← Book details Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 85 OF 90

Sashe 85

Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

....... Da gudu ta tafi ta faɗa jikin Aunty amarya tana dariya "ke zulaihat menen hakan karyani kike so ki yi koh"? Chewar Aunty amarya "haba momy yanzu ni ɗin che zan karyaki ki ganni fa ko kiba bani dashi" "eh to naji yanzu dai ɗaga ni" "gaskiya aa mommy ni wlh a jikin ki nake son kwanchiya wani tsawa Umar ya daka mata wadda yasa sa ta miƙewa tsaye ba shiri "ke!! bazaki tashi ba"
"Haba Umar baka ganin yarinya che, wan nan irin tsawa haka ai ba ita kaɗai ka tsorata ba har dani" chewar Aunty amarya, miƙewa Umar yayi a fusache ya nufi waje

da sauri haidar ma ya miƙe ya bi bayan sa

"Maryan ki bari zamuyi waya anjima" chewar Aunty amarya batare da tajira amsar Aunty Maryam ba ta katse kiran ta ajiye wayar a gefe, san nan ta dawo da kallonta kan zulaihat dake tsaye tana taunan chingum.

"Dawo kiyi zaman ki my zulee kyale su Umar É—in nan" "Allah mommy wan nan Umar É—in bai da kirki ai naso na che masa bazan tashi ba, sai kuma na kyalesa" "kai zulaihat yayan naki zakiwa rashin kunya? "Aa mommy wlh Umar ba yaya na bane dan fa bai girme min ba, mommy na tace tare aka haife mu"
"Kai zulaihat aiko Umar ya baki shekara 4 dan yanzu wata uku ya rage masa ya chika 25 years" "to nidai mommy koma me gaskiya ba zan bari wani a chikin gidan nan ya takani ba, Ni mommy ina mijin nawa ma yake? Inane É—akin sa naje na ganshi?

"A lallai zulaihat na yarda baki da hankalin kin san wanene muke son haÉ—a ku kuwa Bgs Brigadier General Safras, kuma prince yarima mai jiran gado shine mai rike da babban mukami na soja gaba É—aya bayan mukamin sa ba wani mukami kuma duk wani soja da kike gani a duniyar nan to a karkashin Brigadier General yake, sai dai kowani kasa da nasu, ke bama shiba wlh ina rabaki da matasan gidan nan kibi kowa a sannu idan ba haka ba wlh inaga gawar kima zatayi wuyar ganewa kin dai ji na faÉ—a miki, yanzu ki wuche É—akin tsakiyar nan kije kiyi wanka dan lokachin chin abin chin rana ya kusa, kiyi sauri inason in gaba tar dake wa kowa"

Shiru zulaihat tayi tana tunani "hmmm lallai wato masu girman kai ko to wlh nine nan zan gyara musu zama, ba Brigadier General Safras ba koma taɓa samane zanyi maganin sa, ni da na juya manyan manyan maza masu faɗa aji a kasar nan ma bare shi ɗan karami kwaro, ni wlh ba dan ma yana da kyau ba me zanyi dashi, kyau nashi ne kaɗai ke burgeni da kuma kirar jikin sa irin na jaruman maza ko in che sadaukin yaki amma ba komai zan dawo dasu kan saiti" ganin zulaihat tayi shiru alamar ta tafi duniyar tunani ne yasa Aunty amarya ta miƙe ta dafa kafaɗar ta tace

