla har lokacin tana jikinsa yana karban bugun zuciyarta a nasa kirjin.
Bai sake cewa komaiba ya saketa ahankali tareda kama rigarsa datake jikinta har lokacin tai mata yawa sosai yafara dagowa ahankali yana kallan cikin idanuwanta.
Jin rigarsa datake jikinta zai cire ya sakata saurin sauke idanuwanta ahankali daga kallansa tana jin bugun zuciyarta na qaruwa.
Rigarta qarama ce ta ciki taji tabi rigar dayake kokarin cire mata da sauri ta dora tafin hannunta akan hannunsa tana rufe idanuwanta ahankali kanta a qasa.
Dumin dayake cikin tafin hannunta ya sakasa dagowa ya kalli hannun nata dayake kan nasa ta dafe kafin ya zuba mata mayun idanuwansa akan fuskanta data kasa bude ido ta kallesa.
Sake damke hannunsa tai zuciyarta na bugawa da karfi sbd jin idanuwansa akanta suna azabtar da ita.
Sake jan rigar tayi zuwa sama har lokacin hannunta yana kan nasa ta kasa daukewa sbd tana jin cinyoyinta na bayyana.
Yana dago rugar tana zuwa daidai gurin da cinyoyinta suka qare ta bude idanuwanta ahankali ta kallesa cikin tsananin sanyi da wata lallausan muryanta datai laushi can qasa ta bude baki tace
"Please"
Dakatawa yayi yana kallan bakinta da yayi maganar kaman ba ita taiba.
Ahankali yakai idanuwanta ya kalli abinda take nufi,
Kallo daya yayiwa cinyoyinta dake wani daukan idon haske da lafiyarsu ya dauke idanuwansa yana sakin rigar gaba daya tareda sakinta tai saurin zaunawa vakin gado itama tana kasa sake kallansa zuciyarta na narkew da qamshinsa daya gama shigarta tako ina.
Juyaw yayi zai fice daga dakin daidai falaq na knocking tareda budewa ta shigo tana kallansa tace
"Daddy baka taimaka mata ba?
Kama hannunsa tai suka dawo dashi da ita suka zarewa jannah din rigar batareda jannah din ta bari an zare data cikinba dan haka suna zarewa ya juya yabar dakin sbd rigar jikinta ta cikin ko bra barada ita ta lafe jikinta sosai tana bayyanarda abinda idanuwansa basu taba gane masa.
Su kuwa toilet Jannah ta tashi ta shige tana jin kaman ta samu dan karfin jikinta sbd ba qaramin so zuciyarta kewa AZIZ LIMBA ba wanda ko tsayuwa yayi a gabanta jin take kaman zuciyarta ta gama samun abinda takeso.
Shi kuwa yana fitowa palonsa ya nufa ya kira Sayd.
Tsayuwa Sayd yayi gabansa yana jera masa bayanin Dr Abraham yana inda suke jiran ya baro su kamasa haryanzu bai baroba dan haka suna buqatan qarin lokaci.
Shiru AZIZ din yayi yana sauraron bayanin Sayd wanda bayajin zai iya jiran lokacin da ake magana sbd komai zai iya lalace masa,
Zai tsani kansa tsana mafi muni idan yabari wani lamarin ya shigo ya lalata masa aikin daya kawosu,
Bazai taba yafewa kansa ba idan har ya sassautawa duk wanda yakeda hannu a kisan Ummitah dan haka bazai jira bata lokaci ba zaiyi abinda ya kawosu su tattara su koma sbd zuciyarsa bazata taba karban wani baqon yanayiba kowane irine.
Dago idanuwansa da sauka dan sauya yayi fuskansa ba sakewa kai tsaye cikin kamewa yace
"Zaadens zasusan batada lafiya sosai dan haka da kansu zasu nema zuwan likitocinta duka a cikin gaggawa wanda basu kowa bane face su ABRAHAM da 'dansa sai dayan da muke nema wato KEN,
Dukkaninsu zasu bayyane idan Zaadens hankalinsu ya tashi akan ciwon zuciyar da aka dade rufe maganar ciwonta"
Sayd ne ya dago ya kallesa cikin girmmawa yace
"Amma a yanayinta yanxu ta samu dan saukin da zai hanasu shiga tashin hankalin da ake buqata"
Batareda ya kalli Sayd dinba cikin nutsuwa yace
"Zan bata wani heart Attack din dazai kawo hakan"
Gyada kai Sayd yayi yana cewa
"Komai zai zama ready akan hakan insha Allah"
Gyada kai kawai yayi yana dan dafe goshinsa da yayi nauyi kadan.
A can dakin jannah din tai wanka ta dan samu kwari ta fito da taimakon falaq ta dan shirya cikin doguwar riga mara nauyi ko wahalan sakawa ta ranka sallolin dake kanta Fiddausi da falaq ne suka bata abincin cikeda kauna da kulawa ta koshi tasha magani bacci me dadi ya dauketa tana dan samun nutsuwar zuciya.
Har dare su Fiddausi da falaq ne ke bata kulawa sosai harma da mama da itama take nuna kaunar datake mata sosai wanda ya sakata sake samun karfi sosai tana sake warwarewa.
Dr Sameera da dr Ashir sunzo sun dubata dan haka ta sake samun saukin sosai,
Da daddare bayan ya dawo gidan babu wanda ya sani saida ya fito dinner a lokacin ne sukasan da yana gidan gashi kusan 9 tayi.
Falaq ce ta rakasa dining yanacin abinci tana masa labarin yanda jannah take samun sauki yana sauraronta batareca yace komaiba sbd duka zancen Falaq din yanxu na Jannah ne.
