Sashe 23
Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Zaune suke a palan Ammi suna hira nan fa zahra take fada musu komai na gidan
Zahra tache karku yarda kuyi wani laifi yanzu dankuwa shekaran jiya su yaya prince suka dawo baruwanku da kowa a gidan nan dan wlh duk yan gidan nan mugaye ne yaya Khalid ne kawai mutumin kirki dan haka karku kula kowa duk abunda kukeso ku tambayeni yauwa kuma inkun gaishesuma basu amsaba karkudamu kuma karkuyi wata maganar dan basa amsa gaisuwar kowa sukam haka suke
Diyana tache to tunda basa amsa kaisu basai mu kyalesuba dole sai mun gaishe sune
Zahra tache keeee. lallai da zafinki kikazo tab ai wlh idan sukazo suka wuche baki gaishesuba nan ma hukunchi zaki karɓa inkuma kingaishesu bazasu amsaba to zamanki lafi shine ki gaidasu koda basu amsaba karkidamu " yauwa kunga wandayake zaune a kujeran gefen Ammin ɗazun din nan koh wan nan mai kama da Hiyana
Da sauri Hiyana tache daman akoi mai kama dani a gidan nan ne " Zahra tache eh mana ai shine ya zauna kusa da Ammi sunansa yaya prince to dashi da yaya Aryan da yaya yusuf da yaya Fahad wlh karku yarda hanya ta hadaku inba hakaba zaku jijiki basu da kirki Zahra zata sake magana taji takun tafiya a tari ta mike tawatsa dakinsu da gudu dankuwa tasan irin wan nan takun mutun ukune kawai a gidan nan keyinsa " Don, Aryan , Yusuf shiyasa ta gudu dan batasan haduwa dasu
Suna ganin Zahra ta gudu suma suka mike da gudu sukabi bayanta
Yana shigowa ya tsaya shiru yana tunanin tabbas yaga wulkawar abu kuma kamar inuwar mutun wuchewa chikin palan yayi yasamu waje kan kujera mai zaman mutun daya ya zauna
Yachiro wayarsa yafara daddan nawa kana yasa akunne jimkadan sai yache gani nanfa a palo banji me akacheba a dayan bangaren ba kawai naga ya katse kiran
Fitowa Ammi tayi daga chikin betroom tazo ta zauna a kujera mai zaman mutun É—aya a nitse Safra yache inawuni Ammi ta amsa masa da lfy yache yamukaji da hakuri tache hakuri yazama dole yache allah yajikansa da rahma amin Ammi amsa kana tache daman kuÉ—i nakeso kabani su farida zasuje suyiwa kannenka sayayya " shiru yayi bai chekomaiba kusan 10 mnt tukun nan yache
Ammi dan allah wai meyasa bazaki sabaki a magaAnar nanba nifa bazan iya mulkiba kinsanfa shugaba da adalchi da tausayi
akasan shi to nikuma sojanefa
Ammi baki sake take kallansa tache au kai bakada tausayi ke nan shiru yayi bai tankaba saima mikewa dayayi yanufi hanyar fita yana fadin Fahad zai kawo miki kuÉ—in
Ammi dai ido tazuba masa har yafita tukun nan ta sauke wani nauyayyar ajiyar zuchiya afaili tache nida kaina nasan ba iya mulkar mutane zakayiba saboda wan nan irin hali naka bakayi kala da shugabanniba kadaifi dachewa da rike bindigar amma ni babu ruwa kaine zabin mahaifinka bazan chanza masa zabinsaba sai dai inshiyaga dama ya chanzaka da kansa amma zantayaka da adduar Allah yasa kar abaka mulkin nan dan in akabaka mutane zasusha wahala, zata sake magana sai taji alamar tafiya shiru tayi tana sauraran mai shigowa
Aunty farida che tashigo bakinta dauke da sallama da fara'a Ammi ta Amsa mata sallamar
Shigowa tayi ta zauna a gujerar da Prince yatashi kana tache Ammi barka da hutawa anche kina nemana gani
Ammi tache yauwa sayayya nakesan kuje kiyiwa su Diyana dan kinsan basuda kaya to kisaya musu duk abun daya dache
Aunty farida tache to inasuke suzo muje tare koh dan muzabi size dinsu dakuma colours din dasuke bukata
Ammi tache aa kuÉ—an jira kadan kanin naki yache zaibawa Fahad kuÉ—in yakawomin
Aunty farida tache aa basai ankarbi kudi wajen prince ba suzo mutafi kawai ni zan dauki nauyi sayayyar
