Sashe 36
Kalbima Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wayar ABDULAZIZ din shima Fash ya ringa kira ko zaa dace amma still bata shiga ba kuma a lokacinda Alh saad ya kirasa baya qasar shima bai dade da dawowa ba dan haka bai samu zuwa ya dubo lfy ba kuma yayi masa gaisuwar babban rashin da yayi wanda duk wanda yasan ABDULAZIZ sanin daya wuce awanni to tabbas zaisan Ummitah itace rayuwarsa,jarumtarsa kuma karfin dayake riqe dashi a duk gwagwarmayar rayuwarsa hakama duk abinda yakeyi a rayuwarsa sbd cigabanta da ingatata yakeyi.
Saida suka nutsu sosai kafin suka fito a motar fash din zuwa gidan ABDULAZIZ.
Tin a mota sukai tsit babu me magana sai fash din dayake dan kokarin ragewa yanayin nasu damuwa da cewa
"Insha Allah lafia kalau sbd LIMBA yana hakan so da dama idan yana son kadaicewa baya son damuwa"
"Ummnh" kadai Alh Saad yace yana kallan hanya sbd baida abin fada.
Sayyid kuwa shiru har lokacin bai iya cewa komaiba hakama ko kallan gari baida Nutsuwar yi.
Shiru Fash yayi ganin yanayin baya buqatan karfafawa shiru kawai kowa yake buqata.
Tafiyar mintina kusan 40 sukai kafin suka isa dogon building din da gidan ABDULAZIZ yake ciki.
Parking fash yayi yana gaisawa da securities din wajen da suka bude musu hanyar shigowa fededen harabar gurin.
Fitowa sukai dukkaninsu fash da Alh saad ne a gaba suna magana
Sayyid dai har lokacin bai iya dago kansa sosai ba bayansu kawai yakebi a natse babu kuzari.
Lift suka shiga zuwa saman Fash na daga wayarsa da ake kiransa.
Suna isa floor din dayake suka fito fash yana kashe wayarsa suka tsaya kofa tareda sauke ajiyar zuciya ya miqa hannunsa ya danna Door bell dake qara mara damuwa da karfi.
Kofar suka zubawa idanuwa dukkaninsu suna jiran fitowansa.
Sake dannawa Fash yayi yana gyara tsayuwarsa.
Shiru babu motsin alamar bude kofar,
Sake dannawa Fash yaci gaba dayi yana shiga mamaki.
Mintina suka dauka a gurin sunata bugawa babu alamar zaa bude din babu ma alamar akwai mutum a ciki.
Saukowa qasa sukai suka nufi gurin receptionist din building din dake qasan
Fash ne ya kalleta yana mata sannu kafin ya sanar da ita gurin wanda suka taho.
Kallansu tayi dukkaninsu da mamaki kafin ta tsayar da kallanta kan fash da shine a gabanta tace
"His family????
"Yes" yafada yana nuna su Alh saad din wanda shima Alh saad din matsowa yayi yana amsa gaisuwarta kafin tace
"Baya nan for morethan 2 month yana asibiti likitansa yazo ya tafi dashi,
Mutuwa yakeyi ciwo yake sosai.......
Kallanta Alh saad yayi da sauri yana juyowa ya kalli Sayyid wanda bayajin abinda suke fada yana dan nesa kadan hakama turancin ba duka ya iyaba.
Fash cikin Yanke zancen yace wane asibiti and the name of the doctor.
Basu tayi cikin sauri sbd basuda tabbacin ko zuwa yanzu LIMBA din ya rasu sbd a yanda aka bar nan dashi batajin ko kwana daya zai qara a duniyar.
*****A ranar kunnuwansa basu gama sauraron maganar Alh Saad ba yaji tsit bayajin komai jinsa na daukewa ahankali,
Ganinsa ma Fara daukewa yayi qafafunsa ma mutuwa suka fara yi suna gaza daukansa hannuwansa da suka dauki rawa suma mutuwa suka farayi harsuna kashe wayar wadda ta zame daga hannunsa ahankali shida wayar suna zubewa agurin paralyse na kamasa a take.
