Sashe 88
Goje Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta fara ganin girmansa ba kawai dai tana jin nauyi saboda akwai haske a garin. Ya juyo fuskarta yana marairaice fuska yace." Duk da Asp ya gargadeni kan cewa kada nayi wani furuci akan al'amarin a wannan ga'bar dole nayi magana dalili har yanzu ban samu abunda nakeso ba sai 'bakar wuya da nake sha. Zinatu ki duba kiga irin raunin dana samu sakamakon had'uwata da Hamra'u." Da sauri ta kalli gurin gabanta na wani irin faduwa! kan duk ya dad'e yayi jawur! hakan nan tsakankanin cinyoyinsa sunyi jawur! Cike da mamaki take kallonsa kafin ta iya fadin." Me ya janyo hakan."? Yana kokarin mayar da wandon yace." Bata da lafiya na fada mata amma ta musanta saboda haka daga yau ba zan 'kara kai kaina halaka ba." Maganar ta bata dariya yanda ya fada da gaske yake sai cin magani yake kamar wanda akayi wa gagarimin laifi. Sai da ta dara tukkuna tace." Aa ai ba za'ayi haka ba rashin sabo ne kawai haka zaka daure har ku saba da juna." Yaja dogon tsaki da fadin." Ba zanyi ba! na fada miki domin idan nace lallai sai nayi to watarana zata nakastani domin daga ranar da akace babu wannan abar kema ba zaki zauna dani ba." Ta fashe da dariyar da take dannewa! ta dinga kallonsa tana mamakin al'amarin! Cikin tsare gira yace."Kin raina ni ko? ina magana kina min dariya." Ta sassauta da fadin." Ai abun ne da ban dariya wallahi! to yanzu wace shawara ka yanke."? Yace." Wacce na fada miki yanzu." Ta sauke ajiyar zuciya da fadin." Ni kuma ina tunanin rashin ni'ima ne ai cikakkiyar budurwa ce ko."? Kansa ya gyada alamar Eh hakane. Tace." Kada ka damu ni zan taimaka muku." Ya kalleta da mamakin furuncinta. shin wane irin taimako za tayi masa. shifa ba zai iya ba dan ya gaji. Hannunsa ta rike da fadin." Ka daina tunani insha Allah zan bada gudumawata yarinyar ta bani tausayi." Yace." Ke kinga nifa ba zan sake komawa ba kawai dai kiyi hakuri duk sanda bukata ta kawo ni gurinki ki amince min." Tace." Nima kayi hakuri kayi min uzuri my love." Ya kalleta wani sonta na k'ara tsirga mishi. Tace." Idan na haihuwa zan baka kulawa irin wacce ba kayi tsammani ba." Ya lumshe idonsa da fadin." Ko wane yanayi kike ciki ina kaunarki ina alfahari dake kin riga kin zama wani sashe na jikina. Murmushi tayi ta sake rintse hannunsa dake cikin nata. "Na gode Allah ya barmu tare." Ya amsa da "Ameen tare da rungumeta a jikinsa. To kamar yanda tayi alkawarin bada gudumarwata akan al'amarin. Ta taka muhimiyyar rawa domin magungunan mata irin na tayar da sha'awa da karin ni'ima wanda *BINTA UMAR ABBALE ke siyarwa masu kyau da inganci ta d'auka! gabadaya ta kai mata sannan tayi mata bayanin yanda za tayi amfani dasu.....Ingantattun Magungunan hausa ne irin na islamic wanda aka tantance babu cuta babu cutarwa! sai wanda ya gwada zai tabbatar da ingancinsu.* To A ranar da ta fara amfani da maganin taga sauyi a jikinta sai da ta sauya pant sau uku bayan haka ta dinga jin wani irin feeling a tattare da ita. Hamra'u dai haka ta yini tana matse cinyoyinta. Saboda yanayin da ta shiga ya rikirtata bata bukatar kowa sai mijinta. _Akwai ingantattun magungunan hausa da aka tantance masu kyau! ga duk mai bukata sai yayi magana....07084653262_ *Kada ki karanta min littafi ba tare da kin biya ba, kada ki saya ki fitar dashi, 'yar uwa kada kiyi sharing, idan kina bukatar biyan kudin littafin #500 ne......0542382124....Binta umar gtbabk....Idan kati zaki turo sai kiyi min mgn ta WhatsApp da wannan number* *07084653262* *BINTA UMAR ABBALE* 3/31/22, 23:25 - Binta: _Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._ _Team d'in Zinatu naga comment's dinku kuna yin kishi saboda Zinatu ta taimaki Hamra'u da maganin mata! bahaushe fa yace ciwon ya mace na ya mace ne Kishiya kuma 'yar uwa ce mutukar zama yayi dadi_ *126* To da sauki-sauki za'a ce bai sha wahala ba a lokacin da yayi tarayya da Hamra'un, sosai yayi mamakin al'amarin ya kuma sanya a ransa cewa matarsa na daga cikin jerin salihan mata nagari! yasan cewa abinda tayi ba kowace mace zata iya ba, yaji dadi sosai kuma ta kara matsayi da girma a idonsa. Haka ya dimanci Hamra'u babu dare babu rana. mutukar yana gida to tana cikin fargaba! kalankasa ce sam bata da juria shi kuma abun haushi yake bashi adduarsa kullum shine Allah ya sauki matarsa lafiya. Rabo idan ya rantse babu yanda za'ayi Hamra'u ta dauki ciki sati guda kowa ya