Sashe 72
Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sallama hiyana ta dawo fada hannun ta riƙe da kwayar nono da ta damawa Bgs, har gaban sa tazo ta duƙa chikin ladabi da girmamawa tace "yaya prince gashi nan, wani dogon tsaki yaja chikin tsawa yace "dole sai na ansa ne bazaki ajiye a kasa ba,
"mikomin nan my daughter Abba ya faɗa yana miƙa mata ɗayan hannunsa joyowa tayi wajen Abba a hankali ta miƙa masa kwaryan muryan ta har rawa yeke saboda tsoro tace "Abba zan iya tafiya, "aa my daughter zoki zauna a kujeran nan kema muyi hiran dake yayi maganar yana nuna mata kujerar kusa da shi da ido.
Ba musu ta miƙe ta koma saman kujerar ta zauna ta sunkuyar da kanta kasa,
miƙawa Bgs kwayar nono Abba yayi yana faɗin "ansa kasha idan nima bazaka ansa a hannuna ba sai naji, rai a bace Bgs yasa hannu ya ansa kwaryar,batare daya kalli Abban ba,
ajiye wayar sa a gefe yayi, yasa hannu yachire pai pai da aka rufe kwaryar, kara ɓata fuska yayi lokachin da green eyes nashi yayi arba da damammiyar nono,
yaji fura ga kwakwa da dabino,amma duk da haka Bgs sai ɓata fuska yake, a hankali ya ɗauki ludayin ya ɗebi nono ya kai baki sa sai wani tsuke hanchi yake wai dan kar yaji warin nonon.
....Duk abun da ya keyi Abba na kallonsa, a chikin zuchiya sa yana faÉ—in ai yau sai kasha nonon nan.
a sukwane Bgs yayi wurgi da kwaryar nono ya miƙe da sauri kafin ya kai bakin kofar fada ma ya fara kwarara amai,dukawa yayi kasa,kawai ya chigaba da Aman,
da sauri hiyana ta mike jiki na bari a zuchiyar ta tana faÉ—in, nashiga uku wayyo Allah yanzu shike nan na sashi yin amai nasan sai ya hukun tani.
Ajiye kwaryar nono dake hannun sa Abba yayi ya miƙe ya nufi Bgs dake duƙe yana ta kwarara amai kamar zai amayar da kayan chikinsa, dafa kafaɗarsa Abba yayi ta baya yana faɗin "sorry, my Son,
sosai bgs yayi amai dan sai da idon sa suka sauya sukayi jaa saboda wahala "my daughter bani ruwa a freij Chewar Abba, chikin tsawa Bgs yace "bana so Abba banson duk wani abu da yaran nan zasu taɓa da hannun su, kyamar su nake ji Abba shiyasa nache maka ni bazan sha ba, shiru Abba ya ɗan yi kafin yace "to me tama ka da kake kyamar ta, "Abba ta taɓa zubamin jin... Sai kuma ya dakata yana yamutsa fuska "ok kawai Abba yace san nan ya wuche ya ɗauko masa ruwan da kansa ya kawo masa
Chikin tsawa Bgs ya kuma chewa Abba kace ta bar É—akin nan ban son ganin ta, tun Abba bai yi magana ba hiyana ta fita da gudu tana kuka, shiru Abba yayi yana tunanin me yasa Bgs ya tsani hiyana haka har zai che baya son ganin ta
Kuskure baki Bgs yayi san nan ya miƙe ya nufi hanyar fita, ido kawai Abba ya zuba masa har ya fice daga fadan, Ajiyar zuchiya mai nauyi Abba ya sauke kafin yace "Allah ya shiryamin Safar ai ko me ta maka bai kamata ka tsane ta haka ba, yarinya bai war Allah, marainiya, bani da wani burin da ya wuche a che yau ka auri mace irinta shiyasa nake kokarin haɗa ku, Amma tun da hakan bazata yiwuba dole na samo maka wata matar dan tun da kafara furta ka tsaneta nasan da iya gaskiyar ka ka tsane ta, kuma idan nache zan haɗaku tofa ni da kaina zan kashe maraini yar Allah, Ya Allah ka sassautawa Safras wan nan zuchiyar tasa, yana kai karshen maganar ya juya ya koma kan kujeran sa, ya zauna, ya ɗauko waya ya kira masu aiki akan suzo su goge amai da Bgs yayi da kuma nonon da ya zubar,
Ƙarfe 9:10 pm agogon Nigeria ta buga
Taku take ɗai, ɗai, kamar wata mahauniya, sanye take da wata haɗaɗɗiyar doguwar riga abaya pink colour, ta yafa mayafin rigar a kanta, yau dai batayi kwalliya ba, mai kawai ta shafa sai ɗan man baki da tasa a bakinta,fuskan ta sai kyalli take, tasa high heel pink tana rike da ɗan karamin plate mai ɗauke da cup, san nan ta rufe cup ɗin ma da wani ɗan ƙaramin plate mai shegen kyau, ta nufi part ɗin Aryan
ko sallama babu ta faÉ—a chikin palon kasa kai tsaye ta haye sama stair É—in ta shige palon sama nan ma ba ko sallama ta shige, kai tsaye betroom É—in sa ta shege, babu kowa a chiki, table É—in tsakiyar É—akin ta nufa ta ajiye cup É—in, ta juya da sauri dan gargaÉ—in da Aunty farida ta mata akan karta daÉ—e.
