Sashe 79
Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
.......Baya baya tayi ya yanke jiki ta faÉ—i kasa saboda tsorata da tayi, shiko ko ajikinsa juyawa ma yayi zai koma in da ya fito dan ji yayi ya fasa shiga É—akin,
"Idan ka kara taku ɗaya wlh in ranka yayi dubu sai na ɓata maka, chewar Ammi tayi maganar chike da jin haushi abin da Bgs ɗin yayi,
Chak ya tsaya bai tafiba kuma bai juyoba, chikin faÉ—a Ammi ta fara magana
"Ai wlh ko baka tausaya wa yarinyar nan dan maraichin taba zaka tausaya mata dan wahalar da tasha arayuwa kanaji fa, agaban ka lokachin da bata da lfy Aiman ya dubata, kaji ji da kunnen ka Maryam ta bugi yarinyar nan sosai a kai shiyasa idan ta tsorata take suma Amma duk da haka bazaka dai na tsoratata ba sai ka kasheta ka huta ko? wai ma me yarinyar nan ta maka ne?
A sukwane ya juyo dan jin yadda Ammi ke magana, chikin faɗa a hankali ya tako ya dawo chikin ɗaki hannu ɗaya ya sa ya ɗauki hiyana ya saɓata ta a kafaɗarsa yanufi gadon Ammi da ita, sai wani kwaɓe fuska yake kamar ya ɗauki kashi, a chikin zuchiyar sa yana faɗin "Allah Ammi kema bazaki kara ganina a part naki ba bare ki rinƙa haɗani da waɗan nan abubuwa kamar aljanun,
Sauko da hiyana yayi da nufin yayi wurgi da ita kan gadon sai kuma yaÉ—an sachi kallon Ammi yaga dai, still shi ta ke kallo dan haka sai ya kwantar da ita a hankali, a sukwane ya juya sai sauri yake ya fice daga É—akin.
Girgiza kai kawai Ammi tayi kafin tace " Allah ya baki lfy hiyana amma gaskiya maryam ta chucheki wlh, saukin abun ma É—aya tun da naji Aiman yace zaki iya warkewa amma sai a hankali, wani karin abun haushin kuma wai inkin suman kar azuba miki ruwa abarki sai san da kika farfaÉ—o da kanki, Allah sarki baiwar Allah ko abinchi baki chiba, Allah dai ya baki lfy shine kawai addu'ar da zamu Miki.
Maiduguri
Aunty farida diyana junior suna zaune a katafaren babban palon kasa, diyana sarkin kwalli tasha kwalliya sosai, ta sanya wani dankareren shadda, brown colour an masa aiki da milk colour zare, É—inki dogowar riga, ba karamin zama kayan yayi ajikin taba, ta É—aura É—ankwali É—aurin ture kagatsi ya, tana zaune saman sofa,ta tasa laptop É—in junior a gaba tana buga game,
Kamar daga sama sukaji diran motochi gidan, da sauri diyana ta kawar da laptop ɗin gefe tana faɗin "Allah yasa yaya Aryan ne, dasu hiyana, mamaki ne ya kama Aunty farida yanzu duk irin maganar dana gayawa yarinyar nan ashe baima shiga kunnen taɓa, oh ni farida gaskiya sai nayi da gaske dan naga alamar, kafin nasa ta daina zanchen Aryan to za'a sha wahala, tayi nisa chikin tunanin, sai taji sallama, da sauri ta ɗago ido, sai kuma ta mike tsaye da fara'a tana faɗin
"Oyoyo oyoyo hajjaya Fateema, mutanen saudiya saukar yaushe, Hajj fateema kyakkyawar macece ajin farko fara tas, ga dogon hanchi har baka, kai daga ganita kasan naira ta zauna gata irin wayayyun matan nan ne,
ÆŠaukan laptop É—in junior diyana tayi sanan ta kama hannun sa suka nufi waje tana faÉ—in "junior mu tafi garden koh? tun da bakin sunzo zasu dame mu.
