Sashe 50
Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Aryan idan kasake ɗaura hannunka a jikin Maryam dasu nan duka ban yafemaka ba chewar Aunty amarya tayi maganar rai a bace, "runtse ido Aryan yayi ya kwache hannun'sa daga chikin na Aunty farida zuchiyar'sa na tafasa yajuya a fusace yanufi hanyar fita daga palon " Abba dake tsaye a bakin kofa tun ɗazun yana kallan'su yakasa shigowa yasa hannu ya tare Aryan yana kallan fuskar'sa" juya mukoma chiki chiwar Abba, gaba ɗaya jama'a dake chikin falon suka juyo suna Abba " a nitse Aryan yajuya ya koma ya zauna a kan kujeran table ɗin " Abba bi bayan'sa da kansa ya buɗe robar ruwan faro mai sanyi ya zuba a glass cup yamiƙawa Aryan " ba musu ya karɓa ya sha" ku zauna gaba ɗayan ku Abba yabasu umarni rai a bace " zama sukayi a kan kujerun" tashi kema ki zauna chewar Abba yayi maganar yana nuna Aunty Maryam dake kwanche kasa tana kuka, da kyar tamike ta zauna a kan kujeran itama kusa da Aunty amarya, ga shatin yatsun Aryan biyar a kan kunchinta gefe dukka biyu "A nitse Abba yafara magana abu biyu zuwa uku nakesan faɗa a nan kubani hankalin'ku ta farko nan umarni'ne ba shawara ba duk wan da yayi laifi a gd yazama dole a hukuntashi dan haka hajara kijanye kalamanki nachewa kar Aryan yasake,taɓa Maryam yazama dole intayi laifi sumata hukunchi,duk datake babba a kansu intayi ba dai dai ba zasu mata hukunchi, na biyu wan nan maganar ta mutu daga nan " na uku ke Maryam wlh kinji na rantse ko ko kallan banza kika sake yiwa yaran nan to ban yafe'miki ba, ba ruwanki dasu tunda bazuwa ɓan'garen'ku sukeba, ya karisa maganar chikin faɗa,sai dayaja, kutashi kuje kuyi sallah lokachin sallar issha yayi " da sauri Aryan ya miƙe daman kamar a kan kaya yake dan baisan ganin Aunty Maryam, miƙe'wa DON ma yayi da sauri yabi bayan'sa, dan yaje ya taushesa, yadaɗe baiga Aryan a irin wan nan bacin ranba "Khalid da Yusuf ma suka mike sukabi bayan'su DON " Aunty farida takama han'nun Aunty Maryam sukayi waje,"Ammi da Ummi ma suka mike a tare " Abba yace Aisha keda hajara ku zauna zanyi magana daku,"Ummi najin haka tayi waje" Ummi nafita
A nitse chikin sanyin murya Abba yafara magana," ke Hajara banace kijanye maganar dakikayi tsaka'nin Aryan da Maryam ba,banji kinche komaiba " na janye Aunty amarya tafaÉ—a tana É—aure fuska " to tashi kije kiyi alwala kiyi sallah,"mikewa tayi tana kunkuni tafice daga palon
sai da Aunty amarya tafice san nan Abba yadawo da kallan'sa kan Ammi yafara magana, idan yaran nan sunyi sallah kisa diyana ta kaiwa Aryan coffee kinji " to amma ranka shi daɗe kagafa ran'shi a ɓache kuma kusan diyana'ce ta hadda'sa masa ɓachin ran, idan taje bazai bugeta ba kuwa Ammi ta karisa maganar kamar zatayi kuka " Abba yace aa Aisha bantaɓa magama kimin musu ba komai nace to kawai kike chewa yanzu'ma to kawai nakesan kice kuma ki isar wa diyana da sakoh na, ya karisa maganar yana kokarin mikewa a chikin zuchiyar'sa kuwa yana faɗin ae diyana ce kawai zata iyasa Aryan ya saukoh domin kuwa duk wani motsi na ƴa'ƴana ba wan da ban sani'ba duk wani abun da Aryan keyi ina sane dashi yanzu haka ba abun dayake bukata daya wuce yaga fuskar'ta da wan nan tunanin yashiga ɗaki, " Ammi kuwa jiki ba kwari ta miƙe tafice daga palon tanufi ɓan'garen'ta
Ammi na fita palon Abba kai tsaye,ɗakin'su diyana tanufa, da sallama tashiga " kwanche suka su uku a kan gadon'su hiyana diyana Zahra, su amrat sun koma ɗakin'su " suna ganin Ammi suka miƙe zaune,karisa shigo chiki Ammi tayi a bakin gadan ta zauna tasa hannu dafa hiyana tana faɗin sannu koh, Allah ya baki lfy " hiyana tace amin, Ammi ina wuni " murmushi Ammi tayi kafin tace lfy kunyi sallar issha'ne "aa bamuyi ba chiwar diyana " to kutashi kuyi sallah zansa a kawo muku a'bunchi kuchi sai ku kwanta ku huta koh " har suna haɗa baki wajen chewa to Ammi a tare suka miƙe,
