Sashe 70
Goje Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
bayanta kad'ai ya isa ya gigita duk wani namiji lafiyayya dama mara lafiya. Bayanta yabi jikinsa duk yayi la'asar! ya same ta tana kokarin nad'a lifaya a jikinta. Yaje gurin da fadin." Bakya jin zafi zaki nad'a wannan bayan kayan dake jikinki." Yana maganar yana ha nata abunda take. Ta kalleshi da fadin." Zafi kuma."? Kansa ya daga da fadin."Eh ana zafi a gari ko bakya jinsa ne."? Ta san neman magana yake da ita kawai sai ta cire lifayar ta ajiye, hijab ta d'auko amma bece komai ba. sai abun ya bata mamaki ganinta kamar a yanzu zai magana tunda a zahiri kamar hijab din zai fi lifayar zafi, amma bece komai ba sai aukin kallonta yake gabadaya kwayar idonsa ta sauya! ganin haka yasa da sauri ta kama hanyar fita tare da fadin." Wannan jakar baggo din ka fito da ita kaya ne a ciki." Da hannu ta nuna masa, yabi gurin da kallo kafin ma yayi magana ta fita daga dakin. Zazzafar ajiyar zuciya sauke kafin yasa hannu ya dauki bakkon ya bi bayan ta da tunanin wani abu a ransa. *Kada ki karanta min littafi ba tare da kin biya ba, kada ki saya ki fitar dashi, 'yar uwa kada kiyi sharing, idan kina bukatar biyan kudin littafin #500 ne......0542382124....Binta umar gtbabk....Idan kati zaki turo sai kiyi min mgn ta WhatsApp da wannan number* *07084653262* *BINTA UMAR ABBALE* 3/10/22, 14:17 - Binta: _Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukan ki ya kare_ *GJSR* *101&102* Itace a kusa dashi, Uwale da Hamra'u kuma a baya a tsakaninsu suke hirar da ta shafe su, ita dai tayi shuru tana dai jinsu, gabadaya tunaninta ya ta'allaka ne gurin ganin yanda za ta koyi mu'amula da 'yan uwansa, a jikinta takejin kamar akwai abunda zai faru sakamakon zuwanta garin. Shi tunaninsa yasha bam-bam da wanda takeyi, domin shi kadai ya san halin damuwar da yake ciki a halin yanzu sha'awa ce tafi damunsa, gashi yayi wa Uwale alkawari yana ganin da kamar wuya alkawarin nan ya tabbata domin tare da matarsa zai tafi, saboda samun saukin abinda ke damunsa. Daga karshe dai shuru yayi musu ya daina sanya musu baki a hirar sai ya kasance su biyu kadai suke magana a motar yanayinsu ya nuna d'okin kasancewa da 'yan uwansu. Daf da za su shiga garin ya kalleta, yaga duk tayi wani iri sai ya mutse fuska take, da alama akwai abunda ke damunta ta dai yi shuru ne kawai. Sassauta murya yayi da fadin." Menene."? Kallonshi tayi da gajiyayyun idanuwanta tace." Zuciyata ce take tashi!. Yace." Saboda me."? shuru tai masa tana ganin ko ta fada masa dalili bai zama lallai ya yarda ba." Yace." Ba zaki magana ba."? Ta sauke ajiyar zuciya mai sanyi kafin tace." mybe tafiyar mota ne." Ta dan ja tsaki mtssw! kafin ta cigaba da cewa ."idan ba yau ba din ba, bana tsammanin na ta'ba dogowar tafiya a mota irin wannan." Yayi shuru yana nazarin maganarta, kwarai hakan na iya faruwa idan anyi la'akari da irin gidan da ta fito mostly masu kud'in nan ba sa jurar tafiyar mota 'karamar tafiya sai hau mata jirgi. Yace."Sannu ai mun shigo garin da ikon Allah." Ba tace masa komai ba kawai ta jingina kanta jikin kujera tana sauke numfashi sannu a hankali. Uwale ce ta iya tofa albarkacin bakinta a kan maganar amma Hamra'u ta tafas! ba tace ba, sai wani dauke kai take tana kumbura fuska. Tunda suka shiga garin motar ta fara gargada tana ciccijewa sakamakon kwazazzabai da ramuka! bayan wannan yara da almajirai suka dinga bin motar da gudu suna ihu!!!!!!! Al'amarin ya daure mata kai mutu'ka! ashe lalacewar 'kauyen har ta kai haka? ko'ina ginin jar kasa da wasu dirka-dirka bishiyon kuka da tsamiya had'e da mangaro gasu nan dai iri-iri! garin cike da dabbobi barkatai yaransu da manyansu cikin 'kazanta abun dai sai godiyar Allah. Uwale sai wangale Baki take tana d'agawa yaran dake bin motar hannu, a tunaninta suna ganinta motar tintac ce ita take ganinsu amma su basa ganin na ciki, su dai farin cikinsu mota ta shigo garin. Can wani fili mai yalwa ya nufa domin gyara parking.....Lokacin gungun! yaransa suka durfafo gurin suna bushe-bushe karnukan dake biye dasu na haushi gurin ya kacame! 