fahimta domin mai bala'in laulayi ne. Ta lanjare! ta gaza tabuka komai kullum tana kwance tana juyi ga zubda yawu da amai duk ta figale! Gabadaya ta fice masa daga rai! ya daina sha'awarta saboda yawun da take tarawa a bakinta ga rashin wanka da tsabtar jiki, saboda cikin da suddabaru yazo mata sam bata san zubawa jikinta ruwa. A lokacin kuma shi sai Allah ya jarabce shi da fitina da rashin hakuri! ga matayen nasa duk babu cikakkiyar lafiya. A wani dare ya zunguro mata nakuda! Domin gurfana yayi a gabanta yana rawar murya kan ta barshi yayi ko sau daya ne. Tausayi ya bata ganin abinda yake kamar wani zautacce! Ashe jira yake ta bashi dama yana samu ya fara sukuwa a kanta shaf ya manta da lalurar dake tare da ita. Ta galabaita sosai! tana rokonsa ya bari haka. A lokacin yake jin wani karfi ji yake kamar ranar suka fara had'uwa! wasu hawaye suka dinga sulmiyowa daga idonsa ya gaza tsayar dasu shi ya san ko na meye. Ya samu satisfied amma a maimakon ya sauka kokari yake ya cigaba dan joystick din taki rusina tana nan a tsaye alamun dai bata gaji ba. A galabaice tace." Idan ba kasheni kakeso kayi ba dan zatin Allah ka bari haka wallahi dab nake na haihu domin ni ka dai nasan abinda nakeji." Jikinsa yay sanyi jin abinda tace. Ya kama fuskarta ya dinga sumbata yana shan bakinta kamar ba zai bari ba. Da kyar ya bawa kansa hakuri ya kuma yi kokarin kwantar da zulamarsa ya sauka daga kanta ba dan ransa yaso ba. Toilet ya nufa yana jin wani irin farin ciki a tare dashi. Da kyar ta iya wanka tazo fitowa daga toilet din kafa ta rike ta gagara takuwa! Ta rintse ido tana kiran sunan Allah! Duk ya rasa yanda zaiyi ya riketa yana tambayar abinda ke damunta. Can kasan makoshi tace." Haihuwa zanyi ciwon yafi na kullum. Hannu na rawa ya fito da waya ya fara neman Asp domin ya turo masa Madam su shirya zuwa asibiti. To kafin ma Madam din ta shigo faya ta fashe. Jin abu na dannowa yasa ta zube a gurin tana wani irin nufarfashi! Ya riketa sosai a jikinsa yana mata sannu gabadaya tausayinta ya rufeshi. Madam ta shigo taga halin da ake ciki. kallo daya tayi mata ta gane cewa akan ga'ba take. Tayi-tayi dashi ya fita amma fir yaki yace lallai a hannunsa zata haihu. Hakan nan ta kyaleshi ta gyara gurin ta shimfida wata leda sannan ta umarceshi daya kwantar da ita akai. A kan cinyarsa ya kwantar da ita ya zauna sosai saman ledar kamar shi zai haihu. Nishin da kansa yake zuwa ta dinga tana kiran sunan Allah Madam din na taimaka mata. shi kuma sai karkawa jikinsa yake gumi duk yay masa dabaibaiyi wannan tashin hankali har ina! ashe haka mahaifiyarsa tasha gumurzu! kafin ta haifeshi! yaji wasu zafafan hawaye suna kokarin kwace masa. Yana can yana zulumi da rawar jiki ta haihu! kukan baby ya dawo dashi hayyacinsa! Ya rintse idonsa yana kiran sunan Allah. "Alhamdulillahi-Alhamdulillhi-Alhamdullahi." Sai da ya fadi haka sau uku sannan ya bud'e idonsa. Lokacin Madam ta daga yaron tana d'aure masa cibiya bayan ta yanke. Duk da ya fahimci abinda ya samu sai da ya tambayeta. Tace." Eh namiji ne gashinan tubarkalla kamar kayi kaki ka tofar." Murmushi yayi yana sake godewa Allah a cikin ransa. Sai da maijego da babyn sukayi tsaf sannan su Uwale suka ji labari. Irin wannan haihuwar tana da dad'i! Uwale bakinta kamar gonar audiga godiya kawai take ga Allah. Hamra'u kadaran kadahan! amma a zahiri ta nuna farin cikinta, sai dai kuma babu wanda ya san zuciyar mutum sai Allah. Ganin yanda yake ta murna da kai kawo ya sanya itama take adduar Allah ya sauketa lafiya domin taga irin farin cikin da zai yi. Kwana uku da haihuwar yayi wa yaron huduba da sunan abokinsa Asp *MUSA* kenan. Uwale tace ya cancanta hakan kuma yayi dai-dai. Asp ya gaza boye farin cikinsa yayi ta godiya akwati uku ya ciko da kaya masu tsada na maijego da takwaransa. Wannan haihuwa ta janyo alkairai masu yawa! domin wani irin kyautuka ya dinga samu daga manya manyan mutane! maijego ita kanta ta samu alkairai masu yawa daga gurin abokan aikinsa da sauran masoyansa. A kayi shagalin suna mai kayatarwa. 'Yan jarida masu neman labarai suka abin yayatawa a gari. Hamra'u dai daki ta shiga taci kukanta ta koshi! gani take kamar ma yanzu babu mai kaunarta. Mutanan *Kafur!* din ma da suke nuna mata kauna daso yanzu gabadaya sun manta da ita. alherin da Zinat din take musu yasa sun mayar da hankalinsu gurinta, suyi tayi mata fadanci da kirari! ita kuma tana musu