Sashe 80
Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani ƙara yaya Ahmad yayi da wata iriyar voice mara daɗin ji wadda yasa hiyana mikewa da gudu ta bar ɗakin, tana faɗin "na shiga uku na to wai daman me ya kaini gudu take sosai da sosai kamar zata tashi sama, tazo dai dai, wajen part ɗin yaya Aryan sukayi karo da Bgs, domin bata lura da mutun yana zuwaba kawai gudun cheton rai take, da karfi kanta ya bugu da kirjinsa tayi baya ta faɗi kasa, tana numfashi da kyar
Kafar sa ya É—aga ya tsallake ta ya wuche ya shige part É—in Aryan, ya barta zube a kasa
Da kyar hiyana ta iya mikewa tana jan kafa a hankali har ta shiga part É—in Ammi.
Abangaren Bgs kuwa,
Awan nan karon ba ko sallama ya faÉ—a betroom É—in Aryan,
Aryan na kwanche saman katafaren gadon sa ya rufe gaba ɗaya jikin sa da blanket har fuska, chikin ɓachin rai Bgs ya shigo ɗakin Amma yana ganin yanayin da Aryan ke chiki hakan yasa ya manta da wani bachin rai ma ya nufi gadon da sauri.
Yaya blanket É—in yayi ya zubawa Aryan green eyes nashi, fiskar nan tasa tayi fayau ya kara haske sosai, jin an yaye masa blanket din ne yasa ya waro idon sa a hankali, ya sauke su kan face É—in Bgs
"Subhanallah Aryan meke damun ka? Baka da lfy ne? Idon ka na chiwone?" Bgs ya jero masa tambaya a ruÉ—e.
Dafa kafaɗar Bgs Aryan yayi yana kokarin mikewa da sauri Bgs yasa hannu ya tai maka masa ya miƙe zaune.
"Aryan what is wrong with U?" "Nothing bro Nothing kawai barchine" shiru Bgs ya É—an yi kafin yace "ok to ina kaje tun da safe nazo nan two time baka nan, bayan kuma nasan babu in da kake zuwa, na kira layin ka akashe, ina kaje?"
"Yola naje mana" Aryan ya bashi amsa yana kwaɓe fuska.
"What? Yola kuma to me kajeyi a chan?" "Wai dan Allah Bgs kai É—an sanda ne da zaka sakani a gaba da tambayoyi, ko kuma ni yaron kane, pls my blood ka rabu dani ka rabu dani.
ikon Allah Bgs dai green eyes nashi ya zubawa É—an bakin Aryan yana ganin yadda yake zuba masifar,
Ganin Bgs ya tsare sa da ido ne yasa ya ja tsaki ya juya ya zuro kafafun sa kasa yana kokarin sauka daga gadon.
"Kai ina zakaje kuma? "
Wayyo Allah Ni Aryan na shiga uku wai dan Allah Bgs baa neman ka a London ne? ya kamata ka koma wlh ka addabeni pls ka rabu dani.
Bgs daya ga abun na Aryan yana neman ya wuche gona da irin sai ya É—aure fuska sosai chikin tsawa da bada umarni yace
!!"Ina zakaje Aryan" Aryan ya gane me Bgs ke nufi wato zai nuna masa chewa ya fishi a shekaru kuma ya fishi awajen aiki dan sama yake dashi.
a kule yace "to ai nan ba wajen aiki bane gida ne, wai dan Allah Bgs bazaka barni naji da abun dake damuna ba so kake kasa zuchiya ta ta tarwatse ne? Ko so kake na mutu ka huta ko? So kake ka bugamin kwakwalwa tane? Pls my Oga ka kyale ni haka"
Tunani Bgs ya shigayi "tabbas ina bukatan in san menene matslan ɗan uwana domin bai taɓa mayar min da magana haka ba, kome zan masa kuwa, jikin sa yayi mugun sanyi a hankali ya zuro kafarsa kasa ya
Sauko daga gadon ya tako zuwa in da Aryan ke tsaye.
Hannu biyu ya ɗora saman kafadar Aryan chikin sanyin murya ya fara magana "ban san meke damun kaba Aryan kuma bazan sake tambayar ka meke damun kan ɗin ba, domin nasan kai ma baka sani ba idan kasani to bazaka ɓoyemin ba, amma tabbas kana da damuwa kadage da addu'a nima zan tayaka sosai, har Allah ya kawo maka sauki, amma yanzu dai ka faɗamin ina zakaje?
Rungume Bgs Aryan yayi yana faɗin "wajen Ammi zanje, daman tun da na dawo nake san zuwa wajen ta amma ɓachin rai ya hanani zuwa kuma bana soma naje wajen ta ina cikin bachin rai, dan kar zuchiya da sheɗan su zugani nayi ba dai dai ba, shiyasa kaga na kwnata ina jiran zuchiyata tayi sanyi"
Hannu É—aya Bgs yasa yana É—an bubbuga bayan Aryan É—in kaman yaro yana faÉ—in "ok kaje ni kuma daman wajen Abba zanje ya kirani, yana son gani na, sai mun haÉ—u anjima" yana gaama fadin hakan ya saki Aryan É—in ya juya ya nufi waje, bayansa Aryan ma yabi kusan tare suka fito, Bgs ya nufi fada Aryan kuma ya nufi part É—in Ammi
Da sallama ya shiga betroom É—in Ammi, kamar kullun tana zaune a bakin gadonta tana karatun qur'ani mai girma, karisa shigowa chikin É—akin yayi dan yau bai tsaya jiran sai an bashi izinin bama,
sama throw pillow, manya manyan dake tsakiyar É—akin ya zauna, shiru yayi yana sauraron karatun qur'ani suratul ma'ida, da Ammi ke rerawa
sai da ta kai aya sai nan ta rufe qur'ani ta ajiye a saman drawar gefen gadon, ta dawo da kallonta kan face nashi, chikin ni tsuwa tace "Aryan lfy dai ko?
