Sashe 18
Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kamar daga sama aka ɗauke Inna dawani gigitatcen mari wadda yasata faɗuwa kasa bashiri, da sauri Ammi ta ɗago tana kallonsa tsaye yake idon san nan ta sauya tayi jaa jijiyoyin kansa duk sun miƙe gaba ɗaya fuskar sa ta sauya sai wani huchi yake,kamar wani maƴinwachin zaki gadan gadan ya tin kari Inna dake baje a kasa tana ihu, da gudu matan dake gidan kowace ta kama kanta mace ɗaya che ya rage zaune bata gudu ba gudu ba, wani bugu ya kaiwa Inna a wuya nan taƙe numfashinta ya ɗauke hannu yasake ɗagawa a zuchiye zai kara kai mata wani bugun, da sauri Ammi tache "a'a Fahad ya isa tayi maganar tana karisa wajen da Fahad ke tsaye ganin Fahad na kokarin karawa inna bugune yasa Ammi tayi saurin shiga tsakanin su tana faɗin ya isa haka Fahad ka kyaleta, "Ammi pls ki kyaleni na bugu matar nan kina gani fa wuyar rigan ki ta riƙe wai ma wacece ita ? yayi maganar chikin matsanan chiyar ɓachin rai "aa Fahad ka kyaleta haka nan baka ganin ta sumane matar kawun ku che "Ammi idan matar kawun mu che sae ta riƙe miki wuyar riga "ya isa Fahad jike ka kiramin su Safras kaji a zuchiye ya juya yafita sai huchiyake,
Juyowa Ammi tai tana kokarin taɓa inna karaf idon ta ya sauka kan su diyana dake tsai tsaye a bakin kofar dakinsu sunyi chirkoh chirkoh da sauri Ammi tafasa taɓa Inna tanufi wajensu tana faɗin "ina Ahmadu hiyana jin an amba chi ina Bappa yasa ta fashe da kuka, turus Ammi ta tsaya murya na rawa tache "hiyana me kikewa kuka Ahmadu nache kuka hiyana tache "Bappa yarasu satin daya wuche
Nan take Ammi tayanke jiki zata fadi da gudu hiyana tai kanta tana kokarin tareta dai dai lokachin su DON suka shigo da sauri DON ya karaso yasa hannu shima yana kokarin rikoh Ammi har karo sukai da hiyana bai ma bi ta kantaba ya rungumo Ammi ajikinsa yana kiran su nan ta da sauri su Fahad dukayi kansa suna kiran Ammi, Ammi
ganin haka yasa hiyana tai baya
Chikin tsawa Fahad ya É—ago ya kallo su hiyana yafara "meyasa Ammi waya mata wani abun, yanzu nafita na barta lfy lau,
murya na rawa Hiyana tache "ta tambayeni Bappa ne shine nafaÉ—a mata ya rasu shine zata faÉ—i..bata karasaba maganar ba, ya daka mata tsawa ya isheni haka shiru hiyana tayi jikinta sai kerma yake
DON kuwa kwantar da Ammi yayi a kan tabarman dake wajen yaɗago ya dubi su Fahad dake tsaye a kansa "kai kubani ruwa kafin DON yakai karshen maganar ma, Fahad ya nufi waje chikin mota yashiga ya dauko ruwan faro da sauri yadawo chikin gidan ya mikawa DON Aryan dake duƙe kusa da DON ya karbi ruwan ya bude ya tarfa a hannunsa ya shafawa Ammi a fuska, wani dogon numfashi taja tare da sauke nauyayyar ajiyar zuchiya sai kuma tamike zubur kamar wadda akawa allura tana faɗin "ina bahaka bane kunne nane bai jimin dai dai ba DON ya matso yarike ta a nitse yache "Ammi meke faruwane lfy "ba lfy ba dan naji kamar hiyana na faɗamin wai Ahmadu na yarasu "kiyi hakuri Ammi kinji ya karisa maganar tare da sakin ta, juyowa Ammi tayi tana kallansu hiyana ta musu alama da hannu akan suzo, ba musu suka miƙe sukanufi inda take gaba ɗayan su suka zauna kusa da ita
Ganin Ammi ta dawo chikin hayya chinta sosai yasa Mikewa DON miƙe yanufi waje, Fahad da Aryan suka rufa masa baya
Riko hannun hiyana Ammi tayi tafara Magana "yaushe Ahmadu ya rasu, chikin shesshekar kuka hiyana tache "juma'ar data wuce juma'ar data wuche Ammi ta mai mai ta da mamaki to amma "shine kuma ko sadakar 7 ba'ayiba za'ayi taran biki saboda me ? Hiyana zatayi magana Diyana tai saurin chewa "duk shirin inna che hakan ban gane duk shirin Inna ba che Ammi ta tambaya tana kallan fiskar diyana, sai yamzu matar dake zaune awajen tun dazun wadda kowa ya watse yabarta tafara magana, tashiga bawa Ammi lbr duk abun da yake faru,duk irin a'zabbatar da Inna ke wa su hiyana, Ammi sai hawaye take wani na bin wani chikin muryan kuka tafara magana "duk laifin Ahmadu ne ba yarda banyi da shiba akan yadawo kano kusa dani yaki wai bazai bar garin iyaye da kakanniba, bayadda na iya dole na kyalesa na sai waya mai kyai na bashi dan murinka gai sawa da juna amma yaki ansa wai baya so yanzu har Ahmadu ya kamu, da chiwo akafa ya daina takawa duk ban saniba, innalillahi wainna ilaihir rajiun gaskiya rashin zumunchi bai yiba wlh nima ina da laifi duk dachewa ba zaman kaina nakeba a kar'kashin wani nake, amma yakamata ko wani ne inrinka ai kowa yana dubamin shi yanzu me amfani haka shekara 7 rabona da dan uwana wanda shi kadai yaragemin aduniya yanzuma babu shi wayyo ni Aisha gaskiya auren nesa Auren gidan sarauta bai yiba mutun ba zaifita yaje yasada zumunchiba hakadai, Allah sarki bayin Allah marayun Alla tayi magana tana shafa kan amrat da kyar ta miƙe ta dubi hiyana tache "ina zuwa ku jirani tana kaiwa nan tanufi waje
