Sashe 60
Goje Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
haushinsa take ji tare da masifar kishin matarsa. Sunkuyar da kanta tayi tana kokarin boye hawayen kada ya zuba. Uwale tace." Ai Hamra'u kwana biyu ta zama shuru-shuru! ko ni ma da kyar take min magana." Da kulawa yace." Ko baki da lafiya ne."? Kai ta girgiza kuka naso ya k'wace mata. Yace." To ki daina damuwa komai yana da lokaci dan haka ki kwantar da hankalinki." Wannan maganar da yayi ta sanyaya mata zuciya......Ta kalleshi tare da sake jin sabon sonsa na ratsa cikin jikinta......Murmushi yayi mata da fadin ." Ko zaki iya taimaka min da abinci." Tai murmushi da fadin." Me zai hana bari na kawo maka.'' Ta ajiye romot din hannunta ta nufi kicin tana adduar samun nasara a zuciyarta. Ido ya dauke daga kanta shima adduar yake a cikin zuciyarsa Allah ya bashi ikon yi mata adalci. Uwale ta kalleshi da fadin." Ina matar taka ina fata dai lafiya lau kuke zaune."? Yace." Lafiya lau ai tana zuwa ku gaisa ko."? Girgiza kai tayi da fadin.'' Oho! o! ni ai na kwana biyu rabon dana sa ta a idona." Da mamaki a tare dashi yace." Kina nufin bata zuwa ta gaishe ki "? Yanda ya fadi maganar a harzuke! yasa jikinta yayi sanyi ta dinga nadamar subtar bakin da tayi, kwata-kwata bata so wani sa'bani ya shiga tsakaninsa da matarsa Ganin tayi shuru yasa ya gazgata maganarta, ransa ya 'baci mutuka, ashe duk zaman da suke a gidan ba ta zuwa ta gaishe da kakarsa wannan wane irin raini ne."? *Kada ki karanta min littafi ba tare da kin biya ba, kada ki saya ki fitar dashi, 'yar uwa kada kiyi sharing, idan kina bukatar biyan kudin littafin #500 ne......0542382124....Binta umar gtbabk....Idan kati zaki turo sai kiyi min mgn ta WhatsApp da wannan number* *07084653262* *BINTA UMAR ABBALE* 3/1/22, 18:59 - Binta: _Akwai ingantaccan maganin gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanku. bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 4k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukan ki ya 'kare da ikon Allah._ *87&88* Ta kalleshi da fadin." Aa' Umaru naga kamar ka fusata! ban fada maka maganar nan da wata manufa ba, don Allah kada aikata abinda ba shikkenan ba, domin na san ka da fushi! kada kaje ka haikewa 'yar mutane akan abunda bai zama dole ba." Yace." Dole ne tazo ta gaisheki dan ba zan lamunci wannan rashin arzkin ki ba, tsayin kwanakin da tayi a gidan nan me yasa baki fada min abinda yake faruwa ba sai dana tambaya sannan, Uwale kina da mutukar muhimmanci a gareni saboda haka duk wanda nake ta tare dashi ya zama lallai ya daraja ki ya mutuntaki." Jikinta a mace tace." Nasan da haka Umar domin ba tun yau ba na sheda cewa kana da kishin kanka da kuma magabatanka, amma yana da kyau kafin ka yanke hukunci kayi tunani tukkuna, ka duba irin da'bi'un yarinyar sannan kai mata uzuri don Allah kada ka tsawwala mata cikin ruwan sanyi nasiha take ratsa jikin mutum, amma na tabbatar da cewar idan kaje mata da hayaniya to za'a samu matsala abunda bana bukata kenan." Ganin yanda duk ta tashi hankalinta yasa jikinsa yayi sanyi, tuntuni Asp ya sheda masa hakan, cewa yawan tsawa! ko hargagi basa shirya mutum nasiha da janyo mutum ajiki shine abinda ya dace. Hamra'u dake zuba masa abinci sam! ba taso hakan ba, yanda taga ya fusata! taso ace Uwale ta bari yaje yaci mutuncin matarsa shiyasa gabadaya haushin Uwale ya tu'keta, tana gama zuba masa abincin ta shige dakinta ta zauna tana tunanin mafita, a duniya idan akwai wacce ta tsana to ZINATU ce domin itace tayi mata karan tsaye gurin tabbatuwar burin dake ranta. Hira sukayi sosai da Uwale irin wacce suka jima ba suyi irinta ba, dalilin rashin samun lokacisa..........Wannan damar ta samu ta sheda masa irin hukuncin da ta yanke domin ita kanta al'amarin ya isheta Hamra'u tana yi mata wani irin kallon zargin a ganinta kamar Itace bata da goyon bayan ya aureta ba. Yace." Shikkenan kada ki damu idan Allah ya kaimu k'auyen Kawu Ado zai samu mahaifinta su tattaunar maganar insha Allah." Tace." Yawwa har naji dadi a raina, a kalla dai ko kudin zance aka kai musu kaga ai hankalinsu zai kwanta, amma kaf garin ya dauka cewa saboda kayi kudi ka zama wani abu a duniya shiyasa kaqi auranta, da yawa mutane zargin da suke kenan, amma yanzu duk wanda yaga an kai kudin zance zai cire shakku a kan al'amarin. Ajiyar zuciya ya sauke da fadin." Uwale al'amarin mutane yana da wuyar sha'ani, ni duk wannan maganganun basa damuna domin nasan rayuwata ba a hannuna take ba, duk yanda naso da na tafi da ita idan Allah bai so hakan ba to babu yanda zanyi, wallahi a tarihin rayuwata ban ta'ba tunanin wai zan zama ma'aikacin gwamnati ba, ballanatana har na samu wani babban matsayi wanda duniya tasan ni dashi, sannan kuma ban ta'ba tunanin wai zan auri 'yar sarauta ba, wannan yana d'aya daga cikin hukuncin ubangiji, yana kuma da kyau mutane su gane cewa rayuwar duk da suke takaitacciya ce, domin Allah kan iya juya al'amari a kowanne lokaci. Uwale ta girgiza kanta da fad'in." 