Sashe 21
Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Su zahra kuwa suna zuwa É—aki suka samu hiyana na kuka zahra tache hiyana meke damunki " chikin kuka take faÉ—in aunty zahra kidubafa kigani nasan abaya ba haka akeyi a gidan nanba amma daga zuwanmu har anfara faÉ—a " aa hiyana bawai saboda zuwanku bane ai ku zuwankuma alkhairi ne, bagashi kunfara chanzamana su ba kidubafa kiga yau yadda kukayi hira da yaya yusuf ,to wlh barikiji ni tundanake a duniyar nan bana'chemiki ga kalar voice na yaya yusuf ba saboda bakin halinsu, komaganama basayi amma a dalilinku yau yaya Yusuf yayi magana, san nan kuma ya amsamin gaisuwata aini wan nan rana tashiga chikin ranakun dazan ajiye a matsayin tarihi " "sallama sukaji daga bayansu Ammi che ta shigo a gefen gadon tazauna tashiga rarrashinsu tana basu baki
Abangaren aunty amarya kuwa tanashiga bangarenta wayarta ta É—auka takira hajiya Sadiya bugu É—aya hajiya Sadiya ta É—auka
Ko sallama babu kawai tasoma magana" sadiya inakike munshiga uku " hajj sadiya tache meyafaru Kumar "
"Aibama abunda bai mafaruba chewar aunty amarya bana faÉ—amikiba yanzu gashi wlh yusuf da kanshi É—azunÉ—in nan yaje har É—akin Aisha, yakira yaran nan wai suzo muchi abinchi, kinga ke nan hankalin samari gidan yafara juyowa kansu yaran, tunda har yusuf da kansa duk zafin ransan nan ya saukoh yaje yakirasu wlh gobekuma, nasan sai aiman daga aiman sai Aryan da Safra shike nan idan hakan tafaru kuma munshaga uku
Hajj. Sadiya tache aa hakan bazai faruba ki kwantar da hankaliki karki damu kinji nizanyi maganin komai " to dan allah kiyi sauri kinji " karki damu inshaa allah aikinki zaitafi yadda kikeso kuma saimunyi maganinsu chewar hajj. sadiya " aunty amarya tache to shike nan sainajiki kana ta katse kiran ta zauna abakin gadon tana tunani
Yau yakama Monday tun karfe 6 nasafe Khalid yazo bangaren Ammi, dan ya É—auki su hiyana suje a musu registration a school É—in su zahra, zama yayi a palan Ammi yana jiransu " da'sallama sukashigo palan hiyana na sanye chikin riga da sket na kanti mai kyau ash colour rigar mai dogon hannu yaÉ—an kamata sai sket din daga sama ya É—an kamata kasan kuma yabude sosai kayansu iri É—aya da diyana, sai dai na diyana light green ne, sunsaka hijab da bazata wuchi guiwaba ,amrat da lamrat kuwa riga da wando sukasa rigar zuwa goiwa wandan koma dogo har kasa sky blue sun yafa karamin gyale "
"Zahra kuma nasanye chikin uniform nasu, riga da wando da dan karamin hijab rigar fara tas zuwa goiwa sai dogon wando navy da É—an karamin hijabin da baiwuche kirjiba "
"Wow chewar Khalid gaskiyane my sister's kunyi kyau sosai abunku to kuzo mutafi"
"Ina kwana yaya inji hiyana" lfy lau yabata amsa"
Ganin hiyana ta gaidashi yasa suma su diyana suka gaidashi ya amsa fuska a sake, san nan yache kuzo muje karmuyi latti kunga har 7:4 tayi " gaba yayi sukabi bayansa" suna fitowa harabar gidan suka samu yusuf tsaye jikin mota, yana sanye da white jeans da ash T-shirt bakaramin kyau yayiba sai kanshi ke tashi daga jikinsa kamar anyi barin turare ha gashin kan nan yasa har kam kafaÉ—arsa ya sha gyara sai kyalli yake daman gashin bakine sosai "
Gaidashi suka farayi " yana amsawa fuska a sake " inazakaje yusuf Khalid yajefo masa tambaya " rakaku zanyimana " dariya Khalid yayi sosai kafin yache to yau kuma wasa kakejiyimin kenan " daure fuska yusuf yayi yana faɗin wasa kuma to daman muna wasane, inzakazo mutafi kazo muta inkuma bazuwa zakaiba ni sai na daukesu muje namusu registration din " da mamaki khalid ke kallansa kamar bazai tankasaba saikuma yache to muje " mota 3 sukayi zahra hiyana diyana mota ɗaya suka shiga" Khalid lamrat amrat suka shiga mota ɗaya yusuf kuwa nashi motar yashiga " sai wasu motochi 3 kuma dake binsu a'baya dauke da sojojin yusuf guda 9 kowani mota sojoji uku " dagudu gaske motochi suka miki hanya harzuwa bakin gate nan take security suka gangalemusu katafaren gate ɗin suka dauki hanya gudu sosai suke shararawa chikin kankanin lokachi suka isa school ɗin " sunayin parking sukafito kai tsaye office din principal suka nufa, nan danan batare da ɓata lokachiba suka gama komai kuma suka roki alfarman da akai diyana da hiyana primary 6 tun da sunyi girma amrat da lamrat kuma a kaisu primary 4 da kyar principal ya aminche nanfa suka mika masa amanar'su diyana san nan Khalid da yusuf suka fito sukabar su hiyana sukaje suka shiga moto chinsu suka juyo sai gida"