Buguwa kansa yayi da centetable din dayake tsakiyar palon take jini ya feso daga gefen fuskansa datai mugun buguwar idanuwansa da suka mummunan sauyawa a take na kafe akan wayarsa dake gaban fuskansa batareda ya kafta ba.
Zuciyarsa kokarin dena bugawa takeyi sbd mummunan bugun datai wanda ya sakar masa paralys na take,
Wani irin Radadin da baya misaltuwa ne yake ratsa zuciyarsa dake neman bugawa ta dena aiki gaba jininsa na gangarowa daga gefen goshinsa yana shiga har cikin idanuwansa da suka kafe akan waya bai iya motsa ko dan yatsantsa sbd babu abinda yake aiki ajikinsa bayan zuciyarsa datake matsanancin ciwo da radadinsa yake juyar masa da kai kafin ahankali idanuwansa suka rufe ruf ba alamar rai a jikinsa.
A haka ya wuni a gurin kwance babu alamar rai a jikinsa harya kwana a gurin kwance babu taimakon kowa sbd babu wanda yake shigowa building din saida kwakwaran sanin gurin wa akazo hakama ko securities sun san shi kwata kwata baya wani muaamala da mutane hakama baya wani yawo sosai,
A gurin kwance ya farfado sbd sanyin asuba dayake kadowa a hankali daga balcony dinsa dayake bude yana saukar masa..
Jajayen idanuwansa da ganinsu ya dauke ko kadan ya dena ganin komai ya bude suna wani irin radadin da duk azabarsu bayajin komai sbd har Allah ya dauki ransa dayake fata a yanxu bazai taba jin radadin dayake a yanzu yana yanka duk wani tsokar datake kirji da zuciyarsaba azabar daukan raine kadai da baisaniba yake jin zatafi abinda yakeji yana tarwatse zuciyarsa da kwakwalwansa datake dena aiki,
A yanda yaken babu inda yake motsawa a jikinsa har gari yafara haske ya sake somewa a gurin sbd azaba da radadin dayake kirjinsa yayi masa tsananin da baya motsawa amma azabar tayi qarfin datake sumar dashi ya sake ficewa hayyacinsa.
Mai aikinsu shida wanda yake next floor yazo aikinsa aikinsa guraren karfe 9 na safe kai tsaye ya bude kofar sbd yasan code na budewan.
Iskan dayake kadowa daga balcony ne yana ratso palon me tsananin sanyin gaske ya saka Eden nufar hanyar balcony din bayan ya tafi extra room din dayake kaman nasa anan yake ajiye jakarsa da laptop dinsa ta karatu ko kallo ko wani abin idan yazo da ita.
Sauke jakarsa yayi daga bayansa ya ajiye tareda ledar fresh fruits din dayazo dasu me girma wanda Tin jiyan LIMBA ya basa kudin ya siyo idan zai taho yau.
Da ledar ya fito daga dakin ya nufi kitchen ya ajiye ledar ya nufo balcony din dan rufewa sbd sanyin yayi yawa sosai yana mamakin ya akai Mr LIMBA ya bar balcony din a bude sbd bayason sanyi sosai.
Taku biyu yayi idanuwansa suka sauka akan LIMBA din dayake kwance a kife cikin mummunan yanayi ga jini a fuskansa duk ya bushe ba kyan gani babu alamar rai a jikinsa.
Da gudun gaske ya nufesa cikin matsanancin tashin hankali da tsoro yana kiran sunansa.
Birkitosa yayi da karfin gaske sbd nauyin da yay sosai alamar da gasken ba rai a tareda shi.
Ihun gaske ya sake yana sakinsa ya miqe da sauri koina jikinsa na rawar tsoro da firgita,
Kararrawan neman taimakon gaggawa zuwa ga securities da reception na building din ya danna da hannuwansa biyu yana sake daddanawa ba kakkautawa a rikice.