'Kwarai Umaru zantukan ka duk gaskiya ne, duniya a fai-fai take juyawa take na kasa ya koma sama, kana kuma wanda yake sama ya dawo kasa, mai imani da tsarkin zuciya ne zai yarda da kudurar ubangiji. Kiran sallar magriba ne ya katse tattaunawar da suke, da sauri ya mike yana kallon agogon dake daure a hannunsa, yace." Zan shiga massalaci yanzu watakila na dawo, idan kuma kun ji shuru sai da safe insha Allah." Tana kokarin tashi tace." To shikkenan babu damuwa Allah ya bamu a ran rai da rayuwa." Ya amsa da "ameen." tare da kama hanyar fita..........Kai tsaye massalaci ya wuce a can yake tunanin daura alwala. Tun bayan fitowarsu daga massalacin suke tare har misalin takwas da rabi, maganar dai suke sake tattaunawa......Asp din na sake bashi shawarwarin yanda zai zauna da iyalinsa lafiya, dole sai anyi hakuri tare da kawar da kai sannan za'a samu zaman lafiya, yace masa lallai sai yayi hakuri ya kawar da kai sannan komai zai daidaita. amma kuma yayi k'okarin ganin sun zama abu daya dashi da matarsa hakan zai taka muhimmiyar rawa gurin daidaituwar al'amarin gabadaya. Da wannan tunanin ya shiga gidan, bai tunkareta ba tukkuna sai da ya shirya kansa sannan yayi wanka ya sanya kayan bacci masu taushi sai wani irin 'kamshin turare yake mai dadin gaske. Fitowarta kenan daga wanka ya shigo da sallama a bakinsa........amsawa tayi tare da dan tsayawa tana kallonsa. Shima kallonta yake tsigar jikinsa na wani irin tashi, a kasalance ya janye idonsa daga kanta ya nemi gefan gado ya zauna. 'Karamar ajiyar zuciya ta sauke taje ta zaune kurjerar mudubi tana tsane jikinta da karamin towel. Ido ya tsirawa fatar bayanta kamar yaje ya rungumeta haka yake ji sai dai ya daure a hankali ya kirayi sunanta. Ta amsa tare da juyowa har yanzu taki sakin fuskarta. Yace." Ni dake mun zama kamar b'akin juna wai me yake faruwa ne."? Uffan ba tace masa ba kawai ta d'auke kanta tana me cigaba da shafa mai a fatar jikinta. Ya iske inda take bai jira komai ba ya zuba dukkan hannuwansa a saman kafad'arta hannayen suka sauko saman breast d'inta......Da sauri ta cire hannun, ya sake mayar wa gurun yana kokarin kwance towel din. Cikin shagwaba tace." Ka bari dan Allah." Yanayin maganarta ya kwaikwaya ya mayar mata da amsa kamar haka. "Um-um!! ni bazan bari ba sai kin fada min abinda yasa kike gudu na." Yanda yayi maganar yayi masifar jefata cikin wani yanayi gabad'aya jikinta ya mutu wani irin feeling ya dinga damunta. Jin tayi shuru ba tace komai ba yasa ya dan sunkuyar da kansa yana lasar fatar jikinta mussaman wuyanta lasa yake kamar wani maye. Ta dinga ture fuskarsa yana sake mayarwa......Kuka tasa tana buga kafa da fadin." Ka daina bana so." Ya sake tuburewa! ya zama kamar mahaukaci sabon kamu! yana bala'in son shagwabar da take masa. Kunnanta d'aya ya shiga tsotsa, kafafunta suka dinga kyarma! saura kadan ta rikito daga kan kujerar da take zaune....Ya tallafe ta sai kokarin rungumeta yake tayi namijin kokarin fizge jikinta. Ya bita da wani irin kallo jikinsa duk a mace. Itama jikin nata duk ya mutu dan kasa aiwatar da komai tayi kawai ta zauna gefan gado tana mayar da numfashi. Nutsuwarsa ya shiga kafin ya kalleta babu wasa a maganarsa yace." Kiyi alwala zamu gabatar da sallah irin ta ma'aurata." Gabanta ya buga, tace." Ai ni nayi sallah ta .' Yace." Wannan ta daban ce tana da mutu'kar amfani Annabi ne yayi kuma ya umarce mu da aikata sunnah ce mai karfi." Shuru tayi tana kallonsa........Ya sake shan kunu da fadin." Naga alamar zaki bani wuya to kisa a ranki cewa yau din nan zamu zama abu daya. Miyau! ta hadiya da kyar tace." Ban gane nufin ka ba nifa ban shirya komai ba, kuma ka daina gaggawa dan jinin har yanzu bai tafi ba." Ya kai minti uku yana kallonta kafin ya girgiza kansa da fadin." Kinga bana san doguwar magana za kiyi abunda nace ko kuma sai na shedawa mahaifinki ai ina da number wayar sa yanzu zan kira shi na sheda masa cewa yau tsayin sati biyar kenan baki bani hakkina na aure ba. Yanda ya fadi maganar cikin rashin wasa yasa jikinta ya mutu..............Ta kalleshi taga yana lalube a wayarsa,