Sashe 16
Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sallah ta shiga É—akin innar yaya bello sai wani sanÉ—a take innar bello na zaune a tsakiyar É—aki ta tasa dakkere a gaba tana chi ganin Hiyana yasa tamike tana tambayar ta "lfy hiyana me yafito dake chikin daren nan "lfy inna daman nazo tambayar ki wani abune "to menen faÉ—i, hiyana tasanar da ita komai abun da yafaru da diyana har fyaden da buba yaso yayi mata san nan taÉ—ora da chewa kuma inna jinin fa kwana binyu da suka wuche ya dai na zuba sai yau kuma ya dawo
Shiru inna ta ɗanyi kafin tace "kai buba Allah dai yashirya mana shi batun jini kuma al'adane bari nabaki pant da tsunmma guda 2 kibata tasa summa daya yanzu dasafe sai tachire ta wanke ta shaya, sai ta dauki dayan tasa, ba'a ajiye summar jinin kinaji na da an chire za'a awanke, to wakai hiyana tace, inna tanufi kwallar kayan sawar'ta ta buɗe ta dauko pant da tsunmma guda biyu ta mikawa Hiyana, amsa tayi tana fadin "to inna tayaya zatasa, inna tasake amsar summar tasa a chikin pant ɗin ta nuna mata yadda zatasa, san nan ta miƙa mata, Hiyana ta ansa tana faɗin mungoɗe inna,tanufi hanyar fita har takai bakin kofa sai kuma ta juyo tache inna "menene al'ada kuma
Inna tache "idan mace ta girmane yake zuwa mata kuma alokachin da mace tafara al'ada to karta yarda wani namiji ya sake tabata idan kuma tabari ya taɓata tofa zata samu chiki
Zaro ido waje hiyana tai jin an ambachi su nan chiki murya har rawa yake tache inna to meyasa ni banyi al'adan ba kuma ai niche babba, dafe kai inna tayi tana faÉ—in "kai hiyana sarkin tambaya to ai kowa da irin halittarsa ne shiyasa wata zakiga shekara 13 take farawa wata kuma sai takai shekara 16 to kowa da irin tasa halittar "to inna kullun yake zuwane dan naga na diyana fa yanzu kusan sati 1 ke nan kuma diyana tache kwana biyu dasuka wuche ya daina zuwa yau ne kuma yasake dawowa, shiru inna ta É—anyi kafin tace "ina gani diyana na da sanyi'ne shiyasa al adan ke mata rikichi, yanzu dai dare yayi kije gd inkin samu lokachi idan azzalumar innan kun nan bata nan sai kizo in baki maganin sanyi kibawa diyana, yanzu kinga dare yayi kuma ban haÉ—a maganin bama tukun nan Hiyana tache "to inna mungoÉ—e sai da safe ta nufi waje tana fitowa kofar gdsu yaya bello, da gudu tayi gidan su chikin duhu dan dare yayi tana tsoro
In da ta barsu diyana a nan tadawo ta samesu zama tayi gefen Amrat tafara yiwa diyana bayanin da inna tamata
Diyana kam tunda akafara bayani take sauraro anazuwa wajen da akache intabari namiji yataɓata to zata samu chiki a tsorache tache
Hiyana yanzu ko yaya bello tab nashiga uku na wlh yanzu ke nan zan samu chiki tun da kunga ko jiyama na kama hannun yaya bello,wayyo Bappa na dan Allah meyasa katafi kabar mu yanzu ni ya zanyi da raina ni diyana da chiki
Girgiza kai hiyana take tana faÉ—in "ki dai na kuka diyana kinji kibari dasafe sai muje mu tambayi inna muji kina da chikin ne ko babu, da kyar hiyana tasamu diyana tayi shiru, san nan to koyawa diyana yadda zata yi amfani da tsumma da pant É—in kamar dai yadda innar yaya bello ta koya mata, mikewa diyana tayi hiyana ta taimaka mata tasa pant É—in san nan tasa tsunmar, suka kwanta shiri babu wan da yasake magana da haka har barchi ya É—auke su
3 days later
Zaune take a tsakar gida ita kadai diyana ta tafi tallah amrat tatafi wanki kayan inna a rafi lamrat kuma tana debo ruwa ita kuwa inna ta bartane tamata girki
Shigowa gidan inna tayi babu koh sallama tache "ke hiyana ko ki shirya ko karki shirya gobe za'a É—aura auren ki da buba
Hiyana dai bata che da inna ko mai ba amma a chikin zuchiyarta tana tunanin yadda zata gudun wa Auren, wunin ranar kuka hiyana ta wuni yi dan yau rasuwar bappa ya dawo mata sabo fill tasha kuka har blue eyes nata suka kumbura suka kankan che.
