Sashe 75
Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Girgiza kai Aunty amarya ta shigayi tana faÉ—in "aa hajj sadiya ni dai gaskiya banche a kashe kowa ba ni dai to a kunche aikin nan dan wlh bakiga yadda Ahmad ya koma bane Allah ko ke kika ganshi sai kin masa kwalla,ni su Ahmad basumin komai ba,su diyana ne bana so, su nakesan a haukata min, amma ban da su Ahmad
Wani dogon tsaki Hajj sadiya ta kuma ja kafin tace "amma hajj Hajara bansan baki da wayau ba sai yau wlh ki na tunanin idan da uwar su che ta samu damar da ki ka samu a kan ƴaƴan ki, zata raga musu ne? wlh bazata ragawa kowa ba, ke kowa da kika gani aduniyar nan kanshi kawai ya sani wlh sai dai in bai samu dama bane sai ya rinƙa nuna chewa shi na Allah ne, da zarar ya samu dama to a nan zaki gane asalin mugun halinsa, ki tsaya ke dai kiche kinajin tausayin su kina ji kina gani, Aisha zata mamaye komai na gidan in bakiyi Sa'a bama wlh sarki na mutuwa yar wanke wanke Aisha zaki zama, dan haka zaɓi yarage gareki.
Dogon numfashi Aunty amarya taja tare da sauƙe ajiyar zuchiya kafin tafara magana "eh hajj sadiya kina da gaskiya wlh,dan yanzu ma mai martaba yafi jin maganar Aisha fiye da na kowa a duniyar nan, da Zarar Aisha tace ga abun da takeso wlh zakiga jikin sa har rawa yake wajen biya mata bukatun ta, kin dai san halinsa idan yayi magana baya chanzawa to wlh Aisha tana sa shi ya sauya magana.
"Yauwa hajj Hajara kin gane abun da nakeson ki gane kenan yanzu dai bari mugana dasu diyana sai mu koma kan farida muna gamawa da ita sai muyi maganin Aisha itama, wani murmushi Aunty amarya tasaki kafin tafara magana "yauwa kawata shiyasa nake son ki ai, amma yanzu ya zamuyi da maganar zulaihat? tunda kinga ita ya kamata Safras ya aura
"Eh karki damu yanzu zulaihat É—in ma bata nan wlh wai tabi saurayin ta party a Dubai, zasu dawo nan da tsakiyar wata mai shiga, inaga abun da za'ayi, idan ta dawo kasar sai ta dawo wajenki da zama har musamu shi Safras É—in ya fara Son ta ni kuma zanyi nawa kokarin wajen malamai na dan naga an chusa masa Son ta sosai
"Haba hajj sadiya ya za'ayi ki barta tabi saurayi, yanzu tana zuwa yawon nan ne kuma kike tunanin Safras zai sota to wlh tun wuri ki hanata in ba haka ba tofa duk in da zaki shiga Safras dai ba zai sota tana yawon banza ba "Karki damu hajj Hajara idan ta dawo ai shike nan zata dawo wajen kine da zama, gashi kinga gidan ku ba'a fita sai masu zuwa school, suma kai su ake, a dawo dasu, kinga ba halinta fita taje yawon ko ?
"Eh hakane kam to shike nan sai munyi waya zan turomiki 500k ki karawa malamai É—in naki amin aiki masu kyau da zafi, "to kawai hajj sadiya tace daga haka sukayi sallama, Aunty amarya ta ajiye wayar sama drawer gefen gadonta ta karisa hayewa gadon gaba É—aya ta kwanta, ta lunshe ido
Aryan
Zaune yake a bakin katafaren gadon sa sanye da kayan barchi riga da dogon wando masu laushi farare tas,yan shara shara marasa nauyi, ya dukar da kan sa kasa, gaba É—aya gashin kan nan nashi a hargitse ya kwanto masa har kan fuska, ya zuba uban ta gumi, sai wani irn huchi yake kamar wadda aka batawa rai wayar sa dake kan gadon ya É—auko ya kunna hasken screen É—in, ya duba time 10:30pm chire password na wayar yayi ya shiga chikin contact nashi, yayi dealling num É—in Zahra, wayar tana ta ringing har ta kusa katsewa san nan Zahra ta É—aga.
Chikin muryan barchi tace "hello yaya Aryan, ina wuni
Bai amsa mata gaisuwar sai yace "ki chewa yarinyar nan ta kawomin coffee
"Yaya Aryan ai bata nan, "what? Bata nan ina kuma taje a daren nan? yayi maganar chikin tsawa
"Ammi ta mai da ta kauye, zubur ya miƙe yana faɗin "what? kauye kuma to da izinin wa za'a fita da ita gidan nan, nache a kai min ita wani waje ne?
Ita dai Zahra tsoro ne ya kamata jin yadda yaya Aryan ke magana chikin tsawa, muryar ta har rawa yake tace, "kayi hakuri yaya Aryan,
a fusache ya nufi kofar fita batare da ya sake che da zahra komai ba, kuma bai katse kiran ba,dan yama manta waya yake, idon sa ya rufe,
har ya kai bakin ƙofa zai fita sai kuma ya dakata ya ɗago wayar sa dake hannunsa, ya katse kiran Zahra san nan ya duba time 10:38 " dare yayi bai kamata naje part na Ammi yanzu ba,
Chike da ɓachin rai ya juya ya koma kan katafaren gadon sa ya kwmata ya lumshe ido kamar mai barchi, Almost 5mnt
Sai kuma ya miƙe zubur ya zauna chikin tsawa yace "kauye kuma aa ina hakan ba zai yuwuba wlh, wai shin nama bada izinin ta fita gidan nan ne? wlh duk ma wanda ya fita da ita daga gidan nan sai na hukun tashi, akan wani dalili?
