Sashe 49
Gaba Da Gabanta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Na taɓa ciwon hauka ne? Malama Wannan Kankiyan zan saka a kama mini" Nan ta labartawa Yusra komai cike da ɓacin rai. Yusra ta jira Fadila ta gama baloƙoƙonta, sannan ta nisa ta ce "Yanzu duk a kan Yazeed ɗin kike wannan tada jijiyar wuyan haka? Karo na farko da naga tsantsar tausayi a fuskarki kodai kodai?x
'Yusra ya kike nema ki mayar da maganata shirme, ko wani abu daban? Ke da kinga Yazeed kin san ba masu hali bane, karatunma Allah kaɗai ya san da yadda yake yinsa, idan aka ɓata masa career saboda ni, an masa adalci kenan? Bafa mahaukaciya bace ni, zanje in aikata abin da ya dace tun da ba zaki bani shawara ba"
Yusra ta ce "Tuba nake, Allah ya baki haƙuri. Shawarata a gareki shi ne kamar yadda Kankiya ya buƙata kawai ki nesanta kanki da Yazid, ke har ki gama makarantar nan, kin da gatan da babu wanda ya isa ya taka ki, Yazeed kuwa fa, ko kuma kije ki kai ƙarar Kankiyan, a miki tsakani da shi" ɗan shiru Fadila tayi, daga bisani ta ɗauki jakarta ta kalli Yusra ta ce "Ni banji wannan shawarwarin naki, sun ratsani ba, zan san abin yi"
Yusra ta riƙo hannun Fadila ta ce "Fadila kar ki je aikata abin da zai janyo muku Matsala"
Fadila ta zame hannunta daga na Yusra ta fice.
Khalil ne zaune a Offi, sai jujjuyawa yake a kan kujera, hannunsa riƙe da waya ya saka a kunnensa, yana jiran Hafsa ta ɗaga.
"Assalamu alaikum" ta faɗa muryarta ƙasa-ƙasa.
"Sweetheart, ko bacci kike na tashe ki?"
"Bakomai, na É—an koma bacci ne ina kwana?"
"Eyya am sorry, ban san bacci kike ba, na fito Office ne na kiraki in ji lafiyarki"
"Ina lafiya ƙalau, ya aikin?"
"Aiki Alhamdilillah, bari in barki ki huta, anjima mayi waya, koma ki cigaba da baccinki"
"No ai na riga na tashi, gara in tashi in fara shirin kayan sana'ata"
"Hafsa" ya kira sunanta.
"Na'am" ta amsa.
"Bana son fitar da kike titi"
"To idan ban fita ba me zamu ci?"
"Haba Hafsat, ni haryanzu ban gane ba, kin ƙi ki bani dama yadda Yakamata, Wallahi Hafsa dan abin da zaku ci, zuwa abin buƙatar ku ba zai gagara ba"
Hafsa cikin sanyin muryarta ta ce "Ba hakkinka bane, ka bari zuwa lokacin da Allah ya sa ka aureni, ko me kai mini a wannan lokacin ba laifi, amma yanzu..
"Shhhh Hafsat, kina kokwanton ba zan aureki bane? Wallahi ina matuƙar kishinki fiye da yadda kike tunani, zuciyata bata mini daɗi sam ganinki a titi Wallahi".
"Ka raina matsayin da Allah ya ajiyeni ne?"
"A'a subhanallah, ba haka nake nufi ba Sweetheart, da haka ne ai ba zan tunkareki da batun soyayya ba, dan Allah ki bani haÉ—in kai, É—aukar É—awainiyarku ba komai bane, muna da kuÉ—i sosai, mijinki ya tara muku kuÉ—i, ki kwantar da hankalinki mu ci guminmu"
Murmushi Hafsa tayi ta ce "Rana ta fara yi, bari in tashi in É—ora girki, ka kula mini da kanka sosai"
"Wayo zaki mini ko?"
"Ba wayo bane"
Khalil yayi murmushi ya ce "A girka dani, in an gama a zo a ciyar da ni a baki, ina kallon kyakywar fuskarki"
"Kayi aikinka My, see you later" ta katse kiran. Khalil ya sumbaci wayar, tare da ƙanƙameta a ƙirjinsa.
