Sashe 89
Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zama yayi saman Throw pillow dake kusa da Aiman sai wani kwaɓe fuska yake shi ma, chike da izza da isa Aunty Amarya ta fara magana "wato ni ban isa da ku bako!? na ɗauko yarinyar mutane na kawota gidan nan kuna gani yan uwan ku suka chimata mutunci ko? To kusani ba zulaihat suka chiwa mutunchi ba ni suka chiwa mutunchi tun da ni na ɗauko ta, waje na tazo Ni wlh ban ma san wani irin mutuwar zuchiya ke gareku ba sai abun da yaya Aisha su kache zakuyi wato ku bazaku iya yin ra'ayin kan kuba ko? Shiru suka mata dukkan su biyu, shi kamma Aryan baya ma jin me take faɗe ya tafi duniyar tunanin diyanar sa
"Au ina magana kunyi ban za dani ko, Mikewa Aiman yayi ya nufi hanyar fita, sai da ya kai bakin kofar fita san nan ya dakata ya juyo chikin jin haushi irin halin mahaifiyar tasu ya fara magana "Aunty amarya gaskiya abun da ki keyi bai dace ba bakya kaman ta adalci kwata kwata addinin Musulunci Addini ne mai sauki wadda ya bamu umarnin ko da iyayen kane kaga suke son kauche hanya to ka musu gyara ka tabbatar kayi iya kokarin ka wajen ganin sun dawo kan hanya, tun muna yara kike son dole dole sai kin chusa mana tsanar yan uwan mu, masu kau nar mu da zuchiya ɗaya yanzu ki faɗamin a nan me yaran Ammi suka taɓa mana na rashin mutunchi ko tozarci? da yasa kullun kike chewa basa son mu, Ni dai ina son yan uwana da zuchiya ɗaya kamar yadda suke sona kuma... Bai kai karshen maganar ba Aryan ya rufe masa yana girgiza masa kai alamar yayi shiru, rai a bache ya zame hannun Aryan daga kan bakin na sa ya juya ya fice daga ɗakin
A hankali Yaya Aryan ya juyo da kallon sa kan Aunty Amarya wadda tayi mutuwar zaune "kiyi hakuri Aunty Amarya In Sha Allah zamu gyara, yana kai karshen maganar ya fice da sauri ya bar É—akin dan bai son jin amsar da zata bashi yasan ba alkhairin zata faÉ—aba.
Maiduguri
Yau ta kama Alhamis, tun ƙarfe 7 diyana ta kammala shirin ta tsab na zuwa school ta fito ta nufi ɗakin junior, already abida mai kula dashi ta gama shir ya shi chikin uniform nashi, hannun sa diyana ta ja suka fito palon kasa nan suka sami dady'n junior da Aunty farida suna zaune saman table suna breakfast, ƙarisawa wajen su diyana tayi rike da hannun junior, kusa da Aunty farida diyana ta zauna shi kuma junior ya zauna kusa da dady'n sa, nan take lami mai aiki ta zuba musu abinchin chips ɗin A rish ne da soyayyen kwai sai tea mai kauri, a hankali diyana ta ɗauki spoon chikin yanga ta fara chin abinchin
"My diyana idan kinje school yau ki musu sallama dan gobe zamu wuche Kano" Chewar Aunty farida da murna diyana tace "to Aunty farida, mamaki yadda diyana ta sauya dady'n junior yake, gaba É—aya yanzu ta dawo mace mai Class ta dai na yawan magana, ko ka mata magana sai ta ga daman amsawa, ta dawo big girl gata daman da iya yanga da yauki ga É—aukan wanka baa magana
Karfe 7:30Am dai dai diyana ta miƙe ta rike hannun junior suka fice suna yiwa Aunty farida da daddy bye bye
Idi driver na ganin su ya taso da sauri ya nufesu buÉ—e musu gidan baya na motar yayi suka shiga suka zauna, ya rufe motar ya buÉ—e gidan gaba ya zauna a mazaunin driver ya ta da motar, ya nufi bakin gate, da sauri baba mai gadi ya wangale musu katafaren gate É—in da gudu idi driver ya dan na hanchin motar waje ya É—au hanya
YOLA
Da gudu hasana matar yaya Bello ta fito daga É—aki tana kwara amai gashi gidan babu kowa sai innar buba dake zaune a É—aki kafa baya tafi
Jin ana kakarin amai yasa Inna buba tayi kokari da kyar ta iya Mikewa tana dafa bango tana ɗingisa kafa har ta fito waje, da kyar ta iya kariso wa wajen da hasana ke duƙe tana kwara amai
Sugunnawa inna tayi ta dafa bayan ta tana ta mata sannu, da kyar hasana ta samu amai ɗin ya tsaya miƙewa tayi ta taimaka wa Inna buba ma ta miƙe rike kafaɗa Innan buba hasana tayi ta taimaka mata ta mai data saman ta burman dake tsakar gidan a hankali ta zaunar da ita san nan ta koma ta ɗebo kasa ta zuba awajen amai ɗin ta kwashe da abun kwashe shara taje ta zubar a bayan gida ta dawo ta ɗebo ruwa ta wanke jikinta ta koma kusa da innar buba ta zauna
Tana zama yaya Bello na shigowa da sallama É—auke a bakinsa kusa da matar sa yaje ya zauna yana faÉ—in "ya jikin naki? Hasana zatayi magana Innar buba ta rigata da chewa "ai yanzu kam sai dai muche Allah ya raba lfy" "Inna ban gane me kike son ki cheba! Chewar yaya Bello yayi maganar yana kallon Inna
"Hasana dai ciki ne da ita to idan ma baku gane ba" zubur yaya Bello ya miƙe yana faɗin "Alhadulillah Alhamdulliah dukawa yayi kasa yayi wa Allah sujudur shukur dan nuna tsan tsan godiyar ga mahalicin mu, sunkuyar da kai kasa hasana tayi tana murmushi a zuchiyar ta tana godewa Allah, yanzu tsawon shekara 6 da Auren su kenan bata taɓa koda ɓatan wata ba sai yanzu Allah ya bata.
