← Book details Goje Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 97

Sashe 58

Goje Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

maganarsa sam bata gane abinda yake nufi ba. Yace." Ina nufin wannan abun da yayi min karan tsaye ya hana ni amsar hakkina a jiya." A take ta gane hausar..........Sai kawai ta shagwa'be fuska tana jujjuyawa kwayar idonta a kansa tace." A 'kalla yana kwana goma ko sati biyu kafin ya d'auke." Ya d'an harareta da fadin." Ban yarda ba 'karya ne! duk da ban san ya abun yake ba, amma a hasashen da nake kwana uku zuwa shida idan yayi nisa yayi sati, idan ya wuce haka to ya zama lalura." Tayi shuru kawai tana kallonsa...........Yace." Kin san me."? kai ta girgiza. Yace." Banyi tsammanin cewa zamu daidaita tsakaninmu da wuri ba, koda yake shi *SO!* Ya wuce wasa domin duk yanda kake tsammaninsa ya wuce nan."! 'Yar dariya tayi kafin tace." Hakane kam!! Yace." Ban yarda da ba ina so yau da bakin ki kice dani Ilove you."! Cikin wani irin yanayi take kallonsa kafin tace." A'a ni dai sai ka fara fadi tukkuna." Yace." Jiya bana fad'a miki ba." Yana nufin lokacin da suke romancing bai manta yanda ya dinga nanata Ilove you ba adadi ba. Tace." Ai wannan da dalili, na yanzu kuwa kana hayyacin ka, sai nafi gamsuwa." Rikitattun idanuwansa ya zuba mata gabadaya jikinta ya mutu, tabbas a cikin kwayar idonsa akwai wani sirri wanda yake saurin ladabar da mace. Cikin wata murya ta mussaman yace." Ilove you *ZINA* i really love you *GIMBIYATA!* Na baki kaina duka habibty."! Wani irin hali ta shiga mai wuyar fassaruwa, gabadaya ta rasa yanda za tayi da shau'ki! ta dago kanta tana kallonsa da gajiyayyun idanuwanta da so ya gamai musu illah tace." Nima ina *SONKA!* ina da burin kasancewa da kai har karshen numfashina, amma ina rokon abu daya a gurinka." Ya d'an had'iye yawun bakinsa da fadin." Ki fada min komeye baki da matsala dani." Kai tsaye tace." Bana so kai min kishiya." Yaji maganar kamar saukar aradu a kansa.........Ido ya zuba mata da so ya gazgata maganarta, tabbas har cikin zuciyarta ta fadi maganar. Baya tsammanin zai mata alkawari domin rayuwar ba a hannunsa take ba, kawai sai yace." Idan kin cika cif kuma kin cike duk wani gurbi da nake da muradi to ki sanya a ranki cewa ni naki ne ke kad'ai, dan haka kiyi kokarin ganin cika cif-cif kamar yanda nake bukata." Ganin tayi shuru tana kallonsa yasa yayi saurin jan kujerar da yake zaune......Kai tsaye gurinta ya nufa ya mikar da ita tsaye, suka kurawa juna ido, fuskarta ya tallafo cikin tafin hannuwansa kafin ya sanya bakinsa saman goshinta, ta rintse ido ta na jin wani bakon yanayi na ziyartar gangar jikinta......Jiki a mace ta kwanta a jikinsa ya rungumeta tsam-tsam! a haka suka nufi dakin mak'ale da juna. Romancing din da sukayi yau yafi na jiya domin sun raya daran da wata iriyar soyayya ta mussaman gabadaya ficewa sukayi daga hayaccinsu, mussaman shi da yake kasa sarrafa kansa mutukar yana tare da ita. Wai akace kowa dai da irin zuciyarsa..............Da sassafe ta tashi cikin k'warewa da iyawa ta kammala komai, tayi wanka tayi ado sosai duk da zuciyarta a 'kuntace take amma ba tayi zuciya ba, ta shirya komai cikin kwando mai madaidaicin girma, kai tsaye sashen ta nufa da abincin. Dai-dai lokacin da suka fito daga wanka a tare, Hamra'u ta fara knocking. Ta