← Book details Goje Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 66 OF 97

Sashe 66

Goje Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

dinga cusa fuskarsa a kirjinta da wayo da dubara ya 'balle bireziyar ya sa'bule! 'karamar rigar dake jikinta........Daga nan labari ya sauya. *Kada ki karanta min littafi ba tare da kin biya ba, kada ki saya ki fitar dashi, 'yar uwa kada kiyi sharing, idan kina bukatar biyan kudin littafin #500 ne......0542382124....Binta umar gtbabk....Idan kati zaki turo sai kiyi min mgn ta WhatsApp da wannan number* *07084653262* *BINTA UMAR ABBALE* 3/4/22, 21:42 - Binta: *Assalamu alaikum warahmatullahi masoya yan uwa na musulmai...* *Tabbas wani kaya sai amali ,busa sai sarewa jiniya sai a gidan gomna ,ina kuke mata ma'abota tambayar ina wannan shahararriyar y'ar mutan nijer wato mali ,wacce akafi ma lak'abi da...*``` BUZHUWA EMPIRE *Ina kuke matan Aure n mu masu fuskantar tangard'a tare da k'alubale a gidan mazajen Auren mu?? *Ina kuma y'ammata masu buk'atar farin jini ta hanyar samun mijin Aure?? Don raya sunnar manzon mu SAW...Nasan duk kunce gamuuu!!! .* *Gafa BUZHUWA EMPIRE ta* *taho maku duk don share hawayen dake kwaranya akan fuskokin ku ta hanyar kawo maku sirrin mallaka tare da* *magani ,haka ma y'ammata ga sirrika nan da maganin shi ,wanda anyi mutane babu adadi kuma anzo anyi* *godiya....ki tambaya wacece Buzhuwa empire ga dukkan wanda* *yasanta ,zakuji karin bayani daganan. Muna bada mallaka ta hanyayoyi dabam* *dabam ,wanda da alfarman annabin rahma xamu sha mmki.* *Mallakar tamu akwai na 3k akwai na 5k ,akwai na 10k da sama ma da haka. Mudai fatan mu shine babu cuta babu cutarwa , kamun mu biya* *maki bukatanki sai kin mana rantsuwa akan bazaki cutar dakowa* *ba ,mallaka matan aure muke ba zallah. Na farin jini kuma na y'ammata ne ,shi munayin shi akan 5k ne da kuma na 10k.* *Zakuna iya tuntu6an wannan numbern domun karin bayani...09061466409/08081202932.* *Ga kad'an daga cikin mallakar da muke amfani wajen yinsu *Mallaka ta hanyar K'wai.* *Mallaka ta hanyar nono* *Mallaka ta hanyar zobe* *Mallaka ta hanyar guru* *Mallaka ta hanyar turaruka da dai sauran su.... Sai kin taho domun share hawayenki daga kunci zuwa farin ciki....* ```BUZHUWA EMPIRE taku ce!!!``` ~08081202932 ko 09061466409~ *93&94* A daran rigima ce ta kaure tsakanin Asp da Zeey sosai yayi mata jan ido ya kuma tabbatar mata da cewar kwa'bar ta tayi ruwa, amma ta kwana da shirin cewa mutukar da sanya hannunta auran yar mutane ya mutu to itama ta kwana da shirin nata auran sunansa matacce. Al'amarin ya bata mamaki sosai, domin ba tayi tsammanin matakin da zata dauka ba kenan, tasan dai sunyi zantuka da yarinyar, ta kuma bata shawarwari! amma kuma koda wasa ba tayi tunanin cewa za ta cutar da mijin nata ba. Jikinta duk ya mutu dan tunda take da mijinta bai ta'ba ci mata mutunci irin yau ba, lallai babu shakka dole tayi takatsantsan gudun faruwar wata matsalar domin ta fahimci mijin nata a fusace yake, hakuri ta bashi da fadin.'' hakan ba zata sake faruwa ba, ko sauraranta beyi ba ya kama hanya yayi tafiyarsa gidan Madam tunda dama a can yake. Karfe uku da rabi na dare.....Gidan jaridar *AMINIYA* ya tashi da wuta! wacce ba'a san abunda ya haddasa ta ba, tashin hankali kenan! wutar sai da taci mutum hudu masu aikin kwana 'kurmus! suka