Sashe 49
Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Fitowa daga motachin, su Aunty farida sukayi suka jingina da jikin motar suna jiran fitowar su Abba gaba É—ayan'su, sun kurawa jirgin ido
Abba ne yafa saukoh wa a nitse yake takawa Aunty amarya na biye dashi sai Ummi da Ammi a baya " da gudu Aunty mardiya tayi wajen Abba ta rungumesa ita kuma Aunty salma wajen Ummi tanufa, Aunty Maryam kuwa wajen Aunty amarya tanufa, su diyana kam wajen Ammi suka nufa suka rungumeta itama rungumesu tayi tana hawaye " Aunty farida kam tana tsaye jikin mota ko motsawa batayi'ba
Rike yake trolley a hannunsa yana taku irin na jaruman maza ya saukoh daga jirgin sanye yake da jeans da t-shirt bakake yasa p-cap baki, fiskar nan kafar an aiko masa da mutuwa,Aryan na biye dashi a baya shigarsu ma iri É—ayane basubi ta kan kowaba sukanufi wajen da motochin ke tsaye," da sauri security dake tsaye a awajen ya buÉ—e masu kofar É—aya daga chikin motochin san nan ya anshi trolley hannunsu, " Aunty farida naganinsu tayi gunsu da sauri " DON zai shiga motar ganin Aunty farida na zuwa sai ya É—an dakata ya juyo tare da buÉ—e mata hannu, da sauri tafaÉ—a jikinsa, tana faÉ—in Wellcome my blood " rungumeta yayi yana faÉ—in mun sameki lfy"sakin'sa tayi ta juya ta rungume Aryan dake tsaye tana faÉ—in, lfy ya hanya " nayi kewarki lovely Aunty chewar Aryan " nima nayi kewarku sosai wlh ta karisa maganar tana sakin Aryan,
Chikin motar suka shiga gaba ɗayansu ukun, sukasa Aunty farida a tsakiya " DON yabawa driver umarnin yawuche dasu gd " ba musu driver yata da motar da ma tsakaichin gudu yabar airport ɗin " mamakine yakama Abba har yake faɗin kai Allah ya shiryamin Safras da Aryan da farida, wato ita farida tunda taga yan uwanta shike nan batada wata damuwa to Allah ya kara haɗamin kanku, Amin dukkan jama'ar wajen suka amsa dashi san nan suka ranƙaya gaba ɗayan'su suka shiga motochin lokachin har anfara kiraye kirayen sallar mangariba,
A jere kuma a nitse motochin suka bar airport É—in suka miki titin gida
A dai dai bakin katafaren babban gate motochin suka rage gudun nan take security suka wage musu gate ɗin, suka kutsa chikin gd, 15 daga chikin motochin sukayi parking a harabar wajen 4 daga chiki kuma suka kusa garamin gate suka shiga chikin gd gaba ɗaya,kai tsaye parking space sukanufa " suna kashi motochin da sauri security suka fito suna bubbuɗe kofar motochin " Su Abba suka fito, Abba ya dubesu yana faɗin kuyi sauri kuyi alwala gashi har za'a tada sallah, yana gama faɗin haka yajuya yayi ɓangaren'sa da sauri " Ammi ma ɓangaren'ta tanufa rike da hannun amrat da lamrat dayana hiyana da Zahra na biye da ita a baya " Ummi kuwa rungume da salma tana rike da Aunty mardiya da ɗayan hannun'ta suka shiga ɓangaren'ta "Aunty amarya rike da hannun, Aunty Maryam suma suka nufi nasu ɓan garen" su Khalid kuwa kowa yanufi nasa ɗakin
Ammi nashiga palo ta saki hannun'su tana faÉ—in kuyi sauri kuyi alwala koyi Sallah sai muje palon Abba mu gaisa koh tana gama faÉ—in haka ta nufi hanyar É—akin'ta suma kowa tayi É—akinta hiyana diyana dakuma Zahra suka nufi É—akinsu, Amrat da lamrat ma sukayi nasu É—akin
Bayan sunyi sallah sungamane gaba É—ayan'su suka nufi palon Abba already Ammi tariga da tatafi chan " da sallama suka shiga gaba É—aya family suna zazzaune kan table É—in chin, abinchi ido kowa ya É—aga yana kallan'su banda DON dayake duke yake latsa wayar'sa " a hankali Aryan ya dago ash eyes nashi yana kallanta still dai da light make up face É—in ta É—an karamin bakin nan yasha lips'gloss, kasa É—auke kansa yayi daga kallanta sosai ya zuba mata ido sai taunan chingom take " yusuf ne ya dawo dashi hayyachin'sa dacewa oyoyo my baby ku karaso mana, wajen table É—in suka karisa gaba É—aya ba wanda ya lura da chiwon goshin hiyana dan dasafe anchire mata ban dejin
Zama sukayi " Aunty farida tabawa masu aiki umarnin su zuba musu ferfesu kayan chikin SA da chips " sannu da dawowa Abba ya hanya chewar hiyana " Ammi tace kibari mana sai angama chin abinchi sai ayi gaishe gaishen Koh " aa Aisha karki takurawa Æ´a'Æ´ana yayi maganar yana kallan Ammi, dawo da kallansa yayi kan hiyana lfy ya..... Bai karisaba maganar ba idonsa daya sauka kan goshinta, subhanallah hiyana meyasameki a goshi haka a razane yayi maganar " gaba É—aya idon mutanen palon yadawo kanta har shi kanshi DON sai daya É—ago kai dan jin yadda Abba yayi maganar " sunkuyar da kanta kasa tayi tana wasa da yan yatsun hannunta," Abba faduw... Bata karisaba tajiyo," diyana na faÉ—in Aunty Maryam che tamana bugun mutu har sai da aka kaimu asibiti " nan take ido jama'ar palon yadawo kan diyana lbr tashiga basu dalla dalla kamar antam bayeta" what? Abba yafada yana mikewa " shiru palon yayi ba mai magana, Abba zai sake magana ke nan sai sukaji sallama a bakin kofar palon, amsa sallamar Abba yayi tare da faÉ—in shigo mana " É—aya daga chikin security ne kasa ya duka yana faÉ—in yallaboi kana da baki a waje " ok nasan da zuwan'su gani nan zuwa yana gama faÉ—in hakan yakama hanyar fita " Abba nafita Ummi ta dubi Aunty Maryam dake zaune hankalinta kwanche tace haba maryam me yaran nan suka miki zaki musu irin wan nan bugun " dogon tsaki Aunty Maryam taja san nan ta É—ora dacewa na tsanesu ne shiyasa na bugesu ko zaki rama musune" gaba É—aya palon kallon Aunty Maryam suke " me yasa kika tsanesu Maryam, laifinme suka miki Ammi ta tambaya a nitse " ke Aisha badake nakeba banzo kankiba tu kun nan tsanar dana ke mikine ae tasha fesu " a fusache DON ya mike ya É—aga yasu biyar zai zabga mata mari green eyes nashi ya sauÆ™a chikin na Aryan dake zaune ya zuba musu...âœï¸âœï¸
Yau nayi kokari namuku long page to ina buƙatar more comments
Iya comments iya read more amma jiyama kunyi kokari kunmin comments dayawa ina godiya ðŸ™*💫STAR LADY💫*
*DUK ƘARFIN IZZATA*
_💖Story And Written💖_
⬇ï¸
*Star Lady*
*Episode 20*
A fusache DON yamike ya ɗaga yatsu biyar zai zabga mata mari green eyes nashi ya sauƙa a kan face ɗin Aryan dake zaune ya zuba musu ash eyes nashi " da sauri Ammi tace karka kuskura ka kai hannunka jikinta takarisa maganar a fusache"a hankali DON ya sauke hannun'sa sai huchi yake tamka wani zaki, bai karisa sauke hannun'sa ba, yaga Aryan ya miƙe ya ɗauke Aunty Maryam dawani gigitachen mari yasake kara mata ta ɗayan gefen kumatun a fusache yayi kanta daniyar bugunta " da sauri DON ya rikesa yana faɗin NO Aryan NO idan kace zaka bugeta a yanayin dakake'n nan wlh zaka iya kasheta " Prince kasake kasakeni nacema Aryan yayi maganar chikin tsawa da zafin rai " bazan sake kaba Aryan kadawo chikin hayyachin'ka mana kasan me kakesan aika tawa kuwa " Aryan idon'sa ya rufe chikin tsawa yake magana Safras nache kasakeni koh "DON yalura Aryan baya chikin hayya'chensa, dan kuwa baitaba kiransa da Safras ba sai dai yace DON kokuma prince dan haka sai yayi kokarin jansa sutafi ɗaki " Aunty Maryam kuwa rungume Aunty amarya tayi tana kuka " Ammi tamatso kusa da Aunty amarya tana faɗin kiyi hakuri Maryam " chikin kuka Aunty Maryam ke faɗin munafuka ina ruwanki dani duk bake kika haddasa fitinarba " wani kukan kura Aryan yayi ya kwache daga rikon da DON yamasa yanufeta gadan gadan fiskarnar tasa gaba ɗaya ta sauya idon'sa sun ƙaɗa sunyi jaa sai huchi yake jijiyoyin kan nan nasa duk sun miƙe gadan gadan ya tun kareta kamar wani mayinwachin zaki " aguje kannen nasu sukabar palon, yarage iyayen nasu sai Aunty farida Khalid da kuma yusuf Aiman da Ahmad ma sun gudu dan sun san hali Aunty salma Aunty mardiya ma duk sungudu " harɗe hannu a kirji DON yayi a zuchiyar'sa yana faɗin awan nan karon kam bazan hanaka ba Aryan dan kuwa ta tsallake iyakarta ka bugeta kai ɗin zaifi domin ni innace zan bugeta tofa sai dai a ɗau gawarta shiyasa tun ɗazun nake kokarin danne zuchiyata karta haura
Aunty Maryam ganin Aryan ya nufota gadan gadan ne yasa ta zame jikinta daga na Aunty amarya zata gudu "wani damƙa Aryan yawa wuyar'ta, ta baya yajata ya bugata da jikin table,ya sake damkoh wuyar'ta yana kokarin kai mata wani bugun" ganin Aryan na kokarin kisan kai yasa Aunty farida ta nufesa da gudu " a fusace yaɗaga hannu zai 'kaiwa Aunty Maryam bugu a fuska da sauri Aunty farida ta kama hannun ta baya " azuchiye yajuyo yana faɗin kasakeni DON tun bandawo kankaba ganin Aunty farida che ta rikesa yasa ya sassauta murya,pls pls Aunty farida sau ɗayan nan kawai ki kyaleni na hukunta Maryam, tun batayi aure ba takewa su Ammi wan nan rashin kunyar, dan Allah yau kubarni na dawo da ita kan hanya "