Sashe 66
Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ganin yadda BGS ya taka hannun Ahmad yayi yawane dan har hannun nashi sun chanza izuwa jaa sun fara kunbura abunku da farar fata, yasa Aryan É—ukawa kasa yasa hannun'sa ya dan bubbuga kafar BGS alamar ya sassauta takun da yawa hannun, chire kafar sa yayi gaba É—aya tare da chire roban ruwan daga bakin Ahmad din, ya zuba masa ido,
shiru Ahmad ya kwanta a kasan kamar mai tunani,wani abu hannu Aryan yasa ya ɗan tattaɓa kuma tunsa yana kiran su nan sa, shiru Ahmad bai amsaba kuma idon sa a buɗe ya na kallon su, ganin hakan yasa BGS mikewa tsaye sosai ya ɗauki Ahmad ɗin ya saɓashi a kafadar sa ya fiche dashi, daga fadan gaba ɗaya family suka bi bayan su
Kai tsaye É—akin da suke jin yar duk wan da bai da lfy a gidan ne, dan in dai ba sun koma London ba, to ba wan da ake kai wa asibiti su suke duba kowa na gidan, dan babu abun da babu na jinyar ma jinyata a É—akin
akan katafaren gadon da aka tanada dan marasa lfy BGS ya kwantar da Ahmad, har lokachin idon sa biyu yana bin su da kallo amma ya kasa magana, kayan aiki BGS ya É—auko ya fara duba shi,
almost 30mnt BGS na kan Ahmad yana É—uba shi,
Slowly ya juyo ya kalli su Abba da su kayi chirko chirko suna jiran suji meke damun Ahmad "Abba ni fa banga wani abun da yake damun Ahmad ba, nayi iya bin chike na banga komai ba . Amma Aiman Aryan kuma kuzo ku gwada mugani, ya karisa maganar yana kallon Aiman da Aryan dake tsaye waje guda, da kyar Aiman ya iya buÉ—e baki yace "bazan iya ba bazan iya ganin Ahmad chikin chiwo ba shiyasa na kasa karisawa inda yake, gaba É—aya mutanen É—akin sun tausaya wa Aiman dan kowa yasan duk inda kaga Aiman to fa Ahmad na wajen tare suke komai .
a hankali Aryan ya tako izuwa wajen gadon Ahmad, ya karbi na urorin dake hannun BGS ya fara nashi gwaje gwajen, shima almost 30mnt ya É—auka san nan ya juyo a hankali yana kallon su Abba har bai san haÉ—a ido dasu "Aryan ka gano wani abu ne Abba ya tambaya a ruÉ—e, girgiza kai kawai Aryan yayi alamar a'a, dan ya kasa magana, jin hakan yasa Aiman juyawa da sauri ya bar É—akin
shiru gaba É—ayansu su kayi kowa da abun da yake tunani almost 1h, san nan BGS ya juya ya É—auki alluran barchi ya yiwa Ahmad, yana zare alluran ya ajiye ya fita dakin da sauri dan ji yake kamar zuchiyar sa zata fashe, dan yana matikar kaunar yan uwansa mu samman Aryan Aunty farida Khalid Aiman Ahmad Yusuf Son da yake musu na da ban ne "Abba muje mu kyalesa alluran barchi aka masa mu barshi ya huta chewar Aryan yana gama faÉ—in hakan ya nufi waje shima, gaba dayan su suka bi bayan Aryan su ma
YOLA
Dawani matsanan chin ihu buba ya farka daga doguwar sumar daya faɗa, har sai da ya tsorata su inna dake zaune awajen kowa ya miƙe zai gudu, ban da yaya bello dake zaune ko motsi bai yiba, zubur buba ya miƙe yana ko karin fita waje, da sauri malam yace "ku riƙe sa
a guje inna habiba da innar bubu su kayi waje saboda tsoro, yaya bello ne yayi ta maza ya riko buba sai kokarin fiskage buba keyi, malam daya ga abun tayi yawa sai ya che da yaya Bello "a ɗaure sa da igiya domin kuwa tun lokachin da kuka kawo sa na fahimchi ya bugu a kai sosai kuma hakan ya taɓa masa ƙwaƙwalwa gaskiya, yanzu dai sai dai a barshi a ɗaure ana masa magani idan da rabon samun sauki to Allah ya sauwaka, idan ku kache zaku sa kesa to ina tabbatar muku bola bola zai fara bi, wasu hawayen masu zafi na tausayin ɗan uwan sa yaya Bello ke yi, haka nan ya nufi wajen da malam ke ɗaure mahaukata ya sa karfi ya danne buba ya ɗaure sa, a zuchiyarsa yana tunanin "duk abun da ya faru da kai buba kai kaja ma kan ka, da kan ka, ka kun tatawa marayu, bayin Allah basu jiba basu gani ba basu maka komai ba ka takurawa rayuwar su ka addabe su ai daman alhakin su bazai taba barin ku ba,
Sosai ya ɗaure buba, sai ihu buban ke yi yana surutai, miƙewa malam yayi ya nufo su hannun sa riƙe da kwarya mai ɗauke da magani, "kai bello riƙemin kanshi mu bashi maganin nan zata tai maka masa chewar malam, da kyar suka iya ɗurawa buba maganin san nan yaya bello ya sake sa ya fito daga bukkar, a bakin kofa ya samu inna habiba da innar bubu sai sare ido suke "kai bello ya ake chiki? innar buba ta tambaya tana ɗan leƙa ɗakin, haushi kamar yaya Bello ya shaƙeta ta mutu ya keji wai ɗan da kika haifa a chikin ki, ki ke gudu dan ya kamu da wata laluran ba duk ku kuka ɗorasa a kan gurɓatattiyar hanya ba
