Sashe 62
Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
........Ɗago ido Khalid yayi yana kallon su Ahmad san nan yafara Magana "yanzu menen mafita, Khalid bai gama rufe baki ba, Ahmad ma yamiƙe yabi bayan su Aiman, dawo da kallan sa kan yusuf dake zaune Khalid yayi san nan yace "Yusuf mene mafita ni fa gaskiya ina son Zahra sosai wlh ina san muyi Aure kuma gaskiya time yayi daya kamata a che munyi auren idan fa muka biyewa su DON baza mu taɓa yin aure ba awan nan rayuwar, dan su babu Aure a tunanin su kwata kwata,
dogon numfashi Yusuf yaja kafin ya fara Magana "yaya Khalid ni kai na ina matikar son my baby wlh, duk da yarin yache sosai amma ina san muyi aure taje ta karisa girma a gidana amma bansa ya abun zai kasan cheba kanafa jin abun da yaya prince ke faɗe, wai har abada shida Aure kuma ni nasan mawuya chin abune a shawo kan sa ya yarda yayi Aure, "dole fa Yusuf musan abunyi Khalid ya faɗa yana kokarin miƙewa "jirani muje mana chewar Yusuf ya karisa maganar tare da miƙewa shiam, suka jera atare suka fice daga palon kowa yayi ɓangaren sa
Abangaren DON kuwa yana fita palon Abba ɓangaren sa yanufa chikin sauri, yana shiga ɗaki ya zauna a bakin katafaren gado sa, ya dafe kai dan ji yake kansa na sara masa,kamar zai faɗi kasa, tunani ya shigayi, ni gaskiya Abba bai min adalchi ba tayaya zai wani haɗani dawani abu wai shi Aure, dole ma nazo nabar kasar nan, tun kafin Abba ya sake kawo wata maganar.
Awan nan yanayi Aryan ya shigo ya same'sa, gefen sa ya zauna saman gadon yasa hannu ya dafa kafaÉ—arsa cikin cool voice yafara Magana "calm down my blood kafasan idan ka shiga damuwa nima dole nashiga damuwa, kuma ni nasan ba kasan ka ganni chikin damuwa ko, É—ago green eyes nashi yayi yana sauke su kan face É—in Aryan, har sai da Aryan ya tsorata ganin yadda idon nashi suka sauya sunyi jaaa sosai ga jijiyoyin kan nan nashi duk sun tashi duk da sanyi A.c dake É—akin hakan bai hana DON zufa ba, chikin wata iriyar voice mai sauti yace "why, why Aryan why Abba zai nemi ya chazamin kai why yake neman kassarani, "calm down my blood ya isa haka kayi shiru pls Aryan ya faÉ—a tare da dora hannun sa saman É—an karamin bakin DON ya rufe masa, yana kokarin sake magana Aunty farida tashigo da sallama, zame hannunsa Aryan yayi daga kan dan bakin DON yana kallonta
Karisowa chikin ɗakin tayi ta zauna a bakin gadon ta ɗayan gefen su kasa DON a tsakiya ita da Aryan a nitse tafara magana "nasan abun da Abba ya faɗa bazai muku daɗi ba amma hakan kar ya dame ku kuyi hakuri, ni nasan Abba ba zai so ya ɓata muku rai ba koma me zanyi magana dashi idan ya huche, yanzu dai banaso wani abu ya dame ku dan kunsan idan kuka shiga damuwa dole nima hankali na ya tashi kuma zan shiga damuwa, ɗan dakata wa tayi da magana tana mai da numfashi, buɗe ɗan karamin bakin'sa Aryan yayi zai yi magana kenan sukaji sallamar Abba, da mamaki suke bin kofar ɗakin da kallon,
ƙarisowa chikin ɗakin Abba yayi, mikewa sukayi gaba ɗayan su, suna kallon Abba kai tsaye DON ya nufa yaje ya rungume sa, shiru Aryan da Aunty farida sukayi suna bin Abba da DON da kallo, tunani Aunty farida ta shiga yi anya bawani abun Abba ya shirya musu ba, bata gama tunanin nata ba taji Abba yana faɗin "bana son ɓachin ran ku ƴa'ƴana kune farin chiki na, yanzu dai ke farida jeki haɗa masa complex ki kawo mana muna sha muna hira
......ita dai Aunty farida gaskiya bata yar da da neman sulhun da Abba yazo yi ba, dan tafi kowa sanin halinsa yanzu wata kila wani idea ne tazo masa shiyasa zai musu wayo ta haka, jiki ba kwari tana ta tunani har ta fiche daga É—akin,
Sakin DON Abba yayi ya haye kan katafaren gadon DON ya zauna yana ta murmushi, haye gadon Aryan da DON ma su kayi suka saka Abba a tsakiya, "Abba ya kamata mu koma bakin aikin mufa Aryan ya faÉ—a yana kallan Abba, murmushi Abba yayi kafin yache "ku rubuta musu later akan za kuyi wani aiki a nan na tsawon wata uku dan gaskiya ina san kasan chewa da ku a'wayan nan watannin,
