Sashe 44
Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sunyi nisa chikin chin abinchinsu, ba wanda yake magana a chikinsu shiru palon sai dai karan spoon zakaji " babu ko sallama ta faÉ—o chikin palon fuskar nan a tamke " jin motsin anshigo palon yasa dukkan'su suka É—ago suna kallanta " nan take hiyana ta kankame Aunty farida " mai da kanta Aunty farida tayi tachigaba da chin abinchinta kamar ma bata san da mutun awajenba " chikin tsawa Aunty Maryam tafara Magana "banache kada nasake ganinku a kowa bangare na gd nan ba, inba bangaren Aisha ba," a sukwane Aunty farida ta É—ago kai jin Aunty Maryam tace. Aisha kai tsaye kallan'ta Aunty farida take sosai batare da tace uppan ba " jin abun da Aunty Maryam tace yasa'su hiyana kokarin mikewa dan subar palo " muryan Aunty farida ta katse'su dacewa ina kuma zakuje " juyowa sukayi suna kallan Aunty farida kanta na kallan kasa tana chin abinchin'ta chikin kwanchiyar hankali, kana suka juyo sukaga Aunty Maryam dake tsaye tana jiran, suzo su fiche daga palon nan, ga fuskarta babu annuri " sun rasa me É—aya zasuyi kawai suka tsaya chirko chirko " ganin hakan yasa Aunty farida É—agowa ta dubi Aunty maryam a kausashe tace kifita a É—akin nan Maryam " kara É—aure fuska Aunty Maryam tayi tace akanme zanfita " a kan na isa inche kifita kuma kifita dole " shiru Aunty Maryam tayi tana tunani bazata iya jayayya da Aunty farida ba dan kuwa idan tace zatayi hakan tofa gaba É—aya gidan nan sai sun hukunta'ta "gashi kuma Aunty farida na neman kunyata'ta a gaban yaran nan, ganin Aunty Maryam ta tsaya shirune yasa Aunty farida chewa " ke Maryam badake nakeba nace kibar wajen nan koh " a fusace Aunty Maryam tajuya fuuu kamar wata kunfa tayi waje " dawo da kallanta kansu hiyana tai tana faÉ—in ko zauna kuchi abinchin ku" ba musu suka zauna sukachigaba da chin abinchinsu
SAUDIA ✈ï¸
Kwanche yake saman faffadar gadon'sa ya zubawa wayar hannunsa ido sosai yake kallan hoton'ta wani nauyayyar ajiyar zuchiya ya sauke " a hankali da murya kamar mai'raɗa yafurta ke kyakkyawa'ce my sister ina kewarki sosai ina butatar, shan coffee " takun tafiya yaji kuma ko ba a faɗamasaba yasan wan nan takun DON ne " da sauri yafita wajen hoto ya kashe hasken, screen ɗin wayar ya ajiyeta a gefensa " da sallama ɗauke a bakinsa yashigo betroom ɗin " mikewa Aryan yayi zaune yana amsa masa sallamar " kallansa Aryan keyi daga sama har ƙasa da mamaki yache inazakaje haka naga kasa kaki " calmly DON yafara magana I need Ur prayer zan dawo jibi sai muwuche naija tare " like how bangane U need my prayer ba inama zakaje yayi maganar yana kokarin sauka daga gadon " London zanje yanzu kiran gaggawane, kar kafaɗawa'su Abba dan bansan hankalin'su yatashi " no gaskiya sai dai muje tare " aa Aryan taya zamu tafi tare kuma ae idan muka wuce tare dole su Abba su sani kawai ka tsaya ka taremin, insun tambayi ina nake kasan mezaka faɗa musu " badan Aryan yasoba haka ya hakura yaraka,DON har airport san nan yadawo.
