Sashe 73
Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nan take diyana tafara hawaye tana faɗin "yaya Aryan to dan allah ka faɗamin me nayi maka da kache kar na kara kawo maka coffee, kuma ai nasan kana son coffee din, wani irn raɗaɗi yaji a zuchiyar sa saboda kukan da take, slowly yasa hannu ya ɗago haɓarta suna fuskantar juna runtse ido tayi ganin yadda yake kallonta, calmly ya fara magana "me yasa kike kuka kuma?, Chikin shesshekar kuka tace "to ba kai ne ba kaki ka faɗamin me na maka, "ya isa to kiyi shiru baki min ko mai ba kinji, da sauri ta buɗe idonta tana kokarin tashi daga jikin nashi kara firgota yayi ta dawo kirjinsa har sai da kanta ya bugi gemunsa.
...É—ago kai tayi suna fiskantar juna pink lips nata har kerma suke, zata yi magana, yayi sauri É—ora yatsan sa a kan lips nata yana girgiza Mata kai, sauko da kansa yayi ya haÉ—e fuskokin su yana kallonta,Wani irin farin chiki da nitsuwa ya keji tana ratsa zuchiyar sa,
lunshe ido tayi dan ba zata iya haɗa ido da shiba, goga hanchin sa ya fara yi a jikin nata hanchin, kasa kasa yace " menene tsakanin ki da Bello?, da sauri ta buɗe ido tana faɗin "yaya na ne kuma shine idan Inna ta hana mu abin chi yake zuwa ya karɓo mana wajen Adda hasana,
"shike nan alakar dake tsakanin ku, "eh shike nan "to amma me yasa ki ka che kina kewar shi? "To ai yaya Aryan kaga yana da kirkine kuma idan na samu kuÉ—i zan saya masa mota da gida dan shima ya dawo birni, "to idan Abba yace zai Aura miki shifa? dariya diyana tayi kafin tace "nifa idan ba soja ba to bazan yi aure ba soja kawai bake so.
Wani dogon nunfashi Aryan ya ja tare da sauke ajiyar zuchiya kafin ya sake ta "tashi ki tafi ɗaki to tun da Aunty farida tace karki daɗe, da sauri ta miƙe har tana kokarin faɗuwa,key din ɗakin ya miƙa mata,
Ansa tayi, ta nufi bakin kofar tasa key ɗin ta buɗe kofar ta fice da sauri, miƙewa shima yayi ya nufi kan katafaren gadon sa ya kwanta ya lumshe ido yana mai da numfashi,
Washe gari misalin 9 na safe zaune suke a palon Abba kamar yadda suka saba dan yin breakfast.
Ammi ta dubi diyana tace "ke diyana jeki É—auki abinchin babban yayan ku a kichin ki kai masa, a sukwane Aryan ya É—ago dan yasan halin diyana yana son ya hanata zuwa sai dai kuma bai san surutan Aunty amarya dan yasan yana hana diyana zuwa sai Aunty amarya ta sa shi a gaba da tambaya, meke tsakanin su.
Da sauri diyana ta mike Abba na kokarin ya dakatar da ita amma ina har ta fice, kichin ta nufa ta É—auki abinchin nashi already an gama shirya masa fitowa tayi ta nufi part nashi.
Bb ko Sallama ta faÉ—a palon babu kowa kai tsaye ta haye stair É—in ta shiga palon saman nan ma babu kowa kofar da ta gani chikin palon ta nufa ba ko sallama ta shiga,
tsaye yake gaban mirrow yana gyara gashin kansa sanye yake chikin Black jeans da t-shirt blue, bakarin kyau kayan suka masa ba,kamar dan shi akayi su, jin an buÉ—e kofar É—akin yasa ya zubawa kofar green eyes nashi ta chikin mirrow, ganin diyana che yasa ya É—aure fuskar nan kamar wani zaki ya kau da kallonsa daga kanta
"Kai mai kama da hiyana ga abinchin ka nan anche na kawo maka, a sukwane Bgs ya juya dan jin sunar da ta kirashi kuma har da che masa kai, chikin tsawa yace "get out, diyana ko tsoro tsawar ma bata jiba ta É—an ja tsaki kafin tace "dan ka samu ma na kawo maka abinchi wlh ba dan Ammi ba bazan.... Bata karisa maganar ba kamar wata walkiya ta gefar da kwandon abinchin tayi waje a guje, da gudun gaske Bgs yabi bayan ta sai huchi yake
To masu karatu sai mun haɗu ranar Monday idan Allah ya kai mu, ina masoyan diyana? tofa yau masoyiyar ku ta taɓo gidan rina ato ku tanaji ruwan zafi gasa mata jiki idan ma ta saura da ranta kenan
💖NEW TEAM💖
💖THE TALENT TROUPE WRITER'💖
*LITTATTAFAN SUNE KAMAR HAKA*
👇👇👇👇
*1,DUK ƘARFIN IZZATA*
by(Star Lady)
*2,GIDAN AUNTY*
by(mss lee)
*3,SARKI SAMEER*
by(xeemat....love)
*4, JINI DAYA*
by(mrs bbk)
More comments an like pls
*💫STAR LADY💫*30
💖The Talent Troupe Writer's 💖
*DUK ƘARFIN IZZATA*
💖Story And Written💖
⬇ï¸
*Star lady*
Duk mai buƙatar littafin Duk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin 09162620621 ban da kira iya whatSapp kawai
*Episode 3ï¸âƒ£0ï¸âƒ£*
Gudu take kamar zata tashi sama har tsallake stari uku take ta tana na huÉ—u batare da ta sani ba, a dai dai tsakiyar palon kasa tayi karo da Aryan baya baya tayi zata faÉ—i, yayi sauri rikota yana faÉ—in "ai daman na san za'ayi hakan shiyasa na biyo bayan ki me ke faruwa? Bai gama rufe baki ha yaga Bgs na saukowa a guje sai wani huchi yake, a sukwane ya saki diyana yace "ki kudu sister kar ki tsaya ko ina sai bayan Abba, ai diyana bata jira taji me Aryan zai cheba dan yana sakin ta ta kwasa a É—ari tayi waje.
