Sashe 27
Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Su hiyana na fita mai martaba yadubi su haidar yache kubamu waje zamuyi magana " da sauri suka mike sukayi waje, palan ya rage daga Aunty amarya Ammi dakuma Ummi sai mai martaba "
calmly mai martaba yafara magana alhadulillah alhadulillah wan nan rana nake jira arayuwata a'che yau Aryan da Safra da Aiman, naga sunfara yiwa wata yamace magana to yau burina yafara chika, nasan yusuf Ahmad Khalid su masu saukin kaine, to maganar danakesan nayi ana shine kar wanda ya kuskura a chikinku yayiwa yaran nan, wata magana dan da alama addua ta a kan Aryan tafara karɓuwa , " Ammi tache ranka yadaɗe ban fahimche kaba " zaki fahimta amma bayanzuba mai martaba yabata amsa " mikewa aunty amarya tayi a fusache tabar palan " binta da ido kawai mai martaba yayi achikin zuchiyarsa kuma yana faɗin nasan zaayi hakan ai amma sai dai kinmakara dankuwa baki isa kihana abun da allah yahukunta ba, a'fili kuwa chewa yayi zaku iya tafiya " mikewa Ammi da Ummi sukayi suka nufi waje.
Da sallama diyana tashiga palan nashi baya nan kai tsaye chikin betroom din tawuche "da sallama tashiga " zaune yake kan kujera yana aikin chikin laptop " gabansa tazo ta duka kana tache gashi nan yaya Aryan " a'fusache yache bana bukata " mikewa tayi tafita da coffee É—in a hannunta ta maida kichin abinta,san nan tafito tanufi harabar gidan, tsaye tasamu su hiyana suna jiranta tana zuwa suka shiga mota kamar yadda suka saba, da gudun gaske motochin suka fito daga gidan, dan yusuf ne yache suyi gudu sosai su diyana zasuyi latti,
Karfe 10 na'safe
Zaune suke suna fuskantar juna akan sofa Khalid ne yafara magana gaskiya yusuf baka kyautaba meyasa zakayiwa Aryan dariya haka kasanfa abun da muke buri ke nan muga Aryan da don yau sunkula wata ya mace,kuma kafi kowa sanin halinsufa, yanzu dariyar nan daka masa zai iyasawa wlh yakoma ruwa munfara farinchikin yafara dawowa kanhanya, kana'neman rusamana farinchikin, kuma gashi niÉ—in nan tun ranar da aka haifi Zahra nake mahaukachin santa amma na bar abun araina saboda'su don dan bansan wata matsala a tsakaninmu Aunty farida kawai na iya faÉ—awa yanzu ganin abun daya faru a palo É—azun haryasa nafara ganina a matsayin angon zahra gashi yanzu kanane'man karusamin hakan gaskiya baka kyautaba wlh "
dogon nunfashi yusuf yaja san nan yache hakane yaya Khalid nasan nayi kuskure dankuwa nikaina burina naga sun chanza amma wlh abunne yabani dariya yanason abu, amma yana wani chicchijewa yananuna halin ko inkula "
Khalid yache yanzufa Aryan bazai taɓa fahimtar yanasan yarinyarba saboda shi baisan soyayyaba kuma inbanda aunty farida da iyayenmu mata kasan ba wata macen dayake magana da ita Koh, koh zahra datake kanwarmu bamaga da ita yake ba tunda kaga yayiwa yarinyar nan magana har yache takawo masa abu yachi wlh ba banzaba yana mahaukachin santa amma bazai gane hakanba yanzu , tunaninsa bazata taba bashi yana santaba kuma karkayi kuskure faɗa masa yana santama, kabari zuchiyarsa zata faɗamasa, dan inkache zaka faɗa masama hakan zaisa yadaina yiwa yarinyar magana, yakuma tsaneta ka kyalesa kawai "
" murmushi Yusuf yayi kana yache tabbas zan haÉ—a masa tarko kuwa wanda zaisa yafaÉ—a son ta gadan gadan batare daya saniba " hannu Khalid yamikawa Yusuf yana faÉ—in good idea idan kana bukatar taimakoh na a shirye nake " darisukayi gaba É—ayansu suka tafa hannu san nan yusuf yamike yana faÉ—in saikajini zanzo na faÉ—amaka plant É—in idan nagama shiryawa " to kawai Khalid yache" sannan Yusuf yafiche daga É—akin.