Suna fitowa harabar gidan, blue eyes nata ya sauka kan wani hadaÉ—en balaraben guy, zaune yake saman bayan É—aya daga chikin motocin da suka zo dashi, ya É—ora kafa É—aya kan É—aya ga wasu jibga jibgan bodyguard guda 4 a kusa dashi suna tsaye,
kyakkyawa ne guy É—in shima, amma dai bai kai yaya Aryan kyau ba Chewar diyana.
Tunda diyana tafito ya tsareta da manya manyan fararen idon nan nashi, sosai yake kallonta, itakam ko ajikinta kallo É—aya ta masa ta kauda kanta, ta chigaba da tafiya, har suka iso in da yake zaune, zasu wuche kenan, chikin harchen larabchi yace
"Aslm yammata min ti É—aya dan Allah" diyana zatayi magana, sai ta tuna abun da yaya Aryan yace mata idan tayiwa wani namijin magana to zata samu chiki, da sauri ta ja hannu junior suka wuche har suna haÉ—awa da gudu, suka shige chikin garden É—in.
A hankali guy É—in ya diro kasa daga saman bayan motan, yabi bayansu, bodyguard nashi zasu bishi ya É—aga musu hannu alamar su tsaya,
Tsayuwa sukayi a wajen moton tasa shi kuma yabi bayan su diyana
Ko daya shiga garden É—in zaune ya same su, diyana nata buga game a laptop, junior kuma yana zaune gefenta yana ta mata surutu,
"Yammata namiki magana É—azun baki amsa ba kodai bakyajin larabchi ne? Banza diyana tayi dashi kamar bata san da tsayuwar mutun awajen ba.
Chanza harche yayi zuwa harchen turanchi, yace "pls kiyimin magana nasan ai kina jin English kam, idan ma ba kyajin larabchi" nan ma shiru diyana tayi batayi magana ba, "yammata pls ki faÉ—amin sunan ki, Ni dai sunana, Abdurrahman" shiru diyana tayi kamar bata awajen.
Hannu Abdurrahman yasa ya ɗan taɓa kafaɗarta yana faɗin "nasan kina jina kawai jamin aji k... Bai karisa maganar ba yaji saukan mari a kumatun sa, kafin ya farga diyana ta damko hannun junior sun kwasa a guje sukabar wajen sai chikin gida.
.........dafe kunchinsa Abdurrahman yayi yana faÉ—in "in ban da soyayya kamar ni yau Abdurahman Abdurrahim, mace zata mara, kash amma soyayya baki min adalchiba, baki kyau tamin ba amma ba damuwa bari dai nayi kokari na samu soyayyar ta zan rama marin daga baya" jiki ba kwari ya juya ya koma wajen motar'su.
Aɓan garen diyana kuwa, aguje ta shigo palo sai numfashi sama sama take da sauri Aunty Farida ta miƙe ta nufota tana faɗin
"My diyana lfy? me ya faru ki kayi guduwa haka?
"Aunty farida yaya Aryan yace min idan namiji ya min magana na amsa ko ya taɓani zan samu chiki, shine wanchna Abdurrahman din kuma yazo ya taɓani, shine fa na mareshi, na gudu dan Allah Aunty farida ki kiramin yaya Arya bari na tambayeshi da wanchan Abdurrahman ya taɓani zan samu chikine ko kuma, bazan samu ba"
"My diyana jeki É—aki ki kwanta ba wani chikin da zaki samu ai shima Abdurahman É—in yayan kine.
"To Aunty farida" tana kaiwa nan ta wuche É—aki,
"Hajj farida wacece wan nan kuma? Hajj fateema ta tambaya tana nuna diyana dake tafiya É—akin su da hannu,
"Kanwata ce Aunty farida ta bata amsa tana kokarin komawa ta zauna saman kujerar da ta tashi. "Gaskiya hajj farida naji kanwar nan taki ta kwanta min arai sosai jinake kamar ki bani ita, waro ido waje Aunty farida tayi chikin zuchiyar ta tana faÉ—in "tab lokachi yayi da zan hana kowani bakona ganin diyana, yarinya ne sai shigen farinjini kowa yace yana son ta ba maza ba ba matan ba kowa abashi ita kawai.