Dogon numfashi yaja kafin yace "Ammi pls tell me ina kika kai yarinyar nan?
Aryan na faÉ—a maka ai na mai data gidan babanta. "No Ammi bata chan ai naje Yolan da safe wlh bata Chan
Wani dukan uku uku Ammi taji kirjin ta yayi tunani ta shigayi, "gaskiya dole naje nasamu mai martaba, lallai na yarda Son da Aryan kewa diyana ba son wasa bane, har yola yaje saboda ita, tab a lallai dole azo abashi matar sa wlh, dan ni nariga na bashi ita duniya da lahira.
Ganin ammi tayi shirune yasa Aryan yace "Ammi pls ni na san ke mai Son muche baki son bachin ranmu dan Allah ki faÉ—amin inda take
"Aryan ban isa in faɗa maka in da diyana takeba kaje ka tambayi Abban ka kaji nima Umarnin sa nakebi, a sukwane Aryan ya miƙe yana faɗin "au daman Abba ne ya yasa aka ɓoyeta wlh yau sai ya fitomin da ita yana kai karshen maganar ya fice daga ɗakin chikin bachin rai.
Kai tsaye fada ya nufa, yazo dai dai zai shiga fada sai ya tuno Abba na tare da Bgs dan haka sai ya juya kawai ya koma part nashi
💖NEW TEAM💖
💖THE TALENT TROUPE WRITER'💖
*LITTATTAFAN SUNE KAMAR HAKA*
👇👇👇👇
*1,DUK ƘARFIN IZZATA*
by(Star Lady)
*2,GIDAN AUNTY*
by(mss lee)
*3,SARKI SAMEER*
by(xeemat....love)
*4, JINI DAYA*
by(mrs bbk)
More comments an like pls
*💫STAR LADY💫*34
💖The Talent Troupe Writer's 💖
*DUK ƘARFIN IZZATA*
💖Story And Written💖
⬇ï¸
*Star lady*
Duk mai buƙatar littafin Duk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin 09162620621 ban da kira iya whatSapp kawai
*Episode 3ï¸âƒ£4ï¸âƒ£*
Misalin karfe 5:30 na yanmma Abba na zaune a fada yayi shiru kamar mai tunanin, da sallama dauke abakin sa Aryan ya shigo ranshi a ɓache fuskar nan tasa kamar bata san menen dariya ba, daku yake irin na jaruman maza, saman kujerar dake kusa da Abba yaje ya zauna, sai wani fitar da iska mai zafi yake daga bakinsa.
"Aryan lfy naga ran ka aɓachin haka"
"Abba pls ka dawo da yarinyar nan gidan" murmushi gefen fuska Abba yaÉ—an saki a chikin zuchiya yana faÉ—in "kafara zuwa hannu kenan ae daga kai har sauran sai nayi maganin ku chikin ruwan sanyi zan dafaku.
"Abba pls magana nake makafa wai ina ka kai tane? "Wace yarinya kuma Aryan? " Abba yarinyar dake kai mini coffee É—in nan mana, daure fuska Abba yayi sosai kafin yace "au daman akoi wata yarinya dake kai maka coffee ne a gidan nan ban sani ba" a sukwane Aryan ya É—ago ash eyes nashi yana kallo Abba,
Ƙara ɗaure fuska sosai Abba yayi
"Eh mana Abba yarinyar da Ammi ta É—auko su daga Yola" "to ae Aryan su huÉ—u ne wane daga chikin su kenan? Dafe kai Aryan yayi dan shi kwata kwata bayason kiran sunan diyana gashi kuma Abba yana neman ya kuresa.
"Abba wan nan mai bin babban, ni ban san sunan taba, ba karamin daÉ—i Abba yaji ba ganin yadda Aryan ke girmama sunan diyana har bai son kiran sunan, hakan ya kara tabbatar masa bakaramin so Aryan kewa diyana ba, dan haka sai yace
"Au diyana kake nufi? Da sauri Aryan yace "eh Abba ita nake nufi.
"To me yasa kakeson adawo da ita kuma? bayan kai ne da bakin ka kace baka son ganinta"
"Nifa Abba banche bana son ganin taba" "to naji ba kache ba amma yanzu me yasa ka keson adawo da ita? "Abba ina son adawomin da itane tazo ta chigaba da kawomin coffee dan tafi kowa iya haÉ—a coffee a gidan nan"
Nan take Abba yaji ransa ya ɓache, bakaramin haushi Aryan ya bashiba, wato dai bazai che yana son taba kuma har yanzu dai bai san darajar taba, tunda kallon mai kawo masa coffee yake mata wlh zanyi maganin shi kuwa"
chike da ɓachin rai yace "ai ba ita kaɗai bace daga yauwa duk gidan nan ba wanda zai sake kai maka coffee sai dai masu aiki domin nache Ammin ku ta ɗauko min sune dan suzo su huta ba wai suzo suyiwa wani ko wata aiki ba, kuma bazan dawo da itaba tabar gidan nan kenan, a chan zan mata Aure, na huta itama ta huta"
Da karfi Aryan yace "No Abba no ka daina irin wadan nan maganganun wlh kanasawa naji zuchiyata kamar zata buga zan iya mutuwa Abba banason jin su" da mamaki Abba ke kallon Aryan, yasan chewa duk chikin Æ´aÆ´an shi ba wanda ya kai Bgs Aryan Fahad kishi, suna da bala'e kishi sosai kuma da kishin nasu zaiyi amfani yayi maganin su.