Sashe 54
Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Misalin karfe 8 na dare gaba ɗaya family Abba sun haɗu a table ɗin chin abinch har da DON,"Abba yayi gyaran murya yafara magana,ina hiyana take ne yayi tambayar yana kallan Ammi"da mamaki Ammi tace kae badai tun safe yarinyar nan tana sume ba takarisa maganar tana watsawa DON harara "miƙewa DON yayi da sauri dan bai san Abba yafara faɗa yanufi hanyar fita dan shi wlh kwata kwata ya manta da yarinyar,yau kwata kwata bai koma ɗakiba tun daya fita, da sauri yanufi betroom nashi kamar yadda ya kwantar da ita da safe haka ya sameta "dogon tsaki yaja, yajuya yakoma palo ya ɗauko ruwan Faro mai sanyi a freij ya dawo betroom ɗin a gaban gadon ya tsaya,ta buɗe bakin robar ruwan gaba ɗaya ya duddule mata a fuska,"a razane tamike zaune tana ihu,"wani tsawa ya daka mata shoothup, "shiri tayi ta ɗago ido a hankali tana kallansa jikinta sai kerma yake "kawar da kansa gefe yayi yana faɗin tashi kifita min a ɗaki tun ban babballaki ba "da sauri ta miƙe danufin tatafi amma ina wani jirine ya kwashe ta tafaɗi kasa kanta ya bugu da jikin gadon, wani marayan kara tasake dan yinwar datake ji bazai bari tayi kara sosai ba "a fusace DON yace ke me haka kitashi kifita a ɗakin nan nace "chikin kuka da dashewar murya tace dan Allah yaya prince ka taimakeni wlh bazan iya tashiba jiri nake ji ga... Bata karisa maganar ba sakamakon wani mugun kallan daya wurga mata chikin tsawa yace wlh idan baki fita a ɗakin nan ba sai na ballaki "da kyar ta miƙe tana dafa bango tana tafiya, kamar zata mutu ga yinwa ga sarawar da kanta ke mata wasu siraran hawayen bakin chiki da azabar chiwon kae ke bin kunchinta ta kyar ta fito tanufi ɓangaren Ammi "shikuwa DON kwanchiyar'sa yayi a kan katafaren gadon'sa
Abba yaga shiru shiru ba DON ba hiyana sae yace ke diyana tashi kije ki kiramin Safras "da sauri Aryan yace bari na kirasa Abba, batare daya jira amsar Abba ba yayi waje da sauri,"itakuma diyana takoma ta zauna jim kaɗan sai ga Aryan da DON sun shigo a jere tun basu zauna ba Abba yafara tambayar ina hiyana "tatafi ɗakin'su DON yabasa amsa yana ɗaure fuska "da sauri Ammi ta miƙe ta ɗauki plate ta zubawa hiyana abinchi da kanta ta fice daga palon " Abba yayi gyaran murya yafara magana kubani hankalin ku, kai Safras da kae da Aryan da Khalid da Yusuf wan nan ba shawara bane umarnine gobe inasan kuraka Aisha dasu diyana kauye "a sukwane DON ya ɗago zaiyi magana ganin babu wasa a fuskar Abba ne yasa yayi shiru "nima zanje Abba chewar Aunty farida "aa my daughter bani zaki tambaya ba ae mijinki zaki tam baya," to shike nan Abba zan tambaye'sa
shiru palon yayi sae karan spoon kawae kakeji "Mikewa DON yayi rae a ɓache ya fita palon"miƙewa Aryan ma yayi yabi bayan sa har yakai bakin kofa sae kuma yajuyo yana kallan diyana ke kikawo min coffee da wuri yana gama faɗin hakan yayi waje da sauri "da ɗai ɗai suka watse kowa yanufi ɓangaren'sa
Da sauri diyana tayi wanka ta shirya chikin wandon jeans blue da yar t-shirt fari, light make up tayi tasa lipsgloss a ɗan jaramin bakin nan nata ga kitso guda biyu a gaban goshi yakai har kan chikinta tasa turaren da Aunty farida ta bata tanufi shoe rack ta ɗauko high heel fari "hiyana na kwanche kan gado tana ta binta ta ido duk a galabaice take, Zahra kuwa tana palo suna hira dasu yaya Khalid da amrat da lamrat," hiyana na tafi diyana tafaɗa tana kokarin fita da sauri "diyana bakisa ɗan kwali bafa chewar hiyana tayi maganar kamar zatayi kuka dan yadda kanta ke sara mata,"aa hiyana kyale ɗan kwalin nan zafi nakeji bata jira amsar hiyana ba tayi waje "a palo tasamu Zahra yaya Khalid yaya Yusuf lamrat da amrat sae hira suƙe " har kasa ta duƙa ta gaida su Yusuf " "khalid yace wow my sister irin wan nan kwalliya haka ina zakije "hannu diyana tasa tarufe fuskar'ta ta mike tana faɗin zanje na kae wa yaya Aryan coffee ne "kallon Yusuf khalid yayi suka haɗa ido suna ɗan murmushi Yusuf yajuyo ya kalleta yace to yi sauri kije kinji sister "bata jira ya karisa maganar ba tayi waje,dan daman yaya Aryan yace tayi sauri takawo mar gashi ta ɓata lokachi wajen wanka da kwalliya "kichin tanufa a gurguje ta haɗa masa coffee ɗin,ta ɗauka tanufi ɓangaren'sa