"Kwanche tashi babu wuya awajen allah yau su diyana sunchika 1 month da dawowa kano sunchanza sosai kamar basuba sunyi kyau ga kiba dasukayi sunyi fresh dasu kamar yayan larabawa sunfara wayewa da gogewa " bangaren karatu kuwa baa magana dan sun dage sosai " sai dai a wan nan bangaren sunsamu banbanchi dan kuwa ita hiyana tafi maida hankali kan karatun islamiya musamman karatun qur'ani " itakuma diyana tafi dagewa a pannin boko" amrat da lamrat kuwa dukka bangare biyun suna dagewa "
yauma kamar kullum sun dawo daga school misalin karfe 4 na yamma suna kwanche a ɗakinsu gaba ɗayansu suna hira " diyana tamike tana faɗin natafi palo nayi kallo " saikin dawo inji zahra " fichewa diyana tai jikinta sanye da doguwar riga fari tas mai kyau amma jikin'rigar bawani kwalliya plen'ne kanta kuwa babu dan kwali ta zuba gashin nan har gadan baya sai sheki da kyalli yake kawar wata yar india " zama tayi a palan abinta ta kunna kallo ta kamo tashar discovering tana kallan daji da abun dake chikinta " daman diyana sarkin san kallone " "tayi nisa chikin kallan datake batama ji shigowar mutunba " sai dai kawai taji yana faɗin ke jeki kawomin coffee " da sauri ta ɗago tana kallansa" murya na rawa tache ina wuni yaya Aryan " bai amsaba kuma bai sake dagowaba" mikewa tayi jikinta har rawa yake ta saukoh kasa tanufi kichin " coffee ta hada masa yadda taga bintu mai aiki kehadawa ta dora a kan plate san nan ta dauka takoma sama" yadda tabarsa haka tasamesa gabansa tazo ta duka tamika masa cup ɗin batare datayi maganaba " shiru bai ansaba kuma shima baiyi maganaba har kusan 10 mnt tukun nan a shagwabe take magana ayya yaya nagaji wlh hannuna zafi yake kakarɓa mana pls " da sauri yaɗago yana kallanta yadda take maganar hankalinta kwanche,sai daya ƙare mata kallo from head to toe , tukun nan yasa hannu a nitse ya karbi cup ɗin yana faɗin karnasake ganinki babu ɗan kwali " "shiru tayi tana tunanin daman yana kallan mutanene basai mutun yazo yawuchesa sau darima bai ɗaga kai ya kallesaba tayi nitsa chikin tunani " yadaka mata tsawar da sai'dayasa tamike, badake nakeba" murya narawa take maganar eh eh naji yanzu zanjema,na daukoh " batare daya kalli,indatakeba to jiki daukoh kizo " da sauri ta juya tanufi ɗakinsu
A hankali ya kai cup É—in coffee É—in saitin bakinsa ya kurba da sauri yasauko da cup É—in yadawo dashi saitin idansa yana kallan coffee É—in,mamakine ya bayyana karara a kan fuskarsa sake kai cup É—in bakinsa yayi yasake kurba ya lumshe ido,kana yabuÉ—e sosai yake shan coffee É—in har takare batare daya saniba,shiru yayi yana tunanin wai bayache yarinyar nan tasa É—an kwali yazoba,meyasa bata dawoba,ganin tunani babu abunda zaimasa,yasa yachiro wayarsa,yafara neman layin yusuf ringing wayar take amma ba'a É—agaba har saida kiran takusa katsewa Yusuf,yaÉ—auki kiran a nitse yake magana yusuf kana da num É—in zahra ne " eh inadashi lfy faÉ—in yusuf " eh lfy turomin yanzu " ok inji yusuf " katse kiran yayi ya ajiye wayar a gefensa saikuma wani tunani tafara shiga zuchiyar wai meya haÉ—ani da itama to dazan'nemeta, wani bangare na zuchiyarsa ke bashi amsar dachewa saboda coffee mana,afili yake faÉ—in yes saboda coffee,wayar'sane tayi kara alamar shigowar sako yana dubaka,saiyaga num É—in zahra yusuf ya tura masa