Ammi tache aa farida kada na daura miki nauyi da kinbari shidai yakawo kuÉ—in nafisan yamusu da kansane dan kuwa duk wani responsibility su yadawo kansa shi zai dauki komai shiyasama banbiya kuÉ—inba nache yabiya
Aunty farida tache Ammi dani da prince duk É—ayane idan nabiya kamar shine yabiya kuma kamar yadda nakewa Zahra sayayya da kuÉ—ina suma haka zanmusu saboda yanzu dasu da Zahra duk dayane awaje na
Ammi tache to shike nan badamuwa kuje din
Aunty farida tache Ammi dan allah inaneman alfarman kisa baki mai martaba yabani Diyana wlh tashiga raina ina kaunar yarinyar san nan kuma dan allah kutaimaka kubawa mardiya lamrat takuma da ita Abuja tunda kunga ita Allah bai bata aihuwaba
Ammi tache kwarai ina matukar tausayin mardiya musanman idan kuka haÉ—u yadda take matikar son junior batasan yayi nisa da ita wani lokachin har kwalla nakemata amma bayadda zanyi inraba marayun allah nan Feeda tare suka taso komai tare suke dukda shekarunsu ba É—ayaba amma dai zan gwada kinji
Aunty farida tache eh Ammi akoi chiwokam murabasu amma dan allah taimaka mana zakuyi muda bamuda yaya Ammi tache to zanyi magana da mai martaba da daddare
Dukyadda mukayi zakiji
Aunty farida tache to saikuma maganan prince Shima dan... Bata kai karsheba Ammi tache kingane tashi kutafi adawo lfy tana kaiwa nan tamike tanufi dakin su Zahra dan takirasu
Girgiza kai Aunty farida tayi tache Ammi " Ammi kinasan samana chiwon kai amma a hankali zanshawo kankine
Fitowa Ammi tayi rike da hannun Amrat su Diyana na biye dasu abaya diyana da hiyana hijabai sukasa zahra kuma abaya tasa da gyalensa sunyi kyau sosai amrat da lamrat kuwa blaus ne ajikinsu mai kyau sai dan karamin gyale dasuka yafa akamsu
Mikewa Aunty farida tayi san nan tache muje koh tayi maganar tana kokarin riko hannun Diyana
Suna fita kai tsaye parking space suka nufa da sauri driver yazo ya bude musu motar hiyana da diyana da zahra suka shiga mota É—aya
Aunty farida kuma takama hannun amrat da lamrat suka nufi wata motar suka shiga
suna shiga wayar aunty farida yafara kara da sauri ta dauki call din tache hello daga É—ayan bangaren yache inakikene insan muyi maganane
Aunty farida tache gani nan yanzu nafito zamutafi shopping kazo karakamu mana sai muyi maganar a hanya " yache aa bazanjeba amma barinasa sojoji surakaminke saboda tsaro" dariya Aunty farida tayi tache kai dai prince allah bansan irinkaba mutunne bayasan shiga jamaa to shike nan tunda bazakajeba saina dawo saimuyi maganar koh zata sake magana ke nan taga waso sojoji guda 4 a gabanta chiki har da abdol
Tache laaaa yanzu muna waya yaushe kayiwa sojojin nan magana
Prince yache lokachin danache bari na hadaki dasu mana alokachin na dannamusu kararrawa dasu nanki
Dariya Aunty farida tayi tache to shike nan ngd saimun dawo
Yache kikula mana da kanki tache to tunkafin takarasama ya katse kiran
Juyowa tayi tabawa driver umarnin sutafi
Abdol chikin harchen turanchi yache madan inbadamuwa barini naja motar dan oga yache nabaki kulawa sosai
Aunty farida tache to badamuwa " fita driver yayi yabawa Abdol wajen yashiga sauran sojoji ukun kuma suka shiga wata motar natake suka kunna motar suka miki hanya sai gate " sojojin dake wajen suka bude musu pakekiyar gate din suna fita suka miki hanya
Aunty farida tachewa Abdol to aibaka tambayi ina zamujeba
Abdol yache oga yariga yashigarmin inda zan kaiku a chikin wayata
Shiru Aunty farida tayi tana kallan ikon allah tana jiran taga inda za'a kaisu
Kai tsaye wajen wani katafaren shopping Abdol yashiga yayi parking a parking space nawajen yafito yabudewa Aunty farida tafito kana takama hannu amrat ta tsaya saida su zahrama suka fito sukazo inda take san nan suka nufi chiki Abdol yabi bayansu sauran sojojin suka rufa musu baya Abdol yache su koma wajen mota sujirasu