Da daddare bayan su diyana sun dawone suna zaune a dakinsu kamar yadda suka saba
Hiyana ta dubi su diyana tafara magana "lokachi yayi da zamu bar gidan nan
A tsorache diyana tace "to muje ina muda bamu san kowaba bamusan ko inaba "ko bamu san ko inaba yazama dole mu bar gidan nan, dan gaskiya bazan Auri buba ba wlh na tsanesa bansan ganinsa mugune, gaskiya bazan tsaya a ɗaura mana Aure ba hiyana ta karisa maganar kamar zatayi kuka "to yanzu idan mun bar gidan nan ina zamuje diyana ta tambaya fiskarta chike da damuwa "kidai na damuwa diyana, zanyi tunani a kai dole na nemo mama inda zamuje chewar hiyana da sauri lamrat tace "to ko zamu nemo addan (yaya) bappa ne ba yataɓa faɗa mana yana da adda ba (yaya)
Hiyana tache "to ai na zamuganta kenifa baruwana da kowa, yauwa birni zamu tafi muje munemi aiki har musamu kudi
Taɓe baki diyana tayi tana faɗin to yanzu muda bamu san hanyar birni ba ta ina zamu tafi, karfa mu bar gidan nan muje mu haɗu da masu yan kan kai suyan ke mana kai, da sauri Amrat tace "wlh bappa yataɓa faɗamin akoi masu yan kan kai a birni, kara zaro ido lamrat tayi, tana faɗin "tab nikam ba zanje ba wlh gara na zauna a nan ta karisa maganar kamar zatayi kuka, kallon hiyana diyana tayi tace "to yanzu ya zamuyi Shiru hiyana ta ɗan yi kafin tace ke dai karki damu zansan yazamuyi, yanzu kan mu kwanta muyi barchi, da safe in munje ɗeban sai mukarasa maganar a rafi, har suna haɗa baji wajen chewa to
Suna kokarin kwanchiya kenan sukaga inna ta faɗo musu ɗakin kafin su ankara tafara sauƙe musu bulalun hannun ta ajiki, bugun su taƙe tana faɗin "buba ne bakiso ko to wlh koki mutu ko kiyi rai sai kin auri buba daga yau ba mai sake fita a gidan nan a chikin ku rufe ku zanyi a dakin nan ke hiyana gobe za'a kai ki gidan buba kukuma sauran yin'wache zata kashe'ku a chikin dakin nan dan kulle'ku zanyi ba inda zaku sake zuwa
Kuka suke sosai sun manne da juna diyana da hiyana sun haÉ—u sun karewa lamrat da Amrat ajikin su kawai bulalan ke sauka, inna kuwa bugun su take baji ba gani da iya karfinta,sai da ta farfasa musu jiki tukun nan ta kyalesu ta fiche daga É—akin, kankame juna sukayi suna kuka a haka barchi ya É—auke su
Kano ta dabo
Ammi na zaune a gefen katafaren gadan Abba shi kuma Abba yana kwanche a nitse da sanyayyiyar murya tace "ranka yadaÉ—e inasan muyi magana, mikewa Abba yayi daga kwanchiyar da yake ya zauna yana fiskantar ta "ina jinki Aishstu na manene yayi maganar yana kallan chikin idon ta, kasa da kai Ammi tayi chikin ladabi da girmamawa ta fara magana " daman inasan zuwa Yola ne wlh kwana biyun nan,bana jin daÉ—i ina ganin kamar akoi damuwa ina yawan mafarkin Ahmadu kasan shi ya ragemin kuma gashi na yaddashi, abun yana yawan damuna sosai, inajin a jikina kamar Ahmadu na chikin damuwa,tunaninsa har tafara yimin yawa, dogon numfashi Abba yaja kafin yace "ba'damuwa Aisha ae kin jima baki jeba kusan shekara 7 ke nanfa gaskiya yakamata kije, ki shirya sai kuje da su Safras su rakaki
"da murna Ammi ta juyo ta rungumi Abba tana faÉ—in ilove U ilove U
rungumeta sosai Abba ma yayi yana faÉ—in "eyeeee yau kam ba fullanchi ke nan,kara shigewa jikinsa Ammi tayi tana murmushi
( Nikoh nache oh ka jimin tsofaffin nan gaskiya Abba da Ammi kuna shaaninku tsufa bata hana soyayya)
Misalin karfe 4 na yamma gaba É—aya ilahirin family alhaji Abubakar saraki ne zaune a fada
Abba na zaune a kugerar sarauta gasu, Ammi a gefensa gefe guda kuwa sarkin fada'ne dasu waziri ga uncle Aliyu ma a gefe DON da Aryan suna zaune saman sofa mai ma zaunin mutun 2 duk kansu fiskokin'su babu alamar wasa a ɗaure taƙe tam kamar basu san menene dariya ba kallo ɗaya zaka musu ka gane suna chikin baƙin chiki, Khalid da Yusuf suna zaune suma a saman sofa ɗaya mai ma'zaunin mutun 3 ko ajikin su sai ma murmushi mugunta da suƙe wa DON da Aryan
gyaran murya Abba yayi yafara magana a nitse gaba É—ayansu suka tattara hankalin'su suka maida kan Abba suna sau raron'sa
" Dalilin dayasa na tara'ku inason sanar daku lokachi yayi da zan sauka a kan kujerar murki in mikawa É—ana Safras asukwa'ne DON ya É—ago kamar zai yi kuka nan take fuskar sa ta sauya sosai jiyake kamar yayi ihu shi gaskiya baya san mulki ai sojan shi kawai yake so, chigaba da magana Abba yayi "gaba É—ayan'ku ina mai baki umarni ku'nemi transfer a wajen aikin'ku kudawo kusa dani kuchiga da aiki a kasar ku Aryan Ahmad Aiman Khalid Yusuf a sukwane suka É—ago suna kallon Abba, Abba ko ajikinsa sai ma chigaba yayi da magana,"yau azumi saura wata 2 bayan Sallah da sati 1 zan sauka daga kan kujerar mulki na a naÉ—a sabon sarki Safras, buÉ—e baki DON yayi zai yi magana sai idon sa ya sauka a kan face É—in Aunty farida, girgiza masa kai tayi alamar yayi shiru kar yayi magana shiru yayi, yafasa maganar ya mai da kansa yana kallon kasa, "akoi mai magana a chikin kune chewar Abba yayi maganar yana kallon fuskokinsu shiru sukayi gaba É—ayansu Almost 10mnt ba wanda yayi magana "ok tunda bakuda magana kutashi kuje sai bayan Sallah da one week
Da sauri DON ya mike ya fice daman kamar a kan kaya yake da sauri Aryan ma ya miƙe yabi bayan DON da ɗai da ɗai suka watse kowa yayi nasa ɓangaren