Sashe 51
Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A gurguje ta haɗa masa coffee ta ɗauka tanufi ɓangaren'sa da sallama tashiga palon babu kowa kai tsaye tanufi betroom ɗin sallama tayi a bakin kofa, bata jira an amsa'ba kawai tashige chiki " kwanche yake a katafaren gadonsa idonsa a lumshe farin singlet da short ne kawai a jikinsa asalin kirar'sa na jaruman maza ya bayyana ga wani gashi baki kwanche a chin yoyin'sa har zuwa kafofin'sa damtsen hannun'san nan kuwa kamar zasu fashe saboda karfi " kan ɗan karamin table na chikin ɗakin ta ajuye coffee ɗin tanufi bakin gadon, zama tayi kusa dashi a nitse da cool voice kamar mai raɗa tafara kiran sunansa, tana ɗan bubbuga hannun'sa yaya Aryan, yaya Aryan katashi na kawoma coffee karyayi sanyi " slowly yafara ware ash eyes nashi wanda suka chanza zuwa launin jaa, sauke idan nashi yayi a kan face ɗin ta, ƙara waresu sosai yayi yana kallan'ta " diyana sai data tsorata ganin yadda idonsa suka chanza launi" mikewa tayi zata gudu " hannu yasa da sauri ya riƙo hannun'ta, ya jata baya, ta koma ta zauna" kallanta yake sosai, nan take yaji wani sanyi na ratsa zuchiyar'sa wani farinchiki yaji, jiyake wani bakon yanayi na ziyartar zuchiyar'sa" turo ɗan bakin nan nata tayi kamar biro a shagwaɓe tafara magana yaya Aryan kayi hakuri kaji dan Allah karka bugeni, ta karisa maganar kamar zatayi kuka "shiru yayi yana kallan'ta, yakasa magana almost 10 mnt suna zaune haka yanata kallan'ta,kamar yamai data cikin'sa yakeji"turo baki diyana tasakeyi tana faɗin yaya Aryan dan Allah fa nace kayi hakuri ba dan niba" ɗan firgita yayi yadawo daga duniyar tunanin dayashiga" calmly yafara magana baki iya gaisuwa bane kuma wayace kiyi kwalli da daddaren nan" kayi hakuri to, ina wuni tafaɗa tana kun bura kumatu" sakin hannunta yayi tare da mikewa zaune " itama ganin yasaketa tamiƙe tana kokarin tafiya " ina zakije ya tambaya yana kallan'ta from head to toe " ɗaki zanje " nace kitafine " aa kayi hakuri "to dawo nan ki zauna yayi naganar yana nuna mata drawer kefen gadon " saman drawer taje ta zauna tana fiskantar kofar toilet
"juyo nan ki kalleni magana zanyi dake, a nitse ta juyo tana fuskantar'sa,ganin itayake kallo yasa tayi ƙasa da kanta tana murza yan yatsun hannun'ta " dawo da kallan'sa yayi kan hannun'ta sosai yake yakara waro idan'sa yana kallo lallenta, ba'ƙaremin kyau lallen yayi masaba " wayamiki wan nan abin yayi maganar yana nuna lallen nata " laaa Aunty farida ta kaimu a kamana mana kuma kasanme takawo min kayan kwalliya dayawa" zuba mata ido yayi yana kallan yadda take murmushi take magana a zuchiyar'sa yace thank God nima nasaya kayan kwalliyar
afili kuwa yace baki bani amsa taba nace wayace kiyi kalliya da daddaren nan" nan take ta ɓata fuska ta daina murmushi ta turo baki tana faɗin yaya Aryan baa kwalliya da da'ddare'ne "anayi mana kuma kinyi kyau sosai kawai dai nine banasan kirinƙayi " nan take kuma tafara murmushi tace laaaa yaya Aryan da gaske nayi kyau ta tambaya " girgiza kai kawai yayi ya zuba mata ido yana kallan yadda take dariyar azuchiyar'sa yake faɗin kekam komai kikayi kyau yake maki inkina dariya ki ƙara idan kina murnushi