Sashe 43
Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ganin Aunty Maryam yasa diyana ta fasa ihu tana faÉ—in, dan Allah Aunty Maryam kiyi hakuri karkisake bugu wlh yanzuma chiwo kaina kemin, " a zafafe Aryan yamike tsaye yana faÉ—in sister kibata wayar kinitsu" ina diyana batama jinsa ihu kawai take tana surutai " zama Aunty Maryam tazo tayi a gefen kadan nasu tana binsu da kallo É—aya bayan É—aya " hiyana ma jin diyana tayi ihu tana faÉ—in kar Aunty Maryam tabugeta yasata tafito daga toilet da gudu, " Zahra ma mikewa tai tana kallan Aunty Maryam É—in " da gudu nurse nasuma tafito daga nata É—akin tashigo nasu, tsayuwa tai daga bakin kofa tana kallan'su " amrat da lamrat kuwa rungume juna sukayi suka rufe ido " sai magana Aryan keyi tacikin wayar amma shiru dan diyana tama chire wayar daga kunnen'ta " ina wanchan dan iskan ya kaiku jiya da'baku kwana a gidan nanba chikin tsawa tayi maganar " tsagaita kukan da take diyana tayi tunda taga Aunty Maryam É—in bata fara bugunsuba, san nan murya na rawa tafara magana asibiti ya kaimu, " shiru Aryan yayi yana sauraron maganar tasu" waye jiya a chikinku yasanar da Aryan na bugeku" har suna haÉ—a baki wajen chewa wlh bani bace bani bace " shoothup idan baku kukagaya masaba taya akayi yasani " shiru sukayi gaba É—ayansu " ke tashi kije ki wanke toilet's É—in bangaren Aunty amarya dukka san nan ki wankemin kana nan kayan dana chire É—azun inkin gama ki wuche kitchin ki shiryamin abun buÉ—a baki tayi maganar tana nuna diyana " mikewa diyana tayi san nan ta'ajiye wayar Zahra dake hannunta, tanufi hanyar fita tana faÉ—in to " itama Aunty maryam É—in mikewa tai tana hararar su hiyana tai waje " girgiza kai kawai Zahra tai tana hawaye " hiyana ta tako a hankali tazo ta zauna kusa da zahra tashiga rarrashinta " chikin É—akin nurse É—in nasu ta karisa shigowa itama ta zauna, suka fara sharewa Zahra hawaye " dan Zahra akoi saurin kuka " amrat da lamrat ma suka dawo kan gadon suka zauna "
Shiru sukayi kusan 30 mnt " hiyana tana kokarin mikewa ke nan sai ga diyana tashigo É—akin " da mamaki a fuskar Zahra ta mike lfy diyana kika dawo, kodai har kingama aikin ne, zahra ta tambaya murya na rawa " aa nidai kawai ina wankin toilet ne, saikuma Aunty Maryam É—in tace nabari natafi É—aki, shine nadawo " baki buÉ—e zahra tace kai to ya akayi tace kidawo, anya kinji metace ta kyau kuwa " eh mana Aunty Zahra naji wlh diyana tabata amsa " hiyana dake tsaye tace to saikutashi muyi sallah ae tunda kin dawo ga lokachi ya kure " mikewa sukayi baga É—ayansu har nurse nasun " diyana tashige toilet nasu" lamrat kuma tafito tanufi toilet na É—akinsu " zahra kuma tanufi toilet na É—akin Ammi " hiyana kuma ta É—aukoh dadduma ta shinfida dan ita already tariga tayi alwala tun É—azun "
Washe gari misalin karfe 3 na yamma gaba É—ayansu suna zaune a É—akinsu " hiyana dai karatun Al qur'ani mai girma take " diyana kuwa sarkin kallo, kallon film take a wayar Zahra, ita da lamrat " amrat kuwa tayi barchi abunta , Zahra na hira da nurse É—insu " sunyi nisa chikin abubuwar dasuke," sukaji diran motochi chikin gidan nan, take jiniyar motar yan sanda ya karaÉ—e ko ina na gidan " da sauri Zahra tamike tana faÉ—in Aunty farida oyoyo, zata nufi waje diyana tariketa tace Aunty Zahra ya akayi kikasan Aunty farida che idan kuma kikaje ba itabace Aunty Maryam che zata komafa " Aunty farida ne dan kuwa ita kaÉ—aice mai zuwa da kiniyar motar yan sanda, Aunty Maryam kuma da busar gidan sarauta take zuwa, ki gane bambanchin mana , Aunty Maryam É—an sarki take aure, Aunty farida kuma É—an tsohon gwamna kuma gwamna mai chi yanzu take aure, zahra na gama faÉ—in hakan tanufi waje da gudu " da sauri su diyana'ma sukabi bayanta amma banda hiyana da nurse nasu, dan hiyana bazata iya wani dogon tafiyaba saboda jiri datakeji ,
