← Book details Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 68 OF 90

Sashe 68

Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

a fusache Aryan ya miƙe, ganin ya miƙe yasa itama ta miƙe da sauri "Ke ni zaki chewa baki kallon maza, baya baya ta fara jaa tana girgiza kai chikin tsoro, binta yafara yi har suka kure bango matse ta yayi sosai da jikin bangon, a tsorache tace "Allah yaya Aryan ni bana kallon kowa ma "baki kallon kowa ya akayi ki kasan gaba ɗaya mutanen dake palo lokachin da Ahmad ya faɗi sunyi kuka? ya akayi ki ka san nayi kuka? Ya akayi ki ka san na rame? "Allah yaya Aryan Saboda kana da mahimmanci ne awaje na shiyasa na sani kuma ai kaga kullun ina kawo maka coffee, kuma ai idan nazo kullun ina kallon ka sau ɗaya, shiru yayi har chikin ranshi ya ji daɗin amsar da ta bashi na chewa yana da mahimmanci awajen ta, "me yasa nake da ma himmanchi awajen ki? yayi maganar yana ƙara matsowa kusa da ita sosai "ai saboda yanzu ka dai na yimin tsawa kuma kana sona baka buguna ka kawo min tsara ba kuma ranar kache nayi kyau, tunani ya shiga yi sosai anya yarinyar nan mutun che kuwa yar karama da ita sai ƙwaƙwalwa yanzu duk waɗan nan abubuwan bata manta da suba ko wama ya faɗa mata ma'anar mahimmanci oho, ganin yayi shiru ne yasa tace "yaya Aryan Allah ni bana kallon kowa pls kayi hakuri kaji, "ok promise me that ba zaki rinƙa kallon kowa ba, da sauri ta ɗago a dai dai goshin ta bakin sa ya sauƙa saboda yayi kusa da ita sosai, wani irin shock yaji daga tsakiyar kansa har izuwa tafin kafar sa da sauri ya ɗan ja da baya, ita kam ko ajikinta bata ma san yayi kissed na goshin ta ba ..

....Yaya Aryan Allah nama alkawarin ba zan kalli kowa ba, batare da yayi magana ba ya wuche ya koma bakin katafaren gadon sa ya zauna, san nan yace "dawo ki zauna muyi magan, a hankali ta tako izuwa kan drawer da ta tashi ta zauna "kin san me nake so dake "aa tafaÉ—a tana girgiza kai "daga yai idan munje chin abinchi a palo kai bama palo ba ko ina ne, kar na sake jin kinyi magana da kowa,sai dai idan an tambaye ki abu, kuma idan an tambaye iya abun da aka tambaya iya shi zaki amsa karki kuskura ki É—aura wani abu kinji, to kawai tace, É—aukan coffee nashi da ya ajiye yayi ya chigaba da sha

"yaya Aryan ayya bani wayar ka na buga game, batare da yayi magana ba ya ɗauki wayar ya chire pin ɗin ya miƙa mata, ansa tayi tafara latse latse "ayya yaya Aryan to ai ni banga game ɗin ba "shiga play store ki ɗauko dan ni kam bani da game, da murna a fiskar ta tace to
Aryan a tunanin sa diyana batasan kan waya ba shiyasa ma bai damu ba ya miƙa mata wayar

"Laaaa yaya Aryan daman hoton mun nan yana nan, a sukwane Aryan ya É—ago ya ansa wayar yana kallon screen É—in "ke ya akayi ki ka ga hoton nan? yayi maganar yana mai do da idon sa kan face nata, shiru ta danyi kafin tace "kawai naga an rubuta KGA ne a jikin App É—in shine na shiga "to ai akoi pin awajen ya akayi ki kasan pin É—in?, "nima fa wlh ban sani ba kawai ni dai hannuna ya daddanna wayar ne shine naga ya buÉ—e, kara waro ido waje yayi a zuchiyar'sa yana tunani yanzu *kam zargin na ya fara tabbata koda diyana mutun che to tabbas tana da aljanu a kai* "yaya Aryan ka bani wayar mana na É—auko game É—in, pita chikin App É—in yayi ya chanza pin É—in san nan ya mika mata wayar

Game har uku ta É—auko daga play store, super killer mario subway, subway ta shiga ta fara bugawa, tani nisa chikin buga game É—in da take, sai taji an fisge wayar da sauri ta bi hannun sa zata kwache wayar dan ita tama manta a dakin yaya Aryan take ita duk tunanin ta tana É—aki kuma Zahra che ta fisge wayar, tafiya tayi gaba É—aya ta faÉ—a kan faffaÉ—ar kirjinsa, dukkan su suka zube kan gadon, kallon face nata sosai Aryan ke yi ita kuma ta runtse ido tana mai da numfashi

wani irin bakon yanayi Aryan yaji gaba ɗaya jikin sa ya mutu, har wani sanyi yake ji kamar mai zazzaɓi, da kyar ya iya juyawa da ita a kan kirjinsa, ya mai da ta kan gadon ya mata runfa da faffadar kirjinsa yana kallon face ɗin ta, sosai taƙara runtse ido tana jiran taji saukar mari, chikin wata iriyar kasa lalliyar murya yace "ke me yasa kika faɗomin jiki? Lips nata sai kerma yake tace "wlh yaya Aryan na manta ne na ɗauka Zahra che ta anshe wayar shiyasa na bi hannun... Bai bari ta karisa maganar ba ya rufe mata baki da hannun
sa sauko da kansa yayi ya haÉ—e goshin su waje guda han chin su na gogan na juna, yayi shiru yana mai da numfashi.