Kuka take sosai kamar wata karamar yarinya tana waya " wai inba gagarabadau ba bakisan wani malami bane kitausayamin sadiya wlh suna shirin kasheni idan Aryan yafara son yarinyar nan wlh yakasheni nashiga uku " hajj sadiya tace kidaina faÉ—in hakan kiyi hakuri nan da 2 month É—in kinji koma yafara sonta idan akamata aiki dole zai tsaneta karki damu pls kidaina kukan haka, toma wayache maki yana sonta " sadiya inasan kisan wani abu Aryan fa ko Zahra datake kanwarsa bai taba mata maganaba amma yayiwa yarinyar nan magana kuma hardachewa tarinka kawomasa coffee kullum, " karki damu nidai dan allah kidaina kukan nan zamuyi maganin abun " tsagaita kukan aunty amarya tayi kana tace shike nan sadiya badamuwa zanjira amma dan allah amusu aimi mai karfi dan yanzuma kara tsanarsu nayi wlh " karkidamu aminiyata kedai kizuba ido kawai chewar hajj sadiya " to shike nan aunty amarya tafaÉ—a tare da katse kiran ta jefa wayan a kan gado ta zauna tabuga uban tagumi siraran hawaye nabin kunchinta
Karfe 1 na rana
Suna zaune awajen chin abinchi na school nasu sungama chin abinchi rana " hiyana na karatun qur'ani, su zahra suna Assignment É—in da akabasu ita da diyana amrat kuwa tana zaune kusa da wata budurwa sai lamrat dake gefe tana rike da littafin Husnul Muslim tana karantawa " sunyi nisa chikin abun da suke saisukaji murya daga bayansu " a tsorache Zahra tajuya a'zuchiyarta tana tunanin wai meyakawo jabir wajensu tana chikin tunani kwai sai taji yana faÉ—in " ke zahra,u yaushe a' kakawo wayan nan yan india wan kuma makarantar nan " Zahra sarkin tsoro murya na rawa tace sun kai 2 month " tsaki jabir yaja san nan yace, shine bakizo kinfaÉ—amin ba, amma gaskiya wanchan tamin itache sabuwar budurwata na wan nan shekarar yayi maganar yana nuna hiyana, " to kawai Zahra tace, " yasunanta jabir ya tambaya " sunanta hiyana chewar zahra "
jinjina kai jabir yayi ya mai maita su nan hiyana san nan yace, hiyana tashi kizo muje muzagaye makarantar nan domin kowa yaga sabuwar budurwata dan karwani yache yanasonki, dan duk wanda yayi kuskure chewa yana sanki tofa saidai uwarsa ta haifi wani " zaro ido hiyana tayi tana kallan jabir ba karya kyakkyawane sosai gashi dogo mai chikar halitta sai dai yayi kalar yan daba kuma kwata kwata bazaifi 22 years ba,"
Zahra ne tace, hiyana kitashi kuje " kallon zahra hiyana ke chike da mamakin abun da tache zatayi magana sai tajiyo " diyana nafadin kai waye dazakawani che tazo tabika to babu inda zataje iskanchin banzan nan " wani mahaukachin mari jabir ya sakarwa diyana san nan yace kishiga hankalinki wlh kinmachi albarkachi, naganku tare da gimbiya hiyana ne dabadan hakaba dakin karbi hukunchi kekuma yashi mutafi yayi maganar yana nuna hiyana " da sauri hiyana tamike jiki na rawa tanufeshi " juyawa yayi yayo gaba tabi bayansa