"Zulaihat kar kiji tsoro fa dan nache maki shi Brigadier General ne mubi komai a sannu In Sha Allah zai soki kuma zai Aure ki, kinji" dawo da kallonta zulaihat tayi kan Aunty amarya san nan ta sheke da wani shu umin dariya tana faɗin "haba mommy karki damu nifa ba wani tsoron da naji yanzu dai bari naje nayi wankan" tana gama faɗin hakan ta ɗauki jakar ta ta wuche ɗaki, binta da kallo Aunty Amarya tayi har ta shiga ɗakin, wani nauyayyar ajiyar zuchiya ta sauke kafin tace "lallai zulaihat idan bakiyi hankali ba zaki koma da karyayyen kafa ko kuma daga nan ki wuche gadon asibiti dan na lura kan ki na rawa sosai, kuma kan naki ma ya rasa aina zai yi rawa sai a gidan Alhaji Abubakar Saraki gidan da yake da tarin matasa har rai 9 chikin su akoi manya manyan sojoji ga manyan likitoci, lauya engineer saurauta mulki dukka, hmmmm gaskiya rawan kan nan naki bai miki adalci ba, to Allah dai yasa ki wanye da kowa lfy, tana kai karshen maganar ta miƙe ta nufi ɗakin ta

Washe gari

Maiduguri

Zaune take a chikin Class nasu tayi shiru tana kallon kasa kamar mai tunani sauran students sai surutu suke.

buga belt É—in fita breakfast da akayi ne yasa students É—in su kayi ihu da karfi suka fara tururuwan fita waje.

gaba ɗaya kowa ya fice daga class ɗin sunyi waje dan zuwa yin breakfast saura diyana da wata yarinya dake zaune a kujerar bayan ta, chikin nutsuwa diyana ta miƙe tanufi hanyar fita har ta kai bakin kofar fita sai kuma ta dakata ta juyo tana kallon tarinyar dake zaune chikin Class ɗin, kallo ɗaya tayiwa yarinyar ta gane akoi damuwa atattare da yarinyar sosai, juyowa tayi ta dawo chikin Class ɗin kusa da yarinyar taje ta zauna chikin sanyin murya ta fara magana

"Sannun ki sunana diyana kefa" chikin sanyin murya itama yarinyar tace "Sunana Zainab" "wow amma Zainab me yasa ko da yaushe idan muka fita breakfast ke kike zama a class baki fita ko ina? "Babu komai Aunty diyana kawai Ni ban san me zan fita nayi awajen bane saboda ni bana zuwa da abinchi kuma ba'a bani kuÉ—in break"
"To Zainab me yasa baa baki kuɗin break ɗin? ko me yasa ba'a baki abin chi a gidan basu ganin har karfe 3 muke tashine?da baza su rinƙa baki abinchi ba, basa tunanin zaki ji yinwa? "Aunty diyana Ni fa bani da mama awajen matar babana nake shiyasa ita kuma bata bani abin chi kuma daddy na yana bani kuɗin break ai, amma Aunty na ɗin tache idan na sayi wani abu da shi sai ta kasheni sai dai na ajiye kuɗin na mai da mata" wani dogon tsaki diyana taja kafin tace "zanchen banza ke bazaki sanar da daddyn na kuba, to ina maman na ki take ko ta rasune? "Aa bata rasu ba tana raye rabuwa kawai sukayi da daddy na"
"Eyya to shike nan yanzu dai muje muyi break tare kuma daga yau tare zamuna chin abinchi na, kin zama friend ɗina kinji, ta karisa maganar tana miƙawa Zainab ɗin hannu, hannu Zainab ta bata suka gaisa san nan suka miƙe atare sukayi waje

Da mamaki yan class nasu kai gaba É—aya yan school É—in ke bin su diyana da ido mamaki suke yanzu duk jan aji da iyayi irin na diyana bata kula kowa a school É—in nan shine zata kula wanchan kazamar Zainab É—in, ita kuwa diyana bata ma san sunayi ba dan basa gaban ta daman ba ta yiwa kowa magana a school É—in rike da hannun juna suke har suka isa wajen chin abinchin school É—in.