Da sallama a bakin ta tashiga palon zaune yake saman sofa yana latsa waya karisa shigowa palon tayi gaban sa tazo da É—uÆ™a a nitse tace yaya Aryan ga coffee É—in,"shiru yayi tamkar baiji me take faÉ—e ba, yachi gaba da latsa wayar sa shiru shiru almost 10 mnt "a shagwaÉ“e takuma chewa yaya Aryan pls ka ansa mana wlh nagaji "tam kar bai'san da mutun awajen ba ko motsi bai yi ba wayar sa kawae yake latsawa shiru shiru almost 15 mnt again"a hankali tamiÆ™e tanufi É—an karamin table É—in dake tsakiyar palon ta ajiye coffee É—in takama hanyar fita daga palon "ke zo nan yayi maganar chikin tsawa wadda yasa sai da ta tsorata "da sauri ta juyo tana kallan sa fuskar nan tasa kamar bai san menen dariya ba ga idon sa sun jaa, wani tsoran sane ya dira mata a rae da,gudu gaske ta juya zatayi waje amma sae dae ta'manta high heel tasa "a zafafe yamiÆ™e taku É—aya ya É—amko gashin kanta ta baya"kware baki tayi zatayi ihu yasa hannu ya rufe mata baÆ™i,a fusace yake faÉ—in kimin shiru ko na É“abballaki a chikin É—akin nan " shiru tayi tana zare ido"sakin ta yayi yana kallan face nata chikin tsawa "yace me yahaÉ—aki da wan chan yaro "wani yaro kuma tafaÉ—a tana zare ido" nikiÆ™e tambaya wani yaro, dawaye kukayi hira É—azun a fada "baya baya ta farayi yana binta har suka kure bango "bazaki bani Amsa ba sai na É“allaki yayi maganar chikin tsawa "muryana na rawa tafara magana,wlh yaya Aryan,ban san shiba shine kawai yazo yace yana so na kuma ni nafaÉ—a masa ni matar sojane "ido kawai ya zuba mata yana kallan yadda lips nata ke motsi,wani irin sabon yanayi yake ji yana ratsa jini da kowanni jijiya na jikin sa har izuwa zuchiyar sa "yatsa É—aya ya É—ora a kan lips nata yana faÉ—in shiiiiiii alamar tayi shiru dan inta chigaba da magana zata iya zautar dashi "É—ago ido tayi tana kallan sa shima ita yake kallo, da kyar ya iya buÉ—e baki muryan sa har sarke wa yake "wae bana hanaki yin kwalliyar dare ba yayi maganar tare da chire yatsar sa daga kan lips nata "murya na rawa tafara magana kayi, kayi,kayi,hakuri ba.... chikin sauri yasake É—ora yatsan sa a kan lips nata yana girgiza kai " ido kawai ya zuba mata yana kallon ta a hankali ta É—ago idon ta itama tana kallan sa matso da fuskar sa yayi dab danata har suna iya jiyo nunfashin Juna "zaro ido waje diyana tayi tana..âœï¸âœï¸
Sorry masu karatu sai mun haÉ—u gobe
*💫STAR LADY💫*
*DUK ƘARFIN IZZATA*
_💖Story And Written💖_
⬇ï¸
*Star Lady*
*Episode 22*
Sosai Aryan ke kallan chikin idon ta, kasa tayi da kai dan bazata iya chigaba da haɗa ido da shi ba, sake matsowa kusa da ita sosai yayi, ya matse ta da jikin,bangon "murya na rawa tace dan Allah yaya Aryan kayi hakuri, maganar da tayin nan yasa yaji tamkar an chan ka masa mashi a zuchiya,da kyar ya iya buɗe baki kamar mai raɗa yake faɗin "wae banace karki sake magana ba, hannu tasa ta toshe bakin ta, a hankali ya haɗe fuskar su waje ɗaya,hanchin su na gogan na juna rutse ido tayi dan baza ta iya kallan chikin idon saba,calmly yafara magana "daga yau karki sake kwalliya da daddare,kuma idan wani yasake yima ki magana kika amsa shi sai na ɓab'ɓallaki, yau kuma ina ɗan kwalin ki, a tsorache ta buɗe baki har kerma lips nata keyi tana faɗin kayi hakuri...bai bari ta karisa ba da sauri ya ɗora ya'tsansa a saman lips nata, yana girgiza mata kai yana faɗin "ae banche kiyi magana bako, kiyi shiru ki saurare ni, kawai, shiru ya ɗanyi yana kallan yan da lips na ta ke kerma dan tsoro jiyayi tamkar yayi kissing nata, amma ba zai iya hakan ba itakuwa kara runtse ido tayi dan sai kerma gaba ɗaya jikin ta yake, almost 10mnt suna saye a haka, da kyar ya iya buɗe baki dan yadda yake ji, ya chigaba dace wa "me yasa bakya jin magana tane eh? ko dan kinga ina damuwa da kirinƙa sa ɗan kwalin shiyasa kike kin sawa, to shike nan zan fara hukun taki,a kan hakan,yanzu dai zo nan kifara tsallen kwaɗo yana kai karshen maganar a zafafe ya sake ta da sauri ya juya ya koma saman sofa ya zauna sai lumshe ido yake