makura che ke, kai ko kuka kike kyau yake miki " katse mishi tunani tayi dachewa yaya Aryan intafine" girgiza mata kai yayi alamar aa "kallansa tayi sosai sai kuma tace laaaa Yaya Aryan kayi rashin lfy ne" me kikagani yayi maganar da ɗan mamaki a face nashi " ae Naga karame'ne tafaɗa tana kara kallan'sa sosai " yayi mamakin sosai da jin abun da tace,a zuchiyar'sa yake faɗin wow intelligent girl,tabbas ni kai na nasan na rame amma bawan daya gane hakan ko DON damuke tare bai gane hakan ba sai ke wow,
Ajiyar chiya ya sauke ya ya juyo da idansa yayi kanta yaga itama shi take kallo," sai yace aa banyi rashin lfy, jeki kawomin coffee ɗin karyayi sanyi " da sauri ta mike tanufi inada ta ajiye coffee ɗin ta ɗaukoh,ta dawo tamiƙa masa " ansa yayi yana faɗin to zauna muyi magana" zama tayi a inda tatashi ta zuba masa ido tana kallan,yadda yake shan coffee ɗin,"yaya Aryan kasan me" ɗago ido Aryan yayi yana kallanta batare dayayi magana'ba " tachigaba dacewa Allah yaya Aryan kana kama da wan da yayi film ɗin Bahubali, nan Amma fa kafishi kyau, yama sunan shi, taƙarisa maganar tana ɗaga kai kamar mai tunani" da mamaki yake kallanta yana tunani wae daman yarinyar nan tana kallan mutane ne, murmushi kaɗan yayi yace nima bansan sunan shi ba ae " to zan tanbayi Aunty Zahra sunan shi sai nazo nafaɗama " batare da ya amsa mataba yace tashi kije ki ɗaukoh min trolley ɗin chan yayi maganar yana nuna mata inda trolley yake da hannun'sa " da sauri ta miƙe tanufi wajen tayi tunanin trolley bai da nauyi, sai tasa hannu ɗaya zata ɗauka amma sai taji a'kasin hakan dan kuwa ko motsa trolley ta kasa, shi kuwa Aryan ya zuba mata ido yana kallan'ta
Dad dagewa tayi da iya karfin ta ta jawo trolley baya baya tayi tafaɗi trolley ya faɗo mata a kan kafa kara ta fasa mai sauti " a sukwane Aryan ya ajiye cup ɗin hannunsa ya ya miƙe ya nufuta hannu ɗaya yasa ya ɗaga trolley ya ajiye a kan gado, ya dawo kusa da ita ya duƙa yasa hannu ya kama kafar nata yana faɗin, menene abun kuka kuma, " yaya Aryan wlh da zafi tafaɗa chikin muryan kuka" a haka kike chewa zaki auri soja matan sojoji fa jarumai ne " turo baki tayi ga hawaye na zuba a kunchin'ta chikin shagwaɓa tace Allah yaya Aryan nima jaruma'ce " zuba mata ido yayi yana kallan yadda take Magana gwanin burgewa, hannu ya kai kan fuskar'ta zai share mata hawayen sai dayaji wani shock saboda laushin da tsasin fatar ta, da sauri ya janye hannun'sa baya yamiƙe tsaye yana faɗin to tashi kizo ki karɓi tsaraba yayi maganr yana hawa kan gadon'sa " a sha'gwaɓe tace wayyo Allah yaya Aryan Allah bazan iya tashiba "a sukwane Aryan ya juyo yana kallan'ta, dan yadda tayi maganar, " a hankali kamar bayasan buɗe bakin nasa yace ki daina kukan nan ko gashi nan ae kina ɓata kwalliyar'ki " da sauri tasa hannu ta goge hawayen tana faɗin yaya Aryan kwalliyar ya bacine " dariyace ta kubche masa dan yadda tayi maganar,"bai bachiba yabata amsa yana murmushi " da kyar tamike tanufi kan drawer tana ɗingisa kafa ta zauna "hayewa gadan yayi yajawo trolley ya ɓuɗe, wasu ma tsakaitan jakun kuna guda uku yachiro, daga chikin trolley ɗin, ya juyo ya dubeta yafara magana,"wan nan farin tsarabar