← Book details Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 69 OF 90

Sashe 69

Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Yaya Aryan nayi kyau ne yasa kake tambaya ta shekaru na, ai bai san lokachin da murmushi ta kub che mana ba, ita dai bata da wata matsala burinta kawai ache tayi kyau, "yaya Aryan to ba kache komai ba "eh mana my sister kinyi kyau sosai da sosai kuwa kuma ai ke daman kyakkyawa che tun asali, wani haÉ—adÉ—en murmushi ta saki,

Manuniyar yatsan hannun sa, yasa chikin ramin da dimple nata ya lotsa saboda murmushi da take yana faÉ—in "nafi son wan nan a gaba É—aya face naki, "laaaa yaya Aryan to zan baka kyauta, murnushin gefen fuska ya É—an saki kafin yace "ok to ngd

"yaya Aryan in buɗe ido na? "Eh buɗe, da sauri ta waro idon ta a kan face nashi wani cool murmushi ya sarkar mata wadda shi kan shi bai san yayi ba "yaya Aryan ka buɗe jakar tayi maganar tana mai do da kallon ta kan jakar "eh na buɗe gashi nan da sauri tasa hannu ta fitar da wani ɗan ƙaramin Box mai shagen kyau gwaldin colour sai kyalli yake

Yaya Aryan taya ake buÉ—e wan nan Box É—in?, ansan Box É—in yayi daga hannunta ya buÉ—e mata san nan ya mika mata, wani dagareren abun hannun gold ne a chiki mai matikar kyau da tsada an masa kwalliya da duwasu farare masu kyalli ajikin sai É—aukan ido yake, anyi rubutu da larabchi a jikin "yaya Aryan me aka rubuta a nan tayi maganar tana nuna masa rubutun Arabic É—in, kallan rubutun yayi, kafin yace "sunanki ne ajiki, shiru ta É—anyi kafin ta sake chewa

"laaaa yaya Aryan daman kasan sunana, shiru yayi batare da ya sake chewa komai ba "yaya Aryan menene manar Kga É—in nan ne? naga skoi shi a wayar ka kuma gashi ma an rubuta a jikin abun hannu na "ke nima ban sani ba kwashe kayan nan ki tafi É—aki dare nayi mayar da abun hannun nan chikin Box nashi ki mai dashi cikin jaka ki bani na kulle jakar "ayya yaya Aryan ke nan ba zan saka abun hannun ba "eh ba zaki saka yanzu ba sai gaba, na bakine ma kawai dan zamu koma London kar na manta na tafi dashi kuma yanzu dan kin dame Ni na buÉ—e maki ne shiyasa na buÉ—e "to yaya bari nagama kallon abun dake chiki,shiru yayi ya zuba mata ido kawai yana kallonta

Ajiye abun hannun tayi a gefe tafara fitar da sauran kayan dake chiki "Wow ta faÉ—a lokachin da tafitar da wani dankareriyar sarkan gold fito dashi tayi daga cikin gidan sa, sai kyalli yake yana É—aukar ido
karawa tayi a wuyar ta, tana faÉ—in "yaya Aryan dan Allah ka saka min sai kamin hoto tun da kache ba yanzu zanyi amfani da su ba "ni ban iya saka sarkan mata ba, tsuke fuska tayi ta turo baki kafin tace "to yaya Aryan in kai wa Aunty farida ta É—aura min, wani dogon numfashi yaja tare da sauke ajiyar zuchiya kafin yace "a'a nunamin yadda ake sawa sai na samiki kuma banche ki faÉ—awa kowa abun dake cikin jakar nan ba, Allah awan nan karo idan ki ka faÉ—awa wani sai na miki duka, "Allah yaya Aryan ba zan faÉ—a ba "ok to nunamin yadda ake É—aura wa na É—aura miki, chiro sarkar tayi daga karawar da tayi a wuyar tafara nuna masa yadda zai sa mata

Ansa yayi yana faÉ—in "ok to juya na sa miki, juyawa tayi shi kuma ya É—auko wayar sa ya kunnan video recorder, ya ajiye wayar sai tin su, a hankali ya É—ago hannun sa ya sako mata sarkan ta gaba ya kewayo da hannun sa ya baya yana ko karin É—aura mata,

wani irin shock yaji lokachin
da hannun sa ya taɓa lallau san fatar wuyar ta a'sukwane ya saki sarkan ya faɗa chikin rigar ta ta gaba, da sauri ta juyo tana kallon sa shi ma kallonta yake "yaya Aryan ya kuma ka sake sarkan, da kyar ya iya buɗe ɗan karamin bakin nan nashi yace "ke ni ban iya ɗaura wa ba, shagwaɓe fuska tayi ta turo baki tana faɗin "kai yaya Aryan nafa nuna maka yadda akeyi dan allah ka ɗaura min,

dafe kai yayi a zuchiyar'sa yana faÉ—in, oh my god ni Aryan na shiga uku wan nan yarinyar tana neman ta bugamin kai ni ban san meyasa ma yanzu bana iya daka nata tsawa ba ban san meyasa bana iya mata faÉ—a ba oh god

Ganin yayi shiru ne yasa tasa hannu ta É—an bubbuga hannun sa tana faÉ—in "dan Allah yaya Aryan to ka É—aura min mana "juyo ta gaba na É—aura miki sai ki mai dashi ta baya, da sauri ta juyo suna fiskantar juna, tana murmushi "to ina sarkan take yayi maganar yana kallon face nata, hannunta ta É—ago tana kokarin turawa chikin rigar ta dan ta chiro sarkan amma ina rigar ta matse ta sosai, ido kawai Aryan ya zuba mata yana jiran ya ga yadda zata fito da sarkan,