.....DON yace "Abba a matsayi na BGS (Brigadier General Safras) ba sai na rubuta wani later ba, Aryan da Yusuf kuma dama a'wajena zasu tambayi permission na hutun, tun da kana bukatar mu kasan che da kai na wata uku su rubuto min later zan sa musu hannu, murmushi Abba yayi sosai kafin ya rungumi DON yana faÉ—in ilove U my Son, "ilove too my love my pleasure my only Boss, farinchiki kamar Aryan ya nitse kasa dan daÉ—i, ganin yadda Abba da DON suke zuba wa juna kalan kauna, "eyeee lallai Abba wato haka abun yake ko? chewar Aunty farida dake tsaye a bakin kofar shigowa É—akin tana ta murnushi hannunta É—auke da babban trey mai É—auke da cup 4 na complex, sakin Abba DON yayi ya juyo yana faÉ—in "Aunty babba kin fa iya sa ido, kariso tayi chikin É—akin ta ajiye trey É—in saman table É—in tsakiyar É—akin ta zauna saman sofa tana murnushi
A tare suka sauko daga gadon suka nufo ta, kowa ya zauna a saman nashi sofan suna fiskantar juna, Aunty farida zata mike ta ɗauko musu complex ɗin Aryan ya rigata yana faɗin "bari na hutar dake Aunty babba, ɗaukan trey ɗin yayi ya fara miƙawa Abba, ya ɗauki cup ɗaya san nan ya miƙawa Aunty farida itama ta ɗauka, ko da yazo mikawa BGS wani harara BGS ya wurga masa kafin yace "au nine karshe ko "hannu ɗaya Aryan yasa yaja dogon hanchin BGS har sai da yace wash mugu kawai, dariya Abba yayi yana faɗin "daman Aryan kai kake jan hanchin BGS koh shiyasa naga hanchin nashi kullun tana ƙara tsawo Sosai, taɓe baki Aunty farida tayi tana kallon Abba, da mamaki wato ma idan ana jan hanchi kara tsawo yake koh? Tab ai da kuwa hakane lilin baba shine mutun na farko da zai fara bawa ummi rahab tana ja masa dan hanchin nasa yayi tsawo
.....Wani naushi BGS ya kai wa Aryan a kumatu sai dai ina kauchewa Aryan yayi yana ɗan murnushi, bai bari hannun BGS ya sauƙa a jikin sa ba, "wai zaka ɗauki complex ɗin nan ne ko kuma na ajiye, ɗaure fuska BGS yayi kafin yace "bazan sha ba, "oh my lovely bro pls ka sha idan baka sha ba nima bazan sha ba kuma wlh inasan sha amma dole zan haku in dai baka sha ba, ɗan sake fuska kaɗan BGS yayi kafin yasa hannu ya ɗauko cup ɗin yana faɗin "zan sha ne kawai saboda kana son sha kuma bani da wani burin daya wuche inga kasamu abun da kake so, matsowa Aryan yayi ya man nawa BGS kiss, a goshi kafin yace "ina kaunar ka kamar raina my blood, "Hmmmm faɗa ɓatawa my bro ai kaunar da nake maka ba zai faɗu ba
... Abba dai ido kawai ya zuba musu a chikin zuchiyar shi yana gode wa Allah da ya haÉ—a masa kan Æ´a'Æ´ansa suke matukar kaunar ju nan su haka,
"Abba na, gobe idan Allah ya kaimu in mun gama raka Ahmad fada, zan bi jirgin yamma na koma, chewar Aunty farida "Allah ya kaimu bai lovely daughter, shiru su kayi suna shan complex nasu chikin ni shaÉ—i ,
zubur Aryan ya mike kamar wadda akawa allura yana faÉ—in "Abba sai da safe da mamaki BGS da Aunty farida ke kallansa, Abba kuwa sai murnushi yake chikin ransa yana faÉ—in, Allah kasa na chinma abun da nake hari afili kuwa sai yace "to my Son yaka mata daman ka ajiye complex nan haka kaje kasha coffee mai zafi, a'sukwane Aryan ya dawo da kallansa kan Abba yana mamakin ya akayi Abba yasan abun da zaije yayi, kashe masa ido É—aya Abba yayi yana murmushi yace "to ka tafi mana me kuma ka tsaya kana kallan mu, jiki ba kwari Aryan ya juya ya ajiye cup É—in complex É—in dake hannunsa a saman table yanufi hanyar fita, yana jiyo muryan Aunty farida na faÉ—in "wai meke damun Aryan ne muna zaune muna hira kawai kache sai da safe, bayan ga wayan nan manya manyan idon nan naka ba alamar barchi a chikin su, fichewa yayi da sauri dan karma Aunty farida ta jefo masa wani tambayar,
a hankali BGS ya buÉ—e É—an karamin bakin nan nashi ya furta "kila ya gaji da hiran ne, da sauri Abba ya chan za musu topic É—in hirar dan karsu tsawai'ta magana a kan Aryan, yasan BGS ba karamin kwakwalwa bane da shi yanzun nan zai iya gane komai "My daughter ya kamata kema kije ki kwanta kinga yanxu almost 10, "to my lovely Abba tana faÉ—in hakan ta mike ta ajiye Cup É—in hannun ta saman trey, san nan ta É—auki trey É—in ta juyo ta ansa cup É—in hannun BGS dana hannun Abba ta É—ora kan trey ta É—auka tayi waje,
Dawo da kallansa Abba yayi kan BGS san nan yafara Magana "kasan me nake so da kai my Son "aa Abba "abun dana ke so da kai dan Allah ka dai na korar yarinyar nan idan na ai'kota wajen ka, kuma ka dai na yi mata tsawa kaji my lovely Son ya karisa maganar chikin sigar rarrashi, ɗaure fuska sosai BGS yayi kafin yace "Abba ni pls ka daina aiko min su ɗaki, wlh dan ma a'baya kache kar na kara bugun tane Allah da ɗazun da tashigo sai na ɓallata, ka rinka aiko Fahad ko ka kirani awaya mana Abba haba, ya karisa maganar kamar zai yi kuka, "to shike nan zan daina aiko ta tun da baka son,