Diyana kuwa sai kuka take tana faÉ—in allah ya isana waima Aunty zahra wanene wan nan " wata buduwa dake zaune kusa da amrat ne yace, sunansa jabir " ni ba sunansa nakesan jiba faria wanene shi nakesan sani chewar diyana " Faria tace shima a school É—in nan yake yana ss 2 yana takama da mahaifinsa mai kuÉ—in ne kuma mahaifiyarsa kuma tana da yan daba mahaifiyar tasa baturiyar England che, bata da mutunchi shiyasa yake abun da yaga dama " to meyasa malamai basa masa hukunchi saiyarinka yin abun dayakeso a makaranta chewar diyana " faria tace makarantarma na mahaifinsane kuma duk abun dayake so shi iyayen nasa sukeso " shiru diyana tayi kamar bazata sake magana ba chan kuma tace wlh nine zan gyara masa zama " baki buÉ—e Zahra da faria ke kallan diyana tachigaba dachewa badai hiyana yakesoba wlh zaigane shayi ruwane
Ita dai zahra aikin gabanta tachigaba dayi dan ta lura diyanafa ba hankali garetaba
Hiyana bata dawoba har suka koma class " diyana tashiga damuwa sosai da sosai " sai karfe 2:50 hiyana ta dawo lokachima har anbuga belt É—in tashi school " diyana naganinta tanufeta tarungumeta tana faÉ—in ina kukaje " babu ko ina yawo kawai yayi tayi dani a chikin school É—in chewar hiyana " tsaki diyana taja san nan tace to muje " jerawa sukayi tare suwa nufi inda da suke tsayuwa sujira mai É—aukansu nan sukayita hirarsu " har driver yazo ya daukesu kamar kullun motochi 2 kezuwa daukansu diyana hiyana da zahra mota É—aya lamray da amrat motarsu daban
Da gudun gaske motochin suka nufi gida dasu ,motochin na danno kai security su wangale musu katafaren gate É—in kai tsaye parking space suka nufa suna parking drivers É—in suka fito suka buÉ—e musu motar " suma suka fito suka rirrike hannun juna sukayi suka nufi bangaren Ammi
Suna shiga tun a palo diyana tafara chire hijabi tana faÉ—in alhadulillah yanzu zan rabu da hijabin nan haba " harararta hiyana tayi kana tace, kekam wlh watarana sai aljanu sunshiga kankin nan mutunne bata san dan'kwalin " kallon uku 10 diyana taiwa hiyanar san nan tace, to ina ruwanki ai aljanuma abokainane Zahra zatayi magana sukaji an daka musu tsawa, get out aguje sukayi É—akinsu itakuma diyana saida tajuyo dan ganin wanene tana ganin don ne ta watsa da gudu itama dan, shikam batataba ganin alamar wasa a fuskarsaba ,
Pls more comments an share 👌
*💫STAR LADY💫*
*DUK ƘARFIN IZZATA*
_💖Story And Written💖_
⬇ï¸
*Star Lady*
Duk mai buƙatar littafin Duk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin 09162620621 ban da kira iya whatSapp kawai
*Episode 10 *
Yau saura kwana 1 a É—auki azumi " zaune suke gaba É—ayansu yan matan a Palon Ammi hiyana da zahra suna karatu" diyana kuwa ta tasa fruits a gaba sai chi take " amrat da lamrat suna kallo film É—in ganga a tashar zee wold " dukkansu yau kaya iri É—aya sukasa doguwar rigar atampha che wadda Aunty farida ta aikomusu daga maiduguri dukkansu da É—an kwali a kansu amma banda diyana " itakam tasaki gashi har gadan baya saifamam tura fruits take " Ammi che tafito daga betroom É—inta shigo tsakiyar palon, baki buÉ—e take kallan É—iyana