Sashe 8
Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da kyar diyana ta bude baki tafara magana hiyana bazan iya chigaba da É—eban ruwan nan ba wlh yinwa nakeji numfashi na zai iya É—aukewa "ki kara hakuri diyana Allah natare kinji, kiyi addua kawai adun halin dakika tsinchi kanki kuma ki kasan che mai godewa Allah sai Allah yakawo miki sauki "alhamdulillah alhamdulillah alhamdulillah Allah ngd, Allah mai kyauta mai kari ya ubangiji kadube mu da idon Rahma Allah ka kawo mana sauki "
ameen ameen diyana haka zaki rinkayi a kowanihali kika tsinchi kanki, diyana batare da ta sake magana ba tanemi waje kasan wata bishiya ta zauna, a'razane hiyana ke faÉ—in "aa diyana kitashi dan Allah mutafi inbahakaba kinfasan inna "wlh hiyana sai dai yau inna takashe ni, haba da wani kafa kikesan intafi nagaji nagaji yinwa nakeji ko ran dunan dake chikin gidan nan fa bamugama chikawaba barema har musa na dabbobi ta karisa maganar kamar zatayi kuka, hiyana zatayi magana sai sukaji magana ta bayan su da sauri suka juya gaba É—ayan su har suna haÉ—a baki wajen chewa "inawuni yaya bello "lfy me kukeyi anan da man'gariban nan " ruwa muke É—iba wa inna diyana tabashi amsa, "to ya kamata kutashi kutafi gida tunda kunga man'gariba ta kawo kai ga dajin nan da machizai, ina ruwan naku in taya ku É—auka zuwa chikin gari, hiyana ta nuna masa kofin dake hannun ta tache gashi nan "to yau kuma da kofi kuka koma debo ruwan ne ina boket na É—iban ruwan naku, da sauri diyana tace buba ne ya fasa mana boket, inna kuma tache mukoma debowa da kofi, girgiza kai bello yayi yana faÉ—in kuchigaba da hakuri kuna addua inshaa Allah, Allah zai kawo muku mafita amma dai yanzu kutashi kutafi gida
"da kyar diyana tamike daga zaman datayi yaya bello yayi gaba su kabi bayan sa tafiya suke kamar babu jini ajikin s,Juyowa bello yayi yana faÉ—in "ga gyada ku karba kuchi yanzu na chiro a gona yayi maganar yana mika musu ledar gyaÉ—an dake hannun sa chikin ladabi hiyana ta ansan musu gyadar tana faÉ—in mun gode murmushi kawai bello yamata batare daya amsaba ya juya ya chigaba da tafiya,suma suka chigaba da tafiya da kyar da kyar har suka fito chikin gari, bello ya nufi gidan sukuma suka tsaya a kasar bishiya mangoron kofar gidan nasu, suka fara chin gyaÉ—ar da yaya bello yabasu
kinsan me hiyana naso ache gyadar nan dafaffache "au yanzu diyana hakanma baki godewa Allah ba karki manta fa tun safe fa ba abun da mukachi, kuma babu wanda ya tausaya mana yabamu wani abu dan kin'samu yanzu yaya bello yabamu gyada shine zaki waniche da dafaffache koh, to kije kidafaÉ—in, in bazaki iyachi hakaba sai kibari dan bawanda yamiki dole "aa hiyana abun ae bafaÉ—a bane kawai daga faÉ—in ra'ayi na "wan nan ba ra'ayi bane diyana rashin godiyar Allah ne kawai, kuma kullun ina faÉ—a miki kirinka godewa Allah a duk yadda kika samu kanki "to kiyi hakuri hiyana nayi kuskure alhadulillah Allah nagodema dakaba mu abun da za mu sa abakin mu "to kokefa yanzu naji magana "la hiyana kingafa kamar lamrat che ke zuwa diyana tafaÉ—a tana É—an murmushi " da sauri hiyana ta juyo tana kallan inda diyana ke nunawa "itache wlh mujirata ta karaso sai mushiga gd tare koh