KANO

Aban garen su hiyana kuwa

Kamar kullun ta fito daga class nasu kan ta na mata matsanan chin chiwo, ta nufi class nasu Zahra a hankali take tafiya kamar bata son taka kasa "ke ina zakije zo nan, chewar jabir dake tsaye a bakin kofar Class nasu" chikin sanyin murya hiyana tace "kayi hakuri jabir wlh yau kai na namin chiwo sosai bana son jin surutu ko kaÉ—an yanzu ma zanje na kira Zahra ne tazo ta rakani office na Hm, saboda ya saka a mai dani gida" chikin tsawa jabir yace "ke!! ni kike chewa baki son surutu na!? wato ma surutu kika É—auki magana ta ko? Shiru hiyana tayi bata che komai ba "to ki wuche mutafi yau wlh har atashi muna tare kuma ke zakimin hira yau ni kuma in zauna shiru ina sauraron ki "gaskiya jabir ba zanje ba saboda bazan iya magana ba, ko ina da lfy ni ban iya surutu ba bare kuma yanzu da bani da lfy" a fusache jabir ya damko hannun ta ya fara jan ta da nufin sutafi

A zuchiye hiyana ta ɗaga hannu ta sharara masa mari chikin tsawa tace "idan ka sake taɓa jikina wlh duk abun da na maka kai kaja" a zafafe jabir ya ɗaga hannu zai zabga bama mari charab yaji daga baya an rike hannun sa, a fusache ya juyo da karfi ganin.....✍️

Amin afuwa bana update ranar Sunday amma na muku yau ba yawa dai, ina busy sosai ne sai mun haÉ—u gobe idan mai dukka ya kaimu akoi fa chakwakiya

💖NEW TEAM💖
💖THE TALENT TROUPE WRITER'💖

*LITTATTAFAN SUNE KAMAR HAKA*
👇👇👇👇

*1,DUK ƘARFIN IZZATA*
by(Star Lady)

*2,GIDAN AUNTY*
by(mss lee)

*4, JINI DAYA*
by(mrs bbk)

*5,YA FITA ZAKKA*
by(mum Sayyid)

More comments an share
*💫STAR LADY💫*34

💖The Talent Troupe Writer's 💖

*DUK ƘARFIN IZZATA*

💖Story And Written💖
⬇️
*Star lady*

Duk mai buƙatar littafin Duk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin 09162620621 ban da kira iya whatSapp kawai

*Episode 3️⃣7️⃣*

........A fusache jabir ya juyo da niyar yayiwa wadda ya riƙe masa hannu rashin mutunchi, wani haɗaɗen guy idon sa yayi tozali dashi, ya haɗu iya haɗuwa sosai ga green eyes nashi sai kyalli yake saboda ya zaro su waje sosai akan wayar sa,ya riƙe hannun jabir da hannun sa ɗaya, ɗayan hannun nasa kuma yana rike da waya yana latsawa da alama wani sakon yake turawa, sai dai kash duk wannan haduwar tashi fuskar nan tasa babu annuri ko kaɗan babu alamar dariya fuskar aɗaure take tam kamar hadiri,sauko da kallon sa jabir yayi izuwa kan surar jikin guy ɗin dogone sosai ga faffaɗar kirji, ɗamtsen hannun san nan kamar zasu fasa riga saboda chika dam dam da sukayi,ga wani lallausan bakin gashin mai kyau da sheki a kansa wadda ya tara ya ɗure a baya ya zuba jelar gashin nashi har tsakiyar baya, kallo ɗaya zaka masa kasan ya karɓi horar wan sojoji sosai.

A hankali hiyana ta É—ago blue eyes nata ta sauke a kan guy É—in,chikin tsoro da tashin hankali har lips nata na kerma, a hankali ta mutsa lips nata ta furta yaya prince kuma a school namu ko me ya kawosa? Bata gama rufe bakin ba, Bgs ya murÉ—e hannun jabir da karfi ta baya ji kake kas, kas, kashin ta balle, a guje hiyana ta juya ta bar wajen dan kar ya gama da jabir ya juyo ya haÉ—a da ita.
Chapter 85 · 0% Book details