Sashe 79
Gaba Da Gabanta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A fusace ta ce "Over my dead body, yarinyar fa a bakin titi take sayar da kayan shirme, ai ba kimar gidan nan bace kaje nemawa ɗanka aure gidan matsiyata, Allah ya suttura, haryanzu Khalil bai san me ya dace da shi ba, dan haka ni zan zaɓa masa mace 'yar gidan daraja ya aura"
Daddy ya É—an gyaÉ—a kai sanan ya ce "Ba kya ganin hakan zan haifar masa da matsala? Karki aura masa 'yar mutane ya wahalar da ita, tun da ba shi ya ce yana so ba"
"Shi ya isa ya tsallake umarni na? Yaje ya yi ta fushin kar ya fasa, zan maganinsa ne"
Daddy dai be kuma cewa komai ba, ya cigaba da taɓa wayarsa.
Kamar yadda Daddy ya gaya wa Amina, yana dawowa daga sallar isha'i ya nufi dining yayi zamansa, yana jiran Amina.
Sai dai ko da Amina ta kammala girkin, ta shiga tayi sallar isha'i, Hajara ta je ta fara shirya kayan Abinci.
Ba tare da ya kalli Hajara ba ya ce "Turo mini Amina ta ƙarasa kawo Abincin"
"To" ta amsa gwiwa a saɓule.
Ta tarar da Amina a Kitchen, ta zuba ruwa tana sha, "Alhaji ya ce ki ƙarasa kai sauran Abincin"
"Ban da abu irin naki dama Hajara, ni da ki ka barwa girki nayi ai sai ki bari in ƙarasa ladana, amma na zo na tarar kin fara kaiwa" ta wuce ta ɗauki plates, da jug ɗin da ta yi fruit salad ta fice.
Hajara tayi ƙwafa ta ce "Ayi dai mu gani, Allah ya tona muku asiri muga ƙaryar iskanci"
Cikin sa'a Amina ta tarar Hajiya Zainab da Fadila ba su fito cin abincin ba, sai shi ka É—ai a dining.
"Kana ta kallona idan na faÉ—i fa?" Amina tayi maganar tana jere plates É—in hannunta.
"Nace ki kawo Abinci in kuma ganin lalle, amma kika turo wata ko?"
Amina ta girgiza kai ta ce "Bani na turota ba"
Ya ce "Well, mu ga lallen"
Ta ɗago masa dogayen yatsunta, da suka lalle baƙi da ja.
"Wow Masha Allah, a yiwa lallen nan kuÉ—i zan saya"
Ta ce "Ai an riga an biya mai lallen, Babar ƙawata ce ta biya"
"Na san an biyata, wani biyan zan yi ai na musamman"
"Ni dai a'a ka daina bani kuÉ—i haka"
Muryar Hajiya Zainab suka jiyo tana waya, nan da nan Amina ta nutsu ta fara ƙoƙarin barin wurin, Da kallo Daddy ya raka Amina, yana jin ba daɗi zuwan Hajiya Zainab ta katse musu hira.
"Nifa gaba É—aya na kasa gane kan yaran nan, kowanne da salon tsirfar da ya tsira, shi wancan yayi zuciya ya bar gida ya daina kula kowa, ita wannan ta tsiri zaman É—aki, da rashin walwala na tambayeta wai pressure ne na karatu wannan wane irin abu ne?"
Daddy ya ce "Wani abu na damunta ne?"
"Yo ni ina na san mata, 'yar ganin dama, koma wani abu na damunta sai ta ga dama ai zan sani"
Alhaji Ahmad ya miƙe ya ce "Ba zai yiwu wani abu na damunta, kuma a zura mata ido ba.
Ɗakin Fadila ya nufa, yayi knocking sannan ya shiga, tana zaune a kan Carfet ɗin ɗakinta, hannunta riƙe da littafi tana kallo.
Alhaji Ahmad ya ƙarasa yana faɗin "Autana, karatun kike yi haka?"
"Eh Daddy" ta faÉ—a a sanyaye.