Abun mamaki sai yaga ta juya masa baya tana faɗin "yaya Aryan zugemin zip ɗin nan ƙasa, bari na fito da sarkan, mamakine ya ƙara bayyana karara akan face nashi yayi shiru yama kasa magana "yaya Aryan dan Allah ka zugemin mana "ke ni ban iya ba ya faɗa yana kawar da kai gefe "to yaya Aryan yadda ake jan na wando haka shima wan nan zaka ja, oh Allah, ya furta kafin yasa hannu a hankali ya zuge mata zip ɗin kasa ba tare da ya kalle ta ba,

yayi tunanin kafin ta juyo gareshi zata chiro sarkan sai yaga akasin hakan dan kuwa yana zuge mata zip É—in ta juyo kuma gashi ta zura hannunta a chikin rigar ta wuyar hakan yasa rigar tayi kasa gaba É—aya rabi da kwatan boobs nata awaje,

A'sukwane ya kau da kansa daga kallon ta, ita kam ko ajikinta, tunani ya shigayi wan nan shine kaɗan daga illolin rayuwa batare da uwa ba yanzu nasan da agaban ma haifiyar'ta ta taso wlh ba zata yi hakan ba amma In Sha Allah zanyi kokarin naga ya koya mata wasu abubuwan kafin mu koma, katse masa tunani tayi da chewa "yaya Aryan to mayar min da zip ɗin na chiro sarkan, dawo da kallon sa yayi kanta ta juya masa baya tana jiran ya mai da mata zip ɗin, mamaki ne ya kama shi lokachin da yaga bayan ta tunani ya shigayi *kai anya yarinyar nan bata fi 16 years ba kuwa? ai ni duk ganin da nake mata na ɗauka tana sa bra shiyasa kirjinta suke chika riga sosai, ashe bata sawa, kai yarinya 16 years da manya manyan breast haka wow gaskiyane abun yayi*jin Aryan yayi shiru ne yasa diyana ta ɗan waigo tana faɗin "yaya Aryan ka zugemin mana, "ok kawai yace tare da sa hannu ya zuje mata zip ɗin sama, yana zugewa ta juyo da sauri ta miƙa masa sarkan tana faɗin "gashi nan, ansa yayi ya san ya sarkan ta bayan wuyar ta ya dawo da hannunsa ta gaba ya ɗaura mata da sauri ya zame hannun sa daga jikinta yana kallon face nata...

.....É—ago blue eyes nata tayi tana kallon face nashi "yayi mani kyau yaya Aryan? ta Tambaya tana murmushi "ai daman dan ke akayi dole zai miki kyau duk duniya babu mai irin shi ke kaÉ—ai Company su kayiwa "yaya Aryan kaga fa shima a jikin shi an rubuta Kga, kuma ga sunana É—in a gefe, " ke dai juyo na miki hoton ba ruwan ki da abun da aka rubuta ya karisa maganar tare da É—auko wayar sa, mamakine ya kama shi lokachin da ya kawo wayar dai dai face nashi "tab ni fa nama manta da ina yi mana video, saving na video yayi san nan ya fita da sauri sauri ya É—auke ta pic kala 5 san nan yace "kwashe kayan ki maida su chikin jakar dare yayi yanzu Almost 11 yi sauri ki wuche É—aki

Tattara kayan tayi gaba ɗaya ta mai da zata rufe jakar yayi saurin chewa "bani na rufe kuma ki rufe idon ki, ba musu ta rufe idon ta ɗauko wayan nan Box guda biyu da ya boye a bayan sa yayi, ya mai dasu chikin jakar ya sa key ya rufe zip ɗin gefen ya bar mata na ɗayan gefen wadda ke ɗauke da kaya irin nasu Zahra "to buɗe idon ki, ki ɗauka ki tafi ɗaki kije kiyi barchi, "to kawai tace san nan ta buɗe ido ta ɗauki jakar ta miƙe tana faɗin "sai da safe yaya Aryan, ba tare da ya amsa mata ba ya miƙe ya kwanta yana kallonta har ta fiche, ajiyar zuchiya ya sauke san nan ya lumshe ido

Da Sallama diyana ta shigo dakin su gaba É—aya su zahra sunyi barchi wajen drawar kayan su ta nufa ta ajiye jakar hannunta sannan ta chire kayan jikinta tasa na barchi ta haye gado ta É—auko remote ta gara gudun A.c taja blanket zuwa dai dai wuyar ta ta lumshe blue eyes nata

YOLA

Da baya baya inna ta shiga wajen bokan nata saman jar kyallen da suka saba zama ta zauna tana faɗin "barka da wan nan lokachin malam "haba habiba ya zaki zauna a nan kishiga chiki mana ina zuwa chewar bokan, da murna inna ta miƙe ta shige ɗan kewayayen wajen, tafara chire kayan jikinta tana gamawa ta haye kan yar katifar chiyawar sa ta kwanta,

Tana kwanchiya shima ya shigo tsirara ba komai ajikin sa, sai murmushi mugunta yake ya haye kanta ya fara aiki, sosai ya nemeta gaba da baya yauma kamar kullun tare suka sheƙe ayar tasu yana yi tana tayasa,

Bayan sun kammala ne ya miƙe ya fito wajen tsafin nasa ya saka kayan sa ya zauna kan dutsen daya saba zama
Chapter 69 · 0% Book details