...ko motsin kirki ya kasa saboda wata kasala da ta saukan masa lokachi guda almost 10mnt suna kwanche haka sai da yaji diyana na kokarin suma ne ya ɗago kai da sauri yana kallon ta, da kyar take numfashi saboda danneta da yayi wan nan ma iya rabin jikin sa ne kawai a kanta, da kyar ya iya miƙewa ya koma gefe ya jingina da jikin kayin gadon ya ɗaga kai sama ya lumshe ido, ita kam diyana ta kasa mikewa dan har lokachin numfashi ta bai dawo dai dai ba

Sauko da kai yayi Slowly ya ware idon sa a kanta tana kwnache tana kallan sama chikin da shewar murya yace "tashi ki kawo jakar naki na buɗe miki ki tafi ɗaki dare yayi, da kyar ta iya mikewa itama ta ɗauko jakar ta miƙa masa ansa yayi yana faɗin "to jeki dressing room na kije wajen ajiye agogo zaki ga wani ɗan karamin a kwati awajen na gold ki ɗauko ki kawo min, a hankali ta nufi dressing room ɗin

After some mnt

Ta fito rike da wani É—an karamin a kwati mai kyau sai É—aukan ido yake tazo ta mika masa, ansa yana faÉ—in "to zauna yayi maganar yana nuna mata gefen sa a bakin gadon, zama tayi tana kallan yatsun kafar ta, buÉ—e É—an karamin akwatin yayi ya chiro wasu key guda biyu, ya ajiye É—aya a gefensa yasa É—ayan kuma ya buÉ—e jakar

"ɗago to ki kalli abun da ke chikin jakar da kika damu abuɗe maki, ya karisa maganar yana kallan face ɗinta, da sauri ta juyo, idon ta na sauka kan jakar ta mike zubur tasa hannu a baki tana faɗin yaya Aryan.....✍️✍️

💖The Talent Troupe Writer's 💖

1 Duk Karfin Izzata
2 Gidan Aunty
3 Jini ÆŠaya
4 Sarki Sameer
5 Kafita Zakka

Kar kubari abaku lbr love Story's

More comments like an share

💖The Talent Troupe Writer's 💖

*DUK ƘARFIN IZZATA*

💖Story And Written💖
⬇️
*Star lady*

Duk mai buƙatar littafin Duk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin 09162620621 ban da kira iya whatSapp kawai

*Episode 2️⃣8️⃣*

.....da sauri takoma kusa da shi ta zauna "yaya Aryan yanzu wan nan kayan dukka nawane har da kayan make up ɗin, gyaɗa mata kai kawai yayi batare da yayi magana ba, hannu tasa tafara watsa kayan "yaya Aryan to ai baka buɗe ɗayan gefen jakar ba, tayi maganar tana nuna masa ɗayan zip ɗin da ke kulle "zan buɗe miki shi amma ba yanzu ba kuma karki sake chewa na buɗe maki, irin kayan su Zahra ki kache ki ke so to gashi nan shi kuma ɗayan gefen idan lokachi yayi da kai na zan buɗe maki, kinji ko? gyaɗa masa kai kawai tayi alamar taji "ok to kwashe kayan kije ɗaki kinga dare yayi kuma karki kuskura ki bawa wani jakar nan kije ki ɓoyeta, in lokachi yayi zan ansa sai na buɗe maki, "to yaya Aryan dan allah ka dan faɗamin menene a chiki, ɗago ido yayi yana kallanta yayin da itama shi take kallo, ji yayi harshen sa ba zai iya yimata musu ba, "sako ne a chiki ya faɗa yana mai do da kallan'sa kan jakar "to dan Allah yaya Aryan ni ka buɗe min mana in gani, ta karisa maganar kamar zata yi kuka, "oh my god ke dai wan nan yarinya to shike nan tun da hakan ki ke so, rufe idon ki..

...da murna tasa hannu ta rufe idon ta, tana ta murnushi, É—aukan É—ayan key É—in da ya ajiye a gefen sa yayi, yasa ya buÉ—e jakar, É—ago ido yayi dan yaga shin da gaske ne ta tufe idon ko dai tana kallon sa, dan yasan halin ta
ganin ta rufe idon ta da gaske ne yasa yayi saurin buɗe jakar ya chire wani kana Box da akayi selling nasu guda 2 ya ɓoye ta bayan sa, san nan ya ɗago ya zuba mata ash eyes na shin nan Sosai yake kallan face nata, ta rufe ido sai murnushi take

Sauko da idon sa yayi kan wuyar ta, a zuchiyarsa yana faɗin, wan nan yarinya akoi dogon wuya ga wuyar nata a chike, ba ƙaramin kyau wuyar nata ya masa ba jiyake kamar ya sa hannu ya shafa ko zai rage raɗaɗin da zuchiyar sa ke masa a duk lokachin da yake kallon ta, sosai ya kura wa wuyar nata ido, ita kam diyana bata ma san meke faruwa ba sai murmushi take tana jiran yace ta buɗe ido,

slowly ya sauko da manya manyan ashe eyes nasan nan zuwa kan kirjinta, kara waro idon nashi waje yayi yana kallon kirjin nata sosai, chikin zuchiyar sa yana faÉ—in, i think yarinyar nan ba zata wuche 15 years ba to ya akayi take da manya manya boobs haka, kodai ta wuche hakan ne "ke shekarar ki nawa, batare da ta buÉ—e ido ba tace "na kusa chika 16 shiru yaÉ—an yi still dai kallonta yake
Chapter 68 · 0% Book details