← Book details Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 90

Sashe 58

Duk Karfin Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A bangaren su Ammi da Sallama ita da Aunty farida suka shiga gidan su buba da suri Inna bello taminƙe ta nufosu tana murnushi, "subhanallah Ammi ta furta ganin buba a kwanche ko motsi ba yayi da sauri ta karisa wajen tana faɗin "bello ku kai shi asibiti mana, shiri Inna yaya bello tayi tana mamakin kyawun hali irin na Ammi "zamu kai shi Ammi yanzu nake son tashi inje in kira mai mashin bello yafaɗa yana kokarin tashi "a'a dakata bello magana nakesan yi da kai daman, bayan mun gama maganar sai ka kai shi asibitin "to Ammi chewar bello yayi maganar yana gyara zaman'sa, kujeran katako innar yaya bello ta ɗauko wa Ammi da Aunty farida, ansa sukayi suka zauna suna fuskantar juna, Ammi ta fara magana "bello ka chigaba da kula da dabbobin nan inshaa Allah idan muka gama magana da Mai Martaba zamu wai waye'ka, san nan kabawa habiba shanu uku biyu mata da ɗaya namiji gonakin bappa kuma duk mun barma ka chigaba da amfani dasu gidan da habiba ke chiki mun bar mata, yanzu sauri muke lokachi ya kure banajin zamu sake zuwa nan kusa amma ko ban zoba duk shawarar da Mai Martaba ya yanke zan aiko ɗan aika,ya sanarma ta kai karshen maganar tana miƙewa, miƙewa Aunty farida ma tayi suka sufi hanyar fita su nawa Inna sallama, har wajen mota yaya bello ya rako su Ammi,
kuÉ—i mai yawa Ammi da Aunty farida suka bashi san nan Ammi tace "ka É—auki buba ka kai shi asibiti yanzu nan "to kawai yaya bello yace tare da yajuya ya koma chikin gida, Aunty farida ta dubi Ammi tace "muje mana kodai akoi wani abune "a'a ban san meyasa basu tada motocin ba jeki tambayo yan uwan naki, wuchewa Aunty farida tayi tanufi motar su DON,Ammi kuma tashiga motar su ta zauna.

zaune suke shiru DON na latsa waya Aryan ya jingina kai da jikin kujerar motar ya lumshe ido "Prince mutafi mana kodai akoi abun da kuke jirane Aunty farida ta tambaya tana kallon face ɗin Aryan dake lumshe da ido, slowly ya ware manya manyan ash eyes nashi a kan face ɗin ta, a hankali ya buɗe baki zai yi magana DON yaja dogon tsaki yana faɗin "wayan chan kafar yawon mana muke jira na kirasu sun che suna zuwa, su waye kuma Aunty farida ta tambaya tana taɓe baki "Khalid da Yusuf mana chewar Aryan, DON kuwa kawar da kai gefe yayi bai sake magana ba, murmushi Aunty farida tayi kafin tace "ae da sun jirani munje ganin garin tare, a sukwane DON ya dawo da kallansa kanta, sai murmushi take, Aryan zai yi Magana sai ga Khalid da Yusuf kariso wajen sai dari suke kamar ba lfy ba, dogon tsaki DON yaja san nan ya rufe kofar motar yawa Shahram umarni akan sutafi juyawa Aunty farida tayi tana kallon su Khalid "lfy Khalid kuke dariya haka, da ido Khalid yamata nuni da DON yasake kwashewa da dariya harara wasa tawa Khalid san nan ta wuche ta mota motan su wuchewa su Khalid ma sukayi nasu motar sai dariya suke,

a tare motochin suka tashi da gudu gaske saboda sunyi latti Abba yache kar su wuche karfe 2 yanzu kuma Almost 12:30 kai tsaye Airport suka nufa, suna parking, ba tare da ɓata lokachi ba suka fito
Aunty farida taje ta buÉ—e motan da diyana ke chiki tasa mu already tatashi daga barchin riko hannun ta tayi tafito da ita daga chikin motar duka nufi jet É—in, ahankali diyana ke takawa saboda jiri da take gani ga chiwon kai har yanzu jini na zuba kaÉ—an kaÉ—an daga goshin ta ga wajen sai daÉ—a kunbura yake,

tun da tafito daga mota Aryan ke kallonta jiyake kamar kamar yaje ya ɗagata ya shigar da ita jet ɗin amma ya danne dan karsu che wani abu zuchiyar sa sai tafasa take wani raɗaɗi yake ji haka dai har suka isa wajen katafaren jet ɗin PRINCE SAFRAS suna shiga batare da ɓata lokachi'ba Jirgin ya ɗaga zuwa kano