Amina tuni ta fara zuwa extra lessons da suke a cikin hutu, ta mayar da hankalinta sosai a kan zuwa makaranta. Duk da yau juma'a bata iso gida ba sai ƙarfe biyar na yamma, ta dawo a gajiye, a falo ta tarar da doctor Aliyu yana gwada BP Alhaji Ahmad.
Saroro ta tsaya tana kallon Alhaji Ahmad, da doctor Aliyu, gefe ga Hajiya Zainab a zaune, tana so tayi magana, amma taga hakan tamkar shishshigi ne, dan tsaf Hajiya Zainab zata iya dizgata, dan haka ta yi musu sallama ta wuce É—akinta.
Ta isa É—akinta, ta canza kaya tayi salla, amma ta kasa cin abinci, haka nan taji tana son sanin meyafaru ake masa gwaji.
Ta sake fitowa falon, a wannan karon Hajiya Zainab hankalinta na kan TV, Alhaji Ahmad kuma yana kwance a kan kujera, ya lumshe idanunsa, lokaci lokaci yana É—an yamutsa fuska.
Amina a ranta ta ce "Wata ƙila bashi da lafiya"
Amina ta je ta nemi Abinci ta ci, ta fito ta tafi wurin Baba, suna nan zaune suna hira ita da Baba, tana son tayi masa maganar Alhaji Ahmad, amma ta fasa ta cigaba da hirarta.
Wani razananne horn da ake yi tamkar yaƙi, ya sanya a gigice suka miƙe ita da Baba, Baba ya nufi gate ɗin, yana kiciniyar buɗewa, amma aka cigaba da horn ɗin.
Baba ya buɗe gate ɗin, Fadila ta kwararo motarta tamkar zata bar doron ƙasa ta tashi sama.
A hasale ta fito, dan kallo ɗaya zaka yi mata ka san a fusace take, ƙiris take jira dama, ta nufo Baba cikin masifa, Amina ta miƙe cike da shirin ko ta kwana, ta shirya mayarwa da Fadila duk wani rashin mutunci da take shirin aiwatarwa.
"Ka kurmance ne bamu sani ba?" Baki a É—an sake ya girgiza kai ya ce "A'a"
"To wulaƙanci da rainin hankali ne ya sanya zan zo in tsaya ina horn ka ƙyaleni?"
"Amma naga ai ba wani daÉ—ewa ki kayi kina horn É—in ba, kuma baki ga jikin girma ba, kan ya buÉ—e gate É—inma ai sai a hankali".
Cikin tsawa Fadila ta ce "Na saka da ke ne? Jikin tsufa waye ya masa dole ya zauna, ku koma in da kuka fito mana, idan ya san ba zai iya ba sa ya bari amma sai ka ce..
"Fadila kar ki kuskura ki faÉ—i maganar banza a kan mahaifina, uba talaka da mai kuÉ—i duk ubane, dan haka kar ki sake ki zagar mini uba a gabana, na gaji"
"Idan na zageshi me zaki yi, baki da abin da zaki ja da ni, ki ka sake kika yi mini wani rawar kai, a yau ba sai gobe ba sai kun bar gidan nan daga ke har shi, shashasha, wawuya 'yar ƙauye kawai"
Jikin Amina har wani rawa yake yi, Bana ya riƙo Amina, yana girgiza mata kai, tare da hanata Magana, wasu irin zafafan hawaye ne suka shiga sintiri a kan kuncinta.
Fadila ɓacin ran da Kankiya ya cusa mata ta zo ta sauke a kan Baba Hassan. Fadila na gama saukalen rashin mutuncinta, ta shige cikin gida.
Amina takaicin Baba ya hanata magana, ya sanya ita ma ta nufi hanyar shiga cikin gidan, A falo ta tarar da Fadila zaune a kusa da Daddy tana masa sannu.
Amina ce ta shigo fuuu, idanunta jawurr tana kuka. Haka nan hankalin Daddy ya koma kan Amina, da ta wuce idanuwanta jawur, yana tunanin meyafaru da ita take wannan kukan haka?.