Aɓangaren Inna Habiba kuwa
Zaune take a tsakar gida tana chin gwaza (makani) sosai take ɗura gwazan tun bata gama chinye na bakin taba take sake tura wani da alama sauri take zata wani wajen kuma da alama gwazan (makani) ya mata daɗi sauri sauri ta chinye tas san nan ta miƙe ta bar kwanon awajen ta rarumi summar mayafin ta dake makale a igiya ta yafa ta nufi waje
Kai tsaye gidan bokan nata ta nufa dan yau ne adadin kwanakin da ya bata suka chika, kamar kullun yauma da baya baya ta shiga saman dutse da ya saba zama yauma a nan ta same sa, in da ta saba zama taje ta zauna tana faÉ—in
"Sannu da hutawa ya Aiki" wani shu umin murmushi yayi kafin yace "barka da zuwa habiba ya naga kin zauna a nan mu shiga daga chiki mana" "eh zan shiga chiki amma ina son in ji ya aiki ya kammala ne? "me kike chi na baka na zubane habiba to yau dai aiki ya kammala kawai kijira kiji me zai biyo baya, dariya sosai inna tayi san nan ta miƙe ta shige wan nan waje da suke aikata masha an su.
Sosai yau ma suka aikata masha an su inna bata koma gida ba sai bayan sallar issha sai murna da farinchiki take bokan ta ya gama mata aiki shike nan su diyana zasu haukache.
KANO
Yau ta kama juma'a ba ƙaramin fama Abba yasha ba kafin Bgs ya yarda zai sanya kayan hausawa, misali karfe 1:20 Abba ya fito harabar gidan yana jiran fitowar samarin nasa sutafi masallaci Haidar da Umar ne suka fara fitowa sanye cikin shadda blue ɗin kin have jumpa sun yi anko komai na jikin kayan nasu iri ɗaya har ɗin kin ba karamin kya kayan ya musuba kusa da Abba sukaje suka tsaya
Khalid Aiman Yusuf tare suka fito a j toere suna sanye chikin wata dan kareriyar yadi mai kyau da tsada ash colour suma anko su kayi dukkan su É—inkin have jumpa gefen Abba suma su kaje suka tsaya suna jiran fitowar su Bgs, jefi jefi suke É—an hira a tsakanin su Almost 30mnt suna tsaye kafin nan sukaji takun sahun jaruman maza suna fitowa
Subhanallah sarki ya tabbata ga Ubangiji da yayi wan nan halitta wow Bgs Aryan Fahad a tare suka jero sunyi ankon wata dan kareriyar farar shadda mai bala'i kyau da tsada É—in kin full jumpa, kamar dan su akayi kayan mu samman Bgs ba karamin kyau kayan hausawa suka masaba shida Aryan sun tara gashin su sun É—aure ta baya sun zuba jelar gashin ta baya su sai kyalli fuskar su take kayan ya zauna a jikin su sosai yadda kasan dan su akayi kayan,
Duk wan nan haÉ—uwar da sukayi fuskar su babu alamar dariya a É—aure take tam gaba É—ayan su kallo É—aya zaka musu ka gane dole aka musu, suka sanya kayan ga Aryan nan tun ba aje ko ina ba yake ta faman haÉ—a zufa, Bgs kuwa sai wani jan kayan yake yana rabasu da jikin sa alamar suna takura mishi, shiko Fahad ya tattaro rigar ya dawo da ita kugunsa ta tashi daga full jumpa ta koma have jumpa, dariya abun ma yaso bawa Abba amma sai ya danne dan yasan idan ya musu dariya zasu che bazasu fita da kayan ba zasu koma su chire
Su kansu sojojin nasu sai yabawa suke da irin kyan da kayan hausawa yayiwa Bgs da Aryan da Fahad
a tare suka shiga mota Bgs da Aryan motar su É—aya Khalid da Yusuf motar su É—aya Haidar da Umar motar su É—aya Fahad kuma ya shiga motan Abba, shiru Aiman ya tsaya yama kasa shiga motar ji yake kamar zai yi kuka idan ya tuna yau shi kaÉ—ai zai shiga mota batare da Ahmad ba
Fitowa Bgs yayi daga chikin tasu motar ya kama hannun Aiman ba tare da yayi magana ba ya turashi chikin motar su shima ya shiga shida Aryan suka saka Aiman a tsakiya ba karamin tausayi Aiman ya basu ba, shiru sukayi ba wanda yace da É—an uwan sa kala
Key driver's É—in su kayiwa motochin suka tayar suka nufi gate, tun kafin su iso jibga jibgan sojojin dake tsaron gate É—in gidan sun wangale musu, da gudu suka dan na hanchin motochin waje suka É—auki hanyar Babban masallaci juma'a
Karfe 2 dai dai hiyana ta fito daga part É—in Ammi ta nufi É—akin da yaya Ahmad ke kwanche hannun ta É—auke da gorar ruwan addu'a da ta masa, yau tun safe take jin gaban ta na faduwa kamar wani abu zai faru dasu, sai hasbunalluhu wani mal wakil take ta nana tawa a zuchiyar ta