A bangaren Inna kuwa su Ammi na tafiya ta É—auki nayafin'ta ta fiche daga gidan gidan su bello tashiga da sallama da murnan ta, tana faÉ—in ina mutanen gidan hasana dake É—aki tafito ta duka kasa tace "ina wuni Inna É—aure fuska Inna tayi kafin ta amsa da lfy ina mutanen gidan "sun tafi kai buba wajen malam, dafe kirji Inna tayi tana faÉ—in "buba kuma me ya sameshi, shiru hasana ta É—an yi kafin tace "nima ban saniba kawai naga hamma ya shigo É—auke dashi a kafaÉ—arsa ya suma, Inna bata tsaya jin karshen maganan hasana ba tayi waje da sauri, tafiya take sauri sauri gudu gudu har takai wajen wani É—anin bukka mai girman gaske, ba ko sallama ta faÉ—a chiki tana faÉ—in "ina buba'n yake, wani dattijo dake zaune saman fatan rago wadda a kalla zai kai shekara 70 ya É—ago kananan idon san nan ya É—ubi Inna yace " ga buba nan ya faÉ—a doguwar suma, dafe kirji Inna tayi ta mai mai ta doguwar suma kuma mun shiga uku kai bello ina innar buba take, Bello dake zaune kusa da buba yace "tana wajen bappa a gona yana kai karshen maganar Inna ta juya tayi waje tsabar sauri har tana kokarin faÉ—uwa tanufi hanyar wajen malamin su tafiya tani mai nisan gaske

kamar dai kullum zaune ta samesa a saman dutsen dayake zama kullum, da baya baya ta shiga ta zauna akan jan kyallen da suka saba zama sae washe baki take, wani dariya bokan yayi da sauti mara daɗin ji kafin yace "kin kawo kuɗin koh to ajiye inda kuka saba ajiyewa kishiga masauki ina zuwa, chikin tsorata Inna tace in shaga masauki kuma ba kuɗi kawai kache na kawo ba, chikin tsawa bokan yafara magana "aiki kike san amiki'ne ko dai tambaya zaki tsaya kina min to bari kiji aljanun da zasu miki aiki sun che, aikin nada wahala domin ba karamin abu bane zai warware tsarin jikin yaran nan dan kyakkyawan shiri aka'musu, kuma ita ɗayan babban chikin su ba lallai bane mu iya yimata wani abun saboda tana yawan sallar dare ga karatun Al qur'ani da take, kullun jikin ta da tsarki tana askar sosai bata zama ba alwala, kuma babban matsalat ma shine bata neman faɗa bata shiga harkar kowa, kinga idan da tana faɗa da mutane to kota jikin su zamu iya raɓar'ta, Amma bata shiga har kar kowa ba mu isa mu kusan cheta ba, barema har mu iya yimata wani abin amma dai muna nan muna aiki mun samata ido duk lokachin da muka samu dama kamar in tana al'ada kinga bata da sarki, kuma mafi yawanchin lokuta idan mace na al'ada bata damu dayin askar ba basu zama da alwala, to in dai muka samu dama zamuyi aiki a kanta, yanzu dai kitashi kishiga ma sauki ina zuwa yau bani zanyi amfani dake ba duna ne wan da zai miki aikin shine zai yi amfani dake, murya na rawa duk tagama tsorata yanzu da aljani zata kwanta wani gefe na zuchiyar ta yace kai ba dai za'amiki maganin su hiyana ba ai kawai kiyi koma me "amma dai yau bata baya za'ayi bako? da kyar ta iya karisa maganar dan rawar da muryar ta keyi da kaji kasan a tsorache take, chikin tsawa bokan yace "idan baki bukatar aikin ne kitashi ki bani waje ni zaki chewa ba tabaya ba to ai bake zaki zaɓi ta inda duna zai kwanta da ke ba ki tashi ki shiga kuma ki rufe ido domin idan kika haɗa ido da duna mutuwa zakiyi, chike da tsoro da karyewar zuchiya Inna ta miƙe tana tunanin, anya zan iya aikin nan kuwa bazan hakura ba kuwa konchiya da aljani, ɗayan ɓangaren zuchiyar tane yace, a'a me a chiki in dai za amiki maganin su hiyana ai komai ma kiyi, nan take taji karfin guiwa yazo mata ta yaye wani jan labule dake wajen kamar ɗaki a chikin kogon ta shiga wata yar figaggiyar katifa che awajen sai kayan tsafe tsafe , chire mayafin'ta tayi ta haye kan, katimar ta rufe ido kamar yadda bokan ya umar cheta Almost 10mnt tana kwanche haka kafin bokan ya shigo zin dir ba kaya ajikinsa hayewa yayi kanta yafara aiki tun Inna na kuka a hankali har tafara ihu sosai shiko ko ajikinsa sosai ya nemeta ta baya da ta gaba bai kyaleta ba har sai da yaga bata wani motsin kirki tukun nan ya sauka a kanta ya fiche daga wajen, ya barta awajen kwanche bata wani motsin kirki taji wala da kyar take numfashi, komawa yayi wajen aikin sa yana ta murmushi mugunta.

KANO

karfe 4 dai dai jirgin su Ammi ya sauka A Malam Aminu international Airport kano, already gaba ɗaya family gd Abba sunzo tarban su ban da iyayen nasu sai Aunty maryam itama bata zo ba basu ɓata lokachi ba suka fito daga chikin girjin DON sai sauri yake kamar zai tashi sama Aryan na gefen sa a jere suƙe tafiya suka nufi motar da aka tanadar domin su, Khalid da Yusuf dai sai dariya suke kamar sun kulla wani abun rashin gaskiya, Zahra na riƙe da hannun hiyana, Aunty farida na rungume da diyana tana faɗin "sorry my diyana muna zuwa gida yaya Aiman zai duba'ki, diyana dai ko magana ta kasa saboda azabar chiwon kai, sai lunshe blue eyes nata kawai take har suka isa wajen mota, rungume da ita suka shiga motar, Ammi na musu dariya tana faɗin "au to ki zauna da diyana a nan ni bari na koma ɗayar motar, batare da tajira amsar Aunty farida ba ta wuche ta shiga motar kusa da nasu Khalid,
Chapter 58 · 0% Book details