'kura sai tashi take! Hankalinta ya tashi ganin haukan da yaran nasa suke! saboda haka yana gyara parking din ta kalleshi lokacin jikinsa har ya fara tsuma! gumi na karyo masa! tace." Dan Allah kada ka biye musu ina nufin kada kayi wannnan abun da kake bana so." Zazzafar ajiyar zuciya ya sauke ya ciro hankici daga jikinsa gumin fuskarsa ya goge kafin ya juya gurinsu Uwale lokacin tana ta kici-kicin bude kofar motar. Ya mika hannu ya bude musu kofar suka fita........Karnukan suna hangoshi a motar sai suka sake rikicewa! da haushi kokari suke iske in da yake, ta rintse idonta da karfi tace." Kada bari su shigo ka rufe motar. Gaggawar rufewa yayi yana kallonta jikinta sai karkarwa yake, 'kwalla ta cika kwarmin idonta, yana daya daga cikin dalilan da yasa bata kaunar zuwa k'auyen! ta tsani ta bude ido tayi tozali da k'azaman karnukan da idanuwansu ke cike da kwantsa. Yace."Wai meye hakane? ki saki jikinki kina tare dani babu abunda za suyi miki." Ta kalleshi hawayen bakin ciki na zuba tace." Ba zan fita a motar nan ba sai ka sallami wa'innan 'kazaman dasu da karnukansu bana san ganinsu. Yaji haushin maganarta amma sai ya basar! kawai ya bud'e 'kofar ya fita.....aikuwa karnukan ne suka dinga tsalle suna rungumeshi! akwai sabo mai tsanani a tsakaninsu. takaici da bakin ciki ya ishe ta, kullum yana kiran kansa musulumi amma yana tu'ammali da karnuka wanda kowa ya san hakan haramun ne a musulunci. Alba ya kwance masa bakin wani kuttu dake cike da tsumi!!! sai kumfa yake!! ya kafa kansa ya dinga kwankwad'a!! yana wata irin girgiza! Gurin cika yayi manya da yara duk sun kewayeshi alamu dai sun nuna jama'ar garin suna alfahari dashi. Duk bada'kalar da take faruwa tana kallo, duk rokon da tayi masa hakan bai sa ya fasa abinda yayi niyya ba, kafaffar wu'ka gayawa jini na wuce! ya kar'ba a hannun Alba tana walwali ya fara dadurawa! a wuyansa! anci sa'a wannan karan bai cire rigarsa ba. ya kai minti goma yana gurzawa wu'kar! kafin ya kurma! uban ihun! da ya sanya gurin amsawa! ya fara kai kawo a gurin yana dukan kirjinsa! Takaici yasa kawai ta sunkuyar da kanta 'kasa bata tsammanin zata iya cigaba da kallonsa yana wannan halin. Farar shaddar jikinsa ta rine! tayi jajawur! ta jike da gumiin jikinsa! hatta! da gashin kansa digar da gumi! yake! Kawu Ado ne yayi namijin tunkarar gurin da yake! yana kokarin rike hannunsa yana fizgewa! jin karfi kawai yake yana wani tattaune bakinsa, su kuma yaran sai kara kambaba darajarsa suke suna 'kara tayar masa da tsumin da yake jikinsa. Maigari da jama'arsa suka 'karaso gurin domin suna zaune a fada labari ya samesu cewa *GOJE!* ya shigo garin. Maigarin ya samu nasarar isa gurin da yake......Kawu Ado ya rufa masa baya. dukkaninsu *mubaya* (goyon baya) sukayi kafin ya sadadu! Maigari da Kawu Ado hannu na dukan hannu suke masa kirari! *Cau!! Sa'a dai!! Mai maganin wuka da kaho."!!* ire-iren wannan kirarin suka dinga yi masa kafin su samu kansa! jagab! ji'ke da gumi suka rirrik'eshi domin shiga dashi cikin gidan. Cikin uwar dakin Uwale Kawu Ado ya zaunar dashi, kafin ya fita ya sallami yaran nasa da har yanzu ba su daina bushe-bushe da buga gangani ba, garin duk ya hautsine! sai kace wani babban basarake ne ya sauka. Da sauri- sauri yake sauke numfashi makogwaronsa sai suya yake, a maimakon yaji sha'awar ruwan sanyi amma abun mamaki a lokacin babu abunda yake bukata face hayakin Sigari ko shisha duk dai wanda ya samu. Sai da ya dan samu nutsuwa tukkuna ya fito, aikuwa ya tarar tsakar gidan cike da mata 'yan uwa da kuma abokanar arziki. Kaf ya dube gurin babu ita babu dalilinta. Gabansa ya fad'i! ya kalli Uwale da fadin." Ina Zinatu."? Tace." Umaru ai kai zan tambaya ni da na barka tare da ita a mota." Ba tare da ya sake wata magana ba ya kama hanyar fita......matan dake tsaitsaye a gurin sai gaisheshi suke da kyar yake iya amsawa, gabadaya hankalinsa na gurinta. Tunda ta hango fitowarsa daga gidab ta dauke kai tare da jan tsaki! cikin ranta take ayyana wasu abubuwa a kansa. Ya bud'e motar idanuwansu suka had'u! bai ta'ba jin kunyarta ba irin yau! Yayi saurin janye idonsa yana dawurwura domin ya ma rasa me zai ce mata. Ganin haka ya sanya kawai ta girgiza kanta ta fara kokarin fitowa daga motar. ya dauki handbang d'inta ya rike yana gyara mata hijab din dake jikinta. Cikin gajiya ta fito daga motar tana dudduba gurin. Ya rufe motar da fadin.'' Muje ko."? Gaba yayi tabi bayansa kamar bata son taka 'kasa. Handbag din ya mika mata da fadin." Ki shiga zan shigo yanzu."? Kallonsa tayi na minti biyu kafin ta girgiza kai da fadin." Ni ba zan shiga ni ka d'ai ba." Bai ce mata komai ba ya koma gurin motar ya bude ya dauko Shishar sa dake cikin kwali! ba ta gane komeye ba amma tana ta kallonsa gami daso ta hasaso abunda yake cikin kwalin. Ido ne yayi caaaaa! a kanta yayin da suka shiga