Shi kansa ya karanto damuwa a tatare da Fadilan, duk da gwnaace wurin iya tsiwa da surutu idan ta ga dam, but her silent part dominate the other side of her.
"Amma ya ban ganki a dining wurin Dinner ba?"
Tayi murmushi ta ce "Bakomai Daddy, kawai ina son yin karatuna a cikin nutsuwa ne, da kuma cin abincin nikaÉ—ai kar wani abu ya É—auke mini hankali"
Daddy ya ce "No, i want see you by my side, ta so muje in tabattar kin ci Abinci, sai ki zo ki cigaba da karatunki kinji sweetheart"
Tamkar ƙaramar yarinya, haka Daddy ya lallaɓota suka fito, ya riƙo hannunta zuwa dining yana yi mata hira.
Mummy ta kallesu ta ɗan yatsuna fuska ta ce "Eh, da yake babanki ne ai gashi nan kin fito, ni da kika raina ce mini ki kayi in ƙyaleki ai"
Daddy ya ce "Please Madam, karki damar mini baby" yayi maganar yana zaunar da Fadila a kan kujera.
"Ka mayar da ita cikinka, ƙarewar Baby ma"
"Eh ba ruwanki da mu" Alhaji Ahmad yana matuƙar ɗaukar al'amuran Fadila da muhimmanci, dan wasu lokutan bai fiye damuwa da Khalil kamar yadda ya damu da ita ba, yake gudun abin da zai ɓata mata rai ba.
Sosai ya dinga ƙaƙalo hirarraki yana yi mata, a haka har ta ɗan saki jiki ta ci Abinci sosai, har zuciyarta ta fara raya mata ko ta gaya wa Daddy, abin da ke faruwa amma kawai ta share, ta kamala cin abincin ta tafi ɗakinta.
Rana bata ƙarya sai dai uwar ɗiya ta ji kunya, yau ne Amina zata je garinsu, tun bayan watanni tara da ta shafe bata garin nasu duk da ba rabuwar daɗi aka yi ba, kuma bata san wane irin karɓa za suyi mata ba, hakan bai hanata yin murna da farin ciki ba, na zuwa ganin gida da zata yi, musamman ganin Inno, da shi ne babbar damuwarta.
Da Asubar fari, ta É—au akwatinta ta kai jikin motar da za su yi tafiyar a ciki, ta tsaya suna gaisawa da Zakiru, Zakirun hana tsokanarta "Ke fa yau kamar salla take a wurinki, zaki je gida"
"Zakiru waya ƙi gida, kowa ya bar gida ai ba bisa son ransa bane ba, gida akwai daɗi sosai"
Zakiru ya ce "Haka ne, Alhaji yayi mini maganar zan cigaba da koya miki karatu yana biyana, yaushe zamu fara ne?"
"Ehh, nima mun yi maganar da shi, ka bari in dawo daga ƙauye, sai mu sanya lokaci, yadda ba zai shafi aikin da muke ba, kar ya zama abin magana".
Zakiru kamar Amina ta taɓo masa in da yake masa ƙaiƙayi ya ce "Ke dai bari, wannan gida Allah ya nuna mana iyakar wannan mata, ke dai kije ki shirya da wuri, yanzun nan mu kama hanya"
Gyaran murya suka ji a bayansu, Zakiru ya É—a rikice yan risunawa ya gayar da Alhaji Ahmad.
"Bamu wuri" Daddy ya faÉ—a ransa a haÉ—e, Zakiru ya bar wurin, Amina ta tsaya tana kallonsa.
"Can't you greet me?" Yayi maganar yana tsareta da ido.
Ta ce "To ai gani nayi ka haÉ—e rai"
"Ba dole in haÉ—e rai ba, kawai kin zo nan kina ta zuba da wani"
"Daddy Akwatina fa kawai na kawo ya saka a mota"
"Eh daga nan kuma kika tsaya surutu ba, kin gama shiryawar ne?"