mutu dan da 'kyar aka samu gawarsu........Wannan ibtila'in da ya faru ya tashi hankali jama'ar gari gabadaya gari ya dauka da maganar...... mahukunta kuwa sun tsananta binkice domin gano abunda ya haddasa tashin wutar. Wayewar gari a cikin k'auyen sukayi 'batan dabo! shi da jama'arsa sama ko kasa aka neme su aka rasa.....sun gudu bayan sun tafka ta'addanci dan gabadaya sai da suka yashe jama'ar garin, da yake k'auye ne basu waye da kai kudi banki ba, a gida suke ajiyewa, wannan dalilin yasa suka bi dare suka haura gidajen mutane suka tafka musu sata, kudi cikin jakar baggo suka fita daga cikin garin. Wannan ne ya tabbatar da zargin da ake musu.....Mane ma labarai suka fara d'aukar rahotanni daga bakunan jama'ar kauyen suna watsawa a duniya.....Jami'an tsaro kam basu zauna ba sun bazama domin binkicen inda suke. Wannan labarin yayi masifar 'batawa UMARU rai dan koda Asp din yake sheda masa abunda yake faruwa, tsaki kawai yaja ya kashe wayarsa, shi kansa Asp din haushinsa yake ji domin da yabi shawararsa a ganinsa da duk haka bata faru ba. Ta fito daga toilet ta sameshi ya dafe kai sai sakin tsaki yake.....Cike da damuwa ta dafa kafadarsa nan taji yanda jikinsa yake mazari da tsuma! A sanyaye tace." 'Kafar ce take damunka."? Kallonta yayi...sai ta kasa hada ido dashi ganin yanda gabadaya kwayoyin idonsa suka sauya jijiyoyin kansa sunyi rad'a-rad'a! lallai da akwai abunda yake faruwa! Tana kokarin magana ya mike tsaye.... ya kai ya kawo a dakin! fatar goshinsa duk ta tattare ta tara zufa! Hankalinta ya tashi domin duk sanda ya shiga irin wannan yanayin abunda zai faru ba zai kyau ba. Cikin dauriya ta 'karasa inda yake kokari take ta rungumeshi amma hakan ya gagara! domin gabadaya ya kasa tsayuwa a guri guda. Sai kawai ta fashe da kuka da fadin." Wai meye haka ? ni bana san ganinka a irin wannan yanayin idan nai maka laifi kayi hakuri." Bece mata komai ba gefe ya matsa yana kokarin cire rigar jikinsa.. ....Ta tsira masa ido dake cike fargaba da tashin hankali! Gabadaya jikinsa ya bude mussaman kirjinsa da damtsan hannuwansa sai rawa jikin yake ruwan gumi na diga. Da sauri taje ta dauki wayarta, Asp zata kira ta sheda masa abunda yake shirin faruwa domin ta tsorata da ganin ya cire riga. Kafin ma ta kai ga kiran Asp din ya kwarma ihun!!! da ya sanya wayar hannunta fad'uwa, ta juya da sauri! kawai sai ta ga har ya cire zabgegiyar wukar dake rataye a dakin.......Ya fara da dadurawa! a jikinsa, mussaman wuyansa....... Ita kam tana ganin tashin hankali a rayuwarta! a kid'ime ta nemo number Asp din sai dai a kashe take...........Ta juya ta sake kallonsa, bai fasa dadurawa jikinsa wuka ba yanayi yana taune bakinsa. Auran d'an tauri akwai tashin hankali! wallahi ita ta d'auka tuntuni ya bar harkar ganin ya kwana biyu beyi ba. Tsabar fargaba k'afafunta kasa daukar ta sukayi kawai ta zube kasan kafet ta takure jikinta guri daya ta fashe da wani irin kuka! babban tashin hankalinta taga yana gurzawa jikinsa wuka gani take idan rana ta 'baci wukar zata samu nasara! Can ta hango wayarsa saman kujera, da sauri taje ta dauka, number Asp din dai ta nemo ta kira shi, aka ci sa'a wayar ta shiga, tana kuka take sheda masa abunda yake faruwa......da yake weakened ne yana gida ko minti goma ba'ayi ba ya shigo gidan.......ita ta shiga dashi Dakin tana nuna