"Ke zo nan" ta jiyo muryar Hajiya Zainab. Ran Amina a matuƙar ɓace ta tsaya cak, saboda ji take tamkar ta jiyo, ta zazzagi Hajiya Zainab ita da Fadila.
"Ko ba zaki zo ba ne kina jin ina kiranki"
Amina ta dawo falon ta tsaya, ta sunkuyar da kanta ƙasa.
Hajiya Zainab ba ta damu da kukan da ta ga Amina tana yi ba ta ce "Je ki kira mini Babanki" Amina ta É—ago idanunta da suka yi jawur, ta sauke a kan Amina.
"Ko ba zaki bane ina miki magana saboda salon iskanci kina jina kin yi shiru" Amina ta jiya jiki a sanyaye, ta koma harabar gidan ta samu Baba yana jin radiyo.
"Uwata lafiya kuwa kukan dai kike? Ko wani abun suka sake yi miki?"
"A'a cewa aka yi ka zo"
"Ba dai wani abun kika yi ba ko?"
"Eh, kawai cewa aka yi ka zo" Baba ya miƙe yana faɗin "Muje to Allah ya sa lafiya"
Suka koma falon tare, ta ƙasan ido yake kallon Amina. Amina ta tsaya tana jiran taji me za'ace wa Baba kuma. Alhaji Ahmad tashi yayi ya wuce ɗakinsa, dan baya son hayaniya.
"Gidan Hajiya Turai zaka je, ka karɓo mini saƙo, kaje ka dawo da wuri kar ka barni ina jira" Cewar Hajiya Zainab da take kallonsa a wulaƙance.
Cikin girmamawa Baba ya fice, dan aiwatar da aiken da Hajiya Zainab tayi mata.
Amina tun da ta ƙule ɗaki bata sake fitowa ba, ko Abincin dare ba ta samu ta iya ci ba, saboda yadda ranta yake a ɓace, Amina ta rasa dalilin da yasa Fadila ba ta da abin da yake mata daɗi irin cin mutuncin Baba a kan buɗe ƙofa, Babu wani laifi da Baba yake yi ta ci mutuncin sa sai a kan buɗe gate.
Bayan sallar isha'i, Amina tayi kwanciyarta, ba tare da ta nemawa cikinta abin da zata ci ba, amma ta ɓige da juye-juye bacci ya gagara, har dare ya raba, ga ɓacin rai ga yunwa da ta uzzurawa cikinta.
Ba shiri ta tashi ta nufi falo, dan neman abin da zata zuba a cikinta, ta fara alwala tare da gabatar da salla raka'a biyu, sannan ta kwaso litattafanta ta fito falo, ta yanke shawarar zuwa barandar waje, tayi karatun a can, ta san idan tayi hakan zata iya mantawa da damuwarta ta fuskanci gobenta a kan karatun da ta saka gaba, daga ranar da ta kammala karatun sakandare zata bar gidan nan, dan ji take tamkar kan tabar gidan nan sai ta yiwa Fadila dukan da sai an kaita Asibiti.
Amina tayi nisa a tunani, jefa ƙafarta kawai take a cikin falon, tana son ta lalubi ƙofar falon ta buɗe, ba tsammani tayi karo da wani abu, ware baki tayi za tai ihu, amma taji an rufe mata baki. Mutsu mutsu ta fara yi, zata ƙwace jiki ba ƙwari ya ce "Shhh Ahmad ne" yayi Maganar yana sakar mata baki.
"Waye Ahmad kuma?" Ta faɗa bakinta na rawa, duk da ta gane ƙamshin turarensa.
"Daddy" ya faÉ—a a hankali.
Amina ta dafe ƙirjinta ta ce "Wayyo Allah, na zata aljani ne Wallahi"
"Idan Aljanin ne shikenan, ba zaki addu'a ba sai ihu?"
"Ai wannan tunanin ana yinsa ne idan mutum yana cikin hayyacinsa" tayi maganar tare da É—an ja da baya, saboda kusancin da ke tsakanin su.
Cikin duhun ya ce "Me kike yanzu baki bacci ba?"
"Baranda zani karatu"