Sashe 86
Goje Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
sandan jahar! domin su sake tattaunawa, dama kuma shine ya bashi wu'ka da nama domin yin binkice akan al'amarin. bai jirayi komai ba ya had'a komai kai tsaye kotu aka shiga dashi. Mummunan labarin da ya faru a garin Katsina shine Commissioner yayi mummunan accident a hanyarsa ta tserewa! yanzu haka dai yana kwance a asibiti rai a hannun Allah. amma kuma cikin ikon Allah an samu nasarar kama Alhaji Mutari mai zinare yana hannu ana gudanar da binkice a kansa. *Allah kayi mana tsari kasa mufi karfin zuciyarmu!* To sai da 'kura ta lafa tukkuna! iyalinsu suka samu damar zuwa dubasu. Lokacin Asp ya warware sai abinda ba za'a rasa ba, amma fuskarsa duk ta fitar da tabo in da Allah ya taimaka ma idonsa bai nakasa ba! Kowa ya ke'be da iyalinsa domin jajantawa juna. babban farin cikinsu ganin mazajen nasu sun samu sauki tare da samun nasara akan aikinsu. hakan ya faranta musu rai mutuka. Ita da Hamra'u suka zauna a gefe da gefensa ma'ana suka sanya shi a tsakiyarsu. Ita kam Uwale tana gefe zaune kan wata kujera. Hankalinsa kaf yana kanta tausayinta duk ya dameshi gabadaya kammaninta sun sauya sakamakon tsufan da cikin jikinta yayi. Ya kamo hannunta ya rike cikin nashi. a tausashe! yace." Kiyi hakuri kinji ko." Murmushi tayi kafin tace." Me akayi."? Ya sauke sanyayyar ajiyar zuciya da fadin." A halin da kike ciki a yanzu ya kamata ace ina kusa dake amma hakan bai samu ba, sai rashin kwanciyar hankalin da ya faru! amma insha Allah komai zai wuce da ikon Allah." Murmushin dai tayi don ta kwantar masa da hankali tace...... *Kada ki karanta min littafi ba tare da kin biya ba, kada ki saya ki fitar dashi, 'yar uwa kada kiyi sharing, idan kina bukatar biyan kudin littafin #500 ne......0542382124....Binta umar gtbabk....Idan kati zaki turo sai kiyi min mgn ta WhatsApp da wannan number* *07084653262* *BINTA UMAR ABBALE* 3/29/22, 23:05 - Binta: _Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._ *124* "A halin da ake ciki yanzu bana tare da damuwa ko wata fargaba! dalili kuwa nasan cewa duk wanda ya dogara ga Allah tabbas zai tsaya masa, ma'kiya sunyi nufin ganin bayanka Allah bai nufa ba, gaka nan a raye kana cigaba da samun nasara a kansu hakika Allah yana tare da kai da duk wani mai gaskiya da zuciyar imani! ina cikin farin ciki sakamakon ganinka da rai da lafiyarka, kuma zan cigaba da yi maka addu'a Allah ya tsareka a duk in da zaka shiga Allah kuma ya d'aukaka darajarka duk wanda ke san ganin bayanka Allah yayi maganinsu." Tun sanda ta fara maganar yake kallonta gabad'aya farin ciki mara misaltuwa ya Dabaibayeshi yau ya tabbatar da cewar yarinyar na 'kaunarsa tunda ga zahiri nan, duk mutumin da zai damu da kai ya kula da kai a lokacin da wata masifa ta sameka lallai babu shakka baka da masoyi sama dashi. kawai ya cigaba da murza hannunta dake cikin nashi, tsabar farin ciki ya ha nashi cewa komai ya kawai tsura mata rikirkitattun idanuwansa wanda suke kassara mata gabban jiki. Kunyar abinda yake takeji gefe guda kuma tausayin Hamra'u duk ya dabaibaye ta. Ta kalleshi tana nuna masa ita da ido. Tana zaune tsuru duk ta muzanta. ta rasa ina zata jefa rayuwarta. A hankali ya juya ya kalleta. shima kunyar ya d'an ji amma da yake namiji ne sai ya waske ya janyota jikinsa harda rungumeta. Hakan ya faranta mata rai mutuk'a! Itama Zinat din taji dadin abinda yayi. A sanyaye tace." Yayana ya jikin? Allah ya tsare ya kiyaye gaba. Cikin kulawa ya amsa da "Ameen ya Allah na gode sosai Allah yayi muku albarka." Gabadaya suka amsa da "Ameen. Uwale dake can gefe a zaune tana kallonsu tace " Wato Umaru idonka ya rufe baka tunani na ko."? Murmushin yayi da fadin." Uwale ke gaisuwarmu dake ta daban ce, kece uwargida fa da tsohuwar zuma ake magani. Tace." Ban yarda ba Umaru ni kam ina kishi da hakan.'' Dariya yayi da fadin." Ashe baki yarda da maganata ba, Uwale kafin na samu kowa ke na samu saboda haka kada kiyi kishi ki kwantar da hankalinki." Ta'be bakinta tayi ta mike tana kallonsu tace." Ku tashi muje duba abokin mijin naku idan kun gama soyayyar." Hamra'u ta rufe baki da fadin." Uwale soyayya kuma."