Sashe 87
Goje Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
buga mana kofa ko." Shuru tayi ba tace komai ba. Wayarsa ya dauka ya kama hanyar fita. Ta tsayar dashi ta hanyar kiran sunansa. Ya tsaya ba tare da ya amsa ba. A sanyaye tace." Ba zan iya tashi ba." Yayi jim yana kallonta kafin ya isa gurinta. Ya kamo hannunta ta sauke kafafunta kasa sai cije baki take. Daukarta yayi ya nufi toilet din da ita. Ruwan dumi ya hada mata yasa ta a ciki kafin ya fita ya bata gurin ta gyara jikinta. Asp yayi ta tsokanarsa yana zolayarsa shi dai bai iya cewa komai ba saboda matarsa dake zaune a gurun. A dakin yaci abincinsa ya koshi kafin ya nemi alfarmar Zeey din taje ta duba jikin Hamra'un. Abinci ta had'a mata ta tafi mata dashi. Bayan fitarta daga dakin ya kalleshi da fadin." Asp zaman asibitin nan ya isheni kunyi maganar da Dr Salihu ne.''? Yace." Eh dazu da ya shigo yake tabbatar min da cewar a cikin satin nan dai komai zai daidaita mybe ranar monday mu wayi gari a gida." Ajiyar zuciya ya sauke tabbas zai so hakan domin ya gaji da zama guri guda ga masifar sha'awar matarsa dake damunsa. Asp ya kalleshi da fadin." Ango na amarya." 'Karamin tsaki yaja da fadin." Asp mata dama iri-iri ne yarinyar nan fa ta wahalar dani." Yace." Eh kowacce da irin baiwar da Allah yayi mata wata tafi wata haka abun yake. Ya girgiza kansa da fadin." Ni zan sheda hakan." Yace." Amma kada ka nuna musu a zahiri cewa ke nafi samun nutsuwa dake idan ka kuskura ka nuna hakan za samu matsala kayi kokarin boyewa." Yace." Kasan Allah ban samu nutsuwa da yarinyar nan ba sai da na halarto Zinatu a cikin zuciyata tukkuna na samu satisfied bayan haka kuma gabadaya duk jikina ciwo ne.'' Yace." Ikon Allah amma meya janyo hakan."? Yace." Sosai na sameta cikakkiyar budurwa amma babu ni'ima a bushe take k'amas! Shuru yayi yana jajantawa abokin nasa. yace." Kada ka damu ka fito fili ka fada mata yanayinta zata nemi magani kasan mace bata so ta zama koma baya mutukar su biyu ne ko uku ko hudu a gurin namiji. Yace." Abinda nake tunanin yi mata kenan domin ba zan iya kayan haushi ba." Asp murmushi kawai yayi kafin ya cigaba da bashi shawarwarin yanda zai samu zaman lafiya da iyalinsa. Tun ranar da al'amarin ya faru bai sake takarta ba gudun abunda ka iya zuwa ya dawo. itama bata damu ba jinyyar kanta kawai take domin ba k'aramin ciwo yaji mata ba. Ranar da zasu tafi gida kam yafi kowa farin ciki ya bayyana a fuskarsa, sai walwala yake yana sallama da mutane cikin mutunci da karrama juna. kyautukan da ya samu a garin Zamfara baza su lissafu ba manya 'yan kasuwa da masu mu'kami 'yan siyasa da sauransu sun karramashi a ranar asibitin cika yayi domin yin bankwana dashi da Abokinsa, abin alfahari ne ace ga ka gashi a hoto da yawa wasu sai da sukayi hotuna dashi irin na tarihi. Daga gidan gomnatin garin aka dau'kesu a mota domin isa dasu muhallinsu. *Kada ki karanta min littafi ba tare da kin biya ba, kada ki saya ki fitar dashi, 'yar uwa kada kiyi sharing, idan kina bukatar biyan kudin littafin #500 ne......0542382124....Binta umar gtbabk....Idan kati zaki turo sai kiyi min mgn ta WhatsApp da wannan number* *07084653262* *BINTA UMAR ABBALE* 3/30/22, 18:41 - Binta: _Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._ *125* To abinka da mai tsohon ciki tayi murna da dawowarsa gida, sai dai sam bai samu kyakykyawar kulawar da yake bukata ba, shi kuma idonsa ya rufe sai ya kasa yi mata uzuri! ya tsiri fushi da ita dan a ganinsa kamar ba tayi murna da farin cikin dawowarsa gida ba. Shi yake abunsa domin a nata 'bangaran abinda ya dameta rabuwa da cikin jikinta lafiya! dan akan ga'ba take yau da lafiya gobe babu. Washe garin ranar da ya dawo gidan, kasa hakuri yayi ya nemi hakkinsa nan fa d'aya! ita a lokacin ma mararta ke mata wani irin ciwo tana kwance lamo a kan gado yake kokarin turmusheta! Kuka tasa masa tana tureshi da fadin." Baka da imani wallahi wai shin baka duba halin da nake ciki kake kokarin turmusheni." Ransa ya 'baci jin abinda take fadi. yace." Ke baki ji kunyar fadin wannan maganar ba."