NIGERIA
Bayan sun gama chin abinchinsu ne Aunty farida tace to kutashi muje É—aki muyi sallar mangariba da issha sai nabaku tsarabarku " da murna suka mike Zahra na faÉ—in Aunty farida dan allah kinkawo'min lalle kuma zakimin koh " sosaima kuwa auta ai daga jibi zan fara muku lalle mai kyan gaske " da sauri diyana ma tace Aunty farida nima inasan lallen sosai zakimin" eh mana my diyana dukkanku zan muku " jerawa sukayi Aunty farida na rike da hannu diyana " sunzo zasufita palon ke nan " jiri ya kwashe hiyana tatafi luuuu zata faÉ—i da sauri nurse É—in tarike ta tana faÉ—in " wlh yarinyar nan ta bugu sosai a kantan nan tana bukatar kulawa sosai " a sukwane Aunty farida ta juyo hannu tasa ta taimakawa nurse É—in suka rike hiyana sukayi bangaren Ummi,
A kam doguwar kujera suka kwantar da ita nan take nurse É—in ta koma bangaren Ammi ta haÉ—o musu magungunar'su ta dawo " É—aya bayan É—aya tabisu da kanta ta basu maganin sai da ta tabbatar sunsha san nan takoma kan nata kujerar itama ta zauna " Zahra ki shiga chikin É—akin ki É—aukoh min babban trolley na É—in nan kuje da diyana ta kama miki chewar Aunty farida " to su'kace a tare suka mike suka nufi chikin É—akin
Jim kaɗan suka fito da katan akwatin Aunty farida da kyar suke jan trolley ɗin " a tsakiyar palan suka ajiye sai nishi suke kamar wayanda sukayi wani aikin wahala " saukoh wa kasa Aunty farida tayi tazo ta buɗe trolley, ɗin nanfa tafara fitar musu da tsarabar'su komai iri ɗaya ta sai musu " manya manyan lufaya na kanuri ta sai musu masu kyau da tsada kowa kala bibbiyu Pink da blue " sai dogayen riguna masu manya manya mayafi kala uku² tabawa kowa da baki da ja dakuma porpul colour " ga wasu manya manyan ribons na ɗaure gashi da manya manyan bit " sai turare masu kanshi da kayan kwalliya sai takallama kafa uku 2
Sai murna suke sunamata godiya musamma ma diyana nata murnan daban ne dan an kawo mata kayan kwalli kit guda sai dariya take " daukoh turare mai tsada da dogon riga mai kya Aunty farida tayi taba nurse É—in, ansa tai tanata godiya
To kutashi ku kai kayan ɗaki ku ajiye sai rananr sallah yanzu jibi zamuyi lalle raanar Friday kuma zanmuku gyaran gashi dan gashin kun nan bazai kitsuba yayi tsantsi dayawa shiyasa na sai'muku wayan nan bit ɗin dan namuku kitso guda biyu a gaban goshi kawai nasamuku bit ɗin nan, sauran gashin kuma ayi parking ta baya " sai murna suke har suna haɗa baki wajen chewa to tare da mikewa gaba ɗayan'su kowa rungume da kayansa zasu fita " Aunty farida tace. Inakuma zakuje " dakinmu zamu kai kayan zahra tabata amsa " aa ae nafaɗamuku sai Ammi ta dawo zaku koma bangarenta dan haka kuzo ku kai ɗakin Aunty mardiya ku ajiye, kuma a nan zaku rinƙa kwana " ba musu suka juya suka nufi ɗakin Aunty mardiyar suka ajiye kayan nasu chikin sip san nan suka dawo Palo
YOLA