kine a chiki, wayan nan bakake biyun kuma kibawa'su Zahra "da sauri tamiƙe ta haye kadon itama ta jawo jakunkunan tana faɗin Yaya Aryan har da kayan kwalliya"kallan'ta kawai yake yadda take zumuɗi, da farinchiki, bai ma san sanda yace, daman farinchikin da dariyar ki kawai nake burin, gani "sai jin diyana yayi tana faɗin to Yaya Aryan dariyana yana da kyau'ne " firgigit yayi yana kallan'ta kwashesu kije ɗaki kiɓuɗe a chan" to kawai tace san nan ta saukoh daga dagon tasa hannu tajawo jakunan amma takasa ɗauka sunyi nauyi bazata iya ɗauka dukkaba" ido yazuba mata yana kallan'ta" turo baki tayi zatayi kuka " da sauri yace aa karkimin kuka ki ɗauka mana ɗai ɗai ae bawanda yace dole ki haɗa'su koh " nasu Zahra ta ɗauka ta bar nata zataje ta dawo suma da kyar ta iya ɗauka gakuma high heel a kafarta
har tafita kallanta Aryan yake, wani ajiyar zuchiya ya sauke yamike yanufi toilet dan yin wanka
lokachin da diyana ta dawo ta ɗauki ɗayan jaka'r Aryan na toilet yana wanka bai fitoba ɗaukar jakar tayi yajuya har takai bakin kofa saikuma tajuyo ta ɗaga murya yaya Aryan sai da safe tana gama faɗin hakan tayi waje, ko data'dawo ɗakin'su su Zahra har sun buɗe jaka'r nasu tsarabar dogayen riguna'ne masu kyau da perfumes masu kanshi da tsada sai murna suke, zama tayi a bakin gado itama tafara kokarin buɗe nata jakar amma sai'taga nata jaka'r an sawa zip ɗin kwa'ɗo, tayi tayi yaki,ɓuɗuwa sai ta ɗauki jakar tanufi sip dashi tana faɗin sai da safe na kaiwa yaya Aryan ya buɗemin,ajiye jakar tayi,tachire kayan jikinta ta ɗaura towel tashi toilet tayi wank atazo gurguje tasa kayan barchi tanufi kichin ta haɗa coffee tasha tadawo ɗaki ta haye gadon'ta nan take barchi awon gaba da ita
Yau tun asuba ake shirye shiryen walima da naÉ—in sarauta " Ammi tasha kwalliya da wata É—ankarekiyar,shadda tasha aikin har kasa Blue colour tasa wasu shaggun sarkan da abun hannu na gold mai shegen tsada ta É—aukoh wani É—ankareriyar al'khaiba baki anmasa kwalliya da wasu suwasu mai kyalli fari tasaka a jikinta kai kace yar shekara 20 sosai kyanta yasake bayyana,"wayar'ta ta É—auka tafa kiran layin Zahra, kira É—aya Zahra ta É—aga tare da faÉ—in hello Ammi" Ammi tace kuzo gaba É—ayan'ku kusameni a É—aki tana gama faÉ—in hakan ta katse kiran, ta zauna a kan gado tare da ajiye wayar'ta a kusa da ita
Da sallama su Zahra suka shigo sunsha kwalliya sosai riga da sket na atamfa Zahra hiyana diyana sukasa,"amrat da lamrat kuma duguwar riga, karisa shiga chiki ɗakin sukayi " Ammi tace aa harkun shirya ne" har suna haɗe baki wajen chewa eh "ae ba wan nan kayan zaku saba Zahra'u tashi ki buɗe drawer kayana ki ɗaukoh muku kwalin kayan da zakusa, sai ku koma ɗaki ku chanza " da sauri Zahra tamiƙe ta ɗaukoh musu sarine irin na indiyawa, kwali biyar kowa da kalan nasa " Zahra baki,hiyana pink, diyana blue,lamrat jaa,amrat maroon" da zumuɗi diyana ta ansa nara tana faɗin Aunty zahra irin kayan danake ganin indiyawa suna sawa a TV nan ne " Zahra tace eh shine" to ae Aunty Zahra ban iya sawaba tayi maganar kamar zatayi kuka " dariya Zahra tayi tace to muje na koya miki" da fara'a diyana tamiƙe har suna haɗe baki wajen chewa Ammi mungoɗe