kalleshi da fadin." Mybe Hamra'u ce ka bude mata kofar kawai." Kallon mamaki yake mata......Tayi murmushi da fadin." Kada ka damu da hakan, ni na umarce ta kan cewa ta cigaba da aikinta, mussaman da safe tunda naga tana da himma! akan ka fita ba tare da kaci komai ba yasa na yanke wannan shawarar idan yaso da daddare ni nayi maka abincin. Bai kawo komai a ran shi ba yace." Okey tunda kin zabi hakan, to ni a gurina babu matsala." Bugun kofar ya katse maganar ta, tace." Bari kawai na bude mata kofar." Yana kokarin sanya uniform d'insa yace." Okey ba damuwa.........D'aure da 'karamin towel wanda bai gama ratsa jikinta ba ta bud'e kofar gashin kanta jike da ruwa tana gogewa da karamin towel din dake hannunta. A razane! take kallonta gabad'aya sai jikinta ya fara rawa, wani masifaffan kishi ya tokare mata a wuya. Murmushi tayi ta kalli tsakiyar idonta kafin tace.'' Shigo mana kin tsaya kina kallona." Kamar da dutse take magana, sai da ta sake maimata maganar sannan ta razana! ta kalleta sai kace wata mara gaskiya." Da hannu ta nuna mata hanya da fadin." Ki shigo Hamra'u." Ta sauke wata zazzafar ajiyar zuciya gabanta na wani irin fad'uwa! taja matattun kafafunta ta shiga falon da kwandon abinci a a hannunta sai kace wata house girl. Ta mayar da kofar ta rufe tana watsawa bayanta kallon banza cikin zuciyarta tace." 'Yar iskar 'karya daga yau idan an ce ki sake shigo min dakin miji kya 'kara.'' Hamra'u ta tsaya tsakiyar falon sai kace wacce aka dasa ta kasa zama ballanatana ta fara aikin daya kawo ta, gabadaya ma ta rasa nutsuwarta sakamakon ganin Gimbiyar daure da towel ga gashin kanta a jike da ruwa, kawai sai taji wasu zafafan hawaye na kokarin kufce mata! Ta kalleta da fadin." Ogan yana ciki bari ya fito sai ki shiga kiyi ayyukanki.'' Ita dai kasa magana tayi sai aukin kallonta kawai take tana mamakin cika da kasaitar ta, gabadaya k'yashi da hassada suka rufe mata ido! Koda ta shiga dakin samun shi tayi ya gama shiryawa yana kokarin daura agogo a hannunsa, ta kar'ba tana daura masa, yana ta sanya mata albarka........Ba ta fesa masa turare ba sai da suka fito falon, wanda shi gabadaya ma idonsa ya rufe baya ganin kowa sai ita dake gabansa, dan koda suka fito falon bai ga Hamra'u ba saboda yanda idonsa ya rufe, tana kokarin fesa masa turare! yana k'o'karin shan bakinta, dan sai tallafo fuskarta yake tana gocewa tare dayi masa dariya.........Kawai sai ya fara kokarin kwance towel din da yake daure a jikinta, al'amarin da ya sanya Hamra'u suman tsaye! ta rintse idanuwanta kanta yana juyawa a dakin............Dariyarsu kawai take ji a tsakiyar kanta, kafin taji muryarsa yana fadin." Ba zaki bani na sha ba ko."? Da sauri ta bude idonta tana kallonsu, kokawa suke yana jan towel din tana ja tare da kukan shagwab'a! Hankalinta a masifar tashe! ta dire kwandon abincin dake hannunta ta kama hanya ta fita da mugun sauri kafarta take takawa bata sanin a in da take ajiyewa. Fitar ta ya sanya ta daidaita hankalinta ta kalleshi duk ya wani rikice tace." Ka bari don Alla jiya fa har gajiya kayi dasha yanzu haka nipples dina zafi suke miki ka bari su warke." Yace." Ni ban ce miki na gaji ba, kece dai ki ka ha na ni saboda haka yanzu ba zan fita ba sai na tsotsa." Dariya ya bata ganin yanda ya lalace! sai kace soko sai jan towel din yake idonsa