Gyara tsayuwar su sukayi har lamrat ta kariso, sanye take da kayan fulani farache tas itama mai dogon hanchi kamannin'ta É—aya da hiyana sai dai idon su ba iri É—aya bane idon lamrat baki ne idon hiyana kuma blue ne lamrat bazata wuce 13 years ba " lamrat kindawo chikin harchen fullanchi diyana tayi maganar " lamrat tace eh Aunty diyana nadawo "Allah yasa kin sayar da nonon chewar hiyana "eh aunty hiyana nasayar dukka "murmushi diyana tayi tana faÉ—in alhamdulillah nagodewa Allah dayasa kika sayar yanzu kinga inna bazata bugekiba " nifa aunty diyana duk dukar da inna takemin bai dameni'ba nidai kawai bansan naga tana bugun ku,in nika'É—ai zata yita bugu bazan damuba "to aimuma hakanne bamusan inna ta bugeki ya'fimana tabuge'ni nida diyana tabar ku ke da amrat "hmmm hiyana yakamata mushiga gd kunji anfara kirar sallar mangariba koh chewar diyana " hiyana tace gaskiya kam mutafi tayi maganar tana mikawa lamrat ledar gyadar dake hannunta "aa Aunty hiyana nasan tun safe baku chi komai'ba, ni kuma kinga bintu tabani abinchi awajen talla kuchi kawai " hannu hiyana tasa aledar ta debo gyadar ta mikawa lamrat tana faÉ—in abinchi daban gyada ma daban " lamrat tasa hannu ta amsa gyadar kana tayi godiya haka suka jera har chikin gida
da sallama suka shiga innar tasu na tsakar gida tana zaune ga amrat zaune a gefen ta, tana tuka mata tuwo, wuchewa kichin hiyana da diyana sukayi dan juye ruwan dasuka É—ebo lamrat kuma tazo ta sugunna a gaban inna ta chiro kudi tamika mata
inna ta karba ta irga kudin san nan tace "yau Allah ya rufa miki asiri kitashi kije ki daukoh wanke wanke kimani,murya na rawa lamrat ta fara magana "inna dan Allah kibari nayi sallah dan wlh ko a'zahar da la'asar banyiba ga kuma mangarib.. bata karasa maganarba ta'farajin saukar duka, da karfi tafara ihu tana faɗin dan Allah inna kiyi hakuri, da gudu diyana da hiyana suka fito daga kichin ɗin sukayo wajen inna suka duka kasa suka kama kafarta suna faɗin inna dan Allah ki kyale ta mu ki dakemu a madadin ta dan Allah inna kiyi hakuri, kafa inna tasa ta shuresu ta ɗau koh itachen a chikin wuta a murhun da amrat ke tuka tuwo tafara bugun su dashi, suna ihu kamar ran su zai fita, amrat na tuƙa tuwo tana kuka, haɗesu inna tayi tamusu duka mai isar duk ta gun bura musu jiki, zama tayi a saman dutse tsakar gidan tana mai da numfashi, "ke diyana ke da hiyana kutashi kutafi ɗiban ruwan ku wlh tun ban tashi na ɓaɓɓala ku ba chikin tsawa inna tayi maganar ke kuma lamrat kitashi ki kama aikin dana saki, ba kun che bakuji ba to wlh zan gyara muku zama a gd nan
da kya hiyana da diyana suka mike ga yinwa ga gajiya ga wahala ga duka gashi ko sallar azahar basuyiba ga mangariba tayi ga dattin da jikin su yayi haka suka mike suka dauki cups É—in suka nufi waje suna hawaye lamart kuma tamike tanufi kichin ta tattara wanke wanke ta fito ta É—ebo ruwa ta fara wanke wa tana kuka mara sauti