Ammi ma tamiƙewa tayi tanufi hanyar fita, har ta kai bakin kofa kuma sai tajuyo ta dubi diyana, ke diyana idan kinyi sallah kikai'wa yayan'ku Aryan coffee " kaiii Ammi tsoran'sa fa nake ji kar naje ya bugeni " aa diyana bazai bugeki ba kiyi sallah kije ki haɗa masa da sauri " to Ammi amma zanyi wanka tukun nan " to koma me zakiyi dai kiyi dawuri ki kai masa takai karshen maganar tana mai fichewa daga ɗakin
Toilet diyana tashiga tayi wanka a gurguje ta ɗauro alwala tafito, tana fita Zahra tashiga itama danyin wanka," shifiɗa dardu'ma diyana tayi ta ɗaura zani tasa hijab, kawai tatada sallah,"tana sallame, sallar tayi adduar, ta sosai tashafa ta mike zata naɗe, daddumar " hiyana tace aa kibarmin zanyi Sallah" to kawai tace tanufi gaban mirrow " diyana mezakiyi hiyana ta tambaya tana taɓe baki " kwalliya,mana me zanyi,kuma " kwalliya da daddare to Allah ya shirya'ki " Ameen to tun da addua che diyana tafaɗa tana kokarin shafa foundation a fuska " light make up tayi a face nata ta ammafa bakamin kyau tayiba, jan baki pink colour tasa a ɗan karamin bakin nan nata, sai kallan kanta take,a mirrow "Zahra dake zaune bakin gado tana jiran diyana ta matsa, awajen mirrow, itama tazo tashafa'mai," tace kai diyana kinyi kyau har kingaji da kyau dan Allah kije, kisa kaya kikai'wa yaya Aryan coffee sa karyazo ɗakin nan ya same'mu " dariya diyana tayi tana faɗin, Allah Aunty Zahra nayi kyau " eh mana sosaima yanzu dai jekisa kaya," da farinchiki a face ɗinta tajuya tanufi sip ɗin kayan'su doguwar rigar da Aunty farida ta kawo musu ta ɗau koh, zatasa ke nan " Zahra tace diyana yakamata kisa bra kafin kisa rigar nan zaifi zama maki da kyauu dan kinga yana da igiya inba bra, aka ɗaure igiyar baya kyau " yauwa Aunty Zahra idan dai zanyi kyau kawai kisamin diyana tafaɗa tana murna " shiru Zahra tayi tana tunanin wai ita'kam diyana inazata kai kyau'ne, duk wan nan kyan da Allah yamata, bai isheta'ba take neman kari, duk wani abun da kacewa diyana zai ƙara mata kyau tofa koda abun bai mataba sai tayi amfani dashi itadai kawai taji anche taƙara kyau, Zahra tayi nisa chikin tunani bata an'karaba kawai sai taji " diyana na taɓata Aunty Zahra kisamin abubuwan bra ɗin " to juya nasa miki " juyawa diyana tayi zahra tasa mata karfen bra ɗin " hiyana dai baki ta taɓe tana ganin ikon god" komawa diyana tayi gaban sip ɗin ta ɗauki rigarta tasa, ta ɗaura igiyar rigar tayi kyau sosai ta ɗauki mayafin rigar ta rufa akanta tanufi wajen shoe rack nasu high heel blue kalar rigar ta ɗauƙa tasa tanufi waje kwas,kwas,kwas, abunta "
baki buɗe hiyana ke kallan diyana har tafita ajiyar zuchiya ta sauke ta dawo da kallanta kan Zahra"Aunty Zahra kinsan me " Zahra tace aa bansaniba hiyana am sai kin faɗa " wlh inaga nan gaba kasuwa kwalliya gaba ɗaya za a'ɗaukowa diyana " dariya Zahra tayi tana faɗin eh gaskiya kam naga alama nima " hiyana zatayi magana sukaji kwas,kwas,kwas, " ba ko sallam diyana tashigo da sauri gaban mirrow takoma ta ɗauki kwal'bar turare hunrar da Aunty farida ta bata ta shafa a jikinta dan Aunty farida ta faɗa mata indai batasa turare bazatayi kyau ba da sauri ta ajiye kwal'bar tanufi waje " su dai su hiyana sunga abun dayafi karfin'su " miƙewa hiyana tayi daga kan daddumar takoma kan gado ta kwanta " zahra Kuma ta ɗauki hijabin'ta tasa tatada sallah