yayi jawur! Tace." Duba bayan ka 'kanwarka tana kallonka." Yayi saurin juyawa, hakan ya bata damar rugawa daki da gudu ta murza key tana sauke ajiyar zuciya. Shima ajiyar zuciyar ya sauke tare da kokarin danne sha'awarsa! ya kalli kwandon abincin dake ajiye, falon ya shiga bi da kallo wai Hamra'un yake nema. Ganin babu ita a falon ya sanya shi godewa Allah tabbas da anyi abun kunya A gurguje yayi break fast din kafin ya kama hanyar fita ba tare da ya tunkari inda take ba, domin hakan shine kwanciyar hankalinsa.......... *SAI MUN HADU MONDAY DA IKON ALLAH* *Kada ki karanta min littafi ba tare da kin biya ba, kada ki saya ki fitar dashi, 'yar uwa kada kiyi sharing, idan kina bukatar biyan kudin littafin #500 ne......0542382124....Binta umar gtbabk....Idan kati zaki turo sai kiyi min mgn ta WhatsApp da wannan number* *07084653262* *BINTA UMAR ABBALE* 2/28/22, 13:25 - Binta: _*Zahirin gaskiya jiya naga sahihin SO!! wallahi naji dadin yanda kuka dinga turareniyar kiran waya ta da masu turo min text messages na fatan alkairi, tabbas adduarku tana tasiri a tattare dani, ba zan gaji da sheda muku cewa nima da bazarku nake taka rawa ba, MANAZARTA abin alfahari na, mutunan kirki ina alfahari daku, ina rokon Allah ya bud'a 'kwakwalwarku ya baku hikima da basirar rubuta abunda za'a amfana dashi, nagode sosai SAI DAKU! MARUBUTA Abokan aiki, baiwa ce ta Allah domin shi ya ajiye hikamarsa a gurin, hannuna yafi karfin rubuta alkairin ku sai dai addu'a da fatan alkairi............NA GAISHE KI (NA'IMA SULAIMAN) (Nimcy luv) matashiyar marubuciya, tabbas al'kalamin ki ba zai ta'ba rubuta shirma ba, saboda aiki da hankali da kuma neman shawarwari, ina miki fatan alkairi tare da cimma burin abinda ki ka sanya a gaba............MASHA ALLAH Thousands greeting to my fans love you all *85&86* Wannan shine 'karshen matsalar domin ko da wasa Hamra'u bata sake bin hanyar sashen maigidan ba ballantana har ta kai ga shiga dakinsa da wata manufa...........To Sosai suka samu daidato a tsakaninsu suka d'inke kamar tif da taya ke kyace dama can auran so da k'auna sukayi, sun riga sun sabarwa da junansu kwanciya tare cikin bargo daya suyi romancing iyakacin yanda ransu yake so.....sai dai b'angaran sa daurewa kawai yake, domin bukatarsa bawai tana biya duka bane, kawai dai yana rage zafi da hakan, wannan dalilin ya sanya ranar da tayi wankan tsarki kamar ya zuba ruwa a kasa yasha ganin tana sallar asubahi yasa daya dawo daga masjid ya cire jallabiya yayi rashe-rashe a gado yana kallonta tana gyara tarin turarukan dake saman mirror, kallonta kawai yake yana lumshe idonsa tare da shafa kasan mararsa gabadaya a dame yake yanda yake jin jiki baya tsammanin ko yaje gurin aiki zai iya tsinana wani abun azo a gani. Ta juyo tana kallonsa ganin condition din da yake ciki yasa jikinta ya mutu ita kanta tasan a cikin damuwa yake, kuma ba komai ne ya janyo masa damuwar ba sai tarin sha'awar dake damunsa duk da tana iya bakin kokarinta gurin ganin ta yi masa wasa amma ta fahimci kamar hakan baya gamsar dashi. A sanyaye ta zauna kusa dashi, ya kama hannunta ya rike yana murzawa......cire hannunta tayi tare da fadin.'' Ina kwana." A kasalance ya amsa yana kokarin janyota jikinsa......Ta matsa a tsorace tana kallon kwayar idonsa wacce ta jirkice tayi
Chapter 58 · 0% Book details