banza yaya Bello yayi dasu bai tanka suba dan haushi, chikin tsiwa inna habiba tace "kai mara kunya, mara albarka ba da kai muke magana ba ne da zaka mana shiru, zaka faÉ—a mana ya jikin bubane ko sai na kwakkwaÉ—a maka mar
rabawa ta gefen su yaya bello yayi ya wuche ba tare da yace da su komai ba, wani dogon salati inna habiba tayi tana faÉ—in "a lallai bello ka girma to ko zaka yiwa innar bubu rashin kunya ai ni ba zaka min ba ko? tun da ni kanwar uban ne, shi dai yaya bello tafiyar sa yayi yana jin inna na surutai amma ko ajikin sa yanufi hanyar gonarsa chikin zuchiyar sa yana tunanin diyana "ya take shin chiwon nata ya warke ne Allah sarki bayin Allah, É—ayan ban garen zuchiyar sa kuwa tunano masa irin kyan da diyana tayi yake, tayi wani fresh da ita daman diyana ba baya ba wajen son kwalliya wow ga kyanta ya kara fitowa, sosai yake tunanin ta oh ni Bello Allah ka bani diyana a'matsayin mata aure, da sauri kuma ya kawar da tunanin damun diyana a matsayin mata dan yasan yanzu kam tafi karfin sa
Zama yayi chikin gonar tashi sai tunani yake yama rasa meke masa daÉ—i
Kano
gaba É—aya family Abba suna zaune a babban palon sa sunyi jugum jugum daka gansu kaga alamar tashin hankali a kan fiskokin su
"my daughter jirgin ku fa karfe 4:30 zai tashi yanzu kuma 4 tayi ya kamata ki tafi chewar Abba yayi maganar yana kallon Aunty farida "aa Abba ba zan iya tafiya ba sai naga yadda zata kasan che zan jira farka warsa, mugani "aa my daughter ya kamata ki koma tun da akoi waya zamu kira ki idan ya farka koma me ake chiki zaki ji "Abba Allah bazan iya tafiya na bar É—an uwana a haka ba wlh Abba idan na tafi nasan zuchiya ta zata iya bugawa pls my Abba ka bari dai zuwa gobe, ta karisa maganar kamar zata fashe da kuka "to shike nan my daughter Allah ya kaimu Allah yasa idan ya farka ya dawo dai dai, gaba É—aya palon suka amsa da amin, shiru palon yayi bakajin komai sai shesshekar kukan hiyana dan ita ta kasa yin shiru, tana da tausayi sosai, bare ma idan ta tuno lokachin da BGS ya haÉ—e hannun yaya Ahmad ya take a kasa sai ta sake rushe wa da kuka
......alama Ammi ta mata da hannu akan tazo da sauri ta miƙe ta nufi Ammi riko hannunta Ammi tayi ta zaunar da ita saman sofar da suke zaune ita da BGS, hiyana da BGS su ka sa Ammi a tsakiya kwantar da hiyana Ammi tayi kan chinyar ta tana ɗan bubbuga bayan ta kasa kasa tafara magana "kiyi shiru hiyana kukan ya isa haka kinji zai samu lfy ki masa addu'a,
jin Ammi na magana kasa kasa ne yasa BGS É—an wai gowa ganin yadda Ammi ta kwantar da hiyana a kan kafar tane, yasa shi sauri kawai da kai yana jan tsaki a zuchiyarsa yana faÉ—in "nikam ban san ya Ammi take san mai da yaran nan ba, yanzu wan nan abun zata wani kwantar da ita a kan kafar ta, gaskiya ni dole ma yaran nan su bar gidan nan ko kuma ni na koma gida na Abj dan bazan iya kallan abun haushi ba "BGS time É—in farka wan Ahmad yayi fa chewar Aryan
Gaba É—ayan su, suka mike da sauri suka fito suka nufi É—akin da Ahmad ke kwanche,
Koda suka shiga already Ahmad ya farka, idon sa a buɗe dan ya kai 5mnt da farkawa, da sauri BGS da Aryan suka kariso bakin gadon, hannun Ahmad BGS ya rike kasa kasa ya kira su nan shi "Ahmad, shiru bai amsa ba kuma dai idon sa a buɗe, kariso wa wajen gadon Aiman yayi cikin dashewar murya ya fara magana "Ahmad pls wake up ba zan iya juran ganin ka a haka ba, wlh idan baka tashi ba zuchiya ta zata iya bugawa pls my blood, kuka Aiman yake kamar karamin yaro yana Magana, ko motsi Ahmad bai yi ba kuma dai still many manya fararen idon nan nashi a buɗe, jijjiga shi Aiman ya farayi da karfi karfi yana faɗin "Ahmad pls wake up, ko motsi Ahmad bayyi ba ganin Aiman zai iya illata Ahmad yadda yake jijjiga shin nan yasa BGS riƙe hannun sa yana girgiza masa alamar ya dai na jijjiga shin, rungume BGS Aiman yayi chikin kuka yace "why, why, chiwon bata kama Ni ba takama Ahmad pls kuche chiwon ya dawo jiki na ya kyale min dan uwa na,ganin Aiman fa ya fita hayyachin surutai kawai yake hakan yasa.