← Book details Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 52 OF 90

Sashe 52

Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Dakin su suka koma Zahra tafara nuna musu yadda ake sawa wow kayan yamusu kyau sosai da sosai hiyana da amrat nasu najaa a kasa sosai dan yafi tsawon'su
yau make up sosai sukayi dukkan'su baƙaramin kyau sukayiba, hiyana kamar ita tayi kanta yau asalin kyanta ya bayyana datayi make up, Zahra sai santin kyan hiyana take har ita kanta diyana sai da tayaba kyan da hiyana,tayi" Zahra tace kai kuzo mutafi fada dan nasan yanzu gaba ɗaya an haɗu awajen kar ayi bamu kuyi sauri tayi maganar tana kokarin fita ɗakin " da sauri suka bi bayan'ta

Yau fada chike yake tab da jama'a baki dayawa sunzo dan naÉ—a sabon sarki da za'ayi Abba yasha kwalliya irin na sarakuna sosai yayi kyau yana zaune a kan kujerar sarauta Ummi Ammi Aunty amarya suna gefensa ga wasu kugeru a gefe dama da a ka jera wanda su Khalid, Aiman, Ahmad, Yusuf, Fahad, Haidar umar Aunty farida Aunty salma Aunty, mardiya, Aunty, Maryam, ne zaune awajen, "kujerun gefen hagu kuma manya manyan saraku daga sassa daban daban na Nigeria da ma makwabtar kasashe irinsu niger,Cameron, Ghana,chadi, da dai sauran'su , ga manya manyan yan siyasa a gefe guda " DON da Aryan ne kawai basa wajen, fada yayi tsit kamar babu mutane a chiki kowa yayi shiru suna jiran juran jawabin Abba

Da sallama ɗauke a bakinsu suka shigo fadan, gaba ɗaya jamar waje suka ɗago suna kallan'su kamar wasu taurari sai wal'wali da kyalli suke " gaban Abba sukaje suka duka hiyana'ce tafara ɗagawa Abba gaisuwa "yusuf sai kallon lamrat yake yakasa ɗauke idonsa haka shima Khalid sai kallan Zahra'n sa yake " da fara'a Abba ya amsa gaisuwar tasu ya ɗora dacewa kutashi kuje kuzauna kusa dasu farida, to sukache tare da miƙewa suka nufi wajen'su Aunty farida " diyana kije ki kiramin Aryan ke kuma hiyana kije ki kiramin Safras Abba yafaɗa yana ɗaure fuska dan Aryan da DON sun ɓata masa rai tun dazun ake juran'su amma shiru" da sauri diyana ta juya ta fita, itakuma hiyana tafiya take kamar wadda kwai yafashewa,a chiki kamar zatayi kuka tafito daga fada ta nufi chikin gd

A hankali ta tura kofar ɓangaren nasa tashiga, sallama tayi a palon, kasa babu kowa kamar zatayi kuka ta shigo chikin palon babu kowa, a nitse ta haura stair ɗin tsayuwa tayi a bakin kofar betroom ɗin tanata doka sallama amma shiru shiru almost 20 mnt bataji wani motsi'ba, a hankali ta hannu ta tura kofar tashiga, tana shiga taji kofar yayi kara alamar ya rufe kanshi juyawa tayi tana bin ɗakin da kallo wani katafaren gadone mai girma da kyau yana shinfiɗe da betshit na alfarma Sky Blue ga wani haɗaddɗen sofa guda ɗaya a gefe sai wasu tagwayen kofofi da alama ɗaya kofar toilet ne ɗayan kuma kofar shan iskane,

shiru ta tsaya tana tunanin,kuɗin da aka kashe a ɗakin nan jin karar buɗe kofa yasa tayi saurin kai kallanta wajen zubawa kofar ido tayi dan taga wanene zai fito " DON ne yafito ɗaure da towel a kugun'sa ga jikinsa da ruwa da alama wanka yayi " wani kara hiyana tayi wadda yasashi juyowa a sukwane dan baiyi zatan da mutun a ɗakin'ba " juyowar dayayi bakaramin rikitata yayi ba a guje ta juya taruɗe tama rasa ina zata nufa kawai sai tanufi kofar bangaren hagu tunda taga kofar a buɗe yake tana fita tayi rashin sa'a ta taka sarin'ta dake jaaa a kasa ta kai kai ta tafi kasan bene kallamar shahada kawai take dan tasan mutuwa zatayi..✍️✍️

Tanbaya a nan shin hiyana zata faÉ—i kasan benen nan kuwa? Shin intafaÉ—a zata rayu kuwa? ko'ko kar ku manta bene hawa É—aya tafaÉ—o daga sama kudai sai mun haÉ—u