Aguje Zahra ta tafi tafaÉ—a jikin Aunty farida dake tsaye tana kokarin fidda kuÉ—i daga jakarta, bazato ba tsammani kawai taji Zahra ta faÉ—o mata a jiki saura kaÉ—an su faÉ—i " haba auta sokike ki kadanine " dariya Zahra tayi san nan tace. To Aunty farida ae murnane yasa na faÉ—o jikinki, ina junior " yana wajen baban'sa sai ranar Sallah zasu zo zata sake magana idanta ya sauka akan diyana dake tsaye murmushi ta sakarwa diyanar tare ta yimata alama da hannu a kan tazo " da sauri diyana tanufeta itama tana murmushi " haÉ—esu Aunty farida tayi ta rungume tana faÉ—in nayi kewarki my sister's " muma munyi kewarki wlh chewar Zahra " sakinsu Aunty farida tayi san nan ta karisa wajen da lamrat ke tsaye, itama ta rungumeta tana faÉ—in kebazakizo kimin oyoyo É—in bane ko dai kunyata kikejine, nifa ba surukarki bace " inawuni y hanya chewar lamrat É—in " lfy lau Aunty farida tafaÉ—a tare da sakinta, ta chiro kuÉ—i masu yawa tamikawa security ta san nan ta rikoh hannun diyana suka nufi bangaren Ummi " security na biye dasu da manya manyan trolley a hannu " su Zahra suka rufa musu baya " ina hiyana da amrat Aunty farida ta tambayi diyana tana kallan fuskarta " hiyana na É—aki tana karatu, amrat kuma tayi barchi , " ok to meyasameki a baki naga bakin ki yakunbura kodai wajen rawan kan'kine kika fasa bakin ta karisa magamar suna kokarin shiga palon Ummi " aa Aunty Maryam che ta fasamin " Aunty farida na kokarin zama a kujera tace.what me ya haÉ—aki da Maryam kuma tayi maganar tana kokarin zaunar da diyanar kusa da ita " nan fa diyana tashiga bata lbr abun daya faru tun ranar da Aunty Maryam tazo har yau sai da tafaÉ—a mata komai " Zahra dai a tsorace take sosai dan yanzuma basu faÉ—awa kowaba, Aunty Maryam tace sun faÉ—a barekuma diyana tazo tafaÉ—a'É—in " Aunty farida ma shiru tayi kuma sai yanzune tagane dalilin daya Aryan yace tayi zuwar gaggawa, kuma batayi mamakin abunda Aunty Maryam É—in tayiba dan tasan fiyeda hakama Maryam zata iya aikatawa "
Am sorry my diyana kiyi hakuri kunji yanzu kutashi muje kurakani na dubo jikin hiyanar Koh ta karisa maganar tana mikewa " suma mikewa sukai, tafita sukabi bayanta
Da sallama suka shigo palon kai tsaye ɗakin'nasu.suka nufa hiyana dai tana zaune inda suka barta, rike da qur'ani tana karatu " ganin Aunty farida yasa tamike da kyar, tana faɗin sannu da zuwa Aunty farida" karisa shiga chikin ɗakin Aunty farida tayi taje ta rungumi hiyana, tana faɗin am sorry my dear y jikin "da sauki sosaima " murmushi kawai Aunty farida tayi san nan ta saki hiyana, takama hannunta suka koma baƙin gadon suka zauna " kin.sha maganin rana kuwa Aunty farida ta tambaya tana kallan fuskar hiyanar " eh nasha " ok to zaki iya tafi dan Ina san inje inyi wanka, kuma zanso mutafi tare gaba ɗaya, dan daga yauma har ranar dasu Ammi zasu dawo tare zamu zauna daku a ɓan.garen Ummi " eh zan iya " ok to kutashi muje, har sun mike zasu fita sai idan Aunty farida ya sauka kan nurse ɗin'su dake tsaye a gefen drawer " wacece wanchan kuma " juyawa sukayi suna kallan inda Aunty farida ke nunawa " laaa. Aunty farida nurse ɗin.muce chewar diyana " oh to itama tazo muje tare tunda daman kula daku take yanzu tunda zaku koma ɓan.garen Ummi itama ae dole tabiyo'ku dan kula daku, " to sukace san nan diyana ta tashi amrat daga barchi ta rikoh hannunta " ska tanufi waje " Aunty farida na rike da hannun hiyana
Misalin karfe 6:45 Aunty farida tafito daga É—akin Ummi a palo taisko'su diyana "suna ganinta suka fara gaishe.ta " da fara'a ta amsa san nan ta É—ora dacewa kutashi kuje palon Abba muyi buÉ—a baki " bamuyi azumibafa dukkanmu Zahra chewar Zahra " eh nasan baku azumi amma ae zaku chi abinchin dare koh, bama wan nan ba dole muje kutayani chi abinchin ae " har suna haÉ—e baki wajen chewa to Aunty Maryam ta hana'mu zuwa palon Abba " dogon tsaki Aunty farida taja san nan tace.kutashi mutafi hai " ba musu suka mike gaba É—ayansu " Aunty farida takama hannun diyana sukayi gaba, su hiyana suka rufa musu baya
Da sallama suka shiga duk da sunsan babu kowa a palon.mamakine yakama diyana da sauri tace.Aunty farida yanaga table É—in chin abinchin yazama biyu, kuma ankaro kujeru " eh saboda sallah gaba É—ayan muna zuwane shiyasa, da sallah yakusa ake fito da É—ayan daman table biyune, kinga ae guda É—aya bazai isshemu, mu dukka bakoh muna dayawa kuma kowani table kujera 12 to kinga ae kujera 12 yamana kaÉ—an ta karisa maganar tana kokarin zama " zama gaba É—ayan'su suka zo sukayi " Aunty farida tana faÉ—in my diyana kekam sai yaushe zaki daina surutune " sosai diyana tai dari sai datayi mai isarta san nan tace ae nibana surutu " Aunty farida dai bata kuma'chewa komai'ba ta kira masu aiki tabasu umarnin suzo su shirya musu abinchi " chikin hanzari sukafara jeramusu a'binchin san nan suka shiga sarving nasu