? Zaune ta tashi tana yin wani irin nishi tace." Wane irin kunya kuma gaskiya ce ai bani kadai ce matarka ba kayi min uzuri kuma tun jiya nace maka na amince kaje gurin Hamra'u babu komai wallahi." Ya fusata! da fadin." Bana bukatar nata ke nake bukata akan me zaki hana ni hakkina baki da hujjar ha nani hakkina.'' Hannu tasa ta goge fuskarta da fadin." Wallahi bana jin dadin jikina babu wani abu da zan iya a yanzu kayi hakuri kawai.'' Ya tsira mata jajayen idonsa dake buge da muguwar sha'awa! jikinsa sai wani irin rawa yake. Ya kad'a kansa rai a baci ya sauka daga gadon ya dauki rigarsa yana kokarinsa sanyawa a jikinsa. Kallonsa kawai take tana mamakin tsabar fitinarsa in banda abinsa Hamra'un ma ai macace kuma da amincewarta ta yarje masa yaje gurinta amma ya kasa fahimtarta ita kam ba zata iya da fitinarsa ba. Saboda babu yanda zai yi haka ya hakura yaje gurin Hamra'un da bukatarsa. Sai dai itama kafin ta amince masa sai da sukayi artabu! dan har yanzu bata mance ba'kar wuyar da tasha a hannunsa ba. Takaicin abinda take masa yasa ya rufe ido yaci mutuncinta iya son ransa! yace." Nima dole tasa nazo gurinki da har kike min rashin kunya! had'uwata dake da farko nasha wuya saboda haka inaso na sheda miki cewa lallai ki nemi magani domin baki da ni'ima ko kadan." Ta dinga kuka kamar ta hadiyi zuciya ta mutu saboda bakin ciki! Bai damu ba ya danneta yana rawar jiki da adduar Allah yasa yaji dai-dai! inaaa! ai babu wani sauyi domin jiya i yau! cikin salo da 'kwarewa yake mata wassanni ko za'a samu cigaba babu wani bayani watakila dai haka hallitar take. Yaja tsaki babu adadi! gumi duk yayi masa dabaibaiyi ita kam jin wuya tayi wuya! gabanta duk ya tsage yana radadi! kawai ta bud:e murya ta dinga kurma! ihu! tana rokonsa ya sauka haka. Kamar mayen karfe ya nane a jikinta yaki rabuwa da ita. hawayen takaici da bakin ciki suke kokarin subce masa, idan ya sauka bai gamsu ba zai iya mutuwa! shiyasa yake ta kokarin ganin ya biya bukatarsa! Uwale dake cikin daki ta dinga jin ihun! hankali a tashe ta fito kai tsaye dakin Hamra'un ta nufa tana bugawa domin ba ta tsammaci cewa yana ciki ba tunda lokacin daya shigo tana d'akinta domin gabatar da salhar walha. Fadi take "Hamra'u lafiya shin me yake faruwa ne? ki bude kofar mana." Jin muryar Uwalen yasa da sauri ya rufe mata baki da tafin hannunsa! bai saurara mata ba har sai da ya zubar da abinda yake mararsa a galabaice ya zube kan gadon yana janyo numfashi da kyar! Yafi minti ashirin a kwance yana nishin wahala bacci ne yake kokarin d'aukeshi! bugun kofar Uwale yasa firgit ya tashi! Ya harari gurin da take kwance, bece mata komai ya tashi yasa kayansa, ya tsaftacce jikinsa a d'akinsa. Yana fitowa suka bishi da kallo. Ita Zinat ba tayi mamaki! ba Uwale ce dai take masa kallon mamaki! Da sauri ya ratse su ya wuce ya barsu da binsa da kallo. Uwale ta girgiza kai har yanzu da mamaki a tare da ita, koda yake babu mamaki ai mutumin yau ne abinda yafi haka ma zai aikata. Kai tsaye dakin ta shiga Zinat din ta rufa mata baya. Suka sameta a kwance babu yanda take tayi wuri-wuri! Dukkaninsu sun d'auka yau ne ranar farko dan ganin yanda tayi wurjajan! Uwale ta tsaya kanta da fadin." Sannu da alama gardama ki kayi masa shine dalilin da ya sanya shi ya gwada miki karfi."! Girgiza kanta tayi murya a dashe tace." Aa banyi masa gardama ba! da zafi yake min.'' Zinat dariya ta kamata amma ta danne ba tayi ba kawai tayi shuru tana kallonta. Da kyar Uwale ta taimaka mata suka shiga bandaki a tare. Ta fita daga dakin tana danne wani abu dake taso mata a can kasan zuciyarta. Sai dai tana shiga dakinta ta sameshi a kwance saman gadonta daga shi sai gajeran wando ya bude kafafunsa. Ranta ya 'baci! ganinsa to meye amfanin hakan da yayi? Ta hade fuska da fadin.'' Meye haka."? Ido a lumshe yace." Bani da lafiya zo ki dubani." Taji kamar ta rufeshi da duka! yaje ya gama more rayuwarsa zai zo ya kwanta mata a gado! Ta juya zata fita cike da takaicinsa. Sunanta ya kira, taja ta tsaya tana watsa masa harara! Zaune ya tashi ya kira ta da hannu wai tazo gurinsa. Zumbura baki tayi da fadin." Me zanyi maka kuma."? Yace." Ke dai kizo kiji wata magana." Ajiyar zuciya ta sauke ta isa gurin amma bata saki fuskarta ba. Ya zaunar da ita kusa dashi! kawai ya fara kokarin cire gajeran wandon jikinsa! Gabanta ya fadi! da sauri tayi yun'kurin barin gurin ya rike hannunta da kyau! "Ba wani abu zan miki ba zan nuna miki ciwon da naji." Ta dinga kallon tsabar rashin kunyar da namiji. Kauda kanta tayi ba wai yau