Sashe 61
Goje Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da sauri ta fizge wayar ta jefa saman gado. toilet ta nufa tana zumb'ura baki itafa gabadaya ba ta shirya faruwar hakan ba. Sallah sukayi raka biyu irin ta sabbin ma'aurata, ya jima hannunsa a saman kanta yana ta zabga addua, har ta dinga mamakinsa ashe yana da ilimin addini haka. Tambayoyi ya shiga yi mata akan addini ta bashi amsar wanda ta sani wanda ba ta sani ba kuwa shuru take Nan ya fahimci cewa lallai tana bukatar karin sanin ilimin addini domin yana bukatar yaga ta zama cikakkiyar mace.....Wato *Mar'atussaliha* wacce zata tarbiyan tar masa da 'ya'yan da zasu haifa. Tana zaune a saman daddumar ya tashi yaje ya kashe fitila dakin yayi duhu. Ganin haka yasa da sauri ta tashi taje ta 'buya bayan labule.. Inda yake tsammanin samunta ya nufa yana lalube da hannunsa, babu ita babu dalilinta............Da sauri yaje ya kunna fitilar haske ya gauraye dakin, idonsa yake rarrabawa a dakin bai gano ta ba. Yana kokarin bude kofar fita ya hango kafafunta a kasan labule. Girgiza kansa yayi cikin takaici ya nufe ta........Ganin zuwansa yasa tayi wuf ta fito zata gudu! hannunta ya dam'ke! ya rike da kyau! yace." Me yasa kike abu kamar yar k'auye wannan ai gidadanci ne sam ban tsammaci haka daga gurinki ba." Tana turjewa a gurin, tace." To ni ban shirya ba ka kyale ni mana." Ya girgiza kansa da fadin." Baki isa ba babu ruwana da shirin ki ai na ma yi kokari yau satin ki biyar a gidanan ban yi komai ba ai a jinjina min." Ta fara 'kananun maganganu! da buge-buge! hannu yasa ya rufe mata baki hasken dakin kawai ya kashe.....................Labari ya sauya, dan duk turje-turjen da take da nuna rashin yarda yana dora mata nauyinsa ta saduda! har ta fishi kid'imewa! domin ya gama gane lagonta shiyasa ta shiga hannunsa, ya dinga sarrafa ta iya san ransa, tana wata irin shashsheka kamar mai shirin fashewa da kuka........Duk da a d'okance yake bai yarda ya shegeta ba sai da ya tabbatar da cewa ya gama kai ta k'arshe sai ya kirayi sunan Allah kafin ya karanci adduar saduwa da iyali ya fara kokarin shiga gurin da yake kulafuci da 'kwa'kwa! Ba tayi buge-buge ba! tsai! ta tsaya tana jin irin d'auki ba dadin da yake a gurin, a jikinta take jin yanda jikinsa ke wani irin rawa, sai kokawa yake da abar tashi taki shiga kamar ma ta girmi gurin da kyar da jibin goshi rabi ya shiga...........Lokacin ta galabaita mutuka domin gurin gabadaya ya rikice mata da wani irin radadi da zugi! mara fasali! Ta d'an daga kafafunta hakan ya 'kara gigitashi! ya cigaba da cucuku! yana furzar da wani irin huci! Murya a dashe! tace." Idan ba zai yuwu ba kawai ka hakura ni kam na gaji wallahi."! A rikice! yace." Zai yuwu kedai ki cigaba da taimaka min kinji ko amma kuma me ya janyo hakan bayan da ni'ima ta tattare dake."? Shuru tayi masa domin ita ba ta san amsar da zata bashi ba, kuma ba ta san wane irin taimako za tayi masa ba. Kamar zai fashe da kuka ya gyara gwiwowinsa yana ta zufa! tare da cizan lips d'insa, ya cigaba da kokarin ganin ya wuce gurin, domin shi kansa ya daddauje ballanatana ita. *Wai wuya makarantar kare!* duk jarumtarsa da k'yar ya iya wuce gurun, domin wani irin sakarai ya zama ya rasa ma yanda zai yi, koda yake akwai rashin sabo.............Sosai suka ji jiki ita dashi, amma ita tafi shi galabaita dan shi yana wuce gurin wahalarsa ta 'kare mussaman da yaji shi cikin wani irin guri mai taushi cike dam-dam! ruwan ni'ima na gudana! ai sai ya kwarkwarce! ya dinga bugunta yana buga sambatu, bakinsa yaki rufuwa! koda yake sunan Allah yake kira yana kuma sanya mata albarka wacce bata da dadi. Wannan daran ya zama na tarihi a gurinsu domin a cikinsa suka zama abu d'aya! kuma a daran Allah ya saukar da ikonsa domin buwayarsa ta wuce haka.... *_ALLAH YA BADA ZURI'A MASU ALBARKA_* *Kada ki karanta min littafi ba tare da kin biya ba, kada ki saya ki fitar dashi, 'yar uwa kada kiyi sharing, idan kina bukatar biyan kudin littafin #500 ne......0542382124....Binta umar gtbabk....Idan kati zaki turo sai kiyi min mgn ta WhatsApp da wannan number* *07084653262* *BINTA UMAR ABBALE* 3/2/22, 18:54 - Binta: _Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 4k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._ *89&90* Da k'yar ya iya raba jikinsa da nata. Gabad'aya jikinsa ciwo yake masa mussaman tsakanin cinyarsa da gwiwowinsa.....hannu yasa yana laluben gadon. kawai yaji ya sauke hannun kan Brest