Abun duniya ya ishata yau anwayi gari babu komai na chi a gidan ga azumi ba abun chi idan anyi buÉ—a baki, zama tayi tana tunanin yazatayi, chankuma tayanke shawarar ta É—aukoh 1k a chikin kuÉ—in data ajiyewa boka tayi chefanen abun da zatachi, Allah barshi kafin lokachin komawarsu wajen bokar sai tanemo wani kuÉ—in tachikasa da wan nan tunanin tamike tanufi É—akinta " É—aga gadon chiyawarta tayi ta É—aukoh kuÉ—in ta chiri 1k ,ta maida sauran, ta É—auki mayafita tayi waje dan zuwa yin chifene
KANO
Ku tashi kushiga ku kwanta dare yayi kunji chewar Aunty farida " to kawai suka amsa mata tare da mikewa gaba É—ayansu har sun kai bakin kofar betroom É—in Aunty mardiya" Aunty farida tace. aa to ae gadon yamuku gaÉ—an diyana da amrat suzo mukwana a É—akina itakuma nurse naku taje wan chan É—ayan É—akin ta kwana, tana gama faÉ—in hakan tamike tanufi hanyar fita " harta kai kofar fita tsaikuma ta juyo tana faÉ—in diyana kuashiga É—akina keda amrat ku kwanta ina zuwa zanje wajen Maryam " to kawai sukache san nan suka nufi É—akin nata itakuma tayi waje, su Zahra ma nuka shige É—akin Aunty mardiya nurse nasu kuwa tawuche É—akin da Aunty farida ta nuna "
Da sallama Aunty farida ta shiga palon Aunty amarya babu kowa dan haka kai tsaye tawuche É—akin Aunty Maryam da sallama tashiga kwanche ta isko ta tana latse latsen " ko amsa sallaman ma batayiba bare ta É—ago kai " Aunty farida bata damu da hakanba wuche tayi ta zauna a bakin gadon a nitse tafara magana " tashi inasan magana dake " mikewa Aunty Maryam tayi zane, a kausashe tace to me kikeso yanzu kuma " daure fuska sosai Aunty farida tayi san nan tafara magana " meyasa kika bugi yaran nan mesuka miki " dogon tsaki Aunty Maryam taja san nan tace abun da kikazo jike nan to na buga kuma babu abun da sukamin kawai naji inasan bugun'sune shiyasa na bugesu, ko zaki rama musune " juyowa Aunty farida tayi a fusace ta É—auke Aunty maryam da mari tana faÉ—in ni sa'ar kice dazaki zauna kina faÉ—amin magana " a fusace Aunty Maryam ma ta É—aga hannu..âœï¸âœï¸
More comments pls ðŸ™ðŸ™
💖The Talent Troupe Writer's 💖
*DUK ƘARFIN IZZATA*
💖Story And Written💖
⬇ï¸
*Star lady*
Duk mai buƙatar littafin Duk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin 09162620621 ban da kira iya whatSapp kawai
*Episode 18*
Hannu Aunty Maryam ta ɗaga, har zata kai mata mari sai kuma ta dakata " zuba mata ido Aunty farida tayi sosai," me ya dakatar dake kimare'ni mana, ae kin girmane shiyasa har kike tunanin ramawa, kimare'ni nace koh tayi maganar a fusache" dan Allah Aunty farida kifita a ɗakin nan "hmmmm wlh Maryam bansan baki da hankaliba sai wan 'nan karan,to kisani idan su Abba suka dawo kinemi abun da zaki kare kanki,dan kuwa babu wanda zaiga abun da kika'wa yaran nan ya kyale'ki, naso hukun taki da kai na, amma zan bari, ƴa'ƴayn Aisha dakike ikrari su hukuntaki, dan awan nan gaɓar su kikataɓa, "tana kaiwa nan tamike tafice daga ɗakin " ganin Aunty farida tafita, yasa Aunty Maryam, tayi kwafa tana faɗin to inaruwan'ki inba shisshigiba duk chikin ƴa'ƴan Aisha akoi wanda ya isa yamin hukunci'ne, yara kuma na buga innasake samun dama'ma bugun zanyi, dan nayi alkawarin rabasu da gidan nan tunda Aunty amarya bata san'su, juyawa tai ta gyara kwanchiyar sai surutai take