Ta É—an gyaÉ—a kai ta ce "Eh, na shirya kaya kawai zan saka"
Ya É—an tsareta da ido sannan ya ce "Ki kula sosai, zan dinga kiranki a waya in ji idan kun sauka"
"To in sha Allah" tayi maganar tana kallon ƙasa.
"Yauwa, banda yawo idan kin je ki zamanki a gida idan ba in da ya zama dole ba, bana son yawo ki zamanki a gida kin ji"
Ta É—aga masa kai alamar eh.
"Talk"
"To Daddy" ta faɗa a shagwaɓe.
"Idan ma kika tafi yawo, za a gaya mini kuma zan haɗu da ke, maza kije ki ƙarasa shiryawa kiyi breakfast, kuzo ku tafi" Amina ta jinjina kai, ta wuce ciki.
Cikin lokaci ƙalilan, ta kammala kintsawa, ta karya tana ta murna, Hajara ta rakota, har suka fito Hajiya Zainab bata tashi ba, dama lokacin tashinta bai yi ba.
A kan baranda suka tarar da Daddy, yana tsaye yana danna waya, Baba kuma yana gefensa a tsaye.
Murmushi Amina ta yiwa Baba ta ce "Baba tare zamu tafi?"
Baba ya girgiza kai ya ce "Ai ni naje na kuma komawa, ke kaɗai zaki tafi"
Tare da Daddy suka rakata har mota, cikin ƙasa da murya Daddy ya ce "Saura kije ki saki baki, kiyi ta hira da shi a mota" ba ta ce komai ba tayi shiru.
Ya ce "Safe journey"
Ta amsa masa da "Thank you"
Amina ta shiga mota, tana É—aga musu hannu, suka tafi.
Gaba ɗaya Fadila damuwa ta fara shafar karatunta, saboda rashin sanin a wani hali Yazid yake, saboda tana matuƙar tausayin halin da yake shiga idan ba shi da lafiya.
Da ko ba komai da yana nan yana takura mata, ajiyar zuciya ta É—an sauke tana kallon agogon hannunta, ranar Litinin zasu fara jarrabawa, amma babu Yazid babu dalilinsa.
Saura mintuna goma lokaci ya cika malamin da suke da shi ya shigo, babu zato babu tsammani ta ji aji ya kaure da hayaniya.
Babson ne da Captain, tare da Yazid a tsakiyarsu, Captain ya riƙo side ɗin Yazid na hagu, Yazid yana takawa a hankali yana murmushi.
Ba ƙaramin faɗuwa gaban Fadila yayi ba, Yazid ya rame fiye da tunani, ga wani irin haske gauuu da yayi, sai sajensa da ya ƙara yawa. Kana ganinsa ka san yaji jiki, koma yana kan sha, amma kasancewar ya zame masa jiki murmushi ne kwance a fuskarsa.
Mutanan ajin ne suka fara yi masa sannu, suna masa ya jiki, sai gaisawa da mutane yake, yana musabaha da mazan. Fadila ta zuba masa ido, sai dai ta kasa ko motsawa daga in da take, sai dai ƙasan zuciyarta da take murna kasancewar babu wani babban abu da ya same shi.
Kankiya ne dama zai shigo ajin, ya shigo ajin fuskarsa a haÉ—e ransa babu annuri sam, hakan baya rasa nasaba da canza lamba da yayi ya kira Fadila, tayi masa wankin babban bargo ta ci mutuncinsa.
Ya shigo yana ta muzurai, da hura hanci, da fari bai lura da Yazid da ke zaune a ajin ba, sai daga baya bayan ya yi rubutu a kan board ya juyo.
Ya sauke idonsa a kan Yazid, sake haɗe rai yayi ya kalli ce "Me kake yi a class ɗina?"
Yazid yayi shiru bai ce komai ba.
"Zo ka fita ka bar mini aji, dan baka da mutunci shi ne zaka zo ka zauna mini a aji, zo ka bar mini aji, kuma ka sa a ranka ba zaka zana jarrabawata ba, come and leave my class usless"