d'inta, da sauri ta cire hannun nasa ta jefar dashi tana me cigaba da shashshekar kukan da yake jinsa har cikin zuciyarsa. Zazzafar ajiyar zuciya ya sauke ya yun'kura ya sauka daga gadon ba tare da ya dauki gajeran wandon nashi ba, kai tsaye toilet ya nufa yana had'a hanya kamar wani d'an magyaru! Ita kam bedshirt din ta cikwikwiye tana wani irin kuka kamar wacce aka aiko mata da mutuwar iyayenta. Haka kawai take jin kamar wani abu zai faru anan gaba, gashi ya cuce ta ya raba ta da budurcinta. Haka ya fito daga toilet din ya sameta sai kuka take. Babu kuzari a tattare dashi ya shirya jikinsa kafin ya cimma in da take kwance. Cikin sassauta murya ya kira sunanta....*"ZINA."* sautari da haka yake kiran ta. Tana jinsa tayi masa shuru bala'in haushinsa takeji. Ya sake kiran sunanta da fadin." Kiyi hakuri kada kisa damuwa a ranki wannan abu da ya faru tsakaninmu alkairi ne ni nayi miki alkawarin rike miki kaina ni naki ne har abadah." Maganarsa ta d'auki hankalinta ta yun'kura da kyar! ta tashi zaune tana kallonsa, yana tsaye a kanta sai kace wani mummuni! sai karyar da kansa yake. Kukan da taci ya sanya muryarta bata fita sosai tace." Ka cuce ni ka raba ni da budurci na bayan ban shirya hakan ba, haka kawai nake ji a jikina kamar akwai abunda zai faru anan gaba na fada maka bana san kishiya bana shiri da ita."! ta karasa maganar da shashshekar kuka a muryarta. Gabansa na faduwa! kadan yace." Idan wannan ne matsalarki to ina so yanzu ki sa a ranki cewa ke kad'ai ce uwar 'ya'ya na dake kadai zan rayu ai na samu abu mai muhimmanci a tare dake dole na daraja ki na mutuntaki! kada ki damu ni UMARU naki ne ke kad'ai ki rubuta ki ajiye wannan." Ta dinga kallonsa tana so ta gazgata maganarsa.......Ganin haka yasa yayi amfani da damar sa, ya dinga narkar mata da k'wayar idonsa yana karyar da kai da murya tare da shirya mata dadin baki irin na yaudara! *(mayaudaran maza sun ma fi yawa a cikin maza dayawa sune suke haddasa fitina da tashin hankali a gidansu.......mu kuma mata da tausayi da saurin mi'ka wuya namiji na zuwa da 'yar murya sai mu saduda mu yarda da dadin bakinsu, to bari kiji har ki mutu ba zai ki daina d'aukar darasi akan namiji ba ALLAH ka bar mu dasu, ka shirya mana su, ka basu ikon fad'in gaskiya ka kuma basu ikon adalci)* Ya gama kashe mata jiki da mayaudarar kalamansa zuciyarta tayi sanyi ba tayi wani dogon nazari ba ta amince da kalamansa...........*(Kada soyayya tasa mijinki yayi miki dadin baki kan cewa shi dake kad'ai zai rayu, 'karya yake! domin wallahi zuciyarsu a haka take haka Allah ya hallicesu da son mata, zakiga namiji da mace hudu a gidansa duk mallakinsa amma ba zaki rabashi da wasu a waje ba............shakulatun 'bangaro zakiyi dashi a duk sanda yazo yana miki wannan manganganu, idan kuwa ki ka yarda da labarin k'anzan kurege! to kina ruwa In ji (HAMISU BREAKAR) sai dai kiji ana ayyyyyiririiiiii!* Soyayya suka dinga bugawa! irin wacce take bala'in so da kwakwa! dan idan wani sa'in ta rike wuta har makara yake a gurin aiki, Asp yay ta tsokanarsa, shi kam murmushi kawai yake daga zarar kuwa ya samu sauk'in aiki zai kira wayarta suyi ta jifan junansu da zafafan kalaman soyayya. Hamra'u tsantsar tashin hankali da damuwa ta shiga dan ganin yanda mutumin nata ya ajiyeta a gefe.........Da farko ta d'auka matsala ce zata afku, tun bayan da Uwale ta sheda masa abun da yake faruwa. Amma abun mamaki sai taga a washe garin ranar be ma fita aiki ba, yana tare da matarsa tun safe bai shigo in da suke ba, saboda tsabar bin diddigin da take masa har fita tayi ta tambayi direbansa cewar ya fito daga gidan ko kuma yana ciki. Budar bakin direban yace." Ai Oga yau ba zai fita ba domin tun safe ya kira ni yake sheda min hakan. Jikinta a sanyaye ta koma gidan........koda ta gifta sashen sai taji a zuciyarta kamar ta shiga domin ganin abunda ya ha nashi fita. Da 'kyar! ta iya kai kanta dakinta, tayi kwance a saman gado tare da tsirawa rufin dakin ido......zafafan hawaye ne suka shiga tsere a saman fuskarta. Can yamma! taji maganganu a falo...ta d'auka baki sukayi koda ta fito........Sai kawai tayi tozali dasu, suna zaune kujera daya sunci uwar kwalliya mussaman ita Gimbiyar kamshin turaransu duk ya cika gurin. A take gwiwarta tayi sanyi kafafunta suka dinga wani irin rawa, bango (garu) ta dafa jin tana neman zubewa a gurin. Babu yabo babu fallasa yace." Kanwata kin fito."? Kallonsa tayi tana danne kukan dake kokarin kufce mata, wai