Kai tsaye wajen motarsu tanufa jakarta ta É—auka ta chiro wayar ta ta danna kira takara wayan a kunne kana takoma daga gefe chan ta tsaya tana magana Almost 30mnt tana waya bayan ta gamane tazo tasamu su Doyn achikin motarsu tace "kai kujuya motochin zamu koma ta kai karshe maganar tana juyawa, batare da tajira amsar su ba ta nufi chikin gidan su hiyana
In data barsu awajen tasamesu "kutashi mutafi abun datache dasu ke nan ba musu kuma basu tambayeta ina zasujeba dan ita hiyana tasan Ammi yar Bappan,sune su diyana ne basu san taba mikewa sukayi jiki ba kwari, Ammi takama hannu amrat sukayi gaba su hiyana sukabi bayanta sukabar inna abaje a kasa
Suna fita suka samu an juya kan motochin kai tsaye motar ta tanufa, buÉ—e motar tayi san nan tache da su hiyana "kushiga bamusu suka shiga ita kuma ta juya tanufi motarsu DON
DON naganin Ammi tsaye jikin marfin motan da kansa ya buÉ—e mata motar tashiga ta zauna kusa dashi
Har anwa motochin key zasu tafi Ammi tache su tsaya bayan sun tsayane tache wa sojan da zai tukasu yashiga gidan su hiyana yakira mata maman bello, da sauri sojan yafita yanufi chikin gidan bajimawa yafito maman bello na biye dashi a baya har suka isa wajen motar
Ammi ta kalli DON dake zaune yanata latsa wayarsa hankalinsa ma ba akansu yakeba "kai idan akoi kuÉ—i ajikinka bani shiru ya É—anyi kamar mai tunani sai kuma yasa hannnu ya buÉ—e wani dan karamin waje dake manne da jikin kujerar baya na motar ya zaro rapa rapan 1k Kowani rapa kuwa zai kai 100k rapa uku yamikawa Ammi, ansa tayi ta sauke glass É—in motar ta mikawa innar bello ta É—ora da chewa "kibawa bello rapa 2 ke kuma ki É—auki 1, innar belli ta washe baki sai zuba godiya take, Ammi batache da ita komai ba sai ma É—aga glass É—in motar datayi ta bada umarnin sutafi da sauri suka tada motochin suka bar kauye kai tsaye Airport suka nufa.
Innar bello kuwa ta juya ta koma chikin gidan su hiyana ta É—ebo ruwa ta zubawa inna a fuska, a'razane inna tafarka tana faÉ—in zanga uban da zai hana auren nan idan an isa ache menake, innar bello tache "to ni dai natafi sai anjima tajuya tayi fichewarta, inna kuwa tafara waige waige taga bakowa a gidan duk sun watse mikewa tai ko mayafi babu tayi waje kai tsaye gidansu buba tanufa
Zaune suke dukkansu a tsakar gida har da bello inna tashigo ko sallama babu nan tasamesu ga buba sai faman ihu yake yana fadin aradun Allah bazan barsuba nine zanzama ajalin hiyana indai baayi auren nanba to aradu saina mata asiri ta mutu saina mata sanda
Inna tache meyasamishi
Inna larai maman buba tache mutanen dasuka zo din nanne dasukache kowa yawatse bazaa daura aurenba shine shi buban yache basu isaba sai wani daga chikinsu ya daga buban yabugashi da kasa kana ya kama kafarsa ya karya
" karaya tayi maganar tana zaro ido
Inna larai tache "karaya kuwa shine yanzu malam yatafi kiran mai dauri
Mikewa inna tayi tana faÉ—in "zomuyi magana tana tana kai karshen maganar tashige É—akin innar buba, inna larai tatashi tabi bayanta tana shiga inna habiba tache "kinji meyake faruwa koh kuma kinsan idan yaran nan basu mutuba a dokar kauyen nan ban isa intaba koda kafar kazane a chikin dukiyarsu bakoh
Inna larai tache kwarai kuwa yanzu me abunyi
Inna tache wajen malamin chan na bayan dutse zamu sake komawa mana yasan yadda zaiyi ya kashemanasu a chan ko dai a haukata manasu komaidai me ma amusu dan wlh bazan barsuba
Inna larai tache to kina da kudine " Inna tache zannemo ai zuwa nan da sati mai zuwa sai muje
Inna larai tache yauwa kiyi kokari dan allah
To kawai inna tache mata kana tafito daga dakin tayi waje
Kano ta dabo