"Hajj Farida lfy? Tunanin me kike"?
"Ba komai hajj fateema" to ya maganar ya rinyar fa pls ku bani ita" "a'a hajj fateema wannan yarinya amana che awaje na wlh, ban isa inyi kyau ta da itaba, shiru hajj fateema tayi bata sake Magana ba
Yola
Zaune Inna take a tsakar dan É—akin bukkan ta ga uban amai a gaban ta da ta tula, ta kasa ko mukewa,
Da kyar ta yunkura zata miƙe sai wani amai kuma ya kubche mata, nan fa tasake komawa ta zauna tana kwara amai, tun taba amai da daɗin rai har tafara fita hayyachin ta,
Tana amai ta baki tana zawayi ta kasa, sosai ta jajjaje ta ko ina sama da kasa gaba É—aya yoyo yake, kwanchiya tayi cikin zawon nata tana nunfashi sama sama, kamar zata mutu gashi babu kowa bare ta sa ran za'a tai maka mata.
Wannan kenan tun da munzo munga ya inna take mu koma gidan Abba kuma
KANO
Da sallama É—auke a bakinta hiyana ta shigo chikin É—akin da yaya Ahmad ke kwnache dakin babu kowa, Allah sarki bawan Allah gaba É—aya ya rame ya kare, baya iya chin komai sai dai ruwan da ake ta saka masa, yayi baki sosai kamar ba shiba
Karisawa bakin gadon dayake kwanche,hiyana tayi ta zauna a gefen sa kaÉ—an, cikin sanyin murya tace "yaya Ahmad ya jiki, tayi maganar tana kallon face nashi, shima ita yake kallo, kumshe mata ido yayi ya sake budewa
Zubur hiyana ta miƙe tana faɗin "yaya Ahmad daman kana jin me muke faɗe? Lumshe mata ido yayi san nan ya buɗe, komawa tayi a hankali kusa dashi ta zauna, shiru tayi na ɗan mintoci, tana tunani "da alama chiwon yaya Ahmad ɗin nan yayi kama dana shafun aljanu ko kuma sihiri, domin duk wata alama da suratul baƙara ta bayyana a matsayin shafin aljanu ko sihiri to ya bayyana a tare dashi, amma duk gidan nan ba wan da zaka faɗawa hakan ya ɗauki abun da mahimmanci, bari dai nayi nawa kokarin kawai mugani" juyo da blue eyes nata tayi kan face mashi,
A hankali ta fara motsa lallausan pink lips nata ta fara karanto suratul baƙara, domin rusatul bakara surache datake karya sihiri, duk girman sihiri zata karya shi, haka zalika surache mai ɗauke da maganin duk wata chuta da take duniyar nan, sai dai idan bakasan in da ayar warakar chutar ka takeba a chikin surar, matikar kana karanta suratul baƙara tofa aljanu ma ba zasu zo in da kake bama bare wani sihiri.
Tun hiyana na karatu a hankalin har tafara da É—an karfi karfi, kamar daga sama taji wani tsawa, da murya mara daÉ—in ji, nan take iska mai karfi ta taso a iya É—akin kawai kuma, hakan ne yakara tabbatar wa da hiyana chewar lallai chiwon yaya Ahmad, asirine ko kuma aljanu, duk da iskan da ya taso a É—akin da tsawar da akayi mata hakan bai hanata chigaba da karatun ba, sai ma kara É—aga murya da tayi duk da a tsorache take.
Kamar yadda take kara saukin voice nata wajen karatun haka iskan ma ke kara yawaita, matso da É—an karamin bakin ta tayi dai dai sai tin kunnen yaya Ahmad ta chigaba da karatun da É—an karfi,