masa shi yana nan yana Aikin abu daya ko gezau! domin wani irin karfi da kwarin jiki yake ji a duk lokacin da wukar ta sauka a jikinsa. Asp din ya durfafeshi da fadin.'' Ya isa haka! ni da nasan abinda zai faru kenan, da ban fada maka ba, nasan dole ranka ya 'baci amma ai basu tsira ba da ikon Allah sai bukatarmu ta biya a kansu. Kasa hakuri tayi ta karasa gurin tana tambayar Asp din abunda yake faruwa.........kasa bata amsa yayi domin a lokacin burinsa kawai yaga ya samu kan abokin nasa. Da 'kyar ya iya zaunar dashi gefan gado ya mayar da wukar gidanta rataye ta yayi a gurinta, ya dawo ya zauna a kusa dashi. Sai suka sanyashi a tsakiya, dukkaninsu babu wanda baya jin sautin fitar numfashinsa huci kawai yake yana hura hanci! Ita kam jikinsa kawai take kallo domin ganin koda akwai rauni babu wata matsala fatar jikinsa tana nan a inda take. Asp hannu yasa cikin aljihunsa kwalin Sigari ya fito dashi da leta ya kunna masa, aikuwa zuka uku yayi mata ta kare, ya sake kunna masa wata, a kalla sai da yasha kara biyar sannan ya dawo hayyacinsa...............Asp ya kalleta da fadin." Ta had'a masa ruwan wanka. Da sauri ta kama hanyar band'akin duk jikinta a sanyaye! Ya kalleshi da rinannun idanuwansa a kausashe yace." Jiya nayi magana kace ina da gaggawa! yanzu me jinkirin ya haifar."? Ya dafa kafad'arsa da fadin." Kai dai da kawai akwai lauje cikin nad'i! domin Wali Nasiru ya sheda min duk abunda ke faruwa akwai sanya Hannun manyanmu dangane da faruwar al'amarin. Yace." Kai wa kake zargi."? Shuru yayi na minti biyu kafin yace." Commissioner domin har yanzu bai kira ni yace min komai ba, kuma ina da tabbacin cewa yasan abunda yake faruwa. Yace." Shikkenan yanzu mutanan sun dinga samun nasara da sa'a kenan! me yasa ba zamu sadaukar da rayuwarmu akan ganin mun kawo karshen su ba......Akan wannan dalilin fa wallahi zan iya ajiye wannan aikin." Yace." Haba kada kayi haka abokina kabi komai a sannu a hankali, insha Allah komai zai daidaita za kuma mu samu nasarar kama wa'innan mutane, saboda haka mu cigaba da addua da kuma bincike akansu." Shuru kawai yayi masa domin har yanzu akwai sauran takaici a tare dashi...............Ta fito daga toilet din tana sheda masa cewa ta hada ruwan. Ba tare da yace komai ba ya tashi ya kama hanyar toilet din, sai ta rufa masa baya, ganin haka yasa Asp din tafiya gida gabadaya shima ranshi a bace yake da faruwar al'amarin. Taimaka masa tayi yayi wankan suka fito a tare. A sanyaye take goge masa jiki da towel sai kallonsa take tana wasu tunane tunane a ranta mutum sai kace mai aljanu ita yanzu tsoro ma yake bata. Kallon da take masa ne ya dameshi ya juyo suka hada ido. Sunkuyar da kanta tayi ta shafo mai a hannunta ta fara shafa masa a gadon bayansa. A hankali tace." Wai me ya faru ne hankalina yana tashi a duk sanda ka shiga irin wannan yanayin bana so ko kadan." Hannunta ya riko yana kallonta idonta ya tara kwalla, da gaske bata so domin ya ga hakan a cikin kwayar idonta. Zazzafar ajiyar zuciya ya sauke kafin ya shiga warware mata abunda yake faruwa. A tsorace take kallonsa kafin tace." Kayi wa Allah da Annabi kada kasa kanka a cikin wannan al'amari domin muna sonka kada ka mayar damu marayu." Murya na rawa take maganar. Ya dunga kallonta yana jin wani irin sonta na ratsa jikinsa! Fad'uwar gaba
Chapter 66 · 0% Book details