← Book details Goje Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 97

Sashe 53

Goje Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kawar da kansa tsigar jikinsa gabadaya ta tashi sakamakon ganin zahirin jikinta. Wayar shi take kokarin k'wacewa yana rikewa tare da fadin." Ke me haka ne? ki tashi ki tafi ki kwanta kin dame ni." Ta fashe da kuka da fadin." Kasan bani da lafiya ko."? Kawai ya saki ya baki yana kallonta kafin yace." Yaushe zan sani ke ya kamata ki fada min amma baki fada ba sai yanzu, me yake damunki."? Ta goge hawaye dake karakaina a saman fuskarta cikin shagwaba tace." Duk jikina ne yake min ciwo muje daki ka min tausa.'' Ya dinga kallonta yana mamakin karfin halinta, wai har shi za tayi wa wayo! yace." To naji sauka daga kaina muje dakin ko.'' Ajiyar zuciya ta sauke kafin ta sauka daga kanshi amma bata saki hannunsa ba ta rike gam kamar wanda zai gudu. Jikinsa a mace ya mike tsaye itama ta mi'ke tana sake shigewa jikinsa, duk sai ya rasa nutsuwarsa dan gabad'aya yanayinsa ya sauya shima yana bukatar al'amarin kawai yana daurewa ne. Tun kafin su karasa shiga dakin ta gama rikitashi ya riketa da kyau a jikinsa yana yawo da hannuwansa a sassan jikinta, a jiyar zuciya mai zafi take saukewa ya yin da take mayar masa da martanin abubuwan da yake mata, abunda take masa ya kara rikirkita shi a gaggauce ya cire jallabiyar jikinsa ya matseta tsam-tsam a jikinsa yana laluban bakinta, da kanta ta mika masa bakin ya kama lebunan yana tsotsa kafin ta bude masa duka ya kama harshen da zafin gaske. **** *UBAN DABA!* Shi daya kwal a cikin d'aki yana tufka da warwara, shi kadai ya san mugun abunda yake cikin zuciyarsa. Tashi yayi ya fita waje yana waige-waige babu kowa duk sun tafi gona sai k'ananun yara da suke kai kawo a gurin........Zazzafar ajiyar zuciya ya sauke yana lasar busashen lebansa. Baya tsammanin zuwa fadar magari domin ko yaje baya tunanin zai samu nutsuwa dalilin abinda yake damunsa. Yayi nufin komawa masaukin nasu sai ya hango wata 'yar matashiyar yarinya yar kimanin shekara goma zuwa sha daya. Wani abu ya raya a zuciyarsa kafin ya daga mata gannu alamun tazo yana kiran ta. Yarinyar ta dan tsaya tana kallonsa kamar ta san abunda zai faru sai ta makale kafad'a alamun ba zata je ba. Yace." Baban ki na gida ko."? Daga can gurin da take tace." Ya tafi gona." Yace." Ni abokinsa ne zo nan na baki sako ki kai gida a ajiye masa." Jin abinda yace yasa ta cire shakku a kansa taje. Ya kama hannunta ya rike kai tsaye cikin gidan ya shiga da ita yasa sakata ya kulle. Cikin uwar daki ya shiga da ita, jikinsa sai rawa yake. Ganin yana cire kayan dake jikinsa ya sanya yarinyar kwarma ihu!! ta nemi hanyar guduwa........Janyota yayi ya kwad'a mata lafiyayyan mari! wanda ya sanya hancinta fashewa ya dinga tsiyayar da jini! idanuwanta suka juye ta dinga ganin dishi-dishi, jiri yasa ta yanke jiki ta fadi a gurin. Ya cire kayan jikinsa kaf katuwar joystick dinsa ta mike sai har bin iska take. Babu imani ko kadan a tare dashi ya haikewa yarinyar mutane, domin da ya fahimci ma zata bashi wuya daure mata baki yayi ya wangale kafafunta ya dorasu saman kafad'arsa ya cigaba da biyan bukatarsa. Kaca-kaca yayi da budurcin yarinyar domin ya kai awa daya da rabi yana abu daya sai sambatu yake kamar sabon mahaukaci, jini duk yayi faca-faca a gurin, hakan bai dameshi ba sai da ya tabbatar da cewa bukatarsa ta biya sannan ya fahimci cewa tare da gawa yake, domin dai yarinyar ta kai minti talatin da mutuwa." *INNALILLAHI WA'INA ILAIHI RAJI'UN!