Yana gamawa ta jasa suka nufi dakin Jannah din wadda take zaune sanyeda riga da wandon bacci masu santsi batar qarasa rufe botiran gaban rigarta ba tana ta kasa sbd hannunta daya da baya aiki.
Qamshinsa daya shiga hancinta ya sakata qin juyowa sbd ta kalli wanda ya shigo sbd tasan shi dinne.
Ahankali ta saka hannunta daya ta dafe gaban rigarta daya bude sbd bata saka botiran ba gashi babu bra a jikinta.
Falaq kallan Daddyn nata tayi zatai magana Fiddausi tai knocking kofar a dan kiyaye cikin nutsuwa da gudun masa hayaniya tace
"Mama na kiran falaq"
Juyawa falaq tai ta nufi kofa ta fice tana cewa
"To ni me zan mata"
Tana rufe kofar numfashin jannah yayi sama tanajin bazata iya tsayawa ba a dakin itama ta miqe ahankali tareda juyowa tana jin son barin dakin itama wayarta tayi haske tana vibrating akan table din dayake gabansu.
A tare suka saukan da idanuwansu ahankali kan wayar video call ne daga Ammar Zad.
Kasa motsawa tai tana kallan wayar gabanta na dan faduwa.
A natse ya dauke idanuwansa daga kan wayar yana takowa zuwa gareta.
Tsananta shiga faduwan gaba tayi dan haka ta cire hannunta daga gaban rigarta data dafe ta miqa kan wayar da sauri ta dauka sbd tasan daukan wayar kawai zai saka AZIZ barin dakin shikuwa ba tsammani ya dora hannunsa yana hade kirjinta da nasa yana dafe rigar data sake tana mantawa sbd rikicewan datai.
Hakan ya sakata sakin wayar yannunta kan sofa data bawa Ammar daman ganinta Manne a jikin AZIZ LIMBA yana mata wani irin kallo fuskansa ba sakewa ko kadan.
Kirjinta ta kalla a hankali taga rigar ma kaman ta bude gaba daya amma komai baa gani nata sbd yanda kirjinsa ya rufeta gabaki dayanta hannunsa daya yana zagaye da ita.
Dagowa tai ta kallesa tanason janyewa yayi mata wata irin riqon daya sakata rintse idanuwanta cikin zafi.
Ahankali yakai bakinsa a kunnenta zaiyi magana dumin numfashinsa daya fara sauka a cikin kunnen ya sakata qanqamesa batareda tasan tayi hakan da wata irin murya me tafe da zafi a natse yace
"Kinada hankali kuwa?
Are really ok a cikin kanki kuwa?
Kin saba hakanne kokuwa?
Ashe rashin tarbiyan naku ya wuce hankali har haka?
A tsakanin ni dashi waye kike kokarin nunawa jikinki da zaki dauki wayarsa a wannan yanayin???
Kokuwa ke dashi din k......
Bai qarasaba zuciyarta ta kasa daukan maganganunsa sbd yanda jikinta ke rawa sosai cikin mummunan yanayin yanda kalamansa ke dukanta.
Wani mummunan bugu zuciyarta keyi hannuwan ya tsananta rawa ta zube a jikinsa hawaye na gangarowa gefen idanuwanta.
Ammar da shedan ya hanasa kashe wayar yana ganin yanda AZIZ yake fada mata magana a kunnenta har jikinta ya sake batareda yasan meya fada mataba.
Kashe wayar AZIZ ya miqa hannu yayi yana dawo da kallansa kan fuskanta kalaman daya furta mata suna tafasa cikin kwakwalwansa ya dauketa cak ya dora a gado ya ciro wayarsa ya kira Sayd yace ya kira doctors ta samu collapse.
Yana kashe wayarsa wayar Dzad ya saka kira take ya sanar masa Jan din tayi collapsing a karo na biyu tsakanin shekaran jiya zuwa yau.
Zaune Dad din yake ya miqe tsaye a hankali yana cewa
"Wat?
A cikin kwana biyu tai collapsing so biyu baa sanar mana ba?
Heart patient ce ita fa,
Innalillahi wainnna ilayhi rajiun"
Maheer da Daddy mahmoud dasuke tareda Dzad din kallansa sukai kowannesu na jiye wayar hannunsa gefe.
Ammar kuwa Daqyar zuciyarta tabar idanuwansa gani sbd tafasa da radadin da zuciyarsa ke yi ya iso palon ya tadda abinda ake fada.
Wani yawun tsananin tashin hankali da baqin ciki ya hadiye
Dad ya kallesa yana cewa
"A kira su Dr Abraham sbd kasan babu wanda zaa bari ya dubata dole zaa buqaci record na ciwonta wanda babu saka hannun familyn donor dinta a ciki so kota halin yaya bazaa bari wasu likitas din ba su dubata sai nata,
Amma kafin nan muje ka fara dubata kai kanka"
AZIZ Yana gama waya da zaadens Sayd ya kira yace
"Ka shirya komai Ken na sauka Nigeria nake buqatansa kafin ma Abraham din"
Kashe wayarsa yayi yana zaunawa bakin gadonta ya zubawa fuskanta ido yana jin zuciyarsa na nauyi.
#MAMUH
ZAFAFA BIYAR
KALBIM 500
mamuhgee
A DUNIYATA 500
Huguma
AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul
KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo
Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi
Shedan biya
09033181070
Or mtn vtu at
09032345899
*_KALBIM_*
_Mamuhgee_
73
*UMMU_MAHNOOR LUXURIES*
(Best luxuries shop)
08034469681
08135142610
Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini?
Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka?