Sashe 2
Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Jirgin su na sauka a Airport na Babban burnin ta'rayya, dan kara dan karan motochi masu numfashi ne sukazo ɗau kan su, wan ɗa a'kallah yawan motochin zasu kai 8 ga kuma motochin 5 na sojoji abaya " wasu jib ga jib gan sojoji guda 4 ne suka diro kasa daga samar motar su fiskar sun nan babu annuri ko kaɗan riƙe suke da manya manya Gun a hannun su, su na takawa irin takun jaruman maza,suka nufi su Yusuf, da sauri biyu suka tare bayan su biyu kuma suka tare gaba, Yusuf kuwa sae taku yake kamar wani sa dauki,har suka karisa wajen motochin,da sauri sojojin dasu gaban su suka fara buɗe musu kofar motochin, Khalid da Yusuf suka shiga mota ɗaya Aiman da Ahmad kuma suka shiga mota ɗaya,hannu sojojin suka ɗaga suka sara wa Yusuf san nan suka rufe kofar motochin,da gudu suka juya suka nufi nasu motar, sauri sauri suka motochin key, da matsakai chin gudu suka bar Airport ɗin,suka miki shin fi ɗadɗiyar titi gudu suke shararawa sosai har suka kusa chikin anguwar wuse 2 bakin wani katafaren gida na alfarman kae kaga ganin gidan kasan ya tsaru,suna karisawa bakin gate ɗin suka rage gudun motochin nasu, wani soja dake zaune kan plastic chair ne ya taso da sauri ya wan gale musu katafaren gate ɗin, kusa motochin chikin gida sukayi kai tsaye parking space suka nufa suna kashe motochin sojojin suka fito da sauri suka buɗewa su Yusuf kofar motar, a nitse suka fito,jingina da jikin motar Yusuf yayi yana bin gidan da kallo,gidan part 4
wani saurayi ne yafito daga É—aya daga chikin part na gidan ya nufo su Yusuf yana É—an murnushi, da sauri ya karisa wajen yayi hugging na Yusuf yana faÉ—in Wellcome,my brother's bai jira amsar Yusuf ba yasake sa yabi su Khalid ma É—aya bayan É—aya yana hugging nasu, bayan yagama hugging nasu ne ya dawo da kallan sa kan Yusuf yana faÉ—in,"Yusuf DON da Aryan basu zo bakoh "sorry hisham Yusuf ya faÉ—a yana É—an sosa kai, murmushi hisham ya É—anyi yana faÉ—in bismillah muje chiki,gaba yayi suka bishi a baya,part nashi suka nufa,a haÉ—aÉ—'É—iyar palon sa suka zaune, shiru sukayi ba mai magana dan duk kansu ba masu yawan surutu bane almost 15 mnt Yusuf ya katse musu shirun da chewa, " Hisham ana gama daurin aure nanfa, zamu wuche kano,da sauri Hisham ya É—ago yana faÉ—in "haba yusuf sai kace ko rin ku ake dan Allah kun fa San ni bani da wani friends Sai ku taya kuke san naje wajen dinner ba friends, "aa Hisham tun dana che maka ana É—aura aure zamu wuche tofa sai mun tafi,dan kuwa mu iya É—au rin aure kawai mu kazo "nasani Yusuf amma pls ku bari sae gobe ku wuche,mikewa Aiman yayi yana faÉ—in "yau zamu tafi ba sae gobe ba kuma karfe 4 dai dai zamu bar garin man ko an daura auren ko ba a daura ba yana gama faÉ—in hakan yanufi waje, girgiza kae kawai Khalid yake, shiru Hisham yayi dan kuwa yasan ko me zai che musu bazasu tsaya ba tunda su kache yau zasu wuche tofa ba abun da zai hana su tafiya,dan duk chikin su ba mai magana ya sauya in sun yi magana sun yi ne ba chan'ji,shiri suka zauna palon ba wan da yasake chewa ko uppan
Aiman kuwa yana fitowa waje kai tsaye inda sukayi parkin na motochin su yanufa, da gudu ɗaya daga chikin sojojin dasuka zo dasu ya nufo shi buɗe masa mota yayi,Aiman yashiga ya zauna,ya zuro kafar sa waje ya chiro wayar sa yana latsawa, gefe sojan yakoma ya tsaya yana jiran permission su tafi almost 20 mnt yana zaune yana latsa wayar sa, ɗago kai yayi zai yiwa sojan magana sai wayar sa tafara ringing,bin screen ɗin wayar yayi da kallon ganin sunan Aunty Mardiya che ya sashi jan dogon tsaki,har wayar ta katse bai ɗaga ba kira na 2 yasake shigowa, tsaki yakuma ja kafin yayi picking call ɗin ya kara wayar a kunne yana faɗin hello, daga ɗayan ɓangaren "Aunty mardiya tace hello Aiman ykk " daure fuska yayi kamar yana gaban ta yace lfy ykk " ina lfy wai da gaskene kun shigo naija "eh mun shigo sai akayi yaya "to dan Allah za kuzo gida na,tsaki yaja kafin yace "wai meyasa kekam Aunty mardiya baki da wata matsala ne arayuwan ki kedai burin ki kawai a zo gidan ki, kin dai san baza mu zoba "dan Allah Aiman ka daina faɗin hakan kaji pls kuzo mana koda 5 mnt mu gai sane kawai,ni kasan da za abar ni nazo na gan ku wlh da zanzo,duk da niche babba " Aunty mardiya sai anjima kuma baza mu zoba yana gama faɗin haka ya katse kiran, ɗago ido yayi zai yiwa sojan magana idan sa ya sauka kan wata budurwa dake tsaye a kusa da mur fin motar kawar da kan sa yayi kamar bai ganta ba, chikin ran gwaɗa ta karaso gaban sa ta kashe murya tana faɗin "aslm ykk, tam kar bai san da mutun awajen ba, sake matsowa tayi kusa dashi sosai har kamar zata taka masa kafa "tace sunana Zubee,kuma ni babban kawar amarya che nasan kaima kana ɗaya daga chikin friend ɗin ango Ko,shiru Aiman bai ko kalli inda take ba bare tasa ran zai amsa mata, sake kashe murya tayi tana faɗin haba ƙyaƙkyawan saurayi inama magana kana share ni me yayi zafi kodai ban maka bane, "wani tsawa ya mata leave this place, jin hakan yasa sojan ya karaso wajen da gudu ita kuma zubee tsabar tsorata sai da jakar hannun ta ya faɗin jiki na rawa ta duƙa kasa ta ɗauki jakar da gudu tabar wajen,a fusache yabawa sojan umarni daya shiga motar yaka sutafi, da sauri ya shiga ma zaunin driver shi kuma Aiman ya mai da kafar sa chikin motar ya rufe marfin motar da sauri sojan yama motar key yaja suka nufi gate security suka gan gale masa gate ɗin ya danna han chin motar waje gudu yake shararawa sosai"oga ina muka nufa sojan ya tambaya yana kallan face ɗin Aiman ta chikin miro " hotel Aiman ya bashi amsa a takai che gudu sosai sojan ke shararawa da motar chikin kan kanin lokachi suka isa wani katafaren hotel, horn yayi a bakin gate ɗin mai gadi ya wan gale masu gate ɗin, a hankali ya kusa motar chikin hotel ɗin parking space nasu yanufa yana kashe motar yafito ya buɗewa Aiman kofar, a nitse ya zuro kafar sa waje kafin yafito gaba ɗaya, chiki reception yanufa sojan na biye da shi ɗaki ya kama ya karɓi key yawuche, shiga chikin ɗakin yayi shikuma sojan ya tsaya a bakin kofar ɗakin, a gurguje yanufi toilet yayi wanka yafito ɗaure da towel yanufi waje, sojan na tsaye a bakin kofa Aiman ya fito"Abbas kaje ka ɗauko min trolley na a mota, da sauri Abbas ya wuche ya koma mita within 2 mnt sai ga Abba ya dawo rike da trolley, Aiman na tsaye a bakin kofa,Abba yazo ya miƙa masa trolley ɗin,ansa yayi ya koma chikin ɗakin Abbas kuma ya gyara tsayuwar sa a bakin kofar, jallabiya baka Aiman ya fitar yasa,da sauri sauri ya haye gado ya kwanta ba jimawa barchi yayi awan gaba dashi
Around 1:20 su Hisham sungama shirin zuwa wajen É—aurin aure Hisham na sanye chikin dakakkiyar shadda fara tas,ya sanya kula baki da takalmi baki, Yusuf kuwa sanye yake chikin wandon jeans baki da t-shirt ash ya gyara gashin kan san nan kamar wani balarabe, Khalid na sanye chikin blue jeans da white t-shirt Ahmad ma na sanye chikin blue jeans da black t-shirt dukkan su sunyi kyau sosai "wae ina Aiman ne Hisham ya tambaya yana kallan Yusuf " guntun tsaki Yusuf yaja yana faÉ—in oh bari dai na kirasa awaya muji chiro wayar sa yayi daga aljihu yanufi waje yana kiran layin Aiman É—in
Hotel
Aiman na chikin barchi yaji wayar sa na ringing wani dogon tsaki yaja, batare daya buÉ—e ido ba yasa hannu yana lalubar wayar da kyar ya isa É—auko wayar dan har kiran ta kusa yan kewa da kyar ya iya ware idon sa dan barchin daya masa yawa picking call É—in yayi yana faÉ—in wae dan Allah Yusuf me namaka ne da kake ta'kurawa rayuwata "Yusuf yace amma gaskiya Aiman baka kyauta ba dan Allah menene hakan wato ma barchi kaje kake koh to kazo mutafi É—au'rin auren lokachi yayi chewar Yusuf, a fusache Aiman yace "bazan jeba yana yana kai karshen maganar batare daya jira amsar yusuf ba ya katse kiran yayi wurgi gefe da wayar ya chigaba da barchin sa