Dai dai zata fita taji an buÉ—e kofar toile É—in, da sauri ta wai go karaf idon ta suka sauka kanshi É—aure yake da towel a kugun sa.
ga jikin sa a jike da alama wanka yayi, wani kara ta saki ganin yadda kiran jikin sa yake afili, kafin yaya Aryan ya juyo tayi waje, da gudu, a sukwane ya bi bayan ta,
saboda high heel dake kafarta bazai bari tayi wani gudu sosai ba, a dai dai zata fita palon sama ya damko kugunta ta baya, sama ya É—aga ta da hannu É—aya ya juya da ita cikin É—akin, ihu diyana keyi, tana faÉ—in "yau kam na shiga uku yaya Aryan dan Allah kayi hakuri wlh na rantse maka bansa zaka fito ba kaya bane da bazan gan ka ba kuma ai ni, ban ganka sosai ba, shidai ko sannu bai che mata ba saman katafaren gadon sa yayi kurgi da ita san nan ya koma ya rufe kofar É—akin ya zare makullin ya nufi dressing room nashi,
shiru diyana ta kwanta tana kallon sama kasa kasa ta fara magana "yau kuma aljanun mugun tan yaya Aryan ne ya dawo ko?, to ni me ma na masa shiru ta ɗanyi kamar mai tunani sai kuma ta chigaba da magana "kai lallai yaya Aryan ashe haka hannun shin nan yake kato kamar chinyar lamrat, kut lallai yana da nama sosai amma kuma shine yake saka riga ya ɓoye wlh in ni ne shi bazan ɓoye ba ai hannu mai nama sosai ɗin yafi kyan gani, bari ya fito idan bai dake ni ba zan che masa ya faɗamin me yake chine hannunsa tayi nama dayawa haka nima inrinƙa chi ko nawa zaiyi, jin motsin shine yasa ta miƙe zaune tana zare ido
Fito wa yayi sanye chikin kayan barchi mai kyau da tsada gaban morrow ya tsaya yana gyara gashin kansa, Almost 10mnt ya É—auka a gaban mirrow san nan ya juya ya nufi saman sofa ya zauna, duk abun da yake diyana na kallonsa ta wutsiyar ido amma bata bari ya kamata tana kallon sa ba duk da chewa shi É—in ma duk abun da yake idon sa na kanta.
A hankali ta zuro kafafunta kasa san nan ta sauko daga gadon ta nufi inda yake, gaban sofar da yake zaune,tazoe ta sugun na, Murya na rawa tace "yaya Aryan dan Allah kayi hakuri kaji,
"laifin me ki ka min da kike bani hakuri, da sauri ta ɗago kai, "laaaaa yaya Aryan da gaske ban maka laifi ba, kallonta kawai yake dan yanzu tama dai na bashi mamaki, "yaya Aryan in tafi ɗaki ta Tambaya tana kallon face nashi yayin da shima ita yake kallo "a'a tashi ki kawomin coffee din kizo ki zauna muyi hira "aa yaya Aryan Aunty farida tace na daina daɗe wa a dakin ka "me yasa zaki dai na dadewa a dakin nawa, dariya diyana tayi kafin tace "Aunty farida tace idan namijin da mace suka keɓe to wai na ukun su sheɗan ne, a sukwane ne Aryan ya kara waro idon sa waje yana kallonta, ganin ita ko ajikin tane ma yasa yace "ok to dauko coffee din ki kawomin sai kizo ki buga game kaɗan da wayata kafin ki koma ɗakin na ku, da sauri ta nufi table din tana murna ta ɗauko masa coffee ta kawo masa, ya ansa ya mika mata wayar sa shi kuma, gefensa ta koma ta zauna tana latsa wayar.
"Yaya Aryan kasan me, batare da tajira amsar sa ba ta chigaba da magana, Allah ko kwanan nan ina tunanin yaya bello sosai ina kewar sa
, wani tarine ya sarke sa coffee din ta haura masa kai sosai yake tarin, asukwane ya ajiye cup É—in coffee É—in ya dafe kansa da hannu É—aya yana tari,
da sauri diyana ta ajiye wayar ta nufi freij ta É—auko masa ruwa, ta dawo ta mika masa, bai ansa ruwan ba sai yasa hannu ya damko wuyar ta ya fisko ta da karfi ta faÉ—a kan faffadar kirjinsa, sosai yake tari ya kasa magana, ita kuwa da sauri ta É—ago kai daga kirjin nashi, jin yadda yake tari, chikin tsoro tace "yaya Aryan ka sakeni in É—auko maka ruwa dan Allah, da kyar ya iya faÉ—in "babu ruwan ki da ni ki bari tarin ya kashe ni "dan Allah yaya Aryan kayi hakuri Allah bana son ganin ka kana tarin kaji pls, ta karisa maganar kamar zatayi kuka, "aa ba ruwan ki dani nache maki koh "hannu diyana tasa ta toshe masa baki tana girgiza tana faÉ—in "dan Allah yaya Aryan ka daina faÉ—in haka mana wlh akoi ruwana da kai kuma har da tsaki na, hannunta ya chire daga bakin sa, chikin dashewar murya saboda tarin da yayi, yace "tashi min ajiki kuma ki fitamin a É—aki karki sake zuwa, yayi maganar in a serious matter, "yaya Aryan me na maka to? "Ban sani ba ki tashi ki fita nace, yayi maganar da É—an karfi