* Bai damu ba domin kashe rai a gurinsa ba sabon abu bane, ya sauka daga kan gawar yaje yasa kaya ya dawo ya goge jinin da ya bata gurin, tattara gawar yayi guri d'aya ya rufe da zani ya fice daga dakin hankalinsa a kwance bai damu da ta'annatin da ya tafka ba. Yamma likis yaran shi suka dawo daga gona, suka zauna suna hutuwa tare da bashi labarin irin tarin alkairan da jama'ar garin ke samu ta hanyar noman da suke. Ya gyada kai da fadin." Wannan abun ya kusa zama tarihi a wannan gari, domin daya baya daya sai na tarwatsa su kaf d'insu ina so na kafa sassani na a wannan gari domin na fahimci akwai albarka a cikinsa." Da yake duk bakinsu daya sai maganarsa ta faran ta musu rai,domin dukkaninsu babu Allah a zuciyarsu. Ya kallesu da fadin.'' Akwai gawar wata yarinya a daki idan dare yayi zaku fita da ita ku jefar a bakin hanya." Suka kalleshi tare da mamakin furucinsa. Ya lashe bakinsa da fadin." Bukata ta na biya da ita sai ta mutu to koda bata mutu ba dan kanta ba, ni da kaina zan kasheta har lahira." Gabadaya jikinsu yayi sanyi jin abunda ke fitowa daga bakinsa.......Suna jin tsoro kada asirinsu ya tonu. Daya bayan daya ya kallesu kafin yace." Ku kwantar da hankalinku babu abunda zai faru mutukar zamu zama tsintsiya madauri d'aya to zamu samu nasara a ko'ina ba zamu bar garin nan ba sai mun tarwatsa su mun kwashe musu dukiya mun gina kanmu da rayuwarmu wannan shine kudirin dake cikin raina." Daya daga cikinsu mai suna Danliti yace." Oga anya ba zamu kiyaye haikewa kananun yara ba? kada fa asirin mu ya tonu ta wannan hanyar Oga muyi hakuri kada muyi wannan ta'addanci." Hannun da ya rage a jikinsa ya mika ya kwashe shi da mari! yana wani irin huci! yace." Ni zaka tsara yanda za'ayi Danliti ashe har kayi 'kwarin da za kayi jayayya dani da umarnina." Ya sassauta murya da fadin.'' Allah ya huci zuciyarka ban fadi hakan dan na 'bata maka rai ba, Oga shawara ce amma kayi hakuri." Tsaki mai tsayi yaja kafin ya tashi tsaye ya fara kai kawo a gurin......Ya juyo a sukwane yana kallonsu kafin ya mayar da hankalinsa kan Danlitin ya nuna shi da yatsa da fadin." Wannan shine na farko kuma shine na karshe kada sake aikata abunda kayi a yanzu, duk sanda ka sake to ka tabbar da cewa kwanan ya kare sai na kashe ka."!! Cike da k'warin gwiwa yake maganar.......ya dinga bashi hakuri yana rokonsa gafara kamar wanda yayi wa Allah gagarimin laifin. *#500via0542382124.....Binta Umar gtbank......Idan kati zaki turo ki min magana ta WhatsApp da wannan number..... 07084653262* *BINTA UMAR ABBALE* 2/22/22, 13:02 - Binta: *GJSR* *77&78* *PROBLEM!* Sakamakon tsintar gawar matashiyar budurwa a bakin hanya ya tashi hankalin duk wanda ke zaune a cikin 'kauyen *KUYAN TA INNAH!