? Tace." Kwarai kuwa ai duk naga abinda kuke kunsa shi a tsakiya kowacce tana kwarkwasa." Zinat maganar ta bata dariya da mamaki! wai soyayya! mutumin da bai da ishashshiyar lafiya. koda yake shi din ma da zai samu faraga abinda zai aikata sai yafi haka. To a takaice dai sai bayan la'asar suka fara shirin tafiya gida. Mutumin ya wani lanjare wai shi lallai ba zasu tafi gabadaya ba dole wata ta zauna a cikinsu. Uwale tace." Nasan wacce kake hari a cikinsu ka duba da kyau bata da lafiya cikinta ya tsufa ko ta zauna babu abunda za tayi maka. Shuru yayi yana nazarin maganar. Zinat din tace." Babu komai ke Hamra'u ki zauna tare dashi Aunty Zeey ma tana tare da Asp sai ku zauna a tare." Hamra'u farin ciki ya cika mata zuciya, amma ta barshi a ranta bata fito dashi ba fili ba. Uwale tace ." Hakan shine maslaha." Bai iya cewa komai ba tunda a zuciyarsa ba haka yaso ba. Yaso ya samu sararin da zai rage zafi da ita amma hakan bai samu ba, tsabar idon Uwale da Hamra'u yasa ya hakura ya danne zulamarsa da turtsetsan cikin ma sha'awa take bashi. Bayan tafiyarsu Asp ya dinga tsokanarsa da cewa lallai kada yayi wasa tunda ya samu dama kawai yaci amarcinsa a asibiti yanda ransa yake so. A zuciyarsa sam! bai sa abun a ransa ba, wacce yake kulafuci daban da wacce take gabansa, itama macace amma gabadaya hankalinsa baya kanta. Tare da Aunt Zeey suka shiga kasuwar garin sukayi saye-sayen da za su bukata na yau da gobe. Kowacce tana kula da mijinta dai-dai gwargwado amma dai babu wata shakuwar kirki a tsakaninsu gaisuwa ce kawai take had'asu kowa yayi sabgar gabanshi. Sati guda suna tare su kwana su tashi guri guda amma bai ta'ba yunkurin yin wata mu'amula da ita ba. Cikin dare yayi mafarki gashi yana sex. koda ya tashi duk jikinsa a 'bace. Ga joystick dinshi ta girma ta cika wando gabadaya yanayinsa ya sauya. Da Asubah ya samu da kyar yayi sallah yayi zaune saman dadduma yana nazarin yanda zai bullowa al'amarin. Ta fito daga bandaki daure da alwala kusa dashi ta tsaya domin gabatar da sallar......Tana idarwa ya kalleta da fadin "Zan kwanta yanzu kizo ki min tausa. Ta amsa da " To." ba tare da ta cire hijab din jikinta ba tabi bayansa. Ya tsira mata ido a lokacin da take tattaba jikinsa. Sunanta ya kira, ta amsa tana kallonsa. Yace." Kin shirya amsar sa'kona."? Tace." Wane irin sako Yayana."? Ya janyota jikinsa cikin kunne ya rada mata maganar. Kunya ta ha nata cewa komai. Shi kam jinta a jikinsa ya kara tayar masa da hankali. jikinsa ya dinga karkarwa! ya fara kokarin cire mata kayan jikinta. Bata ha nashi hakkinsa ba, sai dai taci wuya a hannunsa ta raina wayonta taci kuka jin yanda yake sarrafata gabadaya ya kasa samun satisfaction saboda rashin wadatacciyar ni'ima taji ciwo sosai shima hakan. Har gari ya waye suna abu daya. Asp ya gaji da buga musu kofa ya tafi yana tunanin wani abu. Kamar zautacce yake kiran sunanta da fadin." Ke din wace irin hallitace Hamra'u kin kasa gamsar dani kada ki jefeni cikin wani yanayi please ki taimaka min." Murya a dushe tace." Yayana wane irin taimako zanyi maka bayan wannan nima na gaji ka taimaka ka sauka haka. Ya girgiza kansa da fadin." Ba zan sauka ba sai na gamsu Zinatu ta fiki ta ko'ina ina alfahari da ni'imarta." Maganar yake yana cigaba da bugunta duk a kokarinsa na ganin ya samu gamsuwar da yake bukata. Kukan takaici kawai take cin zarafi da wulakancin yayi yawa yana tare da ita yana fadin kishiyarta ta fita ni'ima. Bai damu da kukanta ba domin shi maganar ma bai san ya fada ba.....Da kyar da jibin goshi ya zubar da abinda ya d'aure masa mara, ya sauka jikinsa duk a kurje mussaman tsakankanin cinyoyinsa duk sunyi jaa! toilet ya nufa yana hada hanya kamar sabon dan kaciya. Yana wanka yana tunanin al'amarin da ya faru tsakaninsa da yarinyar. Ashe matan ma kala-kala ne, shi kam matarsa ta cika cif bai ta'ba samun matsala makamanciyar wannan da ita ba. Hamra'u budurwa ce shi zai tabbatar da hakan, tinda ya kai minti ashirin yana artabu kafin ya ratsa jikinta, sai dai kuma a maimakon yaji yana nink 'aya kamar yanda ya saba idan yana tare da Zinat sai kuma yaji bambaci gabadaya yarinyar a bushe take bata da dadi gashi duk taji masa ciwo. Yayi wanka ya fito yana ya mutse fuska. Magashiyan! a kwance ya sameta duk ta fice daga hayyacinta. Tausayi ta bashi, yasa kayansa ya tsaya a kanta yana kiran sunanta. Da kyar ta amsa amma bata tashi zaune ba. Yace" Sannu kinji ko nima ba laifi bane amma kin san baki da lafiya ko.''? Makogwaro a bushe take kallonsa kafin tace." Ni Lafiyata lau ." Ya gyada kai yana kallonta yace." Okey tunda kince haka shikkenan tashi ki gyara jikinki muci abinci kinji ana