Azuchiye Bgs ya sauko ya nufi hanyar fita da sauri Aryan yasha gaban sa yana faɗin haba bro lfy? Hannu yasa ya hankaɗe Aryan gefe ya nufi kofar fita, A zafafe Aryan ya saƙe tare masa gaba, chikin tsawa Bgs yace "Aryan ka bani hanya tun ban illataka ba "haba Bgs pls kayi hakuri mu koma chiki, wani naushi Bgs ya kai wa, Aryan a fiska, da sauri Aryan ya tare yana faɗin "aa bro ba dai yanzu ba gaskiya, a zuchiye Bgs yasa ɗayan hannu sa ya damki wuyar Aryan ya ɗa gashi sama yayi wurgi dashi gefe guda, ya juya ya nufi hanyar fita da gudu Haidar da Umar daƙe tsaye a bakin kofar palon wadda kusan tare daman suka shigo da Aryan, suka juya suka bar part ɗin gaba ɗaya.
Tattaro dukka sauran karfin sa Aryan yayi ya miƙe ya saƙe tarewa Bgs gaba, "Aryan zan illata wlh idan baka barni na bugi yarinyar nan ba "haka na keso daman kafara illatani kafin ka illata ta, dun kule hannu Bgs yayi ya sake kai wa Aryan bugu a firji wadda sai da yasa Aryan tan gal tan gal kamar zai faɗi, amma abun ku da soja, chikin zafin nama ya kame jikinsa chikin bachin rai ya kaiwa Bgs duka a wuya da karfi, a fusache Bgs ya ɗaga sama yayi wurgi dashi a tsakiyar palon chikin zafin nama ya nufi hanyar fita..
...har ya kai bakin kofar palon zai fita sai kuma ya ja birki da sauri ya juyo, gani ko motsi Aryan ba yayine yasa Bgs kariso wa wajen daya ke kwanche da sauri,
Duƙawa yayi yasa hannun sa a dai dai sai tin kofar hanchin Aryan yana faɗin "my blood kar kamin hakan, hannu Aryan yasa ya chapko hannun Bgs tare da waro ash eyes nashi kan face ɗin Bgs ɗin, dogon tsaki Bgs yana kafin yace "me hakan ɗin? " To ai bani da wani zaɓi na da katar da kai ne sai hakan ɗin, miƙewa Bgs yayi san man ya ɗuƙa ya ɗauki Aryan chak ya saɓasa a kafaɗar sa yanufi stair ɗin dashi
"Amma Aryan baka kyau ta min ba "me kuma na maka? " Da ka hanani bugun yarinyar nan mana "au to kai daman so kake na barka kayita bugun yaya mutane, kuma kasan idan kache zaka bugi yarinyar nan a yadda kake chikin fushin nan, tofa zaka iya kasheta "to ta mutu mana menene amfanin ta daman? ai inaga wlh watara na idan ban kashe enamiece nawa ba kai zaka mutu a shiga faÉ—ar da ba ruwan ka, tsaki Aryan yaza dai dai lokachin Bgs ke kwatar dashi kan katafaren gadon sa
"Wlh Bgs baka da kirki ko kaÉ—an yanzu gashi ga bugi yar sarki Zaria tana asibiti, jiya naje hospital É—in dan naga ya jikin nata saboda baban ta ya É—au zafi dayawa, kar yaga ko É—aya daga chikin mu bai jeba ya duba taba, Allah ya rinyar nan ko motsi batayi kamar ba rai a jikinta amma a hakan kuma yau kake so na barka kasake bugun wata ko?
"au wai dan babanta har wani zafi ya ɗauka ke nan to ya baku sanar dani ba dan shima na hukuntashi, waro ido waje Aryan yayi kafin yace "zaka iya zuwa ai yanzu ma sai ka hukun tashi, ni dalla ka bani ruwa nasha hai, Aryan ya karisa maganar chikin ɓachin rai
"Wlh Aryan ba dan ina kaunar ka ba Allah da yau inaga sai dai a kwashi gawarka ya kai karshen maganar tare da miƙewa ya nufi freij, " zaka iya ajiye kaunar a gefe ai sai ka kashe nin Aryan ya faɗa chikin fushi, Bgs ba tare daya sake chewa komai ba ya ɗauko ruwa kawai ya dawo kan gado ya ɓalle bakin robar ya ɗago kan Aryan ya kafa masa robar a baki, sosai Aryan ya sha ruwan har sai da ya kusa shanyewa, sannan Bgs ya chire roban daga bakin shi yana faɗin "ya isa haka shan ruwan, Aryan yace "to ba kai ka min wani wawan naushi a kirji ba ai dole nasha ruwa "kaɗan ma kagani ai wlh ka chigaba da shiga faɗan da ba ruwan ka watarana sai dai a kwasheka zuwa hospital.
murmushi kaɗan Aryan yayi san nan ya yunkura ya miƙe zaune, a hankali y zuro kafarsa kasa ya miƙe tsaye "ina zakaje bro? Bgs ya tambaya yana kallon face ɗin sa, "fada zanje wajen Abba mana, "why ba zaka tsaya a nan ba "no akoi maganar da zamuyi ne mai mahimmanci "ok let's go together, ya kai karshen maganar tare da miƙewa, atare suka fito