* saboda abu ne dai ta'ba faruwa ba, shiyasa hankali kowa ya tashi mussaman maigari da uban yarinyar, cikin tsantsar tashin hankali da damuwa suka nufi cikin gari domin sanar da hukuma don ta gabatar da binkice akan gawar yarinyar da kuma abunda ya janyo mutuwarta. A nan binkice ya nuna cewa fyad'e akai mata wanda ya janyo har ta rasa rayuwarta, maihafin yarinyar dai kasa daurewa yayi kawai ya zube a gaban gawar yana share hawaye hakika wanda ya aikata wannan ta'annati ya cika mara imani, mara tsoron Allah domin kuwa idan ba mai bushewar zuciya ba to babu wanda zai aikata wannan mugun ta'addanci...........Duk binkicen da ake gudanarwa an kasa gane wanda ya aikata mummunan aikin, domin wanda ya aikata mugun abun dashi da jama'arsa dasu ake gudanar da binkicen kuma suna sawun farko gurin nuna alhininsu da kuma tashin hankalinsu, domin dai dasu din ake binkice shiyasa babu wanda ya d'ora zarginsa a kansu domin duk sun rufe wata kafa da zata nuna cewa su d'in bara gurbi ne a cikin al'umma. Wannan al'amari ya girgiza jama'ar dake cikin wannan 'kauye kasancewar abu ne da bai ta'ba faruwa ba, sai dai su ji labarai a redio da sauran kafafan sadarwa. ****** Cikin nutsuwa da kwanciyar hankali ya gama cinye hutunsa ya fara shirye-shirye komawa bakin aikin...........A cikin kwanakin da sukayi a tare sun d'an samu jituwa da juna sun rage fad'a kusan koda yaushe suna tare idan dare yay kuwa sai sunyi romancing din junansu suke jin dadi wannan shine mataki na farko da ya janyo musu samun jituwa a tsakaninsu. Wani irin so take masa a can kasan zuciyarta, wanda take jin bala'in kishin duk macan da zata kusance shi, sosai da sosai ta sanya ido a kan sa da duk wani motsinsa.........Ganin haka yasa shima ya kiyaye baya amsa kiran Hamra'u a gabanta, amma suna tare da juna kuma har yanzu da akwai kudirin auranta a zuciyarsa. Tana sonsa amma ta kasa nuna masa son a aikace, ta sake shi sasakai bata san ci da shan sa ba, ba tasan idan ya dawo daga aiki ta masa sannu da zuwa ba, ba tasan tayi masa kalamai masu dadi ba, akwai gyara masu yawa a cikin al'amuranta.......Yanda ya fahimceta ita kawai su shiga bargo daya suyi romancing shine abunda take so a gare shi, wanda shi kuma a nasa bangaran ba haka yake da bukatar rayuwar auransu ya kasance ba, yana so ta zama *Mar'atussaliha* wato mace tagari mai ladabi da biyyaya da kuma kiyaye dokokin ubangiji. Tun yana yaro yake da burin auran nagartacciyar mace mai hankali da nutsuwa da sanin ya kamata, sai gashi kuma hakan bai samu ba, wacce Allah ya had'ashi zama da ita tana da nakasu a kowane 'bangare, domin ba ta cika addininta ba, ballanatana ta san meye hukunce-hukuncen aure..........To wannan shine dalilin da ya sanya yake da burin auran Hamra'u domin duk ta tara abubuwan da yake da bukata, amma kuma a can k'asan zuciyarsa ya fi jin uwargidan nasa. Lafiya kalau suka rabu ya fita daga aiki, ta koma sashenta cikin farin ciki da annushuwa yanzu ta manta da boyayyan masoyinta tunda tana samun abunda take kulafuci a gurin mijinta, shiyasa ko ya turo mata da text bata kula shi dama a rashin uwa akanyi uwar daki.......Ta iske hadimanta na aikace-aikace a falon, suka zube har kasa suka gaisheta kafin ta wuce ciki........Shigarta dakin da minti biyar Marakisiyya ta shiga, ta kalleta da fadin." Lafiya."? Sunkuyar da kanta tayi kafin tace." Ranki ya dade ni kam wannan al'amari ya ishe ni wallahi, shiyasa kawai na yanke shawarar fada miki domin kiyi wa tufkar hanci." Gabadaya ta mayar da hankalinta gare
Chapter 53 · 0% Book details