More comments pls 🙏🙏

*💫STAR LADY💫*

*DUK ƘARFIN IZZATA*

_💖Story And Written💖_
⬇️
*Star Lady*

*Episode 21*

💖الحَمْدُ ِلله سبحان الله الله أكبر💖

Kalmar shahada kawai hiyana take tagama saddakarwa mutuwa zatayi "kamar daga sama taji an damki kafarta ɗaya,wani dogon numfashi taja tare da sauke nauyayyar ajiyar zuchiya" gaba ɗaya kayan jikinta ya zame ya dawo wuyar'ta daga ita sai ɗan karamin wandon da iya chinya ya tsaya mata ko bra bata saba tula tulan boobs nata awaje "da sauri, DON ya kawar da kan'sa kefe,yana faɗin mikomin hannunki yafaɗa yana ɗaure fuska, hiyana kuwa kayan jikinta ya rufe mata fuska bata ganin'sa hannu kawai ta ɗaga masa " dogon tsaki yaja san nan ya kama hannu nata ya saki kafarta,ta juya suna fiskantar Juna amma idon ta a lumshe "a hankali ta buɗe ido karaf idonta ya sauka chikin nashi, da sauri ta kawar da idon'ta daga kallansa " Ke taka karfe ki hauro yafaɗa yana kara ɗaure fuska " dan Allah yaya prince kayi hakuri wlh bazan iya takawa'ba tayi maganar kamar zatayi kuka " shiru yayi yana tunani wai meyasa ma naka matane, meyasa ban barta, tafaɗa ba wlh badan yanzu idan nasake'ta ta faɗa tamutu nina yi kisan kae ba da sai na saketa, yayi nisa chikin tunani yaji hannunta na zamewa daga chikin nasa,zata faɗa kasa, da sauri yajawota da karfi tafaɗa kan faffaɗar kirjin'sa" hiyana duk tunanin'ta sakin ta yayi tsabar tsorata datayi sai da numfashin'ta ya ɗauke "jin jikinta ya saƙi ne yasashi kallan fuskar'ta hannu yasa ya ɗago haɓar'ta da'alama ta sume "dogon tsaki yaja yana turnuƙe fuska ya saɓeta a kafaɗar sa yajuya chikin ɗakin da ita a saman sofa ya kwantar da ita ya juya yanufi wajen mirrow
Mayukan sa masu kamshi da tsada ya shafa ya feshe jikin sa da perfumes masu kamshi da tsada a nitse ya gyara gashin kan sa sai sheki da kyalli gashin keyi, gashi dark black ga tsansi, a hankali yake takawa kamar baisan taka kasan yanufi dressing room almost 30mnt yayi a chiki san nan yafito chikin suite baki sosai kayan suka masa kyau asalin kirar kijin'sa na jarumin namiji ya bayya half cover baki yasa a kafarsa ga wata É—ankareriyar agogon daimon a hannun sa sai kyalli yake yana É—aukr ido ya sake fesa,Dubai perfume a jikinsa yadawo gaban drawer ya É—au wayar'sa yanufi waje, a hankali yake takawa kamar baisan tafiya dakaga fuskar nan tashi kasan yana chikin bachin rae

A bangaren diyana kuwa da sallama ta shigo palon Aryan baya palo Kai tsaye tawuce betroom nashi, sallama tayi a bakin kofa bata jira ya amsaba,tashiga tsaye yake a gaban mirrow, yagama shiri yana fesa turare, dressing iri ɗaya da DON sukayi,jin anshigo ɗakin'ne yasashi ɗago kai ya kalle'ta tachikin mirrow, "asukwane ya juyo domin ya tabbatar wa da idon itace ko aljana che sosai yake kallan ta "itama shi take kallo dan yau baƙaramin kyau yayi ba " ina kwana yaya Aryan tafaɗa tana kawar da kanta daga kallan sa "kasa amsa gaisuwar nata yayi ya zuba mata ido yakasa ɗaukewa "Abba yace wae kazo da sauri tana gama faɗin haka ta juya daniyar tafiya,"da kyar ya iya buɗe bakinsa yace inazakije kuma "juyowa tayi a hankali fada zan koma tafaɗa tana turo baki,"ok to jira muje yana gama faɗin hakan ya ɗauki wayar sa,ya nufota "a tare suka jera kamar wasu taurari, kyau iya kyau "kayan nan sun miki kyau sosa, yafaɗa yana kokarin jan kofar palon "Yaya Aryan to tunda sunmin kyau kamin hoto dan Allah ta karisa maganar a shagwaɓe "to tsaya namiki guda biyu da wuri kinga Abba na jiran mu,"to hutona wajen guda 15 ya ɗauke'ta batare daya sani ba,"har sai da tace Yaya Aryan baka gama bane," nagama amma matso nan na mana mu biyu "da sauri ta matso kusa dashi,ya juyo da wayar yamusu selfie kala 5 san nan yace,to muje "to ae baka nunamin hoton ba a shagwaɓe tayi maganar tana turo baki "mika mata wayar yayi yana faɗin,to muje muna tafiya kina kalla har mu iso, "to tace tare da fara tafiya

Da Sallama suka shiga fada,gaba ɗaya kallo yadawo kansu," a sukwane Khalid ya ɗago yana kallan su kama yajuyo yana kallan Yusuf yayi da shima Yusuf ɗin kallo Khalid ɗin yake," Abba naganin su atare ba faɗa ba ɓachin rae a fuskar Aryan sae ma annashuwa daya gani a tattare da Aryan ɗin gawani ɗan murnushi da Aryan ɗin keyi yakai kallansa,kan diyana dake gefensa sun gera kafaɗa rike take da wayan Aryan tanata sakin murnushi"wani daɗi Abba yaji ya lulluɓe sa baima san lokachin daya fara sakin murmushi ba,chikin ransa yana faɗin alhamdulillah alhamdulillah, Allah na goɗema saura Safras kuma ya Allah ka kar'katomin da hankalin sa shima yadawo mutun
"kasa kasa Umar yace wa haidar wai haidar ba wayar,yaya Aryan bane a hannun yarin yar nan,"shine mana haidar yaba shi amsa yana taɓebaki,"Aunty amarya kuwa kamar zata mutu dan bakin chiki tayi kwafa a zuchiyar'ta tana faɗin wlh,nakusa kawo karshen ku,"Ammi da Ummi kuwa ko ajikin su
Chapter 52 · 0% Book details