Misalin karfe 9 na dare,tafiya suke achikin duhu suna kuka suka shiga chikin dabbobin su, suka juye musu ruwan suka fito, diyana ta tsaya akusa da bishiyar mangoro kofar gidan su A gala baice hiyana tace "diyana muje saura mana sahu biyu ne ae "wlh hiyana ba zanjeba Allah sai dai inna ta kasheni yau tayi maganar tana kokarin zama awajen "to shike nan kizauna a nan kihuta bani kofin naki naje nadebo har da rabon ki, amma dan Allah karki koma gida dan in kika koma nasan inna zata buge ki, ki zauna har nagama, É—ebowa sai mushiga gida tare, diyana dai ko magana takasa jin hiyana kawai take,
juyawa hiyana tai chikin duhu tanufi hanyar rafin, diyana kuwa kwanchiya tai a kasar itachen ba jimawa barchi ya dauketa, hiyana tana tafiya chikin kun gurmin dajin nan tanata surutu ita kaÉ—ai," ya Allah kaba mu ikon chin wan nan jaraba wan Allah ka mikarma na da bappan mu yafara takawa da kafarsa ya Allah kajikan innan mu ya allah kakaremin yan uwana Allah mungode mungode alhadulillah alhadulillah, Allah karkabari a É—aura aure na da buba ba'nason sa ko kaÉ—an, wayyo Allah na wai meyasa bappa ya Auri inna habiba ne meyasa bai yi zaman sa haka nanba tunda dai shi da kansa kullun yake chemana baya santa to meyasa ba zai che tatafi gidan suba, wayyo ni hiyana ya zanyi Allah kadubi mu da idan rahma, hakadai hiyana tayi ta addu'oe da surutanta, harta karisa É—ebo sauran sahu biyun dasuka rage,
tadawo wajen da diyana ke kwanche kasan itachen, tafara kiran sunan ta, wajen duhu ne bata kallon komai,"diyana kitashi mutafi gida nagama ɗiban ruwan, shiru diyana bata amsa ba kara kiran su nanta hiyana tayi nanma tasake jin shiru, da saurin hiyana ta duƙa kasa tana laluɓe kozata tabota amma shiru bataji diyana awajen ba, Arude tamike zubur tayi chikin gida da gudu, ɗakin su ta faɗa ko sallama babu, amrat da lamrat tasamu zaune suna fiskantar ɗan fitillar kwan dake ɗakin sunyi jugum jugum "lamrat ina diyana,hiyana ta tambaya tana zaro blue eyes nata waje "chikin rau'nanniyar murya lamrat tace ban ganta ba, hiyana zata sake magana amrat tamiƙe ta riƙe hannun tana hawaye chikin muryan kuka tace "Aunty hiyana yinwa nakeji chikina chiwo yakemin sosai, dan Allah kine momin abunda zanchi ko kaɗanne hiyana batasan lokachin da hawaye zuba wani na bin wani yafara zuba a kuma'tun taba, da wanne zata ji gaji'yar ɗebo ruwa ko kuma yinwa, ko ɓa'tar diyana, gasu amrat na kukan yinwa, riko hannun amrat ɗin tayi chikin dashe war murya tace "jeki zauna kinji yanzu zannemo miki abinchi duk inda yake "to kawai Amrat tace san nan takoma wajen zamanta ta zauna, da sauri hiyana ta juya tafito daga ɗakin tana tunanin mugunta irin na inna watarana su suke girka abinchin gidan nan amma inna bata basu sai ran da taga dama ko bappan suma babashi take ba, kai Allah wadaran zuchiya irin na inna
Da wan nan tunanin tanufi É—akin inna bakinta É—auke da sallama, kwanche ta isko ta a kan figaggiyar gadan chiyawar'ta " bata amsa sallamar ba kuma idanta biyu Murya na rawa hiyana tafara Magana "inna banga diyana bafa "to idan bakiga diyana ba sai me ina ruwana dawata diyana zaki'tashi kifita min a É—aki'ne ko sai na tashi na babballaki, mikewa hiyana tai tafita tana tunanin tafaÉ—awa bappa ne kuma intafada masa ma hankalin sa ba karamin tashi zai'yi ba, gashi ba lfy ne da shiba, kai gwara dai naje tanemo ta da kaina basai na faÉ—awa bappa ba, da wan nan tunanin nufi waje.
KANO