Ganin kaman hakan bazaiyiba sai kawai ya rarumo wayar Limban datake gefe a yashe ta mutu ya nufi gurin caji da sauri yana kokarin sakawa manager da securities suka iso cikin sauri suna buga kofar ya bude da sauri yana jifa da wayar suka shigo da gaggawa suna ganinsa a hakan hankali tashe aka kira ambulance tareda likitansa dayake kamar Abokinsa
Cikin gaggawa Dr Nico yace ayo asibiti dashi.
A cikin nurses da suka taho da ambulance daukansa tin anan aka gane he is paralysed dan haka tin anan suka fara bawa rauninsa taimakon gaggawa aka kwashesa zuwa asibitin.
A asibiti ana isa cikin gaggawa akai cikin emergency dashi sbd zuciyarsa dake bugawa ahankali kaman zata tsaya hakama numfashinsa dan haka hankalin dr Nico ya tashi dan suna buqatan gaggawar dawo da bugun zuciyarsa daidai idan ba hakan ba zaa iya rasashi.
Kamar kar afara basa taimako ya rikice gaba daya kokarin rasashi akeyi dan haka hankalin likitocin gaba daya ya tashi aka saka masa oxygen ana kokarin hana zuciyarsa dena bugawa,
Kokari sukeyi amma kwakwalwansa failing takeyi wanda kwata kwata baa son hakan...
Duk yanda suka ringa kokarinsu babu abinda yake karban kokarin da sukeyi a jikinsa,
Ba yanda suka iya dole aka yaga rigar jikinsa
Dr Nico yace nurses su kawo Defibrillator
Da gaggawa aka kawo tareda sauran abubuwan Dr Nico ya bawa dayar dr din shi ya fara hadawa da sauri
Cikin sauri dr yace su kunna yafara kirga da sauri ya danna a kirjinsa ya basa AED a kirjinsa wanda ya sakasa yowan sama yana komawa ya zube babu alamar rai a tareda shi..
Da sauri ya sake cewa su basa wuta ya sake manna masa yana cewa
"Com on com on com on LIMBA pls pls pls......
Cikin sauri nurse tace "hes Getting it Doctor"
Cikeda fatan ya tashi ya hada na ukun yana danna masa sbd daga shi idan bai tashiba shikenan.
Danna masa yayi yana daukewa Nurse tace "dr the heart.....
Bata qarasa ba ya juyo da sauri yana cewa a basa sauran alluran da zai masa da gaggawa.
Dr Nico ne yai masa alluran sbd bugun zuciyarsa ya dan samu karfi.
Aden dayake wajen Emergency din yana kaida kawo cikin fargaba da rikicewa ya zauna ya tashi ya rasa ya zaiyi sbd tsananin Tausayin yanda A lokaci daya LIMBA ya koma kalar tausayi.
Dr Nico damuwa ce sosai a tattare dashi sbd Bugun zuciyarsa ya dawo daidai sedai babu inda nasa yake motsi sun bincika sun tabbatarda ya samu paralys din da shock ne me girman gaske ya haifar masa dashi wanda zuciyarsa take kasa dauka.
##MAMUH
#BESTLOVE
#BROTHERS LOVE
#RESTINPEACE UMMITAH LIMBA
ZAFAFA BIYAR
KALBIM 500
mamuhgee
A DUNIYATA 500
Huguma
AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul
KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo
Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi
Shedan biya
09033181070
Or mtn vtu at
09032345899
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
29
*_LADIES COLLECTION AND MORE_*
08169307477
SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE?
KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU?
KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI?
KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA GARGANIJIYA?
Kinason shape dinki ya fito kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko saurayinki da kansa,
Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda kashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikinki yayi daidai?
To matsalarki tazo karshe indai ingantattu sahihan maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsane,
MAZA KI ZIYARCI LADYS COLLECTION AND MORE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabbatar da Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah,
LADY'S COLLECTION AND MORE