Zuro kafarsa kasa yayi kafin ya miƙe gaba ɗaya yanufi hanya fita yana faɗin "wlh Ammi dole na tasheki a daren nan, dan in ji ina kika kai yarinyar nan ba zan iya hakuri gari ya waye ba,
Taku yake irin na jaraman maza ji kake dif dif dif idan yana taka kasa, sauri yake sosai kamar zai tashi sama,
Da sallama ya shigo babban palon Ammi na kasa, chikin sauri ya haye sama, kai tsaye betroom na Ammi ya nufa, a bakin kofa ya tsaya tare da É—an buga kofar yana faÉ—in Assalamu alaikum.
Ammi dake kwanche kan katafaren gadon jin muryan Aryan yasa ta miƙe zaune da mamaki a face nata, ta amsa masa sallamar
San nan ta sauko daga gadon ta nufi drawer kayan ta ta É—auko hijabi ta sanya a jikinta, ta dawo bakin gadon ta ta zauna tana faÉ—in "shigo mana Aryan.
A hankali ya turo kofar ya shigo, tsayuwa yayi a bakin kofar ya É—an jingina da jikin kofar, yana kallon Ammi dan ya kasa ko magana saboda azaban raÉ—aÉ—in da zuchiyar sa ke masa
"Aryan lfy baka yi barchi ba? Da kyar ya iya buÉ—e baki ya fara magana "Ammi pls tell me ina kika kai yarinyar nan
ÆŠaure fuska sosai Ammi tayi kafin tace "kauyen su mana na mai data
"Kauye kuma Ammi to akan me? Akan wani dalili? Kuma taya zaki mai data kauye ba tare da izinina ba, tirkashi Ammi dai baki ta sake tana ganin ikon Allah, ganin Ammi tayi shiru bata bashi Amsa ba yasa yace "wai ma tayaya zaki ɗauke ta bada izinina ba? Kuma wani driver nema ya fita da ita daga gidan nan wlh yau sai ya karɓi hukunchi, in a serious matter yayi maganar,
"Kaga Aryan wlh ka fita min a É—aki bansan iya shege fa, kai da kanka kazo nan da safe kache baka son ganin yarinyar nan a gidan nan yanzu kuma na mai data gidan baban ta san nan kache, ya za'ayi a mai data ba da izinin ka ba to sannu,nache sannu,
Waro ash eyes nashi yayi waje sosai kafin yace " Ammi yaushe nache bana son ganin ta kuma, ni fa aa inaga dai mantuwa ki kayi Ammi,
cheke da jin haushi Ammi tace
"Karya dai zakache na maka ba mantuwa ba, girgiza kai ya shigayi yana faÉ—in "nashiga uku karya kuma Ammi aa wlh ban haka Ni nake nufiba kawai abunne yake bani mamaki da ki kache, Ni nache bana son ganinta.
"To idan ka gama mamakin naka sai katafi É—aki ka kwanta ai dan dare yayi,
shiru yayi kamar mai tunani almost 10 mnt yana tsaye ya kasa koda motsi,
sosai ya bawa Ammi tausayi dan bata taɓa ganin Aryan a irin wan nan yanayi ba sausauta murya tayi tace "Aryan kaje ka kwanta kaji dare yayi, ɗan firgigit yayi alamar tunani yaƙe, ɗago ash eyes nashi yayi ya sauƙe su kan Ammi, bakaramin tsorata Ammi tayiba ganin yadda idon sa suka sauya sukayi jaaa sosai, ya kasa magana ma a hankali ya juya ya fice daga ɗakin
Dafe kai Ammi tayi tana faÉ—in "wai duk wannan abun na menene mai yasa mai martaba zai wa yaran nan haka ni ai tunani na burin shi kenan yaga sun fara son mace har ya samu ya musu aure to Amma me yasa yanzu kuma zai wa Aryan haka, ni gaskiya bazan iya ganin Aryan a chikin irin wan nan halinba dole musan abunyi, yau kawai da bai ganta ba jibi yadda ya dawo, hmm
jiki ba kwari ta chire hijabin jikin ta ta mai da drawer san nan ta dawo ta kashe wutar É—akin ta haye gadonta ta takwanta
Aryan kuwa saboda bakin chiki da ɓachin rai dakyar ya iya kai kanshi ɗaki, dan gaba ɗaya idon sa sun rufe baya gani, addu'a kawai yake Allah ya gaimu gobe, yayi wa garin Yola diran asuba yana shiga ɗaki ya haye katafaren gadon sa ya kwanta, sai juyi yake ya kasa barchi
sai ya lumshe ido kamar mai barchi idan ya tuna diyana na kauye kuma wata kilama yanzu tana tare da wanchan wawan Bello sai ya sake ware manya manyan ashe eyes nashi, da suka sauya yanzu suka koma jaaa sosai saboda tsananin kishi da ɓachin rai,
Da kyar ya iya laluɓo wayar sa ya kunna hasken screen ɗin, ya shiga Kga App yayi playing na hoto nan diyana ya fara binsu ɗaya bayan ɗaya yana kallo, nan take murnushin ta bayyana a kan kyakkyawar fuskar sa, abu ɗaya kawai yake tunawa kuma yake jin sautin a kunnensa wan nan zazzakar muryar tata idan tana faɗin Yaya Aryan, wow gaskiya yau nayi missed sexy voice naki sis, sosai yake ta kallon hotunan yana murnushin har ya kai kan video da ya musu shekaran jiya da zai saka mata sarƙa,